← Book details Furuci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 41

Sashe 28

Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Share hawayen ta Iftahal tayi tanufi toilet shima cire babbar rigarshi yayi yashiga toilet d'in tare sukayo alwala suka fito suka tada sallah nafila raka'a 2 sannan sukayi addu'o'i bayan haka Maher yakama hannun Iftahal yazura mata wannan kyakkyawan zoban yace wannan shine kyauta ta musamman daga angon ki a wannan ranar " sannan yabud'e turaran yami'ke kayan baccin ta yaciro had'ida nashi yafesa musu sannan yace " wannan shine turaran danafi so a rayuwata yanasaka zuciya ta natsuwa idan najishi miqa mata kayan yayi sannan yashiga qoqarin saka nashi ganin batada niyyar sakawa yasa Maher cewa " idan Kika bari nasaka nawa ke baki sakaba to zanzo nasaka miki da kaina jin haka yasa Iftahal saurin miqewa tasaka dawowa yayi kan carpet yabud'e Mata kazar yace nayi irin taku al'adar ga kaza gakuma yogurt da Zuma " rufe idonta Iftahal tayi tahau saman bed tace " nikam na qoshi murmushi Maher yayi yace ayko baki isaba yagar kazar yayi yanufeta da ita jawota yayi yashiga bata dole Iftahal taci kafin yagama bata kazar tuni jikin Maher yagama tsuma cikin tsananin shi awar Iftahal kafin wani lokaci salon yacanza sosai Maher yake muzar Iftahal cikin yunwar buqatar ta janta yayi zuwa saman bed d'in sosai

Sa'bule mata rigar yayi gaba d'aya saurin rumtse idon ta Iftahal tayi shiko wata irin ajiyar zuciya Mai qarfi yasauke sabida ganin breasts d'in ta a tsaye wani irin kallo yayi musu sannan yake hannun shi yafara shafar su cikin salo da qwarewa nishi kawai Maher yake saki itako Iftahal gaba d'aya cikin tsoro take bakin shi yakai kan breast d'in yafara tsotsar shi hannunshi d'aya yana kan d'ayan Yana shafarshi wani irin kuka Iftahal tasaki mai sauti kad'an wanda ita kanta batasan dalilin shi ba shiko Maher sake rikicewa yayi sabida wannan kukan sake tayarmai da buqatar shi yakeyi sabida kukane irin na shagwa'ba Mai salo daban ahankali cikin kukan shagwa'ba Iftahal tashiga cewa " Prince inajin sanyi jikina rawa yakeyi Prince numfashina yana kaucewa Prince wayyyyooo Allah sanyi sosai Prince " cikin rawar jiki tacusa hannun ta cikin sumarshi tana sakin shasshekar Kuma saurin Kai bakin shi yayi cikin nata yashiga sakar mata wani mahaukacin kissing Mai juya qwaqwalwa batasan lokacin data rungumai shi sosai ba ganin haka yasa Maher fara qoqarin shiga cikin babbar harka ganin haka yasa Marmny Zarah saurin barin bedroom d'in 😜😊

Comments please

_Marmyn Zarah Ce_ 👌🏻🥰
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... 📖🖊

🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK

IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

🅿 49 to 50

Tun daga wannan lokacin soyayya Mai qarfi da shaquwa tashiga tsakanin Maher da Iftahal kwanan su Ammin 7 sannan suka koma Egypt kamar karsu tafi haka Iftahal taji kafin tafiyar su Ammin tasa akayi saukar Qur'ani kota Ina cikin gidan ayanzu kuwa laulayin cikin Iftahal yaqaru sosai dan kam kullum cikin rashin lafiya take ga karatu tana matuqar shan wahala Sosai Maher yajejin tausayin ta bayan komawar su Ammin Saraki Zaid da Umma da Kuma hjy Himla sukazo USA Kai tsaye Maher yanuna baya buqatar zaman hjy Himla amma Abbee ya lallashe shi sannan yad'aura dacewa " kaga halin da Gimbiya take ciki dole tana buqatar makusanci ba hadimai ba kayi haquri idan tahaihu seta koma gida " sake tamke fuska Maher yayi " sannan yace " Abbee ammafa yanzu inaganin nawarke sabida nadenajin kowace alama wajan tashin ciwon zan iya kulada matata ni d'aya " murmushi Abbee yayi yace " tabbas na gamsu da samun lafiyar ka Kuma Ina cikin tsananin farinciki amma kayi haquri kaji Maher umarnin mama ne nacewa Himla tazauna anan har Iftahal tahaihu " haka Abbee yadiga lallashin Maher har yahaqura Sosai Umma tanuna ma Iftahal gata har seda Iftahal takasa banbance wayafi sonta tsakanin Ammin da Umma dan Kam badan tasan Ammin itace ta haifi Maher ba dasetace Umma ce Mahaifiyar shi kwanaki 3 sukayi sukakoma Egypt sabida Shirin bikin Akeey Zaffar da Aunty Bahijjat dukda cewa 3 months aka saka bikin su Umma sun koma Egypt akabar hjy Himla sosai tashiga nunama Iftahal da Maher soyayya kamar gaske tsayin lokaci tana tarayrayar Iftahal kamar babu wani Shirin mugunta cikin zuciyar ta har gashi yau cikin Iftahal yakai 5 months ayanzu Maher yad'auka hjy Himla har cikin ranta take matuqar son Iftahal da babyn wannan kenan

Nigeria

Lokaci yatafi sosai amma har yanzu babu wata jituwa a tsakanin Aunty Shukura da Zayyat matar Yaya Ibrahim kuwa ayanzu yaron ciki gareta kimanin 2 months kamar kullum yauma haka Zayyat yashirya zuwa Skul yau yatashi bashida lafiya sosai wani irin ciwon qirji yakeji amma hakanan yake daurewa fitowa yayi parlour zaune take tana kallon TV bai ko kalli inda takeba yashiga kitchen tea kawai yahad'a yafito Zama yayi kan cushion d'in dake nesa da tata yafarashan tea d'in cikin sanyin jiki dagani kasan dan yunwa kawai yakesha badan yanasoba

d'an duban shi tayi sosai tasake bud'e idonta tasake kallon shi sosai wata irin rama taga yayi rumtse idon ta tayi cikin zuciyar ta tace " nashiga 3 karfa nakashe d'an marayan Allah izuwa yanzu yakamata na amshi qaddara ta nakula dashi koda bazan bashi kainaba sabida inajin nauyin hakan sosai "

Tashi tayi tanufi inda yake zaune zama tayi gefanshi tace " Zayyat " bai amsaba bai kuma kalletaba sake dubanshi tayi tace " kamar akwai abinda yake damunka ko ? " miqewa yayi sannan yace " babu " daga haka yanufi kitchen ya aje cup d'in yafito d'aukar bag d'in shi da key d'in mota yafita binshi tayi da kallo tsayin lokaci tana tunanin yadda zatayi akan wannan lamarin amma wani 'bangare na zuciyar ta yana sake cusa mata qiyayyar zama da Zayyat

Bayan Zayyat yafito daga Skul Kai tsaye gidan Abba yanufa zaune yasamesu shida Ummi a parlour see Usman dake gefe yana buga game a waya cikin girmamawa yagaidasu duban shi Abba yayi cikin tuhuma yace " Wai Kai Zayyat maike damunka ne kaketa rama Kuma duk kazama wani marar kuzari haka kode Shukura tanayima ba dede bane ? " d'an murmushi Zayyat yayi yace " a a Abba lfy lau muke zaune duk abinda nikeso shi Shukura takeyimin babu wata matsala karatu ne kawai yayi min zafi kunga yazo qarshe dama idan abu yazo qarshe yafi wahala " jinjina Kai Abba yayi badan ya yardaba bayan ya gaidasu yami'ke yayi musu sallama yafita bayan yafita Usman yadubi Abba yace

" Abba Allah Yaya Zayyat yaqi gayan gaskiya ne kawai amma duk lokacin danaje gidan shida kanshi nike ganin yanayin abinci kuma ko magana batayimai amma matar Yaya Ibrahim sosai take kulada shi " tashi Abba yayi cikin fusata yadubi Ummi yace

" Lalle ashe ni Shukura zatayima haka ta watsamin qasa cikin ido lalle zataga 'bacin rai na " daga haka yakira wayar Shukura bugu 2 tad'aga tana d'agawa cikin fushi Abba yace " kin yauta she ganama bawan Allah azaba kikeyi ko Shukura ? nayi zaton zakiyimin biyayya ashe bahakabane kema zakiyi abinda Iftahal tayimin kenan ? to wallahi daga yau idan kika sake qin yima mijin ki biyayya ban yafe miki ba duk abinda kikasan haqqin shi ne to daga yau kishaga sauke mishi shi idan Kuma bahakaba to wallahi zanyi mugun sha'ba miki shi yasa yaketa rama aduk lokacin dana tambaye shi seyacemin babu komi badan yau Usman yasanar daniba da shikenan haka zaita Zama cikin qunar zuciya to wallahi kishiga cikin hankalin ki dani " daga haka yakashe kiran yabar parlour a 'bangaran Shukura kuwa zama tayi cikin damuwa babu jimawa dazamanta Zayyat yashigo

Saurin tashi tayi tanufe shi zata amshi bag d'in hannun shi yayi saurin janyewa yawuce yabarta tsaye tsayin lokaci sannan tabi bayanshi cikin bedroom d'in nashi tashiga zaune ta ganshi saman Sopa yarufe idanunshi shi dagani cikin tunani yake cikin qasada murya tace

" Sannu da dawowa Yaya Skul d'in ? " shiru yayi baice komiba sakeyin magana tayi " kana buqatar wani abune ? " Nanma shiru yayi sema miqewa dayayi zaibar bedroom d'in Shan gabanshi tayi sosai yadubeta amma baice komiba cikin raunin murya tace " me kakeso nadafa maka ? " komawa yayi yazauna sannan yace " bana buqatar komi daga gareki sabida Ina gudun karki sakamin guba naci namutu ki huta da auran qaddara ta Uktee kiyi haquri nakusayin aure nan kusa dazaran nayi zan sanar dasu Abba cewa suyi haquri zan sakeki ki auri Wanda kikeso Wanda yafini shekaru Wanda zaki iya saukema haqqin aure " daga haka Zayyat yamiqe yashiga toilet

Wani irin juwa Aunty Shukura taji ta d'ibeba Zama tayi bakin bed d'in cikin zuciyar ta tace " meke shirinfaruwa dani ne " tsayin lokaci sannan Zayyat yafito d'aure da towel dubanta yayi cikin mamaki yace " please kid'anje parlour zan shafa mai bai kamata kiga tsirecin qanin kiba kinji Aunty na "

Saurin sake duban shi tayi jikin sanyin jiki tafita kitchen tashiga tashiga had'amai abinci tsayin lokaci sannan Zayyat yafito yana waya sosai hankalin Shukura yatafi kan wayar da Zayyat yakeyi kamar haka

" _haba baby na dagaske nikeyi nan kusa zamuyi aure a a qaryane ni banida Mata ke kad'ai ce daga ke babu wata eh zanzo zuwa anjima ok senazo_ "
Chapter 28 · 0% Book details