Sashe 25
Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wani irin dad'i hjy Himla taji miqewa tayi tanufi Part d'inta tana shiga tadubi qawar tata tace " kinga kuwa shawarar ki tayimin matuqar amfani da mama taso hanawa amma nanuna tamkar tsananin kulawa zanje bama matar Saraki hakan yasa ta amince " dariya suka saki had'ida shewa sannan suka cigaba da kulla mugun nufinsu Allah katsaremu a part d'in Umma kuwa su Aunty kurrat ne zaune cikin babban parlour Umma tsaki Aunty kurrat taja akaro na babu adadi dubanta Aunty Faheemat tayi tace " Wai lafiya kuwa Aunty " sefaman jan tsuki kiketayi ? " Wani tsukin tasakeja sannan tace " hmmm wannan lamarin nike jinjinawa Wai Saraki ne dayima mace ciki ? Gaskiya inada tantama Ina yaga hankalin kusantar mace ? " Dubanta Aunty Sumeer tayi sosai cikin nuna mamaki tace " haba Aunty kurrat keda kanki kike dan ganta Sarakin mu da marar hankali haba Aunty kurrat wannan ay ba dede bane ajiyar zuciya Aunty Faheemat tasauke tace " ayni wallahi kinabani mamaki nalura kina matuqar jin zafin Saraki bayan kuwa ada bahaka kikayiba " tashi Aunty kurrat tayi tsaye cikin tsawa tace " hmmm wallahi kunabani mamaki kunaganinfa yadda ayanzu Abbee bayaji dakowa se Saraki duk yadda kakeson abu idan har Saraki bayaso to Kai sede kahaqura ko kabiyo ta 'bangaran shi nikuwa Allah yasani idan har senabi ta hannun Saraki zansamu abu to wallahi nahaqura kuna ganin ko Mahaifiyar shi tafi tamu matsayi gurin Abbee dan haka yazama dole Kuma kutsani Saraki da Mahaifiyar shi '''''' kul karkusake " cewar Umma datashigo yanzu cikin bacin rai tacigaba dacewa
" Gaskiya Kurrat kinbani mamaki da hankalin ki kike fad'in wannan maganar to wallahi bade cikin wannan gidan ba rarrabuwar kai wa'iyazubillah Allah yasani tunda nike banta'ba d'aukar Saraki matsayin bare cikin zuciya ta Allah yasani Ina matuqar son shi kamar yadda mahaifin shi yake sonshi banta'ba jin haushi dan anyima Saraki abu ba sabida nasan kafin a mishi anyi muku kuma dukda hakan Abeen naku yana sauke muku duk wani haqqi naku wani abun bansaniba Ammin taku zatasa Abbeen naku yayi muku sede nagani amma kike fad'in irin wannan maganar karki shiga sahun masu baqinciki dazaman Saraki magajin masarautar mu idan bashiba wa kikeso yaza magajin wannan masarautar ? Kinga kenan idan Saraki yarasa mulkin wannan masarautar shikenan tasubuce daga hannun mu sede tarihi Kurrat kiyi gaggawar yin yaqi da shedan d'in dayake kulla Miki sharri cikin zuciyar ki daku da Saraki duk abu 1 ne agareni bana daga cikin mahaukatan kishiyoyi marassa tunanin abin alkairi cikin zuciyar su Ina neman tsari da hakan kusani nice nabama maimartaba damar qara aure Kuma dakaina nace Batol nikeso ya aure Koda Allah zaibashi magaji sabida banason mulkin masarautar shi tabar jinin shi tunda ni Allah bai bani d'an Namiji ba Kuma banayin baqinciki da hakan sabida nasan babbar ni'ima yayi min sekuwa gashi munsamu magajin wato Saraki inayin farinciki marar misali idan naga yadda kuke son qanin naku Kuma kunsan duk inda qarami yake anfi bashi kulawa dan haka kuma daga gareku kulawar nikeson gani ban yarda da banbanci ba kigani Bahijjat tun kafin hjy Batol tahaihu take hannun ta tariqemin ita kamar itace Mahaifiyar ta babu cutarwa tonima tayaya zan cutar danata ko nabari acutar dashi Ina wallahi inda zanga mashi yayo kan Saraki daniyyar illatashi to zan kare gara ni nacutu akan shi yacutu dan haka Kar naji Kar nagani idan wani yayi ma Saraki wani abu nacutarwa cikin ku to wallahi banyafe mishiba sabida aduk lokacin da akace gawani cikin ku ankamashi da cutar da Saraki to tabbas baqincikin hakan shine zaiyi ajalina sabida nasamu gur'batacce cikin zuri'a ta " daga haka Umma tashiga cikin bedroom d'in ta
Kallon juna sukayi itako Aunty kurrat wata irin zufa ce taketo mata takasa koda zama ganin su Aunty Sumeer suna kallonta yasata seseta kanta tazauna sosai takejin bugun zuciya akan maganganun Umma
USA
Cikin sauri da rud'ewa Maher yakamo Iftahal tashiga cewa " sannu bari nakira doctor kinsha magungunanki kuwa ? " girgiza kai tayi cikin wata irin murya yace " haba Iftiih!!!!! to maiyasa ? bari naje na d'akko miki Kisha kinji " kwantar da ita yayi saman bed jallabiyar shi yajawo yazura yafita cikin sauri yana sauka su Ammin suka bishi da kallo ko duban inda suke baiyiba yashiga bedroom d'in ya d'akko magungunan yafito yakoma saman yayi cikin d'an sassarfa yana shiga cikin bedroom d'in yaga babu Iftahal saman bed nufar toilet yayi nanma babu ita fitowa yayi cikin matuqar mamaki sauran bedroom d'in yashiga dubawa amma Babu Iftahal cikin razana da furgicin ya qwala kiran Iftiiiiiiiih!!!!!!! Iftiiiiiiiih Iftiiiiiiiih!!!!!!!! Kina in ? " Jin wannan Kiran yasa Ammin keey Zaffar Aunty Bahijjat haurowa saman aguje suna zuwa Maher yayi saurin duban Ammin yace " Ina Iftiih ? " sosai Ammin tayi mamakin wannan tambayar tace " a a bakuna tareba " jin haka yasa Maher durkushewa yasaki wani irin ihuuuuu "
Comments please
_Marmny Zarah Ce_
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘
Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸
Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*
KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE
Loading....... 📖🖊
🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani
ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK
IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA
08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday
DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH
INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA
🅿 43 to 44
Yana fad'in Ammi yanzufa nabarta saman bed naje kawo mata magani shine naga ban gantaba naduba ko Ina Ammin " sosai kowa yarud'e sake dubawa suka shigayi amma babu alamar Iftahal saurin miqewa Maher yayi izuwa wannan lokacin yagama rud'ewa sosai abun mamaki kuka kawai Maher yakeyi nufar room d'in da computer din CCTV camera bin bayanshi sukayi dubawa yafarayi amman abin mamaki bayan fitar shi bedroom d'in yayi duhu gaba d'aya juyowa yayi yarungumai Ammin cikin kuka yace " Ammin shikenan sun kashemin Iftiih!!!!! na da baby na Ammin dan Allah kice sudawomin da Iftiih!!!! na " rungumai shi Ammin tayi sosai tace " in Sha Allah gimbiya tananan Allah karka jarafcemu da abinda bamu iyawa ya ubangiji karka barmu da iyawarmu ka bayyana mana wannan baiwar taka cikin gaggawa Saraki " kafin tasakeyin magana sukaji Shanwul yana qwala kiran Prince kataho dasauri ga gimbiya nan zata fad'o daga saman hawa na 4 " aguje Maher yanufi hanyar fita shima Akeey Zaffar haka su Ammin suka rufamusu baya suna fita suka hanki Iftahal sama wani qarfe tariqe tana ganin Maher tasaki kuka tana kiran sunanshi sekuma takoma Kiran Ammin " ckin gigita sosai Maher yace
" Karki sake riqe sosai bari nazo please my Iftiih kidaure ganinan hawowa " daga haka Maher yajuya aguje su Ammin kuwa qarfafa Mata gyuwa suka shigayi Aunty Bahijjat kuwa kuka tashigayi had'ida yin addu'a sosai zuciyar Maher take wani irin bugu matsananci aguje yahaura saman kasancewar gurin siririne yasa dole Maher karkatawa ahankali har ya Isa inda take saurin rungumo ta yayi dede lokacin Shanwul yawurga mai igiya yad'aura kama igiyar yayi yarungumai ta da d'ayan hannun shi yabiyo igiyar ahankali suke sakkowa itako Iftahal jikinta rawa akwai yakeyi rumtse idon ta tayi tacusa kanta cikin qirjin shi seda suka wuto hawa na 2 babu zato Maher yaji igiyar takwance kafin ayi wani yunquri sun fad'o Maher yafara Isa sabida ganin haka yasa yajuyasu yasake rungumai ta sosai fada'wa sukayi a rungumai da juna Iftahal tana sama shiko Maher yana qasa sosai kanshi yabugu rungumai Iftahal yasakeyi sosai ya rumtse ido sabida yadda yaji kanshi yayi wani irin sarawa
Qarasowa gurin su Ammin sukayi security kuwa zagayesu sukayi saurin kama Iftahal Ammin tayi shikuma Akeey Zaffar yakamo Maher yami'ke sake jawo Iftahal Maher yayi daga cikin Ammin rungumai ta yayi yace " babu abinda yasameki ko ? " Yana magana yana cije baki sabida yadda kanshi yake sarawa kafin wani lokaci jiri yakwashe shi yafad'a jikin Akeey Zaffar saurin rungumai shi yayi jin yadda yasaki nauyin shi a jikin shi yasa Akeey Zaffar tabbatar da cewa Suma Maher yayi ganin haka yasa shi saurin sa'bashi yanufi ciki dashi cikin sauri zaro ido su Ammin sukayi suka rufa musu baya yana shiga yad'aurashi saman cushion yashiga dubashi
Suna shigowa Iftahal tayi kanshi tana sakin kuka itako Ammin tama kasayin komi sabida tashin hankali itama Aunty Bahijjat kukan takeyi tsayin lokaci sannan Akeey Zaffar yasamu nasarar ceto numfashin Maher amma har zuwa lokacin yana kwance kamar Mai bacci
Zama Akeey Zaffar yayi gefanshi yasauke ajiyar zuciya sannan yadubi Ammin yace " Ammi Suma yayi sabida buguwar da kanshi yayi amma yanzu numfashin nashi yadawo dede zuwa wani lokaci zai farka in Sha Allah " ajiyar zuciya itama Ammin tasauke sannan suka zauna sake jawo Iftahal tayi jikinta sannan tadubaita tace
" Gimbiya garin Yaya kikaje saman nan ? " kuka Iftahal tasake saki cikin kukan tace " a lokacin da Prince yafita kawomin magani se kawai naga bedroom d'in yayi duhu baki d'aya kafin nayi yunqurin yin addu'a naji anyi sama dani hakan yasa nafarayin addu'a shine naji anjehoni ina bud'e idona naganni bakin karfan hawa na 4 zan fad'o shine nariqe wannan qarfan sosai "