← Book details Furuci Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 41

Sashe 26

Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sosai hankalin Ammin yatashi tashi tayi tsaye tace " lalle yazama dole natafi dake Egypt gara nasamar miki wata Skul d'in acan tunda dama bakiyi nisa ba anan ko 1 100 level baki gamaba sabida naga neman rayuwar ki kawai akeyi gara kizauna kusa dani shikuma Saraki babu yadda zanyi dashi akan yakoma gida sabida nayi yunqurin hakan tuni amma yaqi tun kafin yayi nisa da karatun shi zansa ayima wannan gidan saukar Qur'ani kota Ina " hakan yayi Ammin cewar Aunty Bahijjat shiko Akeey Zaffar cewa yayi " Amma Ammin kamar za'a takura Saraki sabida yafara sabawa da matar shi "

Shiru Ammin tayi nawani lokaci sannan tace " hakane Zaffar amma barin gimbiya anan akwai damuwa sosai dole Saraki yahaqura mutafi da Gimbiya Egypt " jinjina Kai Akeey Zaffar yayi yace " hakane kuma Ammin dan tabbas neman rayuwar Iftahal akeyi sama data Saraki " cigaba da shawara sukayi

Egypt

Cikin tashi hankali Alhaji Tukur yadubi wani matsashin saurayi cikin gidan tsafin nasu kusan mutun 15 ne suke gewaye agaban wata tukunyar tsafi tsawa yayi mishi sosai yace " banza kawai duk qwazonka da iya tsafi amma kakasa d'akko waccan qaramar yarinyar Wai tagagareka lalle yazama dole kakoma dan wallahi bazan iya barinta arayeba balle naji cewa cikine da ita ayanzu Ina bazai yiwuba yazama dole kakoma katahomin da ita "

Miqewa matashin saurayin yayi yace " gaskiya Alhaji Tukur sede kayi haquri kokuma kasaka wani dan gaskiya bazan yarda namutu akan wannan yarinyar ba kalli yadda hannuna yayi kamar nayi muguwar qonewa Kya gaskiya karfin addu'a dabanne Alhaji Tukur bafa zamu iya da wannan yarinyar ba sabida tariqe addu'a idan muka matsa to wallahi duk zamu iya shiga cikin muguwar nadama Wai kaji yadda naji dana d'akkota dako tafarayin addu'a kamar ana huramin wuta cikin dukkan ilahirin jikina haka naji hannuwana kuwa kamar naturasu cikin wuta gaskiya bazan iya ba "

Qwafa Alhaji Tukur yayi yace " lalle kuwa yazama dole kayi kokuma mufitar dake cikin wannan qungiyar " d'aga kafad'a saurayin yayi yace " gara nafita akan nasaka kaina cikin masifa " daga haka yafita afusace cikin mugun tashin hankali Alhaji Tukur yabishi da kallo

USA

Ahankali Maher yake bud'e idanunshi saukesu yayi kan Ammin sannan yajuya kan Akeey Zaffar se Aunty Bahijjat hango Iftahal yayi kan cinyar Ammi tad'aura kan tashi yayi zaune yace "My Wife " jin haka yasa Iftahal saurin tashi zaune sake dubanta yayi yace " My Wife Kuma My Iftiih!!!!! " duniya 2 cikin rayuwa 1 Maher da Saraki natuna komi My Wife ko nace My Iftiih!!! " zomuje nafison rayuwar Saraki nima dukda cewa abu guda ne my wife kimaidani Sarakin yadda Zaki samu cikakkiyar kulawa daga Maher zo naji babyn nawa bacci yakeyi ko idanun shi 2 my Iftiih!!!! natison waccan duniyar yadda babu Mai takuramu sabida mu 3 ne kawai Ni da ke dakuma my lovely Son nagode Allah dababu abinda yasamu My Wife na " cikin tsananin farinciki Iftahal tamiqe ta Isa gareshi ta rungumai shi sosai kallon juna su Ammin sukayi kowa da tambayoyin shi cikin zuciyar shi

Comments please

_Marmyn Zarah Ce_
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*

KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫

My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE

Loading....... 📖🖊

🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agareku ko kyauta zakuiya bani

ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA ACCOUNT NUMBER NAN FIDDAUSI ISHAQ
0005556335
JAIZ BANK

IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA

08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday

DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH NASAKE FADA SHIDA ALLAH

INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA

🅿 45 to 46

Cikin mamaki Ammin tace " Kai Zaffar kode Saraki yasamu wata matsalar ne ? narasa gane irin wannan surutan haka " sake duban shi Akeey Zaffar yayi yace " a a Ammin babu wata matsala sede warwarewar wata matsalar inaga buguwar dayayi akai d'azu tasaka qwaqwalwar shi dawowa dede " jin haka yasa Ammin saurin duban Maher shima ita yake kallo d'an murmushi yasaki wanda yaqaramishi kyau sosai lumshe ido yayi yabud'e yace " hakane Ammin ayanzu na gasgata nakuma tabbatar cewa my Sonahh al'kairice agareni "

Cikin jin kunya Iftahal tad'an d'ago kanta tace " Prince gaban su Ammin mukefa ni kam inajin kunya " jin haka yasashi yin qasada murya yace to tashi muje ina bu'katar jin lafiyar baby na " saurin janye jikin ta tayi daga nashi tamiqe cikin jin kunya takoma wajan Ammin tazauna murmushi Ammin da Aunty Bahijjat sukayi shiko Akeey Zaffar tunawa yayi dawata rayuwa hakan yasashi tashi yabar gurin ganin haka yasa Aunty Bahijjat miqewa tabishi bayan tashinsu Ammin tadubi Iftahal sannan tadubi Maher tace

" Alhamdulillah ala kulli halin Ina matuqar farinciki da wannan ranar yau Saraki yasamu lafiyar qwaqwalwar shi ashe zanga wannan ranar ya Allah kakawo sauran warakar shi cikin gaggawa sannan Saraki nayanke shawarar tafiya da Iftahal Egypt sabida naga anan neman rayuwar ta kawai akeyi gara muje can nan Kuma zansa ayi saukar Qur'ani ko'ina cikin gidannan " tashi Maher yayi tsaye yadubi Iftahal yanason gano yanayinta saurin kauda Kai tayi juyawa yayi sannan yace " kuyi haquri Ammin amma kamar bazanji dad'in hakan ba " daga haka yabar gurin ajiyar zuciya Ammin tasauke tace " Iftahal Kinga abinda nike gaya miki nasan Maher zaisoki gashi Kuma yau naga tsananin qaunar ki cikin zuciyar shi amma idan natafi babu ke hankali na bazai kwantaba " cikin jin kunya Iftahal tace " amma Ammin kamar zaishiga damuwa Kuma duk inda muke addu'ar ku zata iso garemu in sha Allah babu abinda zai faru Ammin "

Murmushi Ammin tayi tace " hakane ko Ina mutun yake addu'a zata iskeshi amma nagane kema wajan mijin ki kikeson zama to ay shikenan idan kin haihu abani babyn ay shi nasan bazaiqi zama wajan Kaka ba " tashi Iftahal tayi tabar gurin dad'an gudu sabida kunya wani irin farinciki Ammin taji yana ratsa zuciyar ta wanda raban datajishi tun Maher yanada 18 years se yau tashi tayi tashiga bedroom Zama tayi sannan takira layin Sarki Zaid cikin farinciki take sanar dashi komi

A 'bangaran Akeey Zaffar kuwa bedroom d'in da doctor yake sauka yashiga bin bayanshi Aunty Bahijjat tayi zaune tasameshi bakin bed cikin d'an shakka itama tazauna d'an dubanshi tayi tace

" Am Dadyn Baby kasan cewa yawan tunani yanada matuqar illa ga rayuwa fatan alkairi da addu'a shine yakamata kayima Momyn baby ba damuwa ba inada tabbacin itama bazataso ganin ka cikin damuwa ba please dan Allah nayi alqawarin maye maka gurbin Momyn baby in Sha Allah zaka sameni Mai tsananin biyayya agareka nayi alqawarin haka Kuma zan kula da baby tamkar nice na haifaita "

'Dago idanunshi yayi wa'inda suka canza launi yadubeta sosai saurin sauke idon ta Aunty Bahijjat tayi sabida yadda tahango tsananin buqata a cikinsu hakan yasata saurin tashi zata fita kamo hannun ta yayi hakan yasata dole ta tsaya miqewa yayi cikin wata irin murya yace " bazan iya dena tuna Momyn baby ba sabida tabani farinciki cikin rayuwata kema Ina fatan kibani sanadin tunanin Momyn baby ayanzu tsananin soyayya nagani hakan yasa hankalina tashi sabida ni nakasance Namiji mai tsananin buqata Allah yasa zaki iya jurewa kamar yadda itama tajure idan Kika iya hakan to tabbas zakisamu zuciyar Zaffar kamar yadda Nuratu tasamu "

Sosai Aunty Bahijjat taji jikinta yayi sanyi juyowa tayi ahankali tasauke fararan idanunta akanshi cikin siririyar muryar ta tace " Akeey ko Yaya kake zan zauna dakai Kuma zan baka dukkan abinda kake buqata zan jure komi rintsi zan zaure komi wahala nide kawai kayarda kabini nabaka dukkan soyayya ta ka amincemin na mallaka maka kaina zan bika tamkar iskar dakake shaqa kayarda dani nazama akwatin sirrinka zan adana na killace zan kaishi qololuwar maqurar ajiya idan ka amincemin zan canza maka rayuwa zanba Zuma kasha marar qarewa tayarda zaka manta da d'aci kamar babu shi cikin duniya zan mayar dakai tamkar jariri sabuwar haihuwa ta yadda bazanyi nisa dakaiba idan katashi zanyima wasa idan kayi kukan shagwa'ba San shayer dake lafiyaryar madara wadda batada had'i idan kanajin bacci zan riritaka zan 'bata lokaci wajan rera maka daddad'ar waqar soyayya mai zaki da sanyi daga lokacin da jinina ya garwaye da naka zan haifa maka qannan baby masu Kama da Kai bazakayi kukaba idan kana tare dani har abada k ....... "

Jawota yayi jikin shi sabida gaba d'aya tagama rikitamai tunani bakin shi yakawo kan nata saurin saka mishi yatsa tayi kan lips d'in shi tace " Sorry my Nur akwai sauran lokaci har yanzu akwai katanga " daga haka tayi saurin janye jikinta tafita cikin sauri shiko Akeey Zaffar fad'awa yayi saman bed yajawo pllow yarungumai yana sake tuno kalaman Aunty Bahijjat masu wuyar fassara itako aunty Bahijjat cikin bedroom d'in Ammin tashiga

A 'bangaran Maher kuwa Yana shiga bedroom d'in shi yazauna saman bed duban qofar yayi yana jiran shigowar Iftahal tsayin lokaci dan har ya cire rai jin takun hawowarta yasa shi saurin tashi tsaye tana shigowa yayi saurin nufota rungumai ta yayi cikin 'kasada murya yace " yau ne ranar angonci na Sonahh " murmushi Iftahal tayi tace " hakane amma banga kafito kamar angon ba " jinjina Kai yayi yace " hakane Kuma Sonahh to amman gayamin yadda kuke taku al adar " babu musu tasanar dashi sannan tad'aura dacewa " amma dan Allah banda yau kagafa banida lafiya sosai " saurin dubanta yayi kafin wani lokaci tuni fuskar shi tacanza

Comments please

_Marmyn Zarah Ce_
🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘

Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸

Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*
Chapter 26 · 0% Book details