Sashe 22
Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai hankalin Ammin yatashi kamota tayi suka zauna bakin bed rungumai ta tayi sosai sannan tace " haba gimbiya kibar wannan kukan kisanar dani damuwar ki ko jikin ne ? Amma inaga jiki yayi kyau tunda gashi har an sallameki kibar kukan kinji sanar dani damuwar ki " share hawayen fuskar ta tayi tace " babu komi Ammi kawai de farincikin ganin kune " kallon Aunty Bahijjat tayi tace " sannu da zuwa " murmushi Aunty Bahijjat tayi tace " haba ayni kinsaka jikina yayi sanyi sis natabbata wannan kukan akwai dalilin shi sabida tun kafin muzo akace kikeyin shi Ammi bari naje parlour Akeey Zaffar Yana parlour shi kad'e sis dan Allah kidaure kisanar ma Ammin damuwar ki idan kika qi to tabbas baki d'auketa matsayin uwaba "
Daga haka Aunty Bahijjat tafita duban Ammin Iftahal tayi jinjina mata Kai Ammin tayi sannan tace " gaskiya tafad'a idan har baki sanar daniba to tabbas kin banbanta tsakanina da Ummin ki " jin haka yasa Iftahal sake fashewa da kuka Sabida batason Ammin tasan abinda kefaruwa tsakaninta da Maher sabida tasan tsakanin d'ah da mahaifi se Allah to amma yanada kyau tasani wata qila tasashi ya amshi cikin ajiyar zuciya tasauke tace
" Ammin tabbas banyi niyyar sanar dakowa damuwa taba Amma yazama dole nasanar daku sabida na tabbatar muku cewa ku iyaye nane Ammin acikin maganar dazanyi idan akwai abinda zanyi lefi cikin shi dan Allah kiyafemin Ammin dama Prince ne yace Wai shi bazai amshi wannan cikin ba sabida wai lokacin da abin yafaru baya cikin hankalin shi to Wai shine yace amfani akayi da jikin shi amma bashibane Kuma wai yazama dole azubar da cik...... "
Dakatar da ita Ammin tayi kafin taqarasa cikin tashin hankali tace " zubda ciki jikan nawa ? lalle Saraki bakata'ba ganin fushinaba to yau zaka gani barni dashi gimbiya ashe gara danazo dayamin ayka ayka hmmmm kwantar da hankalin ki babu abinda zai samu wannan babyn in sha Allah zaki haihu lafiya sake rungumai ta Ammin tayi tsayin lokaci seda taga Iftahal tasamu natsuwa sannan takamata suka fita parlour kafin wani lokaci tuni iya tagabatar musu da abinci da kayan motsa baki kala kala cikin girmamawa Iftahal tadubi Akeey Zaffar tace
" Barka dazuwa Yaya " amsawa yayi cikin girmamawa yasaki guntun murmushi yace " Yaya jikin naki ? " d'an duqar da kanta tayi tace dasauki sosai " tashi Aunty Bahijjat tayi takoma kusada Iftahal takamo hannun ta tace " nice Aunty Bahijjat ina farincikin kasancewar ki matar Sarakin mu Allah yasa ki kaifamana yara 3 maza da mata " zaro ido Iftahal tayi wani irin murmushin farinciki Ammin tasaki tace " Amin aykam da nice zanzo renon jikokin nawa "
Murmushi suka saki tagefan ido Aunty Bahijjat ta kalli Zaffar shiko hankalin shi yana kan wayar hannun shi ajiyar zuciya tasauke cikin zuciyar ta tace " ya Allah ka mallakamin zuciyar Zaffar yasoni so Mai tsafta " abinci sukaci itako Iftahal seda Ammin tamatsa mata sannan taci bayan sungama Ammin tashiga tambayar abinda Iftahal takeso amma kunya tahana ta magana dede lokacin Maher yashigo cikin parlour hannun shi riqe da sigari yayi mata wata irin zuqa kafin yafesar babu zato idanunshi sukayimai arba dasu Ammin sake bud'e idon Shi yayi dan tabbatar wa jin hayaqin tabar yana qoqarin sarqeshi yasashi saurin juyawa kafin yayi wani taku Ammin tace
" Karka sake kajuya nariga naga komi Saraki tabbas banyi tsammanin hakaba " cikin sanyin jiki yajuyo kashe sigarin yayi yaqaraso fuskar nan tashi atamke cikin zuciyar shi yace " ya subahanallahi Ammin Akeey Zaffar Aunty Bahijjat wannan irin zuwa haka babu sanarwa amma afili cewa yayi " Ammin zakuzo amma shine Babu wanda yasanar dani ? " qarasawa ciki yayi miqewa Akeey Zaffar yayi suka rungumai juna yace " Saraki fatan kana lafiya ? " Lfy Alhamdulillah Saraki yace sannan yajuyo kan Aunty Bahijjat rungumai ta itama yayi cikin farinciki tace " fatan kana lafiya lovely bro na " Ina lafiya Aunty Bahijjat " Zama yayi kusada Ammin yad'aura kanshi saman kafadar ta yace " barka dazuwa Ammi na fatan kina lafiya " duban shi tayi tace
" Kafin kazo lfy Lau nike amma yanayin daka shigo yasani jin babu dad'i Saraki ashe mu munacan muna neman lafiyar ka Kai kananan kana ruguza lafiyar taka Ina amfanin shan sigari bayan kasan tanada matuqar illa ga lafiya tabbas ka'batamin Saraki " cikin raunin murya yace " kiyi haquri Ammin dan Allah kiyafemin tashi tayi tanufi saman shi ganin haka yasa yamiqe yabita yana shiga yadda yaga ran Ammin ya'baci yasashi matuqar razana nuna mishi gurin zama tayi bayan yazauna cikin fad'a tace
" Maher " sosai Maher yarazana sabida shi zai iya cewa baita'ba jin takira wannan sunan nashiba hakan yasa yanatsu sosai dan kam yasan koma akan meye Ammin tad'auke shi da matuqar mahimmanci cikin fusata tacigaba dacewa
" Inaso kasanar dani hujjar ka nacewa cikin jikin Iftahal banaka bane " saurin d'ago idonshi yayi yazuba su kanta saurin duqar da kanshi yayi sabida yadda yaga ranta amatuqar 'bace ajiyar zuciya yasauke dan bai ta'ba tunanin Iftahal zatafad'ama Ammin wannan zancan ba cikin in ina yace " haba Ammi na tayaya zanqi jinina nifa wasa nikeyimata " sosai Ammin tasake fusata tacigaba dacewa " tabbas qarya batakamaci magajin sarautar Egypt ba Maher ada bakayimin qarya se yau darana tsaka ? to Idan bakagayamin gaskiyar wannan lamarin ba zanyi fushi dakai mai tsauri " jin haka yasa hankalin Maher sake tashi matuqa cikin rawar murya yace
" Hakane Ammi na dalilina shine bansan lokacin da hakan tafaruba amman dana duba CCTV camera senaga tabbas hakan tafaru amma yanayin faruwar abun tamkar wanine yashiga jikina ya aykata hakan to shine nakasa gasgata nine nayi silar faruwar cikin Kuma...... "
" Yimin shiru Saraki zanyi maka tambayoyi idan har kabani amsoshin su to nikuma zan yarda cewa wannan cikin banakabane akasin hakan kuwa yatabbata ciki nakane abu nafarko shin tunda kuke idan ciwonka yatashi kata'ba jima Iftahal ciwo ? tambayar ka nikeyi " eh Ammi " to Yaya kayi bayan kadawo cikin hankalin ka ? " doctor nakira yadubata aka bata magani " Kuma kayarda kene kaji mata wannan ciwon ? " " eh Ammin " hmmmm to meyasa kayarda kaine tunda baka cikin hayyacin ka alokacin ? " Sabida cikin darene abun yafaru kuma nasan lokacin danaje bedroom d'in ta kafin ciwon yatashi Kuma nasan babu kowa cikin part d'in mu dagani se ita Kuma babu yadda za'ayi wani yasamu damar shigowa babu izinina "
Murmushi Ammi tayi tace " gud to shi Aljani ana ganinshi idan bashi yasoba ? " A a Ammin " ok to za'a iya gani idan yayima mace ciki ? " A a Ammi " to tayaya kasan Iftahal nada ciki " doctor Sera ce tadubata tace haka " kenan cikin na mutunne ba Aljaniba ? " Shiru yayi tsawa Ammi tayimai cikin razana yace " eh namutun ne Ammin " to naji abaya kace kaje bedroom d'in ta kenan kana zuwa cikin bedroom d'in ta " eh Ammi " Yaya kuke kwana daban ko atare ? " tare Ammi " tunda kake kata'ba ganin Iftahal dawani saurayi wanda kake zargi ko kata'ba ganin wani cikin part d'in ku tare da Iftahal ? " A a Ammi tare muke zuwa Skul Kuma mudawo tare sannan ko Shanwul nahanashi shigowa cikin part d'in mu " hmmm tambayar qarshe zaka iya gayamin yau kwanaki nawa Iftahal tayi cikin gidan ka ? Eh Ammin yau sati 6 da kwana 1 " to wata nawa doctor tace cikin Iftahal ? " Wata kuma ? Ammi 5 weeks tace "
Miqewa Ammin tayi cikin fusata tace " ciki yatabbata nata Saraki kaduba tambayoyi da amsoshin daka bada dakanka idan gaban alqaline to tabbas sekasha bulala Saraki wallahi kabani mamaki law fa kake karanta izuwa yanzu yakamata kadinga warware ko wane irin qulli Saraki bakaso ana dangantaka da kalmar marar hankali muma iyayen ka bamuson haka dan kam munada tabbacin d'an mu ba mahaukaci bane to amma ayanzu gashi zaka tambatar maduniya cewa Kai mahaukacin ne sabida idan wannan Sha Sha shan tunanin naka yafita to tabbas duniya zata tabbatar cewa d'ana Saraki wanda nafiso duk duniya qwaya d'aya tilo mahaukaci ne shi idan ku hakan ta tabbata to tabbas baqincikine zai kasheni nida Abbeen ka "
Fashewa da kuka Ammin tayi ganin haka yasa Maher saurin miqewa ya rungumai ta cikin Matu'kar razana daganin kukan Ammin shi shima kukan yasaki yace " Ammin wallahi nayarda cikin jikin Iftahal nawane Ammin Allah na gasgata hakan " tureshi Ammin tayi daga cikinta tace " qarya kakeyi Saraki bazan yarda dakaiba sabida yanzu ka koyi qarya zansaka doctor tayi gwaji idan har aka tabbatar cewa wannan cikin nakane to kasani zan juya bayana dakai har abada dukda son danikeyi maka sabida ayanzu nasan zaka amince ne sabida ganin fushina dakayi badan ka amince dagaske cewa cikin naka bane Saraki tabbas kana cutarmin da yarinya duba agogo kafita tun safe Kuma kasan batada lafiya amma se yanzu kake dawowa "
Sosai Maher yasaki kuka ya durqushe gaban Ammin yace " wallahi Ammin har cikin zuciyata nayarda cewa babyn jikin Iftiih!!! nawane kuma daga yau nayi miki alqawarin cewa zan kuka da Iftiih!!!! da babyn kamar yadda zan kula da kaina amma bazan boye mikiba Ammin har yanzu banajin son Iftiih!!!!! Cikin zuciya ta sede Ina matuqar tausayinta sabida yadda iyayenta sukayi fushi da ita sannan ayanzu naji son babyn tamkar rai na Ammin " d'an murmushi Ammin tayi cikin zuciyar ta tace " tabbas zakaso Iftahal Soma Mai tsanani amma afili cewa tayi " idan har kanaso nayarda da gaskiya kake fad'i to kaje kabama Iftahal kaquri kuma naga farinciki da kwanciyar hankali atare da ita kafin nabar USA sannan inaso naga tsananin qaunar babyn cikin idanunka da zuciyar ka idan kuma bahakaba ni kad'e nasan matakin dazan d'auka akanka tashi gabani guri
Fatan alkairi gareku baki d'aya semun had'u ranar Saturday muji shin Maher zai iya bama Iftahal haqurin wane irin salo zai d'auka wajan sata farinciki kamar yadda Ammin tace to Allah yasadamu da dukkan alkairin shi yayi mata jagora akan dukkan lamarin mu Ameen 🤲🏻
Comments please