Sashe 7
Furuci Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ina matu'kar kewarka Saraki kaguji Egypt ko maganar ta bakaso mukuma iyayen ka muna cikinta cikeda kewar ka Saraki Allah yabaka Lafiya ina burin ganin ranar dazaka kammala karatun ka kakoma gida sannan kasamar min abokiyar hira wato kayi aure dukda baka bu'katar hakan amma nasan zakayi sabida inason hakan Saraki ina matu'kar son ganinka da iyali nida mahaifin ka da Umman ku munason ganin yaranka suna zagaya cikin babbar masarautar mu ......"
Shanwul yakatse mata maganar dafad'in " Ranki shidad'e Allah yakara miki lafiya wannan burin naki yacika sabida gaku ga gimbiya Iftahal wato matar Prince kwanaki 6 kenan dayin wannan auran bazatar Mai girma Prince yayi hakanne dan sakaku cikin tsananin farinciki shiyasa yace kar asanar muku sekunzo sabida kuji bazatar sosai "
Cikin matu'kar mamaki Maimartaba Zaid da Sarauniya Batol suka dubi Maher dan ya gasgata musu wannan batun
Kuyi ha'kuri da wannan zan'kara muku yawan Free page sabida ro'kon dawasu sukayi amma bazai wuce 3 page ba nagode sosai masoya na
...........📖🖊 NPEEDY A AJI MARMINY ZARAH
Comments and Shire please 🗡 *!!!FURUCI!!!* 🗡
💔💔💔
💔
*((((( Murd'add'iyar Soyayya)))))* 💓❣💘
Story and written
BY
NPEEDY A AJI 🌸marmny Zarah🌸
Dedicated
To
My lovely
*Ummi*
And
Lovely
Daughter
*Zarah*
KAFAD'I ALKAIRI KO KAYI SHIRU 🤫
My Novels
1 NAYI RAYUWA DAKE
2 SANADIN ACCIDENT 2019
3 SAKAYYAR CUTA
4 RUFAFFIYAR ZUCIYA
5 HAYATUL MAHAYAT
6 MUGUN SARTSE
Loading....... 📖🖊
🗡💔 FURUCI!!!!!💔🗡
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
Ina masoyana ha'ki'ka iname baku ha'kuri akan abinda zakuji yanzu ada banida niyyar yin hakan yanzuma wani daliline yasa hakan Allah yasa zakufahimceni wannan book d'in nakud'i ne 200 kacal nasan nafi karfinta agunku ko kyauta zaku iyabani 200 batare da kasuwanci ba sannan bawai nakomayin book d'in kud'i bakenan a a har gobe zan dingayin na kyuta sabida Ina matu'kar sonku kamar yadda kuke sona zan dingayin nakud'ine sabida siyan data kai carji sabida bakoda yaushe akesamun wutaba gashi lokaci d'aya waya zatabu'kaci gyara idan babu kud'in gyaran to Yaya kenan
Nasan wasu zasufahimceni amma wasu ina sabida kowa da irin halinshi sabida haka inasake baku ha'kuri afuwan Dan Allah 👏🏻 zanyi Free page har zuwa 9 to 10 nagode NPEEDY A AJI takuce har abada
ZAKUTURO NAIRA 'DARI BIYU KACAL TA WANNAN ACCOUNT NUMBER FIDDAUSI ISHAQ 0005556335 JAIZ BANK
IDAN AN TURA A YIMIN SCREENSHOT DIN TRANSACTION DIN KO KUMA KATIN 'DARI BIYU NA MTN WHATSAPP NUMBER NA
08135419440 akwai saban group wanda zansaka duk wanda yabiya in sha Allah typing kullum amma banda ranar Friday
DUK WANDA YAFITAR MIN DA BOOK TOFA SHIDA ALLAH INA 'KARA FA'DI DUK WANDA YAKARANTA BAI BIYABA SHIDA ALLAH
INA GODIYA A GAREKU MASOYANA ALLAH YABAR ZUMUNCI DA SOYAYYA NPEEDY A AJI TAKUCE HAR ABADA 🥰🤝🏻
🅿 11 to 12
Tamke fuska yayi sosai yadubi iyayen nashi yace " Abbeen Ammin kunsan ni ban iya 'karyaba hakane itad'in matata ce amma auran gargad'i ne dajan kunne agareta amma babu soyayya batun cewa zanyimuku bazata wannan 'karyar Shanwul ce dan kam Ni ban maso kuka san hakaba duk da bana 'boye boye muku komi sabida karku saka rai ne shiya dan bazama zanyi da itaba ku kunsan waye d'anku babu yadda zan iya kula da mace nima nakasa kula da kai na balle nakula dawani Kuma Ammin kinsan natsani kowace mace idan ba kuba wannan yarinyar zuwa wani lokaci zan saketa bayan nacika wani al'kawari " ajiyar zuciya Maher yasauke sabida yadda yagaji dayin maganar jawoshi jikin shi Abbeen yayi yarungumai shi yanajin kunar zuciya sabida halin da d'an nashi yake ciki itako Ammin mi'kewa tayi takamo hannun Iftahal suka zauna rungumai ta Ammin tayi cikin 'kasada murya tace """"" karki damu da FURUCIN!!!!! Saraki nide alfarmar danike bu'kata agareki shi ne dan Allah kijure in sha Allah Saraki zai soki Kuma zai maidaki cikakkiyar mata mafi soyuwa agare shi Gimbiya dan Allah kijure kinji wallahi naji ina matu'kar son ki " hawayen fuskar ta Iftahal tashare tace " in sha Allah Ammin nayi al'kawarin zamada shi duk wuya " murmushin farinciki Ammin tasaki ajiyar zuciya Shanwul yayi cikin zuciyar shi yace " nagode ma Allah dama burina su Maimartaba susan wannan 'karasawa doctor yayi yazauna sabida tun d'azu yakasa zama dan kam sosai yaji mamakin wannan auran na Saraki bayan yazauna yayi gyran murya yace
""""" Gaskiya hakan baiyiba bai kamata ace anbar Prince dawani makusanci ba balle mata wadda tafi kowa kusanci wajan mijin ta wannan babbar kasadace kowa yasan idan ciwon Prince yatashi zai iya kashe duk wanda yakusanto shi to gaskiya aganina araba Prince da wannan matar ajira har yawarke sannan ayi tunanin yimai aure Kar mujamata rasa rayuwar ta " sosai suka shiga nazarin maganganun doctor cikin sanyin jiki Iftahal tami'ke cike da girmamawa tace
" Abbeen Inaso nayi magana idan kunbani dama ? " Jinjina Kai Maimartaba Zaid yayi alamar anbata dama " cikin raunin murya tafara dacewa " Abben Ammin dakuma doctor kowa yasan mace tanada rauni sosai musamman akan mijinta dakuma yaranta uwa uba kuma iyayen ta sannan mace tanada matu'kar jajurcewa wajan kulada mijin ta idan yafad'a cikin halin rashin lafiya duk wuya koda zatarasa komi bazata gujeshiba idan har akwai soyayyar gaskiya cikin zuciyar ta zata iya ha'kuri dakomi wajan jinyar shi koda nauyin gidan zaikoma kanta zata zauna dashi koda kowa yagujeshi zata kasance tanada lafiya a idon jama'a amma wato azahiri amma abad'ini itama tana cikin tsananin rashin lafiya rashin lafiyar tata kuwa Mai hargitsa rayuwar tane zataci karo da abubuwa dayawa kamar haka _rashin kwanciyar hankali kunar zuciya tunani rashin cin abinci koda tasashi yaci ita bazata iya ciba yadda ya kamata kuka na zuciya ko nafili rashin bacci sabida batada kwanciyar hankalin samun hakan Koda kuwa mijin baya kyautata mata zata iya duk wannan sabida haka bazan iya tafiya nabarshi cikin halin kad'aiciba Allah yad'auke mishi rayuwar kad'aici tun ranar daya aure ni Abbeen Ammin doctor zan zauna tareda mijina Koda kuwa shine silar ajalina idan namutu ta hanyar raya aure na babu sakka inasa ran harama Kuma babban nasarace mace tamutu ad'akin mijinta ma ana tamutu tana d'aure da igiyar aure Ammin cikin gidan aure na ko sharar bedroom d'ina nayi inada lada dan Allah karku maidani baya bacin Allah yatura matsayina zuwa gaba_ " kuka Iftahal tasaki cikin tsananin farinciki Ammin tajawota jikinta ta rungumai tace " kwantar da hankalin ki yarinyar kirki tabbas babu mai rabaki da mijin ki sede idan bayan raina ke ce kika cancanci zamada Saraki zama nahar 'karshen rayuwa "
Jinjina Kai Maimartaba Zaid yayi yace " tabbas kuwa Ammin Saraki tabbas nataya d'ana farinciki na murnar samun macen kirki Saraki nayaba da wannan za'bin naka Kuma ina matu'kar farinciki dahakan gimbiya Allah yayima auran ku albarka nayi farincikin kasancewar ki nazama 'yah agareni dan kam ke basirika bace kawai 'yah ce kuma mafi soyuwa agare ni kamar yadda Saraki yazama abinda nafiso duk duniya ina yimuku fatan alkairi cikin zaman auran ku Allah yasa kece sanad'in samuwar farincikin Saraki abinda yadad'e damanta shi cikin rayuwar shi ina matu'kar jinjina hakan Kuma ina cikin tsananin damuwa akan hakan tayaya mutun zaiyi rayuwa babu farinciki ? " Allah sarki Saraki doctor yakamata Saraki yazauna da matar shi zamuyi addu'a a matsayin mu na iyaye agaresu in sha Allah babu abinda zai faru "
Mi'kewa Maher yayi yanufi hanyar saman shi yahaura batare dayace makowa komiba sosai doctor yaji Babu dad'i sabida yadda dasukayi akan Maher yazauna damace " cikin girmamawa Iftahal tace " Ammin yakamata kuci abinci seku huta kunsha gajiyar zaman jirgi " murmushi Ammin tayi tace " aykam yazama dole naci abincin 'yata koda kuwa banajin wunya " tashi Iftahal tayi ita dakanta tasakko musu da abincin saman lallausan carpet din shiko doctor tashi yayi yanufi wani bedroom dake kallon room d'in motsa jikin Maher da alama duk idan yazo nanne masaukin shi seda Iftahal ta tabbatar tahad'amasu Abbeen komi sunata 'korafi akan tabari hadimai suyi amma ta'ki maganar da Ammin tayi mata yanzu yasata jin bugun zuciya matsananci magana kamar haka " gaskiya bari muhuta gimbiya kisanar dani labarin iyayen ki sabida sun cancanci karramawa dakuma girmamawa tabbas Allah yabasu yarinyar kirki sukuma sun iya tarbiyya "
Murmushin ya'ke Iftahal tayi tace " to Ammin amma tafara tunanin Yaya zatace da Ammin akan iyayen ta abincin doctor tad'auka tanufi bedroom d'in sallama tayi tashiga amma baya ciki sautin saukar ruwa taji cikin toilet har tajuya sekuma taji kamar magana ahankali tanufi bakin toilet d'in magana taji kamar haka