← Book details Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 55

Sashe 9

Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wasu mutane nagani sunkai wajan biyar sun zagaye wata bishiya wacce take zaune itakadai cikin dajinan. A gefe kuma wani mutumi nagani daddaure ajikin bishiya fuskanshi jina jina da jini.

Sanye gabadayansu suke a cikin bakaken kaya fuskokinsu sanye da mask.

wata Mai bakar Riga acikinsu biyardin nagani zaune hakan kujera. daya daga cikin su tace

Lord lady duk target din mu hakan kabir yaki kamashi .

Wacce naji takira da Lord lady tace bana bukatar jin komai. Inason ku kawar mun dashi daga doron duniyan nan. Angama ranki shi Dade the mummy's of the devils.

Bokaaaa naji ta kwallah kira. Wani mutumi nagani yayi appaire awajan su.

Lord lady tace bokan shedanu inason kaduba min taurarin kabir dakuma sanda ya dace mukasheshi .

Bokan shedanune yafara duba taurarin kabir amma be ga komai bah.

wanda ke daddaure ajikin bishiya ya bushe da dariya tareda fadin. Kunyi bakuga Komai bah. Yanzu duk karfinku ace kun kasa gannin taurari.

Toh kusani inku bakisanibah ninah sani. Kutsaya ku saurereni jaruma ce Zata shigo rayuwar sa, kuma taurarinsa da Nata dayane . Bazata taba Bari ku aikata mugun nufinku hakansa bah,

Itadin bata yarda da zaluncibah barema wanda zata aurane hmm na tausaya WA rayuwarku. kusani cewa ita zata wargaza ku gabadaya .

In baku dainah bah Baku yadda makamanku bah toh kufara irga ranar mutuwarku Dan bazata bar ko mutum daya acikinkubah.

Kusani zata zone badanshi bah amma saita taimakeshi. Ku rubuta zakuce nafada muku. Koda bankai ranar dazanganku kuna rokon a barku da rankubah toh kusani zankasance cikin kabarina ina Mai jinjina mata.

Ku gyara wannan halin dakukeyi ba rayuwa bace bah. Zan kara nanata muku cewa Mai kawo karshen zalincin ku da karshen ku tananan tafe. Tana tawowa domin duk saita gabayanku daya bayan daya.

cikeda zafin rai Lord lady ta tashi daga kan kujerar da take hadida daukan wuka tayi kan mutumin.

Shake shi tayi Tereda fadin fadamin wacece ita koh kuma nachaka maka wannan wukan hannuna.

murmushi mutumin yayi yana Mai fadin. koh kin chaka min koh baki chaka minba nasan duk daren daddewa zan mutu.

kuma meyasa kike bukatar na fadamiki itadin wacece kema zaki iya ganowa tunda kinada karfi . Nace fadamin ta daka Mai tsawa.

Cikin baccin rai yace bazan fada bah mugaye Azalumai kusani karshenku bazai taba yin kyau bah. Mekawo karshen ki na nan zuwa. Ma yaudariya, maciya amana, tantirah. Allah ya wadaranki. Inafatan rayuwarki takare a wahala.

cikin zafin rai Lord lady tachaka Mai wukan tareda fadin. karyane bawanda ya isah kawo karshena zan jirata. itama zatazo wajan mutuwar da zai kasheta ne indai Dani. zatayi.

faduwa mutumin yayi muttacce.

daga wukan hannunta tayi Wanda yake ta malalan da jini tace mune masu nasara, kuma nice shugaba Lord lady.

Praise to be giving to the lord lady. Suka hada wajan baki wajan fadi praise.

washe gari da sasafe su kabir suka bi flirt sukatafi London.

bangaren su amriya kuwa , shirya kayansu sukayi tsaf sukayiwa mami sallama sannan suka dau mota suka nufi hanyar Abuja.

amriya kam tunda suke tafiya a mota gabanta yashiga faduwa.

""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""

COMENT & SHARE PLEASE. 馃憦馃憦
ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尮馃尮
2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM 馃尮
ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 8锔忊儯.

WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY
BABY ISHA鉁ㄢ湪.
*************************

Ummi tace dan Allah driver ka Kara sauri Kar dare yayi mana . Shiru taji. Kalisat dake gaban mota tana kallon ta maida kallonta wajan driver sharaf idanuwanta suka sauka hakan na khaleed.

Cikin rawar murya Kalisat tace yaya khaleed kaine . Nadirah tace yaya khaleed kuma. Gashi kuwa kina gani cewar Kalisat. Zaro ido gabadaya sukayi cikin Amriya kuwa cikin zuciyanta kuwa tace meyakawo shi kuma taya yashigo motor koh dayake dama ban gama koyamai hankalibah.

Shiko khaleed ba abunda yakeyi sai aikin kallon Amriya ta madubi.

Acikin ranshi kuwa yace kyakyawa, amma niban yarda dake bah dole saina gano Wanda ya turo ki domin ki custarda family mu.
Haka khaleed yayita sake sake acikin ranshi. . Karfe 11:30 na dare yayi musu a Abuja
Direct gra yanufah hadida nufah gidan su kabir yanufah.

Su fateema kam jin lbrn yau su Kalisat zasuzo yasa kowacce acikinsu takiyin bacci.

Horn din mota sukaji dagudu sukayo hanyar waje. Adeda yin cirko cirko suna kallon ta ina zasu bullo.

Direct parking space khaleed ya nufah . Nadirah ce tafuto Tereda yin mikaa sbd zaman motan ba karamin gajiyar da ita yayi bah.

Su Aisha naganin haka sukayo kansu Kalisat da gudu Tereda rungume juna.

Sakin juna sukayi shiko khaleed tuni yashige yabar su a tsatsaye.

Baza ido su Aisha sukashiga yi Dan su basuga AMriya . Fateema tace meyasa Baku tawo da Amriya bah. Nadirah tace kamarya tare muka tawo mana. Waigawa tayi amma bataga Amriya ba.

Ina Amriya kuma tayi cewar Kalisat.

Ko ina da ina na farfajiyan gidan suka duba amma basuga Amriya.
Kalisat tace nadirah ina gyalenki ki yafah duba gyalenta tashigayi amma bataganshi bah
Ummi tace mun shiga uku Sis nadirah yanzu a ina zamu ganta meyasa kuma zata futa bata sanar mana bah. Shiyasa nacewa mami kawai muzauna tunda matar Abba bata gida taje kasar waje yin business toh bazata takuramana bah yanzu gash abunda yafaru ta inah yanzu zamu Fara nemanta .

Gashara sukaji Salma tafada. Munaji fada. Mai zai hana mukira yaya khaleed dakuma body guard na gidanan muje mune mota.

Yayi muje yanzu. Cikin lck kalilan su khaleed da sauran guards din gidan suka bazu wajan nemanta su nadirah mah ba abarsu a abayabah.

Itako Amriya zuwansu gidan su kabir taga mutum da bakaken kaya da mask a fuskan sa yashigo yakuma futa hakan yasa tadau mayafin nadirah tareda daure fuskanta tayanda baza'a ganebah. Tabi bayanshi.

Chan cikin jeji mutumin ya nufah itama Amriya tabishi.

Chan naga sauran members din mutumin Wanda suke sanye da bakaken ruguna da mask sai kuma uwar shedanu wato Lord lady a zaune kan kujeran sihirinta.

Buya amriya tayi a bayan bishiya. Cikeda mamaki Amriya take kallonsu.

Wannan mutum ne naga ya Isah gaban Lord lady hade da durkushewa yace ranki shi dade ga abunda nagani a dakin shi property gidan shi dake garin jigawane amma bawanda yaganni.

Dariya Lord lady tayi tareda fadin yanzu aikin mu yafara duk saimun rabashi da komai nasa sannan muzo murabashi da ranshi.

Jin jina ga uwar shedanu gabadayansu naji sunce.

Amriya kam tace kowa ennan ne makiyanasa da gumurzu yafada.

Cikeda zafin rai tanufi wajan su .

Cikin muryanta tace suwaye ku. Gabadaya juyowa sukayi. Uwar shedanu tace wacece ke taya kika gane inda muke.

Cikide baccin rai Amriya tace ina ruwanku dasanin wacece ni kusani sanda zanbaiyana muku waceceni toh ku tabbatar a ranar lck ku yakare.

Kuma menene kalb yamuku dazaku cutarda shi ehh meya tare muku dakuke son gannin bayansa . Ku ban amsata mana.

Lord lady tace harke wace dazaki yi magana hakan kabir ehh. Cikin kunan rai Amriya tace Amatsayin Mai bashi kariya daga shedanun mutane azzalumai irinku.

Kaiii naji Lord lady tace Tereda fadin inason yanzu inga kan wannan burdurwan agabana yanzunan.

Mutane biyu naga sunyi kan Amriya. Cikin zafin rai Amriya ta kwalla kara Wanda yasa gabadaya dajin girgiza haka Fara iska Mai mugun karfi Wanda yake hade dakasa.

Wani katoton guguwa Amriya tatara a hannunta tareda jefah musu. Gabadaya basua iya ganninta and guguwar data tada.

su khaleed daketa dube dube sukaji anfara iska Kalisat ne tace yaya khaleed mu koma gida tayuwu mah Tana gida bamu sanibah.

Khaleed yace daman nasani yarinyar nan yar leken Asiri ce. Rubbish zan kama kine Wlh. Komawa gida sukayi cikeda jimamin Rashin Amriya bakamar nadirah wacce takeji idan bataga Amriyabah baza ta iya baccibah

Lord lady tace cikin ranta kodai itace mln haruna yafada jiya impossible bawanda ya isa yaga bayana.

Amriya kam cikin kwarewa tajigaba da turamusu guguwan. Tace kusani inbaku daina farautar rayuwar Kalb bah toh kusani kumataku rayuwar bazatayi kyau a karshe bah.

Tana gama fadin hakan tabar wajan da sauri gudun kar gyalen fuskanta ya cire suga fuskanta.

Amriya nabarin wajan guguwan ya tsaya. Lord tace wacece wata har ita wace tashigo fada ta kuma tafuta lafiya. .

dole saimun Kara daukan makaman mu. Inbanda huci ba abunda Lord lady take. Wannan karan za'ayi ruwan jini agidan Muhammad bawanda zamu kyale tunda haka ruga da haka tabo uwar shedanu. Dole ayi barin jini. Daya daga cikinsu yace yanzu kabir yana kasar London mubari inyadawo saimu hada dashi mukashe.

Lord lady tace hakan yayi. tareda fadin ina bukatar jini yanzunan. hangama uwar shedanu naji mutumin yafada.

Itako Amriya tafiya takeyi tareda neman gidansu kabir amma tsam takasa ganewa wannene aciki. Rintse idonta tayi saikuma taga gidan a baiyyane acikin idonta.

Isah bakin gate din tayi. Saikuma bubuga kofar zatayi saikuma tafasa. Katangan gidan tabi da ido Wanda yake da mugun tsayi. Tsale daya tayi tadura acikin gidan.

Su Fateema kam bawanda ya iya motsawa daga cikin palourn dasuke. Grandma kam sai surfa Bala'i take tanacewa meyasa zasu mantota sutawo. Shikam khaleed har gama komai yayi bacci .

Tagumi gabadayansu sukayi Dad da Aunty Amarya suma bawanda ya iyayin motsin kirki. Itako Mom dama bataga gida taje gidan mahaifiyarta batada lfy.

sallamanta sukaji gabadaya su naga sun Mike tsaye. Dagudu nadirah ta isah wajan Amriya taresa rungumeta haka suma gabadaya sukayi suka rungumeta. Sakinta gabadaya sukayi nadirah tace Amriya ina kuma kikaje muketa nemanki.

fateema tace gaki kyakywa yanzu da kika futa inwani yaje ya cutarda kefah . Ina kikaje muketa nemanki.

Grandma tace toh kusankan mun ita. Kun wani tusata Agaba kunamata tambayoyi.

Ke Amarina tawo muje dakima dad yace Sannu Amriya. Yanzu kema kinzamo Yar gida Dan haka bakya bukatar jin kunyan kowa kiyi duk abunda kikeso. Aunty Amarya tace yanzudai nasamu diyar zama Mai tayani fira tunda Kabir bayanan yatafi London. Rasss gaban Amriya da nadirah yafadi.

Nadirah tace Aunty Amarya kina nufin bayanan. Eh mana cewar Aunty Amarya. Khadija sukaji tace muje mu kwanta dare yayi yanzu.

Tashi gabadaya sukayi inda Grandma naganin hakan yasa ta warci hannun Amriya tasaba a AMMATA tayi dakinta da ita.

Bayanda su nadirah suka iya haka suka hakura suna gani grandma tashigar da Amriya dakinta.
Chapter 9 · 0% Book details