Sashe 8
Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana inaaaaaaaa takuma kwallah wani ihuuun jikintane yafara kakkarwa. nace yana inaa ... faduwa tayi awajan sumammiya.
****************************************************************
ALJANAR RUWA 馃鈥嶁檧锔? fah NEXT PAGE,ZAI DAU CITTA鉁ㄢ湪鉁?
MUJEDAI ZUWA
KUSANI NI MAI KAUNARKU CE A KODA YAUSHE馃尯馃尯
ALKALAMIN
BABY ISHA馃枈锔忦煐婏笍
2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?
PAGE7锔忊儯.
WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍
BY BABY ISHA.鉁ㄢ湪
**************************************************
Hankalin mami bakaramin Tashi yayibah.
Abba yace who is she Yatambayi mami.
Mami tace I don't know kawai nayi helping dinta
Oyaa nadirah kudauketa kukai tah daki
Ummi tace mami am scared maybe koh Aljanuntane suka tashi.
Cikin daka tsawa khaleed yace baza kikama kudauketa bah koh saina karami miki hakan dukan danayi miki dazu.
Kamar ummi zatayi kuka hakata sa hannu suka cincibeta sukayi dakin nadirah da itah.
Suna tafiya khaleed shima yabar palourn .
I don't want to see her in my house again mami taji abba yafada..
Cikeda damuwa mami tace Please Abban khaleed kayi hakuri Wlh batada inda zataje because she lost her memory kuma naruga danayi mata Alkawarin zan kula da ita.
Cikin daka tsawa abba yace nace miki banason kara ganinta agidana
Inkuma kika kiji toh a bakin aurenki. Yana kaiwanan yabar falo.
Baki sake mami tabi bayansa da ido. Wani tausayi Amriya taji a ranta hawayene suka farabin kan kuncinta
Su nadirah kuwa kwantar da Amriya sukayi hade da rufeta da bargo..
Suka futadaga dakin.
Bayan 1 hour Da tafiyansu
Amriyaaa maza kizo, yanzu nan.
Firgit ta farka daga baccin wahalan datake.
Waige waige tafara amma bataga kowaba.
Damm gabanta yafadi tareda fadin gumurzu. Meyasa kuma gumurzu yake kirana awanan lokacin.
Tashi tayi hatake tayi baya zata fadi Dan jirin dake daukan tah banawasa bane.
Dole nashiga ruwan teku inba haka bah bazan iyayin komai bah. Gashi ba zoben a hannuna dasaiyama fimin sauki.
Dole yanzu na Isa wajan gumurzu.
A daddafe tayi hanyar toilet. . Tana shiga naga ta sa hannunta hakan goshinta wannan dai sarkar naga ta futo.
Cikeda mamaki saikuma taga bata zama Aljanar ruwabah kamar yanda gumurzu yafada mata lokacinda take cikin ruwa.
Kallon sarkar tayi da brown eyes dinta tafara magganganu battt naga ta bace daga cikin toilet din.
ABUJA STATE
Grandma nagani zaune tana shan lemon pawo.
Sadiq nadaga gefe yanada danna system dinshi. Ohh my god naji yafada.
Itako grandma inbanda ba abunda take watsawa kabir inbanda harara.
Shikoh sadiq baimasan tanayibah.
Sadiq yafara kwallah Kabir kira
Grandma tace Kai Kai ya isa haka duk kabi kacikawa mutane gida dawanan murya naka uwanan basamude.
Tsaki sadiq yaja.
Iyeeee nikake yiwa tsakibah. Ba laifinka bane laifin hajara Ne. Zanyi maganika ne Wlh.
Ba a fi minty 10 bah kabir yasaukoh daga upstairs. Daidai lck da dad yake shigowa .
ehhhhhh gadana, Dan Albarka yadawo.
Waigawa su kabir sukayi hatake idonsu ya sauka hakan dad dake tafaman murmushi.
welcome dad kabir yafada.
Sadiq kam mamaki yasa yamanta dacewa baigaishe da dad. Bah.
Ihuuu sukaji daga kan upstairs. Da gudu su Fatima sukayi kan dad tareda hugging dinsa. Welcome dad we miss you very much.
toh kusakeni ina mom take yatambayesu.
Ganinan Mai gidana. Mom tafada dariya gabadayan su suka sah.
Mom tace meyasa baka fadamana cewa yau zaka dawo bah. Aida mundan shirya maka abubuwa.
Dad tace i just want to surprise you that why.
Grandma tace Kaga Muhammad daga zuwa suparn harkayo tumbi.
fateema tace mene kuma suparn hana Spain kina suparn gsk grandma kikoma school Wlh.
grandma tace ai inkinban kudin komawa mezaya hana na koma. jahira kawai.
Sadiq da kabir tsabar farin ciki sun mah kasa fadin komai saima upstairs dinda suka nufah.
saida dad yaci yasha sanan yanufi dakin Aunty Amarya. Domin yadan watsa ruwa.
Sadiq meya faru naga dazu ya kwallah mun Kira dama wani appointment mukedashi hakan fishes production.
Kuma fah it over 1 million thousand dollars 馃挼 duk wanda yaci toh yayi won.
and zai Kai 1 month hanayi Appointment din. ajiyan zuciya kabir yasauke Tereda fadin wane garine.
sadiq yace is not a state it a country.
London shine zamuje muyi appointment din. What you mean London. I don't think i can go.
Please kabir kada kabari murasa wannan daman. Kabir yace you know i have abunda mah yafi 1 million dollars right.
yess i know but ai karuwanmu ce please kada kace bazaka jeba na rokeka.
OK shikenan. Cikeda farinciki sadiq ya rungumeshi.
Khaleed fah bazai jeba. Yess iya ni dakai ne kawai zamuje . OK kashirya min lodged dina.
OK sadiq yace. Futa kabir yayi. Yanufi part dinsu mom. Saiyayi sa'a dad yana ciki.
fada musu habunda yakawo shi yayi. Amma mom taki tace ba inda zashi. dakyar suka samu suka shawo kanta.
AMRIYA bata zarce ko ina bah sai bakin tekun ruwa.
shiga cikin ruwan zatayi taji anyi sama da ita an naka da kasa. Wani kara tasaki Tereda dafe kanta Wanda ya bugu sai jini daketa didisowa.
Tashi tayi tareda kiran sunan gumurzu. Ba'a fi minty kalilan bah. Gumurzu ya futo..
Cikin muryan shi Mara amo da saurari. Yace Amriya meyasa kikayi sakaci haka. Saida nafada miki bazaki iya dawowa ruwa bah batareda wannan zoben bah.
toh kisani lck yanada dadda kure miki.
Amriya tace bansan mezanyi bane gumurzu. Narasa yazanyi naje gareshi.
murmushi gumurzu yayi hadeda fadin. Kinrasa yazakije gareshi. Mutanen dakike zaune dasu fah.
Amriya tace sunce zasuje gidan su shi BIL adaman dani daganan nace zan karbo zobena.
Dariya gumurzu yasaki. Yana Mai fadin. Angaya miki cewa karbo zoben a hannunsa sauki gareshi nagaya miki cewa saikin sha bakar wahala a gidan dazakije..
Naji gumurxu. Amma aikace mun inna cire wanna sarkar zan dawo Aljanar ruwa kuma meyasa nake iya magana kamar sauran mutane. Gumurzu yace ai kinriga dakin lalata shi. Kuma kada kiyi mamaki Dan kinyi magana kamar sauran yan Adam koh kin manta abunda nace miki hakan wannan sarka nace miki yana kunshe da tarin sihiri.
.amma fah kisani kada ki kuskure kibari ruwa ya taba koda farce naji kinkine idan kina cikin jama'an Bil Adam. Inkoh yataba zaki zama aljanar ruwane kuma kasheki zasuyi.
wannan sarkar yanzu batada wani anfani sbd koda sarkar koba sarkar in har ruwa ya taba ki to zaki zama asalin halittarkine
taya na lalatashi Amriya tah tambayeshi cikeda damuwa a fuskanta.
Kina tambayata taya kika lalata shi. Menace miki. Nace miki wannan sarkar bata yarda da zalinci bah. Me kikayi dazunan.
bah zalinci kikayibah.
Amriya tace ba zalunci nayibah rama wa kanwansa nayi.
Meye naki aciki shin abunda yakawo ki duniyar mutane yi kenen
girgiza masa Kai kawai amriya tayi.
Dole kifara Aikinki daga yau sbd yanzu makiyan wannan BIL Adam din suntara makaman yakinsu. Kema yanzu nakeso kitada naki makaman ta yanda baza su iyayi masa komai bahuke kulla Bawai zaki karbi zoben ki kadaibane dole saikin kawar da makiyansa tukunan.
Amriya tace baruwana da makiyansa kawai dai na karbo zobena nadawo.
Cikeda daga murya gumurzu yace ba ruwanki da mijinki na gobe.
Zaro ido Amriya tayi Tereda fadin mekake fada haka gumurzu.
aure tsakanin mutum da Aljanar ruwa. bazai yuwubah.
Ke kika sani amma kisani in Abu yabaci kada kibukaci taimakoh nah
naji bazan bukaci tsimakoh kah bah kuma zan karbo zobena nadawo duniyata.
Toh kisani daga yau ranar mutuwarki tafara irga kanta .
cikida tsoro da fargaba tace bangane bah gumurzu.
Gumurzu yakaramata da fadin daga yau kinada wata shabiyu, da kwana shabiyu, sa'a shabiyu dakuma dakika shabiyu.
Daya rage miki kikarbi wannan zoben kisa a yatsanki. Ikuma lokacin dana irga miki sun cika baki sa wannan zoben bah toh kisani zaki mutu ne.
Zan Kara tunatar dake cewa idan Abu ya bace kada kizo gareni Dan bazan Kara yi miki wani taimako bah.
Yana kaiwa nan yashige cikin ruwan.
Faduwa Amriya tayi hakan gwiwo winta ta fashe da wani matsanancin kuka.
Mami mekike nufi. Lina nufin gobe zamu koma abuja cewar Kalisat. Kwarai mami tafada. But why mami ummi ta tambaya.
Cikin muryar baccin rai mami tace nina haifeku koh kuku ka haifeni eh kuban amsa. Toh Wlh karkubari na saba muku.
Sorry mami zamu tafi insha Allah cewar nadirah. Ina Amriya mami ta tambayi nadirah.
mami amriya tasamu bacci sbd karmu takurata shiyasa nace ma su Kalisat mu futa mubarta ta huta.
Maza jeki tashe tah kice inason tazo yanzu nan. OK Nadirah tace Tereda yin Anyar part dinta .
shiga dakin nadirah tayi amma bataga kowa bah.
Saita yi tsammanin kotashiga toilet ne Hakan yasa ta zauna domin jiran Amriya. Saida takai wajan 30 minutes a zaune amma bataga koh alama da mutum acikin bandakin bah
bubuga kofar toilet tashigayi. Amma taji shiru murda handle dintayi daidai lckn da itama Amriya zata murda handle din.
Ajiyan zuciya nadirah ta sauke Tana Mai fadin gsk amriya kinban tsoro Wlh.
Mekikeyi a toilet tindazu. Murmushi Wanda yafi kuka ciwo amriya tasakar mata. Tace bakomai.
OK toh muje mami nason ganinki.
hijabi nadirah tasamata tareda Jan hannunta suka nufi palour
Suna zuwa Amriya ta gaishe da mami .. Cikeda farha mami ta asma tana Mai mata ya jiki. Amriya tace Aa sauki.
mami tace dama abunda yasa nace hakiraki shine inason zaku koma Abuja gidan yayana dazama nasan zaki fi samun farin ciki fiyeda nan.
Murmushi tayi cikin zuciyanta kuwa wani farin ciki ne ya mamaye zuciyanta koba komai tasamu dama dazata karbo zobenta takoma duniyansu.
Mami tace inafatan kinji dadi daikoh. Girgiza mata Kai kawai amriya ta iyayi.
Toh yanzu ku wuce ku hada kayanku gobe zaku bi jirgi kutafi. Kalisat tace noo mom mu baza mu bi jirgibah a motan gida zamuje gsk.
Toh kukuka sani kuyi duk abunda kuka gadama. Cewar mami.
cikeda farin ciki gabakidaya sukace thank you mami.
Gabadaya wannan karan dakin Kalisat suka shige ba dakin nadirah bah.
kwanciya gabadayan su sukayi. A ran amriya kuwa tace suwaye kuma makiyan BIL adaman nan me suke nema agurinsa, meya yi musu suke son cutarda shi, tambayar data shiga yiwa kanta kenen. Lck daya kuma naga fuskanta ya sauya daga tunani zuwa fushi tace. Na rantse inhar da rai ajikina bazan Bari ku aikata mumunan nufinku a kansa bah. Dole saina gabayanku daya bayan daya idan baku daina farautar rayuwansa bah.