← Book details Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 55

Sashe 11

Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mr. KABIR MUHAMMAD we are welcoming you to our. INTERGRATED APPROACH TO THE REDUCTION OF POST HARVEST OF LOSSES OF FISHES .

THANK YOU kawai kabir ya iya cewa.

Wani kyakyawan dattijoh nagani. Sojoji wajan goma a bayansa a tsatsaye. Magana yafara kamar haka Mr kabir We want you to start now.

Gyara tsayuwarsa yayi. Hade da kallon sadiq Wanda ke gefe. Fatan nasara sadiq yayi Mai. Saida ya murza zoben hannunsa yajin wani kwarin gwiwa da farinciki a zuciyanshi

Gyara Muryansa yayi yafara magana. Saida yayi greeting kowa na hall din yayi sannan yayi introducing kanshi.

wannan dattijon yace Mr kabir can you tell us the introduction about fish production in west Africa.
Magana kabir yafarayi.

The global production of fish capture fisheries and And Aquaculture in 2008 was about 142 million tones (F A O 2009) of this 115 million tones was uses as human food , providing an estimated Apparent per capita supply of about 17 kg (live weight equivalent). Which is an All time high. Karashe dacewa I think am right.

Tafi gabadaya mutanen Hall din suka dauka. Gabadaya yan jarida sai aska shi suke. Hana askashi a TV.

Again wannan dattijoh yakara tambayansa last question dacewa. Can you tell us what fish oil contain of.

kabir yace fish has oil which contains important nutrients like vitamin, A, D, thiamin, riboflavin, nicotinic acid, and b12.

Wannan karan gabadaya shuwaga banni wajan da wannan dattijon suka tashi tsaye hadida saramai.
gaba daya kowa na wajan saramai suka shiga yi.

kabir yace can I go. Yes of course dattijon ya fada tareda fadin the result of the winner will be release next tomorrow.

Kabir bai bari dattijon ya karasa bah yayi fice warsa abunsa Inda yan jarida suka zage sai dauaknsa photo suke. Suna cemai yasamusu hannu.

koh kulasu baiyi bah ya shige cikin mota. sadiq naganin hakan yabishi a baya . tare da shiga motan suka bar harabar hotel din.

NIGERIA 馃嚦馃嚞

Su nadirah gaba dayan su ba Wanda baiga program din kabir da yayi a kasar London bah hatta su dad ba wanda bai gani bah. Kuma Sunyi farin ciki sosai hadida yimai fatan nasara.

grandma kam bata ma gane kome yake fada bah ita dai taga hana ta mai tafi.

Bangaren Amriya kuwa leko fuskanta tayi daga cikin labulen da take. Abunda ya bata mamaki shine ganin sakk dai irin rigar mutanen jiya ne ajikin ta tare da mask.

Dube-dube, naga Mai mask kin keyi.

cikeda baccin rai Amriya tace kenen basu daddara ba. cikin zafin nama ta fito daga bayan labulen dataike.

Saurin dago Kai mai mask din tayi. Da Sauri tayi hanyar waje. Cikin zafin nama Amriya ta fi ciko tah. Hatake ta fadi.

magana Amriya ta fara yi tare da fadin wacece ke?, wai meyasa kuke neman ran Kalb ne?, meya tare muku ehh?, wato jiya dana fada muku cewa ku daina bibi yansa baku daddara bah koh.

Cikeda baccin rai mai mask din tace matsa kibani guri na futa. Amriya tace bazan matsa bah har saina ga fuska ki.

Kokawa suka shiga yi tsakanin su Inda da kyar Amriya tayi nasaran fuzge mask din fuskanta. Tareda juyowa

Rasssss gaban Amriya yabada. Baki na rawa Amriya tace Aun... ty.. Amar... Ya . Kace... Dama.. Uwar shedanu ..

Ajiyan zuciya Aunty Amarya ta sauke. Tareda jan hannun Amriya ta nufi part din ta da ita. Sunci sa'a ba kowa a parlour zaunar da ita .

Ta fara magana kamar haka. Amriya nasan zaki yi mamaki cewa a matsayin kiga wata saiki ka ganni. A gaskiya bani bace uwar shedanu.

kuma bawai na shiga cikin qugiya bane domin na cutar da kabir. na shiga ne kawai domin nasan me suke kullawa.

Cikda baccin rai Amriya ta mike tsaye tareda fadin makarya ciya. Karya kikeyi. Kice bason gaba yansa kike sonyi bah.

Aunty Amarya tace kiyarda dani Amriya. Wlh na rantse da Wanda ya busamun rai. Banashiga bane Don na custarda dashi nashiga ne kawai domin na ceceshi.

Ni kaina bansan wacece Uwar shedanu bah. Yanzu shekaru bakwai kenen suna neman ran family dinnan. Cikin rashin fahimta, Amriya tace ban fahimta bah.

Bangaren Khaleed kuwa mafarki yake yaga shi cikin farfajiyan daji wanda yake dauke da furenni masu kyau da daukan ido. Saikuma Amriya a gefe sa yana mata kalaman soyayya

Tana Mai banza. Kabir kuma suka ganshi ya bullo. Ranshi a bace ya wafce hannun Amriya daga na khaleed . Amriya kuma tasakar ma kabir murmushi .kabir yace da khaleed kada ka kara taba mun mata harka bar duniyan nan in koh ka kakara yun kurin taba lafiyan matata toh kasani Daga ranar Alaqar mu tazo karshe.

Yana Gama fadar hakan yaja hannun Amriya ya tafi.

Firgit Khaleed ya farka daga mafarkin dayake. Dafe kansa khaleed yayi tareda fadin meyake faruwa danine. Meyasa kuma kabir zai kwace mun ita. Zaro ido khaleed yayi tareda fadin kodai nafarason Amriya ne.

what kenen sonta nake. akwan in haka ne bawanda zai rabani dake.

Aunty Amarya tace shekaru baya dasuka wuce..................... ......鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪

MUJEDAI ZUWA DOMIN JIN MEYA FARU A SHEKARUN BAYA DAYA WUCE...

. MANAGE PAGE 馃搫 WLH BANDA LFY DA KYAR MA NA IYA K WANNAN GURIN DAMUKA TSAYA

COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃憦馃憦

ALKALAMIN馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA (NANA HUMAIRAH) 馃尮馃尮馃尮馃尮
2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMIN RAHIM 馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?
PAGE 馃敓
WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA -馃尮馃尮------------------------------------------
Shekarun baya dasuka wuce. Nakasance yar Abokin Alhj Muhammad. Lck babana ya haikoni wannan gidan domin nabawa dad dinsu kabir wani document na careers dinsu. Nabashi harna futo zan futa sainaji.

Wasu mutane da mask a fuskansu sunacewa saisun Hallakar da kowa na gidan, Abu bakaramin firgitani yayi bah.

Kabir kuma a lckn yanada shekaru biyar a duniya yana kwance hakan kujera baimasan mesukeyi bah.

Saida naje daff dasu amma basu ganni bah. Abunda kunuwana yaji na karshe shine mu futarda itah karsuzo su ganmu.

Hakan bakaramin kara razana ni yayi bah ta nufi dakin karima dagudu saina tarar da itah Tana bacci. Nayi niyar tashinta nafada mata kawai saina fasa na koma parlour.

Ina komawa parlour kuma natarar sunruga dasun tafi kuma banga wacce hakecewa mu futarda itabah.

Haka naje gida a furgice.. Ina zuwa gida natarar da mahaifina a parlour. Nayi niyar fadamai komai saikuma wata dabara tafadomin. Nacemai Dan Allah ya auramin Muhammad ina matukar Sonshi.

Shikuma mahaifina tunda nake bantabah tambayansa wata Alfarmah bah sai awannan lck. Saiyacemun zaiyi mgn da Muhammad inya Amince sai adaura aurena dashi.

Duda basonshi nakebah amma hakan bakaramin dadi najibah. Kanwata hafsat kam sai dariya takemin tana zagina wai zan shiga a mata tabiyu.

nikona shareta nabi abunda zuciyata yayi ra'ayi.

Haka Dad dina yayi WA Muhammad mgn hakan aurena Dashi.

Bazai iyayiwa mahaifina gardama bah Dan mahaifina a shekaru ya girmeshi kawai bussiness ne ya hadasu guri daya. Muhammad yacemai bakomai zai aureni. Mahaifina bakaramin dadi yaji bah jin Muhammad yayarda da auren.

Bayan andauramana aure saida nasha kuka nakoshi sbd taimakonsu zanyi daga wajan wa enchan shedanu mutane.

Bayan wata daya da auren mu nafara neman yanda zanshiga qungiyar su Lord lady wato uwar shedanu . Dakyar da wahala dakuma taimakon mln haruna na iya gano inda suke aikata zalincinsu.

Mln haruna babban malamine wanda yashara awanan kasar tamu. Kowane shedani tsoronsa yake. Shiya maramin baya yataimakamin dashiga cikin qungiyar devilish.

Dama dazan shiga cikinsu saida natafi da nikaff dina nasaka tunda naga suma din bakaken kaya suke sawa. Nayi musu karyar cewa nidin yar qungiyar asiri ce shine nakeso nadawo wajan su domin inason nima na daukaka nazama sha'arariya nagabaki daya duniya. Dariya naga uwar shedanun tayi.

Tacemin barka dashigowa qungiyar devilish cultism. Amma dole danda zan haifah yazamana cewa ita zankawowa domin ayi sadaukarwa da jinin qungiya.

Nacemata Tom naji na hamince bani mask tayi
Da bakaken kaya tace kada nakara sa wannan nikaff din ga mask dinda zandungasawa. Karba nayi hadida yimata godiya. Gabadayan su su hudu ne dakuma ni yazama mu biyar. Wani bakin kwai Tamiko min tace idan naje gida in fasa sainasha .

Karba nayi. Daganan tacemin nadawo gobe zanfarar abunda yakawoni cikin qungiya saikuma naga tabani wani Jan kwarya Wanda yake cike da jini aciki tacemin nasha.

Saida gabana yafadi jincewa Zansha Jinn dabba. Moda daya nayi na hajiye. Amma ban Hadiye bah Tarawa nayi a bakina.

Ina tafiya nayita kwarara amai duda ban hadiyebah amma bakaramin tashi zuciyata yayi bah.

Direct wajan mln haruna na nufah hadida kaimai wanan bakar Kwan. Sai cemin naje na bunne Kwan. Sannan yabani asalin kwai yacemin na hadana shi wataran zaimun hanfani.

Haka kuwa hakayi naje na bunne wanan bakar kwan sannan asalin Kwan kuma na boyeshi a inda bazai fashebah.

Washe garima haka nakuma zuwa cikin wannan qungiyan suka bani suna demon lady.

Haranar sainaji Lord lady tanacewa akwai fifty billion na kadarori Wanda hakace mamalakin kabir ne . Tasa yaranta sudaukoh mata wannan kadarorin.

Inajin hakan nikuma nace zantafi.

Ina zuwa gida nashiga bincika ko ina amma banga wannan kadarar bah. Haka Nashiga bi lungu da sako na gidan saikuma sharaf idanuwana suka sauka hakan wannan kadarorin daukewa nayi direct nakaiwa mln haruna ya boye kadarar saikuma yacedani Aa na rikesu a hanuna. Haka naje na boyesu acikin tsiff dina.

Mutanen Lord lady kuwa neman duniya sunyi amma basuga wannan kadarar bah
Haka nacigaba da shiga lamarinsu ina wargaza musu plan dinsu batareda sungane bah.

Bayan shekara kuma na haifoh yarana yan uku kosakasu a ido banyibah nace wa kanwar matata ta tafidasu Turkish.

Tambayan Daniya tayimin amma naki fadamata. Dama ni nayi hakan ne Dan kar Lord lady tagano suna Raye tayi sadaukarwa dasu.
Nacemata nasawa yarana SUNA ABDUL ADEEF, AMAR,
haka ina kallo bayanda na iya. Nabari kanwar mamata ta tafidasu kasar Turkish. Kuka kam nashashi sbd haihuwan farko ne. Kuma ba wata mahaifiya dazataga ta rabu da yayan cikinta nazuwa wani lck

inazuwa wajan su nashigayin kukan karya inacewa sun mutu sanadiyan operation da hakamin. cikeda mamakina kuma saina ga Lord lady batace komai bah ta basar da mgn.

Shikoh mahafin kabir yayitamin fada hakan mee zan bawa kanwar mahaifiyata yaransa bayan bantabayi izininsa bah fada sosai yashiga yimin.
Chapter 11 · 0% Book details