← Book details Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 55

Sashe 2

Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Cikin zafin rai da kunan zuciya . Amriya tayi,ihuuuuu!, wanda yasa gaba daya ruwan tekun馃寠 fara girgiza. bude ido ta tayi wanda suka kara rinewa sukayi brown sosai. Rintse idanuwan ta tayi hadeda cije lebenta ta kara sakin wani ihuu! da gurnani wanda ya tsorata gaba daya Aljanu ruwa. tsinke wa kacocin suka yi, ta dura kasa hadeda mikar da bindin ta, ta shake wuyan zeharis. Ihuu zeharis ta fara yi,

hajijiya Amriya ta shiga yi da zeharis tana buga ta jikin manya manyan dutsinan dake cikin ruwan tekun, saida taga zeharis ta jigata sa'anan ta wurgar da ita . Dakarai Aljanun ruwa ne suka yo kanta hadida zagaye ta. Cikin bacin rai ta fara hajijiya da ruwan tekun hade da wulli dasu daya bayan daya. Cikin muryanta nanuna gajiyawa hakan zalinci da hake musu tace,.

'""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂妕oh Fans yanzu haka soma yakin 馃馃 daga taku ALKALAMIN baby isha馃枈锔忦煐婏笍.

wannan litafin is not paid book is free book .And i hope you guys will enjoy this book soon after馃尯馃尯馃尯馃尯鉁嶏笍
2/28/24, 22:00 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM馃尮鉁╓RITTEN & DIRECTED鉁煐婏笍 BY 馃尮BABY ISHA馃尮 ALJANNAR RUWA 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂奝AGE 2锔忊儯. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" Amriya ta fara magana kamar haka, kinyi kuskure sunaina, kunyi kuskuren tabani da kuka yi. Da nazu bamu ku ido nayi, Kuka cigaba da zalinci acikin ruwan nan. Kema kinsani saurauniya karfi na danaku badaya bane . da inada niyar hallakar da kowa na tekun nan kinsan tsaf zan iya da karfina amma kitsani daga yau zalinci yakare kowa saiyayi rayuwar shi kamar yanda yasaba a da. Cikin baccin rai sarauniya sunaina tace sokike mu gwabza ne. Kwarai inaso mu gwabza. Cikin dariyar ta na mugun ta sunaina tace, naji na yarda idan nafadi wannan kujerar sarautar zan mallaka miki shi kuma na yarda zan zamu zamo baiwarki. Shikenen amriya tace. Tsalle sunaina tayi tadura agaban amriya. Hannunta naga sunaina ta daga hadi da tattaro ruwa tekun tana juyashi. Cikin zafin rai ta turawa amriya samun amriya yayi hatake ta fadi. Gaba daya Aljannun ruwan sun fara tsorata kada Amriya takiyin nasara su shiga uku. Mike wa Amriya tayi hadida yin gurnani. da yasa kowa yafara tsorata. Brown Abu nagani a hannunta tana sarrafa shi cikin kwarewa ta Turawa sarauniya sunaina. Cikin kwarewa sunaina ta kawce wannan Abu. Cikin karfin gwiwa Amriya tayi wani irin juyi tabuga wani tsalle sai hakan sunaina danne ta amriya tayi sosai. Kakari sunaina tafarayi shikenan na saduda na zubar da makamai na. Ihuuu gabadayan Aljannun ruwan sukayi .suka dauki amriya chak suka dirata a wannan kujerar hadida cire hulan saurautan dake kan sunaina suka sakawa Amriya. Mgn amriya tafara kamar haka. Na fada miki cewa duk karfin ki zan iya dake. Amma kika kiji. Kowa ya saurareni yaji. Daga yau ni sarauniya amriya nabada umarnin kowa yayi rayuwarshi cikin yanci kowa yayi rayuwarsa yanda yake so. Yanzu ba bauta ba shugabanci . Ku kuma tanuna su sunaina dake yashe a kasa tace. Yanzu duk izzan duk karfin mulkin dakuke ji Dashi yanzu yana ina. Kuje nabarku da ranku kuma ni bazan dauke ku a matsayin bayi bah. Kuje. Tashi sukayi suka nufa cikin kogon tekun. Kallon Aljannun ruwan tayi Wanda fuskokin su dauke da farin ciki. Daya daga cikin su Amriya ta kira. Zuwa yayi har gaban ta. Cire hulan sarautar tayi hadida doramai akai. Zaro ido baki?aya su sukayi. Nasan zaku yi mamaki meyasa nacire hulan sarautar. Na cire ne sbd banaso badan nasamu hulan sarauta nayi fada da sunaina ba. Nayine sbd kowa yasamu yancin kanshi. Shewa suka sa suna Mai yi mata kirari harta bar wajan tanufi cikin kogonta."""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" daga wayan kabir yayi hadida karawa a kunnen shi. Hello. Daga dayan bangaren kuma naji ance. Allah ya kara nisan kwana Sir. Wa ennan masu kamun kifaye nan sunce bazasuyi bah saidai inkaima zaka bisu kuje sbd wajan yana da matukar hatsari sosai. Shikenen kabir yace ganinan zuwa. Katse wayan kabir yayi hadida saukarda nanauyan hajiyan zuciya. Car key dinshi yadauka hadida nufa hanyar waje. Mom ce taga shi hadida fadin son ina kuma zuwa yanzu. Oh sorry mom yanzu nan akayi kirana fish production. Yanzu kafasa yin satin dakace zakayi. Yes mom hamma I promise you idan nadawo 1 months zanyi a gida OK . Kinsan haryanzu company na basuda dolphin 馃惉 shiyasa nakeson ma zuwa dakaina naga abunda zasu kamo. OK son amma a jirgi zakaje koh. Yes of course. Flirt zanbi. Baranaje Dan flirt zai tashine 4 pm. Bye mom. OK son. Albarka tashiga samai daga bisani kuma yafuto daga gidan body guard ne suka fara bude ma kofa. Basu zarce ko inaba sai airport.. 4:30 flirt dinshi yasauka a Lagos. Fatowa yayi daga cikin jirgin hadida shiga wani motor. Direct wajan fishes production yanufah hadida indasuke safarar kifaye. Jirgin ruwa naga sunshiga sunkai wajan 20. Jirgin ruwa yafara tafiya. Cikin batsewa ya tsaya hadida kallon ko ina na farfajiya dajin da teku. Bangaren amriya kuwa futowa tayi daga cikin kogon tanufi kan kan tekun hadida wasa kamar yanda tasaba. Sir gawasu kifaye Chan musa net. Kufito da net da sauri. Cikin sauri da kwarewa suka shiga baza net din hadida zubasu acikin ruwa. Zeharis dake kan dutse tana hayyana abubamuwan dazatayi yiwa amriya. Ruff taga abu ya kama ta ajikinta. Kokari take ta kwace kanta amma hakan baiyiwuba. Jin yayi musu nauyi yasa gabadaya suka sa ihuu suna murnan sunyi kamu Mai kyau wannan shekarar. Kabir dake tsaye sai zuba murmushi yake shikadai. Jan net din suka shigayi amma da kyar suke iya ja tsabar nauyi. Suna cikin jawowa sharaff idon su yasauka hakan zeharis wande ke cikin net din ihuuu tsoro suka sa. Hadida saurin sakinta. Cikin zafin rai zeharis ta yaga net din hadida yaga bayan kabir wanda ke tsaye wajan net din. Hadida janshi tasa acikin ruwa tekun tayi tafiyarta. Wutsil wutsil kabir ya fara yi sbd bai iya ruwa bah, gashi dada lumewa yake cikin ruwan. Daya daga cikin masu kamun kifin yace waiyoo Aljannar ruwa ta tafida sir kabir. Gashi bai iya ruwa bah. Net din suka Fara bazawa suna ja sbd suyi nasaran jan kabir amma me basuga komai ma. AMriya dake ta wasanta da bindinta na kifi ta hango ganganjiki daga nesanta. tafiya tafarayi da bindinta na kifi harta isah gareshi. zaro ido tayi. tana Mai fadin BIL Adama kuma. Hade rai tayi hadida cewa toh meyasa zan ceceka tunda kuma ba tausayine dakuba nima bazan tausaya maka bah. Juyawa tayi da niyar tafiya saitaji wani kasala bazata iya tafiya tabarshi ba cikin wannan halin dayake. Hannuta tasa tafara Jan hannunshi. Harta Isa bakin teku. Danna Mai cikinshi tayi amma ko motsawa baiyiba. Karemai kallo tayi tace kyakyawa gsk. Amma Kai wane tsautsayine yakawoka teku. Bayan baka iya ruwa ba. Allah ya soka baka haduda sauran yan uwana ba da fata fata zasuyi da naman ka. Jijigashi ta shiga yi amma tsam bai ko motsa hannunshi bah. Fargaba da tsoro ne ya kamata gannin har yanzu bai tashi ba. Kodai ya mutune ta tambayi kanta. Cike da tausayawa ta Kalle shi Hadida cewa bazaka mutuba zan ceci rayuwarka Kaji. bakinta ta mannamai a lebensa. hadida fara sunbatan sa. wani yarr yarr jikinshi yayi. hannunsa ya motsa. da sauri tacire bakinta daga nashi. tana murmushi jindadi ya farfado. gudun karyaje ya ganta ya kasheta. yasa tafara waige waige. chan taga kwale kwale. yana nufo Inda suke. Daga shi tayi.ta lume cikin ruwa. Shikuma yadashi Sama da hannayen ta suna ganin shi suka yo inda suka ga ganganjikin shi. Tana ganin sunzo daf da su yasa ta saurin sakin sa tayi hade da saurin barin wajan. Dauka sa sukayi suka nufi hanyar gida. Basu zarce ko inaba sai hospital dashi.
kuyi managed Dan Allah ALKALAMI 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔? baby Isha 馃尮馃尮
2/28/24, 22:01 - AISHA M.B (Baby isha)

: 馃尮BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM 馃尮ALJANAR RUWA 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂奝AGE3锔忊儯. 鉁╓RITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA 馃枈锔忦煐婏笍""""""'""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Chapter 2 · 0% Book details