Sashe 27
Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zeharis tace wasune jiya ina Kalindi da bakaken kaya. da abu a fuskokin su. Naji sunacewa akaimai. Ba itah sukayi niyan cutarwa bah shi sukeda niyan cutarwa.
Police din yace taya kike running zamu yarda dake, wannan ba cikakiyar hujja bace.
Zeharis tace zan nunamuku a waya zaku gani..
Dauko waya naga tayi tareda playing video din komai da komai ya baiyyana aciki video har inda mutumin yakaima su kabir Lemon yakisha dakuma lckn da Amriya Ta chanza nashi tasha.
Sosa danasani da nadaman abunda sukayiwa kabir yakama su mom da khaleed.
Police din yace Sir kabir muna Mai baka hakuri hakan abunda muka maka Tandy zamu tafi idan kana bukatar taimakon mu saikamana mgn.
Muntafi fucewa su police din sukayi daga hospital din.
Kallon su kabir yayi. Tareda maida kallonsa kan Amriya. Duk sanda ya hada ido da itah saiyaji wani irin kasala ajikinshi.
Gyaran murya yayi yace shikenen yanzudai gsk tayi halinta.
Mgn khaleed zaiyi Kabir ya dakatar dashi dafadin bana bukatar jin wani abu a hanan wajan kaidakace ka tsaneni meyasa toh zaka min mgn kace ni masheki. Kunyi danasani kasancewata Dan ahalin nan. Nine masheki Mai kisan Kai tantiri mara imani. Wannan kalmomin bazantaba mantawa dasubah wai daga bakin kannena wannan kalmomin kefutowa
Sadiq yace Dan Allah kabir we should forget the past we should face the future
Dakatar dashi kabir yayi tareda fadin nooo bazaiyu bah. Kunce ni badan ahalinan bane toh nima yanzu zangaya muku cewa nima na futa daga cikin ahalinan.
Yana kaiwanan yayi fucewarsa yabar asibity.
Sosai kalamansa ya ratsa zuciyoyin su. Murmushi Aunty Amarya tayi tareda nufah inda zeharis take race kada kidamu yata wannan ba sabon Abu bane a wannan ahalin.
Yanzu kema kizama daya daga cikin ahalin Muhammad yunusa. Zeharis tace ngd.. Aunty Amarya tace amma kamar kece babba koh Zeharis tace ehhh. Mom tace amma kanwanki tafiki kyau sosai bah kadan bah.
Tukunan mah member sunanki. Sunana zeharis.. Zaro ido gabadayansu sukayi tareda fadin zeharis kuma wannan wane irin sunane haka.
Grandma tace ikon Allah sunaye kala kala a duniyanan kaji wani suna uwana sarkin kanjaman aljanu.
Shikensn mom tafada yanzu muwuce gida musamu mu lallaba danmu naga Alamun yana fushi.
Tada mota sukayi tareda barin harabar asibity suka nufi gida
Suna isah gida direct family parlour sukashiga gabadaya. Sosai su nadirah seke tsoron zeharis sbd gabadaya idonta Green ne bah irin na Amriya dake brown
Zeharis kam duk tagane suna tsoronta hakan yasa tadan nisa dasu dan bah rigima ne yakawota bah zaman lay ne yakawotah.
Duba dakin kabir dilate suka tarar babu kowa. Dialing din number shi khaleed yayi saiyaje ansa numbernsa a blacklist
Khaleed yace da gsk fah kabir yake gashinan yayi blocking numberna.
Shima sadiq gwada numbersa saiyaji the same thing shima blocked.
Bawanda bai gwada number shi bah amma duk blocked.
Sosai hankalin kowanen su yatashi.
Jan zeharis daki Amriya tayi tareda wurgata jikin bango tareda shake mata wuya. Cikin huci Amriya tace meyakawoki wato kinzone ki tona asirina cewar niba mutum bace bah koh. Fadamin koyanzunan ki bakunci lahira
Kakari Zeharis tafarayi tace zan fada kisakeni tukunan. Sakinta Amriya tayi. Tace inajikin fadamin
Rikee wuyanta zeharis tayi tace nayi danasani abubuwan danadunga miki cikin teku hakan yasa dole saina nemo ki nabaki hakuri muzauna lfy. Kuma sarauniya sunaina mah ta yi danasani. Kinji kiyafemana.
A fusace Amriya ta rikee gashin kanta tareda fadin karya kike muna fuka wato
Kinzone kirabani dashi koh ur yanda bazan,iya komawa duniyata bah toh waya bakima kafan mutanen harkika iya zuwanan Dan na tabbata gumurzu bazai taba baki kafa bah taya kikazoman taya kikasan inda nake fadamin.
Jin za'a bude kofane yasa Amriya saurin rungume Zeharis tace gsk nayi kewarki yayata. Su nadurah ne sukashigo. Ganin yanda Amriya Tarungume Zeharis yasa ya Burgesu.
Fateema tace toh sai asaki juna haka muje muci abincin rana.
Nadirah tace Aa Wlh kibarsu mana kikasan lckn dasukayi batareda sunga junabah.
Sakin zeharis Amriya tayi tace kuje... kuci ..ni naruga... danaci... a asibity ...
Kalisat tace kayyy Amriya yaushe kikaci toh bazamu yarda bah kifuto muje muci.
Murmushi Amriya tayi tace toh... Shikenan.. Kuje.. Ganinan.. Zuwa.. Zandan.. Watsa.. Ruwane..
Kin tabbata zaki futo muci cewar fateema.
Amriya tace kwarai ..kuwa ... Kuje.. Ganinan...
Jan Hannun Zeharis sukayi tareda futarda itah.
Nannauyan ajiyan zuciya Amriya ta sauke tareda fadin Bazan taba bari kiyi mumunan nufinki bah zeharis tabbas akwai wanda ya goyamiki baya harkika San inda nake tabbas akwai wani koh wata bil adaman data taimaka miki.
Dole gumurzu zan tambaya. Direct toilet tashiga tareda rintse idanuwanta ta bace battt
Bata zarce ko inaba sai teku. Kallon ko inatayi taga Alamun tabbas akwai matsala.
Kiransunan gumurzu tafarayi amma mee taga wayam. Wani bindin tagani gefen ruwa yana zubarda jini.
Da sauri tango wajan Aljanar ruwan. Dagota Amriya tayi tafara tambayan Aljanar ruwan meya faru.
Aljanar ruwan batajira Amriya ta inda mgn tah bah tace zata kasheki. Zeharis zata kasheku yanzu mah takashe gumurzu.takashe wasu Aljanun ruwa wasu kuma tadauresu Tana basu wahala tunda kikabar taku take azabtar damu
Hakan gumurzu yace bazai bata kafa taje duniyan mutane bah.
Mika mata wani dutse Aljanar ruwa tayi tace Gashi yace nabaki wannan dutsen zaki san wacece asalin muguwan kuma zakisan asalin wacece kee.
Karban zoben Amriya tayi tareda fadin kada kidamu zaki rayu kuma kidau fansa. Bazan bar zeharis bah.
Aa Amriya zeharis yanzu ta chanza ba kamar yanda kikasanta bah tayi wani mugun karfi dabamuyi tsammani bah.
Kuma watace ta taimaka mata harta iya futowa sarauniya sunaina mah ta shiryu ta hanata Amma agaban mu tabi salon yaudara takashe mahaifiyarta.
Amriya tace gayamin waver ta taimaka mata. Kakari Alhambra ruwan tafarayi tace naji tace . UWAR shedanu.
kuma naji sunce saisun gamada ahalinan duka hatta kuda bazasu baribah .
Na rokeki Amriya kada kibarsu ki kashesu. Sunsa Mutane da dama kuka da idanuwansu banason kibarsu banason kiji tausayinsu. Na rokeki ki yi mana Alkawarin saikin ga bayansu. Tana kaiwanan tayi stitt da Alamun rai yafuta daga jikinta.
Kee.. Kitashi.. Wani irin kara Amriya tasaki wanda yasa rana komawa ciki bakin hadari yataso. Iska mai hadeda fugues fara wanzuwa.
Tashi Amriya tace tareda rintse idanuwanta ta bace daga wajan.
Futowa tayi daga toilet din tanufi inda
Tanufi parlour. Tararwa tayi kowa itah yake jira. Kallonsu tayi tace.. Meyasa.. Baku.. Faraci.. Bah.. Mom tace taya zamu iyaci bayan bakya nan.
Zama Amriya tayi tazuba nata. Sukayi bissmillah sukafaraci. Da gefen ido Zeharis ke kallon Amriya. Amriya naganin hakan yasata sakarmata kyakyawan murmushi kauda kanta zeharis tayi tareda fara sake sake cikin ranta.
Saida Suka Kai kusan 30minute sunacin abinci. Sannan kowa yatashi. Daidai lckn kuma sukaji karan bude kofa.
Kalon kofan sukayi sai sukaga
kabir nee da takardu a hannunsa.
Dasauri su nadira suka isah waken sa. Dakatar dasu yayi dafadin kada wacce tasake tazo inda nake sbd ni Mai cutarwa ne kuma masheki zan iya kasheku insa muku guba.
Sadiq yace haba kabir yakamata ace komai ya huce ai OK we are sorry big broo. We know we offended you but please.
Bai bari ya inda mgn bah kabir ya cilla mai takarda shima tareda kara cilawa khaleed suko triplet inbanda mamaki babban yayan nasu ba abunda sukayi
What naji khaleed da sadiq Sun fada. Hatare suka hada baki wajan fadin Takardan kora daga aiki.
Zaro ido gabadayansu aunty Amarya sukayi.
Shiga ciki Kabir yayi tareda hada kayansa yasaka cikin Box yafuto dasu. Yace am leaving now nizan bar muku country din.
Zanje in nemo ahalina tunda wannan ahalin banawa bane.
Oh my god Auty Amarya tafada tareda fadin habe kabir what's the meaning of this. Ka girma amma bakasan ka girma bah gidafah kace zaka bari toh ba inda zaka.
Zeharis tace kubarshi yatafi kukasani koh da gsk yanada wasu ahalin daban bakubah.
Kallon mamaki gabadayansu sukabita dashi.
Mom tace kabir now yanzu inason ka komarda wannan box's din kokuma na saba maka.
Tsayawa yayi bah alamun zai mayar Su nadirah kam naganin bashida niyan mayarwa yasasu daukan box's din suka shigardashi ciki.
Kallon Amriya kabir yayi yadada jin kamar hana kara hura Mai wutan tsananta acikin zuciyanshi.
Bari wajan yayi yanufi daki su khaleed na ganin haka sukabi bayansa domin subashi hakuri yadawo dasu kan aiki.
Kowa watsewa yayi daga parlourn haka bar iya Amriya...
Tashi Amriya tayi tanufi Hanyar futa. Again mah yau kukan mutum taji daga daki. Direct hanyar dakin ta nufah. Bude handle din kofan zatayi taji han dafa tah.
Dasauri tadago kanta tazubasu kan na mom. Mon tace keko Amriya maimakon kije ki huta kisha magungunan ki. Saiki wahalan da kanki.
Yanzu kije kisha magani ki kwanta kinji. Girgiza Kai kawai Amriya tayi ta nufi dakinsu.
Murmushi mom tayi tareda fadin Allah sarki Amriya Allah yana sane dake. Ina mah Nasamu suruka kamarki da dana yayi sa'a sosai.
Direct dakinta tanufha.
Amriya nashiga daki ta tarar zeharis bata ciki bataga kowa a dakin bah saitayi tunanin koh sunawajan aunty Amarya.
Dauko dutsen da Aljanar ruwan nan tabata tayi.
Tareda fadin yau inason nasan wacece Uwar shedanu kuma a ina take zaune . Aje dutse tayi hatake dutsen yafara juyi hakasa..
Dakadan tafaraganin mask saikuma taga gidan datake ciki.
Kaii ya haka taya Inason naga aina take zaune kuma wacece itah saikuma naga wannan gidan Rasss gaban Tah yabada tareda fadin kenen Uwar shedanu a gidan nan take. Dole na nemo waver uwar shedanu
Bankoh kofan taga anyi dariya rikee a fuskokin su. Kallon dutsen sukayi salma race wato sokike kifasa kan yayanmu da dutsenan
Ai wannan yayi karami babba zaki samo barana yarda wannan nasamo miki babba. Zaro ido Amriya tayi da sauri salma tadauke dutsen sukayi waje dashi.
Da sauri Amriya tabi bayansu. Futowa tayi taga basuanan dakin data yana bude tashiga tareda kiransunaye su.
Idanuwanta ne ya sauka hakan mask din dake cikin wardrobe din rass gaban tah yafadi daukan mask dintayi taga sakk irin wanda Uwar shedanu kesawa.
Dafata salma tayi tace kinkasa ganin mu ne saurin mayar da mask din Amriya tayi tace. Eh... Kubani.. Dutsen..
jan hannunta sukayi suka kaita daki
Ganin zeharis bata nan yasa tace ina.. Zeharis. Dasu ...Aisha. nadirah tace su Aisha sun koma gida Italian yar uwarki menene mah sunanta sunfitah da Mom zata raka mom siyayya.