Sashe 34
Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke ni sa'anki nee wlh zan tsinka miki mari, ni baruwana danke zan Aura wannan bata shafeni bah duka zakici wlh,
Ya isa, Mom tafada yanzu ku dan tsabar rashin kunya irin naku muna nan wajan kuke chachan baki wlh zan sabawa mutum.
Kuma hukunci da aka yanke shine sati mai zuwa za'a Daura aure kafunan an gyara muku amarenku bah aka kukeso bah.
Kallon amriya DAD yayi yace amriya niba mahaifinki bane banida iko akanki hakkinki zan barki ki yanke hukunci da kika ga yafi miki idan kinga bakyaso wannan auren kada kiji kunya kifadamin.
Bazan taba jin aushiba kinji, Dan aka gobe washe gari kowa zai hallara zaki fadamin ra'ayinki kinji.
Girgiza Kai kawai amriya ta iyayi, bayan kowa ya watse kabir yaje wajanta yasameta yace ke kada ki kuskure kice kin amince kinji nafada miki, ni banasonki ina da wacce nakeso idan na aureki kamar na ci amanar ta, kinajina ita kadai zan aura ba keba,
sbd ita ta bada rayuwanta domin ni na rayu, ita ta taimakamin lckn da rai a hannun Allah meyasa bazan saka mata da alkhairy bah kinajina bah rokonki nakebah gargadi nake miki.
Yana kaiwa nan yayi fucewarsa.
Washe gari kamar yadda DAD yafada kowa ya hallara amriya kawai ake jira,
Yata amriya ina jinki fadamin hukuncin da kika yanke, kallon kabir tayi inda taga ya daga mata gira daya, tareda mayarda kallonta kan DAD tace na amince da wannan auren
Zaro ido kabir yayi yana mai jin takaici da bakinciki,
Wow my daughter ina Alfa'ahari dake gsk kedin daya ce acikin dubu.
Watsewa kowa yayi.
Bayan kwana biyu
.
Ba'a dau lckn bah aka fara gyara amarenan guda uku, inda sukeshan gyara bah kadan bah, gabadaya gida mutane suncika , ita kanta mami ba'a barta abaya bah, sosai mutane kala kala daban daban,
wanda bakayi tsammanin zuwansu bah suka hallara hatta mahaifiyar sadiq, Aisha dakuma khadija, saikuma doctor amina wacce itama tasamu gaiyyata daga aunty amarya
.
Aka, aka dunga durka musu magunguna hana yimusu turaruruka wanda mami tayi hodansu daga sudan.
Sosai su amriya sukasha gyara hatta lalle kitso anyimusu.
Yau takama ranar dinner na biki, gabadaya kofan gidan yacika da motoci kala kala bah adadi, idan ka gani zaka dauka koh bikin govnor akeyi,
Wow amriya kinga yadda kikayi kyau kuwa wlh kinyi kyau bah kadan bah, murmushi amriya tayi tace nadira kenen kema kinyi kyau aii . Fatima tace kunga muje kunga mu amare ake jira,
Masha Allah nace idan gabadayansu suke sanye da Arabian gown kala iri daya, babu abunda ketashi ajikinsu sai kamshi. Sosai sukayi kyau , ba kamar amriya wow so cute kamar yar Indian. Hannunsu sanye da handbag Dan karami sai takalmi Hills mai kyau,
Hatare suka futo daga dakin sukanufi hanyar waje hatake wanda suke parlour suka maida kallonsu kansu. Sukafara guda suna tafi
Sosai kowa ya yabi kyau dasukayi kyau barima amriya, duk tacinye wankan.
Kallonsu doctor amina tayi tareda rufemusu fuskoki da mayafi, tace yarana kunga yadda kukayi kyau kuwa gwanin sha'awa,
Zuwa Aisha tayi tace wow kunga yadda kukayi kuwa kamar wasu triplet, fatima tace zaki fara kenen kohh,,
Khadija tace Dan Allah kutawo maza jenku duk ku suke jira fah kuma kunsan halin yahya kabir tafiya zaiyi wlh.
Shikenen bara mutafi koh
Suna futowa kowaccensu tanufi cikin mota wanda suke hajere guda uku bakake biyu na tsakiyan fari.
FATIMA da nadira sukanufi bakaken itakuma amriya tanufi farin motan shiga kowannensu yayi banda fatima dake tsaye tana jiran Khalid yabude mata kofa.
Tacikin motan Khalid yace ji wannan jiratake nabude mata kofa koh chabb kina ruwa wlh,
Gani bashida niyan bude mata yasata bude da kanta tashiga,
Hatare motocin suka bar arabar Gidan,.
Sauran su ummi kuma suka au sauran motan suka tafi suma.
Kallon amriya kabir yayi yace ke bude fuskanki, bude mayafinta tayi cikin zucinyanshi kuwa yace bah laifi tadanyi kyau,
Wato kee nace miki kice bakyason auren shine kikace kinaso koh, murmushi amriya tayi tace. Eh mana inaso kuma kaima kanaso.
馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔?
TOH FAN'S HANAN ZAN DAKATA
COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃憦馃憦馃憦
ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔?
BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯
2/28/24, 22:10 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91

馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠
馃尮Bissmillahi rahamani rahim 馃尮馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 3锔忊儯5锔忊儯鈻讹笍3锔忊儯6锔忊儯
WRITTEN &
DIRECTED 馃枈锔?
BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯
----------------------------------------------
Hankalinshi bakaramin tashi yayi bah. Da sauri ya sauko daga kan gadon tareda nufi inda take yace
Ke menene aka meyafaru, taba jikin ta yayi yaji yadau zafi kamar garwashi
Bakinta ne yafara karkarwa tana mai fadin ruwa, ruwa, ruwa,
Takarashe mgn hawaye nabin gefen fuskanta, kabir kam cikin tashin hankali yatashi tsaye tareda daukanta chakk ya kwantar da ita akan gado.
Yace, baranaje na kawo miki ruwa kinji, tashi yayi daniyan dauko mata ruwa kawai yaji tajashi, tareda kankame hannunwansa bakinta na rawa tace halamun tana cikin matsananci hali
Ruwa bazai magance min matsalata bah Dan Allah ina bukatarrrrr zobeee..... Batakarasa bah taji yarufe mata baki Tereda fadin, sorry amriya zan dauko miki ruwan nee fah saiki sha magani
Kuma washe gari banaso mutane suce namiki wani abu Dan aka dole na dauko miki magani kisha, aka kurin ace na yimiki wani abu adunga min kallon tara saura kwata.
Amriya jin zuciyanta tayi kamar kama da wuta tsabar zafi da kuna dakuma radadin da takeji.
Fucewa yayi yabarta ita kadai adakin.
Tana ganin yafuta, ta fashe da matsancin kuka, tareda nafadi na aikata kuskure tabbas nayi danasani, nashiga uku saura kwanaki kalilan da gurmuzu ya gindaya min zan koma teku idan kuma ba aka bah zan mutu,
Ya zanyi kenen na roke ka Kalb kabani zobena, tafada hawaye nabin fuskanta.
Tacigaba dafadin menene anfanina kenen, meyasa ma lkcn da iyayena zasu mutu basu mutu tareda niba, nagaji nagaji, amatsayina na aljanar ruwa babu abunda zan iya tabukawa meyasa, sbd me, meyasa nayi sanyi aka.
Tana cikin magana nee idanuwanta suka sauka akan zobe akan table, zaro ido tayi tace zobena, saurin dauka tayi tareda jujjuyashi rungume zoben tayi, hawaye na zalalo wa.
Kallon zoben tayi tace a yau dinnan babu wanda zai hanani zuwa duniyata.
Jin tafiyan mutun nee yasa tayi saurin komawa tareda kwanciya akan gadon tayi luff.
Bayan futowarsu doctor amina daga dakin amriya , dad ya adawa doctor amina goma na arziki, da murnanta ammi ta karba tareda yimusu Godiya.
Inda shikuma yusuf wajan dinner ya haduda salma wato kanwar kabir , lckn daya tashiga ranshi, babu bata lck yasameta inda sukayi exchange din number.
--------------------
Shigowa kabir yayi da ruwan swam water tareda inhaler dinta dakuma magani mika mata yayi yace karbi kisha yafada yana yamutse fuska.
Kauda kanta amriya tayi tace banaso banashan magani,
Ni bashi nakeso bah Indo kadafa min ruwan zafi zanyi wanka sbd inajin zazzabi.
Jin maganarta yayi kamar saukar aradu, kallon sama da kasa yayi, sannan yakalli hagu da damansa yaga baiga kowa bah, sannan yamaida Kallonsa kanta
Tareda nuna kansa da danyatsa yace wai kina nufin nii kabir, shagwaba fuska amriya tayi tace toh inbaka min bah wazai min.
Wani kallon tara saura kwata ya watsa mata sannan yace are you for real. Kina nufin nii,
Na dafa wa mace ruwan wanka, murmushi yayi yace toh barakiji idan magani kika sa abaki toh maza maza kikoma wajan bokanki kice masa bai kamani bah, kuma bazai kamani bah, rubbish, yakarashe maganar tareda jan tsaki.
Jikin amriya nee yayi sanyi nan kuma ta Tuna da irin shawarar da su aunty amarya suka bata,
Kuma yatsine fuska tayi tace nidai wlh kadoramin kokuma washe gari nafada su mom cewar munyiii.....
Munyi mee eh, ke banason shashanci fah karba kokuma in dauko bulala jikinki yayi tsami.
Karba tayi tasha sannan ta kwanta inda baccin barawo yasaceta. Shikam gogon sai kallonta yakeyi, murmushi kawai yayi yace well she's not bad. Yana ganin bacci ya kwasheta , yatashi tareda nufa dayan dakin wanda yake nashi, ya kwanta
Washe gari, sosai Jikin amriya yakara tsananta abun ba'acewa komai lokaci daya ta rame.
Sosai hankalin aunty amarya da sauran yan gidan yatashi
Aunty amarya tace ke salma wai meyafarune, salma tace aunty wlh dama grandma ce tace nakawo musu abinci breakfast bayan nakaiwa su nadira shine sai naganta ayashe akasa, wlh aunty tsoro nakeji.
Gabadaya fuskokin kowa babu alamun farha kana ganinsu kasan sunacikin tashin hankali babba.
Jin muryar amriya sukayi tana fadin ruwa, ruwa, inason zanshiga ruwa ........
MANAGE PAGE PLEASE 馃憦馃憦馃憦
COMMENT & SHARE 馃馃馃
ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍馃枈锔?
BABY ISHA (AISHA M. B) 馃尯馃尯馃尯
2/28/24, 22:11 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JYYV16dbYaX1dykLX7EE91
BISSMILLAHI RAHAMANI RAHEEM 馃尮
馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎馃摎
馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? 馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠馃寠
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煂? PAGE 3锔忊儯6锔忊儯鈻讹笍3锔忊儯7锔忊儯
WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍
BY BABY ISHA 馃挒馃挒馃挒
----------------------
Gradma tace oh ni halimatu yanzu yaronan sbd Rabat kai azzalumini nee, daga kai yarinya jiya jiya jiya sai ace kai mata wannan aika aikan.
Kabir yace ban fahimci inda kika dosa bah, gradma tabashi amsa dacewa ai bazaka fahimta bah toh karkade kunnuwanka kajini, wlh idan aminiya bata samu Lfy bah toh sainakai ka kotu
Doctor Amina da aka kirace Tafuto daga dakin tace alhmd yanzu dai mara Lfy tasamu bacci, kuma naga alamun kamar tanada asma kuma is critical yakamata adunga bata magunguna akai akai if not she may lose her life.
You guys should be very careful, and na aje mata magani zata shashi Kuma ku tabbatar kunbata wannan maganin, please and please.
Nadira tace insha Allah doctor Amina zamu kula, okay doctor amina tace tadauki jakarta tanufi hanyar waje kamar ta tuna wani abu kuma saita tsaya,
That's remind me, mom, dago kai mom tayi tace na'am, doctor amina tace i think there is something special about that's girl, tabbas akwai wani baiwa tattareda ita,
Hatake ran mom yakara bacci takara hassala danne fushinta tayi tasaki murmushin takaici tace kwarai kuwa kinga nayi sa'ar samun suruka tagari kamar amriya
Murmushi doctor amina tayi tafuce daga wajan, Tana fucewa itama mom tayi part dinta.
Suko sunadira suka koma part dinsu inda aunty amarya da kawarta maimuna suka dunga dura musu magunguna da turarruruka Kala kala, gabadaya gidan kamshi umra kawai kakeji da kamshi turaren wuta.