← Book details Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 55

Sashe 7

Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

matarsa daya wato grandma wacce taci suna halima . grandma takasance bahaushiya yar kauyen kano. Wani bussinees ne yakai Alhj yunusa kano a nan ya haduda grandma . Inda sukayi Auren soyayya

Bayan shekara daya grandma ta haifi Alhj muhammad wato mahaifin yaya Kabir fateema dakuma salma Farin ciki tsakanin wannan ma auratan ba'a mgn . Daganan takuma haifoh santalelen data wanda ya ci suna habib.

wato mahaifinsu yaya sadiq, Aisha, daku kuma khadija.

Bayan wasu shekarun kuma takara haifoh mami wacce tacisuna maryam.

daganan kuma haihuwa ya tsaya mata.

haka yan uwanan suka girma cikeda kaunar junansu . Har mami takai minzalin aure haka aurarda ita wa abban mu. Mami tunda ta Auri abban mu bata taba farinciki koda na second dayane.

Abban mu shi kudi ya fiyemasa komai a rayuwa. Bai san koh ya muke ci muke sha ba . Baya kulada mu .amriya yanda kike ganina nan bansan meye dadin ubaba . Lck daya mami taji lbrn yakara Aure a kasar dayaje saiyarda gold abban mu yakeyi . Hakan yasa jini mami yakara hawa.

mahaifin su yaya kabir shi ya nuna mana soyayya tamkar shi ya haifemu. Barana cigabada baki lbrn

Rana tsaka sukaji lbr mahaifinsu wato yunusa ya rasu bisa Asarin mota daya samu.

mutuwarsa ba karamar tayar musu da hankali yayiba. har hakayi mai sutura haka kaishi gidansa na gsk.

Kuka kam grandma tashashi harta godema Allah.
Wannan kenen

dad dinsu kabir yayi degree dinsa lfy ya futo da,sakamako mai kyau.

Inda yafara . Aikinsa shima bussiness yakeso kamar dai mahaifinsu

Uncle habibu kuma doctor yakaranta yanzu yanada asibitin kanshi.

bana government bah.

uncle muhammad ya auri first wife dinshine a kasar malesia lck da yaje karantar wani course . Wato fateema. Da kyar iyayen fateema suka yarda da auren ta da dad dinsu kabir

sbd a ganinsu bazasu iya bawa bakar fata yarsubah . saida mahaifin fateema ya yarda tukunan haka daura aurenta da dad.

shima uncle habib yasamu matarsa kyakyawa mai suna hajara.

auren dad da firt wife dinshi fateema shekara uku amma bata taba batan Al'ada bah bare a sa ran tadau ciki.

hakan ya matukar tayarwa grandma rai .hakankali. dad dinsu kabir bashida niyar kara aure . Grandma tasashi agaba dole saiya karowa fateema kishiya.

bayanda ya iya haka ya Auri mom wacce taci suna karima kanwar abokin dad wato Sulaiman .

Bayan shekara kawai Haka ga ciki tareda fateema murna wajan dad ba'a mgn . Gabadaya ya maida kulawansa da komai nasa wajan fateema. Itama a lck mom tanada cikin yaya kabir

Hana haka har cikin yakai munzalin,haihuwa.

Hanan ta haifi danta , daga nan tace ga garinkunan . Koh yaron su dad basu gani bah shima yabita. Allahu Akbar. Wannan rashin da dad yayi yasa B.P yakamshi.

hana haka itama mom ta haifi danta kyakyawan son kowa. kin wanda yarasa wato yaya kabir. Bayan wata biyar da haihuwan yaya kabir. Itama matar uncle habib ta haifin danta kyakyawa,sadiq.

Bayan shekara daya .mami itama ta haifi yaya khaleed.

Dad dakuma Dad dinsu Aunty Amarya wajan bussiness dinsu daya. Sbd yardar da yadorawa dad Hakan yasa yabawa Dad Yarshi wato zainab wacce muke kiranta da Aunty Amarya. Aunty Amarya itama tanada kanwa Mai suna Hafsat.

Wacce takwarai a harkar bariki . Karuwancin datakeyi ne yasa mahaifinta ya koreta daga gidanshi.

Bayan shekara daya da Aure Aunty Amarya ne ta haifi yaranta yan uku .amma basua kama.
ABDUL, ADEEF, AMAR.

haka rayuwa tacigaba . Tundaga nan bawanda yakara haihuwa acikinsu bayan shekaru 8. Mom takuma haifoh yarta fateema .mai binta kuma Salma.

Mami ma ta haifeni nadirah sai kalisat saikuma last ummi.

hajara ma at the same time kamar sunyi shawara a tsakaninsu dasu mom ta haifi Aisha saikuma khadija. Mami dina da mom dinsu yaya kabir da mummy dinsu yaya sadiq gabadaya kawayene.

daga nan haihuwa yatsayawa ko wacce acikinsu. Yaya kabir, yaya sadiq , dakuma yaya khaleed sun taso cikeda kaunar junansu. . Mafarkin yaya kabir shine kawai ya bude company saida kifi.

hk yasa yayi karatun AGRICULTURAL FISHERY PRODUCTION dinshi a massacusett univesity na U.S suma su yaya khaleed da yaya sadiq casukayi suma fishery zasu karanta hakan yasa tare gabadaya suka futo .inda yaya kabir yafuto da,sakamako mai kyau

ya bude company nashi na kanshi .suma yaya khaleed suka fara aiki a karkashin sa .amma yaya kabir baya taba bambantasu koyanuna musu cewa wannan company nashine . Komai taresukeyi bacci abinci komai mah tare .bandakine kawai,zansan batare suke shiga bah. Tun ina yarinyar nake matukar son yaya kabir sakamakon duk inda zaije saiya jedani .

Lck dana baiyana masa soyayya ta tunda garanar ya tsaneni koh inuwa ta bayason gani.

Hka bakaramin tayar min da hankalin yayi bah . Harnakasa daurewa nafada wa yaya khaleed .shiko yacemin na hakura ba'a,dole kada na kara takura masa aboki.

SU yaya Abdul kuma suna turkish university final year . Medicine

Yanzudai
ni, khalisat , , Fateema,Aisha, salma, gabadaya yanzu muna university. Khadija dakuma ummi suna secondery zasu rubuta WAEC next year.

haka muka cigabadaya rayuwa cikeda kaunar junanmu.

WANNAN SHINE LBR FAMILIES DIN MU.

Ajiyan zuciya Amriya tasaki dan ita gabadaya bawani fahimtar Nadirah takeyi bah sosai .wani abun ta fahimta wani abun kuma bata fahimta bah.

yauwa Amriya muje mu girka lunch food .yanzu karfe daya yayi.

Batareda Da Amriya ta fahimceta bah ta tashi tareda bin bayanta.

Direct kitchen suka nufah

Kalisat ce nagani acikin kitchen din tana bare kwai wanda zasuyi miyan kwai dashi.

ba abunda ke tashi sai kamshi.

Amriyaaaa taji kalisat tafada da karfi. Cikin firgita amriya tace .me..ne..ne..

oh my god na manta kada kitaka kwai ya fashe awajan zaki fadi kinga kan tyes ne .

tsaki nadirah taja tareda fadin wlh kalisat shiri ritan ki yayi yawa.

Ke kinsan kin fasa kwai a kasa,memakon kisa mopa ki goge. Kalisat tace abunda nake shirin yi kenen kuka shigo. Ummi ce tashigo fuskanta shabe shane da hawaye.

cikeda damuwa nadirah tace ummi meyafaru me haka miki.

cikin muryar kuka ummi tace bawanan mugun bane . nadirah tace wane mugu. ummi tace . ba yaya khaleed bane kawai dan yashigo dakina ina sanya dan kwali zan futo waje shine nacemai yadaina shigowa. nifah na girma daza'a ce katon gardi yana shigo min daki.shine yace min yarinya . Nikuma nace niba yarinya bace .

Shine kawai yafara dukana da bellet meyasa wai zan kirashi da gardi shida ya wanke mun kashi .

Toh yi hakuri ji yanda kike kuka toh danyace ke yarinya ce aibazaki musaba. Ummi tace wlh nidai ba yarinya bace shakara 16 wasane.

kamar mai nazari amriya ta,tsugunan da kanta . da,sauri ta daga. tareda fadin . ka..ka..lisat. ina..soo..ki.. Bani .. Kw..kw..kw.. Kina nufin kwai wai cewar kalisat.

eh Amriya tabata Amsa . cikeda kallon mamaki

Nadirah tace mezakiyi da kwai kuma . Amriya tace . Kawai...ki..ki..ba..ni

Mika mata kwai guda daya kalisat tayi .karba tayi .tareda wafce mopan dake hannun kalisat.

futa tayi da kwain dakuma mopa . ganin Abun Amriya bana zubawa ido bane yasa suka bi bayanta.

Daidai upstairs din gidan ta tsaya tareda fasa kwai a matakalan wajan .bubuga kofar dakin tashigayi,da mopan da karfin tsiya. Hade saurin barin wajan.

Shiii tayi musu Alaman suyi shuru..

khaleed dake daki yana video call hakan system dinsa shida kabir. jin hana bubuga masa kofa kamar ,za'a balla masa. Yasa yatashi cikeda baccin rai hadida .

Zaro ballet dinshi daniyan cin uban wanda yake bubuga masa kofa.

Bude kofan yayi tareda farayi tafiya dacsauri sauri .
wa
Wacce banzan ce take bubuga mun kofa uwana na ubanta. I said who isssss ......bai karasa ba yaji yataka abu mai mugun tsantsi. Faduwa yayi hadeda fara gangarowa daga kan benen. Timmm yaji ya fadin . Wani azabanban kara yasaki.

dariya gaba daya suka sah. kallonsu yayi da sauri suka shige daki.

abba ne yashigo yatara da khaleed a kasa . Kokarin tashi khaleed yakeyi amma yakasa oh my god son what happened?, let me help you.

dakatar dashi khaleed yayi da fsdin banason taimakon daza ta,zo daga gareka . i dont need your help. butt son nace banason taimakon ka yafada cikin baccin rai.

ok Abba yace tareda fadin sorry son. ya wuce part dinshi.

da rarafe khaleed ya shige dakin shi yana jin yanda kariya sa yake yimai mugun zafi. kuma yadau Alwashin indai ya gano wanda yayi mai wannan aika aikan saiya gane wa aya zaki ta

Su Amriya na shigewa daki suka kuma kwashe wa da dariya.
Bayan sun gama cin lunch dinsu suka tashi domin yin Alwalah suyi sallah. Yauma dai saida Amriya tabata musu lck tayita wasa da bindinta na kifi acikin toilet kafun ta futo .tabbas.Amriya tayi kewan ruwa ba karamin bah.

Bayan sun idar da sallah ne suka fara koyam mata Azkhar Da karatunALQUR'ANI mai girma. Da kyar da wahala suka samu ta haddace hayada daya na suratul fatiha.

9:pm na dare . Ummi ce ta banko kofan . Cikeda baccin rai kalisat tace ke ummi bakida Hankaline Eh . Ummi tace sis kalisat .sis nadirah Anfarah film din dyesebel fah .kutawo muje.

cikeda farincikin abunda tace suka mimike tareda nufah palour ummi kam taja hannun Amriya suka nufi palour tare .

zama sukayi gabadaya suka fara kallon hankali kwance.

Amriya kam ganin wata Aljanar ruwa tana wasa gefen ruwa tana waka. Yasa itama tunowa da sanda take cikin ruwa dakuma gwagwar mayar data sha wajan su sarauniya sunainah.

chakk wani mutumi ya caka ma wannan Aljanar ruwan wuka A bidin ta .

Wani mugun kara Amriya tasaki Ahhhhhhhh wanda yasa gabadaya gidan girgiza.

gabadaya su ummi sun tsorata da lamarin Amriya .

mami dake daki itada Abba suna tattauna wa. suka jiyo ihuuun Amriya . a firgice suka nufoh hanyar palour.

Khaleed mah dayake jinyan katariyansa yajuyo ihuun A palour a daddafe . Ya isah palour.

Amriya batayi wata wata bah fusge tv daga jikin bango hade da fasa dhi a kasa.

gabadayansu sun tsorata da lamarin Amriya. Khaleed mah uban zuciya saida ya tsorata.

mgn tafarayi kamar haka ina ya..ke ina wan..da yach..aka mah wan..an Alja..nar ru..wan wu..ka. Ina..wa..nan bil Ada..man tab..bas ba..zan kya..leshi bah. Sai..na.. Hukun..tashi

cikin rawar murya Ummi tace ba .. Yanan .tv ne film.. Ne ba'a gsk bah.
Chapter 7 · 0% Book details