Sashe 22
Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rass gaban Amriya yafadi. cikin zuciyarta tace shikenan tabbas dole a yau nakawo karshen komai Amma kuma Shugabansu batanan. Taya sukasan inada zobe. Yakamata na karbi zobena a hannun kalb inbah haka bah komai zai iya faruwa.
Alhj usman yace kamar ya Tana nan. Boka yace kwarai kuwa tana nan.
Tashi bokan yayi tareda fadin kina ina kifuto kokuma na hallaka ki .
Nasan kina nan wajan Dan haka kifutoh da kanki.
Murmushi Amriya tayi tace kwarai kuwa ina nan wajan ganinan bawanda ya Isah yimin komai
dama nafada muku cewa idan bakudaina farautar rayuwan ahalin nan bah nima bazan daina kasheku bah
Doda mutane dari zaku tara ku farauci rayuwan Ahalinan toh kusani duk saina gama dasu.
Cikide huci bokaa yace ke ba mutum bace keba yar waccan ahalin bace ina ruwanki dasu ehh bekamata kishiga abunda baruwanki bah .
Eh Shin ahalinki nesu dazaki dunga shiga lamarin mu
kwarai kuwa sudin Ahalina ne sudin dangina nane sudin jinin jikinane
Sun nuna min kulawa tamkar yar cikinsu. Basua so koda kwarjane naji ajikina.
toh meyasa nikuma zanbari suji kwarjanen eh. Idan ina raye bazan taba Bari ku aikata mugun nufi Hakan Ahalina bah . Dan haka ina kuma gargadin ku idan kuka kuskure koda ballin jini yafuto ajikin daya daga cikin wannan Ahalin.
Na ratse , na rantse ubangijin talikai. Hanan zakuga asalin waceceni. Saina sakaku yawo a titi tsirara.
Kuma bazan gaji da tseratar da rayukansu bah. Kuyi duk Abunda kukaga zaku iya.
Tana kaiwanan tawuce zata tafi.
Kallon daya daga cikinsu boka yayi. Mashi naga wannan mutumin yadauka tareda saka dafi ajikinshi. Dawani irin sauri ya cillah mata.
Mashin bai zarce ko inabah yashige gefen cikin Amriya. Kara Amriya tasaki .
Dago idonta tayi wanda Suka kara rinewa sukayi brown sosai. Tazubawa wanda yacillamata mashin.
Wani irin gurnani tafarayi wasu Zara zaran farcina Suka fara baiyyana.
Tashi Amriya tayi ta tada katotuwar guguwa. Hatake guguwan yafara dagasu yana nakasu dakasa.
Shake wuyan wanda yacillamata mashin tayi. Kalloshi tayi daga bisani ta dora hakoranta a kan wuyansa. Tafara samasa dafin
Wani azabanban kara mutumin yasaki . Hatake idon mutumin ya chanza kala zuwa Green. Gabdaya jikinshi yakoma kore. Ta cire mask din fuskanshi
Tareda Sakin mutumin . Faduwa mutumin yayi. Kunfa na futowa daga bakinsa . Daganan kuma yayi Tsit da Alama yazama shekakke.
Barin wajan Amriya tayi tanufi hanyar gida Hannunta dafe da cikinta wanda kemata mugun zugi da radadi.
Ritse ido tayi domin ta bace tashiga gidan Amma takasa. Kara rintse idon tayi saikuma taga bata bace. Bah bayanda ta iya haka ta Aura face din gidan Mai mugun tsayi batareda tabari body gourds sunganta bah.
Direct daki tanufah sai ta tarar da su nadirah sunyi bacci..
toilet ta nufah tareda kunna ruwan fanfo. yacika batting baff 馃泙 din.
batayi wata wata bah tashige cikin ruwan. hatake bindinta na Aljanar ruwa ya baiyyana. wasu Zara zara hakora da farcina marasa kyan gani suka futo.
Kallon kanta tayi a madubi saitaga gabadaya sufanta na Aljanar ruwa ya chanza.
rass gaban ta yafadi. kallokanta tayi tace meyasa kuma wa ennan Galilean da farcinan zasu futo bayan kuma ba haka sufata na Aljanar ruwa yake bah.
zobe, tabbas sbd zoben baya yatsana ne. yanzu yazanyi gashi lck Dada kuremun yakeyi. indan nacika kwanakin da gumurzu yafadamin mutuwa zanyi.
Mekenan zanyi. Ya Allah ka kawomin agaji.
Washe gari (day 1)
Tashi sadiq yayi yaganshi a parlourn aunty Amarya meyakawo ni kuma part din aunty Amarya . Dafe kanshi yayi domin ya tuna da Abunda yakawoshi. Amriya ne yafadomishi A rai.
Tabbas jiya nakira sunan Amriya saikuma daga baya bansan Meyafaru bah. Yanzu nan zanje insami Amriyan tayimin bayani
Yanzu yazamuyi eh Amriya tace leader Dan haka kezaki fadamana yanda zamuyi. Cewar Kalisat.
Rikee kanta Amriya tayi tana mai tunani Abunda zatayi.
Dago ido tayi da sauri tana Mai fadin. Kubiyo.. Ni.
Bin bayan Amriya sukayi gabadaya. Dan karamin Banana Amriya tagani hakan table. Tunowa tayi a company kabir sanda ta taka ta subale hakan yasa batayi wata wata ba tadauka.
Tareda mikawa fateema taci. Karba fateema tayi tafara cii.
Bayan tagama cinyewa tamikawa Amriya Bawon. Daidai wajan mata takalan gidan Amriya ta dora. Tareda saurin barin wajan.
Ummi tace Sis kitsaya kina ganin yafuto kinufi wajan saiki taka bawon. Kinji.
haka kuwa hakayi tsayawa nadirah tayi tadunga saka da walwala.
Kabir nagani sanye cikin kananun kaya wanda sukayi matukar yimasa kyau. Bluetooth nagani a kunnenshi da alama waya yakeyi..
Yana saukowa daidai kuma sadiq nafutowa daga part din Auty Amarya dawani irin sauri yanufi inda kabir yake.
Nadirah naganin Kabir yafuto Tayi saurin nufan wajan Mata takalan.
tareda taka bawon Bananan . Luuuuu tatafi zata fada jikin kabir dawani irin sauri sadiq ya kamota. Ganin takusan tafadi.
Shitttt su fateema Suka fada. Oh my god plan din mu ya tarwatsa.
Kabir kam fucewarshi yayi daga parlourn yanufi Garden.
Daidai kuma lckn su Adeef na saukowa.
Kallon kallo nadirah da sadiq sukashiga yi .
mikarda itah sadiq yayi tareda fadin ki dunga kulawa. cikeda takaici Nadirah tace tohh.
Amar yace Aa bro sadiq kodai kodai. sadiq yace banganebah kodai mee.
Abdul yace hmm mudai munyi shiru. Sadiq yace Kai banason iskanci fah tohh better mind your self.
Abdul tace nibaranje Nanni masoyiyata Kalisat. sadiq yace wato zaman ku a Turkish yasa kunzama yan iska koh agaban nawa kake crew masoyiyarka.
Abdul yace afuwa babban yaya.
da sauri su Amriya suka bar parlourn.
yanzu Amriya mene Abunyi wannan ya sadiq din duk yabata mana Plan1 din mu cewar salma.
Amriya tace ina... Kalb.. yaje.. Fateema tace bazai wuce garden bah.
Murmushi Amriya tayi tareda fadin Kukawo... Kunnen.. Ku.. Kuji..
Mgn naga Amriya nayi nikaina banji mai take fadamusu bah.
Niko nace idan tayi tsami zamuji.
Lck daya naga gabadayansu sun kwasheda dariya.
Hatare Suka nufi hanyar garden din.
Fateema tace jeki Nadirah the game start now.
Inda kabir ke tsaye ta nufah .
Yaya kabir. Juyowa kabir yayi tareda fadin ya hakayi kinsan dai waya nakeyi koh.
Dan Allah yaya inason kadan jawomin ganyen bishiyanan sai na tsinka mangoes please bro .
cikeda baccin rai yace namiki kama da saurayinki koh Dan aikinki dazakice na janyo miki bishiya gani wahallale mara Aikin yi.
toh kikoma wajan bokanki kicemai maganin daya baki bazai taba Aiki aikana bah.
Wani hawaye Mai zafine yazoma nadirah saurin gogewa tayi tace yaya koda zankai sunan wani wajan boka sai yazama sunan Dan uwana zan Kai.
Nifah kanwarka ce. Please yaya ina rokonka kaine babba Kai yakamata kadunga nuna mana hanyan daya dace ka gujemu Bin hanyar dabata dace bah.
Amma yanda kake yi zai iya sa mutum yabi hanyar dabai dace yabi bah. Magwaro fah nace zan tsinka kake mun tsawa. Shin laifine idan kanwa ta tambayi yayanta Alfarma .
ke kin isheni badai najamiki bishiyan ki tsinka banebah .
Saurin gyada Mai Kai tayi. OK kabir tace. Tareda jawo bishiyan yace gashi kiyi sauri ki tsinka inba haka bah nasaki. Koh su adeef ne Suzo su sunko miki.
Bata bari yakarasabah ta haye kan ganyen ta fara tsinka tana sawa a basket din hannunta. Haka tacigaba da tsinka kallonsu Amriya tayi.
sukayi Mata fatan nasara
Ringing wayan kabir yafarayi. Kallon wayan yayi yaga mom dinshi a baiyyane hakan screen din wayan murmushi yayi. Tareda dayawa yasaki bishiyan
Luuuuu nadirah tayi sama wani kara Nadirah tasaki. Waiyooo Allah nashiga uku a taimakeni zan iya fadowa. Wani karan takuma Saki hannunta rikee da bishiyan.
Dafe Kai su fateema sukayi sukace Wlh bro kabir yanada mugun taurinkai.
Kallonta kabir yayi tareda fadin kewace kihau Kai kinsan inasakewa zakiyi sama saiki nemo wanda zai saukar dake.
hawaye nadirah tafarayi tareda fadin ka rikee kafafuna kasauko dani please hannuna yagaji ina saki mutuwa zanyi.
Jin ihuuunta yasa su adeeef dasu Sadiq futowa su body gourds maa suka nufi wajan.
Yauwa kabir yafada. Sadiq please sauko da itah. Khaleed yace yanzu bazaka iya saukarda kanwarka bah kabir.
What kabir yafada nina dauketa Amatsayin kanwa Amma itah ba'a haka tadaukeni bah. Dan haka i don't have time for this rubbish yana kaiwanan yayi tafiyarshi.
dasauri Sadiq yanufeta tareda saukarda itah.
dawani irin sauri su Amriya suka nufi wajan tah. Fadawa Nadirah tayi ajikin Amriya tareda fashewa da matsanancin kuka.
salma tace shidai wannan bazaitaba chanza wa bah. inafatan Allah yasa yasamu daidai dashi. .
tunda yasakaki kuka shima wataran wata saita sashi kuka in Allah ya yarda
cikin sheshekar kuka Nadirah tace ni na hakura banaso. zan koyawa zuciyata daina sonshi.
. Goge mata hawaye su Amriya sukayi
AMRIYA tace Aa.. nadirah .. Dole.. Muyi.. Shiri ...na ..biyu... shigacikin gida gabadaya sukayi.
KUKA mutum ne yadaki kunuwan Amriya. Kallonsu nadirah tayi tace kushiga ina zuwa.
Inda take jiyo kukan Amriya tanufah wani daki tagani Da sauri tanufi dakin.
Bude dakin tayi taga gabadaya duhun ya baibaye daki wani hayaki ne yashige cikin ancinta
Rawa jikinta yafarayi. Faduwa kasa tayi tafara gurnani tana shure shure. Wani mugun kara tasaki.........................
馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭馃尭
COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃徏馃憦馃徏
ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯馃尯
2/28/24, 22:06 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHEEM 馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 2锔忊儯0锔忊儯 鈫旓笍 2锔忊儯1锔忊儯.
WRITTING & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 馃尯馃尯
-------------------------------------------
Dawani irin gudu su nadirah Da khaleed sukayo kanta. Dagata nadirah tayi tareda fadin Amriya meyafaru meyasameki he fadamana Dan Allah.
Ruwa, ruwa, ruwa, shine kawai kalman da Amriya ke nanatawa.
Salma tace baranaje nadauko mata a fridge.
Amriya tace ba.. Ruwa.. Shaba.. Ina.. Bukatar.. Ruwan.. Tekuu..
Dawani irin sauri Amriya ta kwace kanta daga hannun nadirah.
Direct dakI tayi da gudu. Suma su nadirah basuyi kasa a gwiwa bah sukabi bayanta.
mamaki kawai kabir da su triplet wato su Amar keyi.
Kabir yace what's the meaning of this. Khaleed yace i think tanada Aljanu sbd sanda muke a Lagos mah tataba yin irin wannan Abun.
Tsaki kabir yayi tareda fadin shine HD akace sudunga tashi a gidanmu. Ni Wlh dabadan karsu mom suce nakimusu biyayya bah da wlh yau zata bar gidan nan. Nonsense. Yafada tareda yin uptairs.
Amriya nashiga daki Direct toilet rabidashi tared kulle kofan tafada acikin bathtub馃泚 . Kyakyawan bidinta ya baiyyana . Saikuma wasu Zara zaran farcina da hakora masu mugun muni gabadaya mah ba kyan fasali.
Fuskanta gabadaya. Yasauya.