Sashe 16
Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jini kuma sai a lokacin Amriya ta tuna abunda kabir yafadamata jiya. period. ko kina period ne,cewar Aunty Amarya Amriya tace menene shi period din. Kee period ne bakisani bah da
girmanki . Nidai gsk bansanshi bah. Toh Alhada wanda kowace mace idan ta balaga zatadungayin shi.
Amriya tace nima jiya nafara ganinshi ajikina. whatt jiya kenen kika fara Amriya ta gigiza Kai na Alaman eh. toh shikenan barana baki pad dina daya rage saiki sa.
daukoh pad aunty Amarya tayi tareda mikawa Amriya karba Amriya tayi
tareda shigewa toilet fadawa tayi cikin ruwa. Bidin tah golden ya baiyyana. Wasa tashigayi da ruwan Tana dariya . Hartagama ta kintsa kanta
2 hours later.
Da wannan shawaran zamu sani idan kuma baiyi maka bah. Toh komai kafada daidai ne.
Nannauyan ajiyan zuciya dad yayi tareda fadin karima kiramin kabir yanzu awayaa.
Dialling numbern kabir mom tayi ringing biyu kabir yadaukah yadauka bakin rikee da sallama.
Kasameni a dakina yanzu. Bata jira cewarsa bah ta katse wayan
sadiq yace me mom tafada. kabir yace haka tace nasameta a part dinta. OK toh kayi sauri zamu jiraka a awaje
futa kabir yayi daga dakin tareda nufah dakin Mom dinsa. Da sallama yashiga ciki daga ciki su dad suka amsa.
Kujera yasamu ya zauna tareda fadin gani mom
Dad yace dama ni nasa mom dinka takiraka a awaya. Sbd maganan Amriya.
kabir yace maganan tah kuma ai naruga dana bata hakuri komai ya wuce.
Komai bai wuce bah. Cewar Mom. A gsk kabir bamu yarda da maganan Amriya na jiya bah. Dad yace Dan haka na yanke hukuncin cewa daga yau tare zaku dunga zuwa company kah da Amriya.
Har na tsawon wasu lilac Dan mu tabbatar da gsk kabata hakuri.
whatt kabir yafada. But please dad Dan Allah kada ka hadamu da itah. yanzu mah zaku iya kiranta agabanku nakuma bata hakuri. amma Wlh ma'aikatana su ga babban mutum kamar ni kuma da mace.
Dad yace bah shawara nake baka bah umarni nakebah.
Dan haka Katashi kutafi itama yanzu zata zoh tasameku.
kabir kam jiyayi kamar ya kurma ihuu tsabar takaici da bakinciki.
Cije lebenshi pink yayi wanda sukayi jaa kamar ansa jambaki yace shikenan Dad duk abunda kuka fada daidai ne.
Amma Dan Allah ace mata tayi sauri muna jiranta awaje. Yauwa toh barana je nakirata. Cewar Aunty Amarya.
kabir direct wajan parking space ya nufah idonshi sun kada sunyi jaa. khaleed yace lfy kuwa kabir. Sadiq yace yauwa body guards ku tawo mu tafi.
Kabir yace bada body guard zamu tafi bah. Dakan mu zamu tafi. Cikeda rashin fahimta sadiq yace kamar yaa kasan tunda muke bamu taba futa batareda body guard bah. Kayiamana bayani mana kabir
cikeda baccin rai kabir ya naushi gaban mota.
tareda fadin kan you imagine wai mu da wanccan banzan yarinyar zamu dunga tafiya company nah.
what su khaleed suka fada.
khaleed yace wace banzan yarinyar kenen kabir.
Kabir yace bansani bah inta futo kua ganta shashashai kawai. Kuna abu uwa bakuda kwakwalah. Jahilai. Tohhhh sadiq yafada wato kenen hakan mu zaka zuba fushin naka.
Kabir yace Inna watsa hakan ku menene. Eh mezai faru. Khaleed yace Allah ya huci zuciya maza.
Yauwa Amriya kinga yanda kikayi kyau cikin wannan kayan. Toh maza kitafi suna jiranki . Amriya tace amma gsk Aunty Amarya inajin tsoro kar kabir yakara aikatamin wani Abu. Ni yanzu gabadaya tsoronshi nake Wlh . Murmushi Aunty Amarya tayi tace kai Amriya Amma kinsan Ai matsoraci baya taba zama gwani koh. Toh Dan haka kidainah tsoronshi shidin fah bah Aljani bane koh Maye dazaki ji tsoronshi..
kawai abunda nakeso kisa a ranki shine taimakonshi zakiyi kinji koh. Toh ngd barana je. Karjinin shi ya hau.
Dariya Aunty Amarya tayi tace Amriya kenen. Jeki toh ina muku fatan nasara.
Futa amriya tayi tanufi parking space.
oh my god su khaleed suka fada. Tareda fadin dama itah kabir yake fada. Wow gsk she look cute and pretty cewar sadiq. Tsaki kabir yaja tareda cillamai mukulin mota.
yace gashi kayi driving Dan ni bah bawan wawuya karuwar titi yashige seat din baya bane. Kalman shi nakarashi bakaramin sosa ran Amriya yayi bah. Basar wa itama seat din baya tashiga. Su khaleed kuma suka zauna agaban mota
Tada motan sadiq yayi suka bar gidan. Direct hanyar company suka nufah.
Shiko kabir inbanda tsaki ba abunda yakeyi. Gabadaya su khaleed mamakin kabir sukeyi yanda lokaci daya ya chanza daga kabir dinda yake a dah.
itakoh Madam Amriya gabadaya hatakure take yanda taga kabir yana watsa mata banzan kallo.
horn sadiq yayi hatake masu gadi sukashiga bude gate duk inda suka gifta sai angaishe su. Saida kabir yawuce wajan gate uku. Sanan yayi parking.
Gabadaya ma'akatan company sunyi mamaki ganin basua tareda body guards kamar yanda suka saba.
futowa gabadayansu sukayi. Kowane ma'akacin company idonsa hakan Amriya.
daya daga cikin ma'akatan yace sir wacece wannan yar Saudi Arabia din. Kallon saiq kabir yayi tareda maida kallonsa kan wannan ma'aikacin Yace sadiq ka rubutawa mutumin nan takadan kora daga aikin right now.
Sir am sorry Dan Allah kada kasa hakoreni da wannan aikin nake ciyarda iyalina inkasa haka koreni da wane aiki zandunga ciyar dasu.
kabir yace my wish is my command. Sadiq do as i said.
yana Kaiwa nan yashige ciki company Wanda yake 10 stories
fashewa mutumin yayi da kuka tareda fadin Dan Allah ku rokan min shi ya yafemin.
amriya kam cikin zuciyanta tace amma gsk Kalb bashida imani. yanzu dama har yan waje yake wulakantawa.
Gabadaya mutumin yabawa Amriya tausayi.
sadiq yace kada kadamu zamu shawo kanshi. Amriya mushiga ciki koh.
ciki naga sunshiga ba abunda yake tashi sai karan engine da machines.
Gabadaya kowa ka gani harkan gabansa yake Dan sunsa halin sir kabir daidai da karamin abu kabatamai toh korace.
Amriya kam ba abunda idanuwanta ke harba dasu sai kifaye wanda hake ta datsan su amasses cikin kwali tareda wrapping dinshi.
gabadaya zuciyan Amriya a yanzu tafarfasa yake ganin yanda hake dadda tsa jinsinta.
Wani Dan karamin kifi tagani za a datsa. Saurin wafce kifin tayi tana huci. Tasaka shi acikin ruwan flower. Tace ku me...yasa ...baku... Da... ima....nine tsaya...wa ma'aikatan sukayi suna kallonta.
Cikeda mamaki khaleed yace kamar ya basuda imani. Ba....ka gah wan....nan Dan kara....min kifin za....su kashe......bah wa....ne laifi ya Aika.....ta mu....ku daza.....ku kashe.....shi. Kallon kallo sukashigayi tsakanin su lokaci daya ma'aikatan suka kwashe da dariya.
jin ayaniya yasa kabir futowa ma'aikata naganin shi sukayi tsit. Kamar sunga mutuwa.
suka cigaba da aikinsu.
komawa office dinshi kabir yayi. Suma su khaleed suka bibayansa. Suna shiga suka tarar dashi a zaune. Kan chair.
sadiq yace Sir kabir wata tazo sunanta zainab wai tana neman aiki. kabir yace kuce tashigo. futa sukayi itama Amriya tabi bayansu dakata. yafada a tsawace.
Nuni yayimata data zauna zama Amriya tayi. Jiki na rawa.
shigowa zainab tayi. Koh sallama babu. Tafara takowa inda yake.
Daka mata tsawa kabir yayi tareda fadin ke nan din gidan ubankine koh daki gyatumarki daza kishigo ba sallama.
Kayi hakuri Sir . Sir din kaniya. Futa kije kiyimin sallama.
futa zainab tayi tashigo bakinta da sallama. koh amsawa kabir baiyibah. yacigaba da danna computer.
sir kace nayi sallama kuma nayi baka amsabah.
dago kanshi kabir yayi sai a yanzu yaganeta. ohh ashe domestic Animal ce tashigo min office bansani bah.
toh kifara bayanin abunda yakawoki ki futarmin daga office.
Sir dama nazo neman aiki ne. Kabir yace ki aje takardunki kifuce nan da two weeks kidawo.
what cewar zainab amma sir two weeks ai yayi yawa.
Kallon Amriya zainab tayi tace dan Allah Mrs kabir kice yarage yayi yawa. Who is Mrs kabir kabir yafada for what you said nakara two weeks akai. Kidawo nan da 1 months. Sir please kayi hakuri.
leave, kabir yafada ranshi a bace, nace kifuta kafin ranki ya baci. sir Dan Allah, wurga mata takadun yayi yace Ke namafasa daukanki futa bazan daukeki aikibah, maza futa min daga office kafun nanuna miki asalin colour nah.
Tattare takadunta zainab tayi tareda zines Amriya kallon tsana ta fuce daga office din.
Useless dog kawai. Cikin zuciyan Amriya tace waishi wannan koda yaushe cikin zafin rai yakene inda nasan irin haka yake daban ceceshi bah a teku
Knocking sukaji daga waje. Kabir yace come in.
wani ma'aikaci ne yashigo hannunshi rike da files yace good morning sir. Amsawa kabir yayi fuskanshi a murtuke .
Sir Mr Johnson famous daga U. S yana bukatar 1 thousand pieces of fishe and yace 15 thousand dollars zai biya. OK kuje kukaimai. Banason wani magana kuma.
monster yanzu yazamuyi mushiga cikin wannan company Wanda naji ankira da monster yace saikace baka kware a harkan nan bah to kazuba ido kagani nizanshiga baterda anganeni bah. Kuma zan futo lafiya.
ringing wayan kabir yaji yafara. hello. mom kabir maza kudawo gida yanzu. OK mom gamunan zuwa.
kiransu khaleed yayi yace sutawo zasu tafi gida mom tana kiransu.
tashi yayi tareda fucewa daga office din itama Amriya tabi bayanshi. idanuwan Amriya ne suka sauka hakan monster wanda yayi sama upstairs damm gaban Amriya yafadi wanan ba daya daga cikin mutanen uwar shedanu bane.
Bin bayan monster Amriya tayi batareda tabari yaganta bah.
futowa su ukun sukayi khaleed yace kabir ina take. Ohoh mutafi ta tawo a kafa. Haba kabir sadiq yafada. Meyasa kake behaving haka.
Kaikasan ba inda tasani a nan kuma kace mutafi mu barta.
Cigaba da Bin bayansa tayi zainab kuma na zaune wajan steps tana cin hayaba. taga Amriya tawuce .zainab tace wanan babban dama ce Dana samu yanda zan rama abunda sir kabir yamin hakanta.
wajan ten stories din zainab ta hau tareda jiran Amriya tazo ta wuce.
Tana ganin Amriya ta nufoh inda take. Ta yarda bawon banana hakasa .
batareda Amriya tasanibah bah ta taka bawon hayaba. subalewa Amriyatayi daga sama . Takusan fadawa ta waje. Rikee karfen Da haka kawaye wajan Amriya tayi. Tareda rintse idonta.
Zainab naganin haka tayi saurin futowa daga cikin company tareda kallon inda Amriya take a makale taruke karfen gamm.
Ihuuu zainab sukaji. Tana fadin waiyoo GA Mrs kabir a makale zata fado.