Sashe 4
Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani bakin mota ta hango . Batayi kasa a gwiwa ba ta nufi wannan motar . Wasu mata guda biyu na hango sai kuma namiji daya . Gaba kidaya tufafin jikinsu bana Arziki bane . Shisha nagani a hannun namijin wanda yazage sai romancing dinsu yake
Amriya na zuwa wajan kofar motan ta tsaya hadida kare musu kallo tayi tana mamakin meyasa kuma wannan mutumin yake lashesu . Zaro ido tayi hadeda fadin . Koh ci.. ci.. cin Ye..ye ..ye su ..zai...yi. cikin zafin nama ta jawo mutumin daga cikin motar . Zaro ido mutumin yayi cikin fusata ya yajuya don yayiwa wanda yayi mai wannan cin fuskar. Chakk ya tsaya sakamon harba dayayi da amriya. A tsirara. Suma karuwan nasa ganni anjashi bazato ba tsanmani suka futo suna waige waige.
Cikin zuciyan shikuwa yace . Kyakywar tsura, kyakywar budurwa, brown eyes , pink lips, ga hip, gashi har baya. Wow kalli boobs dinta masu kyau . Gsk yarinyar nan ta hadu iya haduwa . Irin matan danakeso nacisu kenen . Kinshigo hannu dole na dandanaki.
Kwantar da muryan sa yayi hadeda fadin daga ina kike kyakyawa . Washe baki Amriya tayi hadeda fadin ni..ni..yar... Bata karasaba taji yace .kedin dama kina kikina .
Cikin rashin fahimtar kalmar kikina tace . Ba..ban..sa.. San. Me..me..ka..ka..ceba.
Daya daga cikin karuwan sa tace sugar boy whats going on here . Baby cant you see what my eyess sees. Wow gabadaya suka furta .. Sugar boy she look nice and pretty . We want her sugar boy munasonta mutafi da ita .
Me kikeso sugar boy yatam bayeta kallon jikinta tayi .
Ohh kinason kayan sawa. Saurin girgiza kai tayi . Ok zuby kidaukoh mata daya daga cikin kayan dana sayo maku keda mansy. Zuby tace ok .
Wasu matsantsu kaya naga tadaukoh riga da wando pink. Mikawa amriya tayi karba amriya tayi hadeda jujuya rigar dan ita bata masan ya zata saba. Kisama mansy tafada a tsawace. Haba mansy kiyimata mgn a hankali mana . Tsaki mansy taja hadeda fadin kukuka sani bamusan mutum bah amma zamu wani dauketa mu tafida ita mybe mah she is not a human being kuja wowa mutum masifah cikin baccin rai zuby tace ok it fine ai bamuce dole saikin taimaketa bah . And let me remind you somthing that you dont know shi ne zata samar mana kudi dayawa wanda mubamuyi tsamaninshi bah daga gareta. Dariya mansy tayi ohh you really mean wannan mai kikinan ce zata samo mana costumers.
Sugar boy yace .mansy what i think about you is like you are jeleous sbd tafiki komai . Look at her very well . Mybe daga chan kasar larabawa take hakayi kidnapp dinta and you know we need to rescue a life.
Samata kayan zuby tayi .ba karamin kyau kayan sukayi wa amriya bah. Woww naji gabadayansu sun ambata so cute. Gsk kedin kyakyawace.
Yauwa menene sunanki. Dago kanta amriya tayii tareda fadin AM..AM.RI..RIYA . Meeee amriya kuma gsk sunanan bai dace dake bah . Murmushi amriya tayi wanda yasa dimple dinta lotsawa . Ni zan tafi ku ku ma ina go..go..diya .
Aa kada kitafi mu zamu rikeki cewar sugae boy . Aa ngd mah akwai in...in..da za ..zanine. rike hannunta sugar boy yayi noo baby kitsaya mutafi tare gidan mu . Cikin baccin rai tace bazani gidan naku bah shegu yan iska. Wato so kuke kumaidani irinku jakai . Koh.
Zaro ido gadayansu sukayi . Suka hada baki wajan cewa dama kedin bamai kikina baceba kin iya mgn daidai.
Murmushi amriya tayi tareda fsdin komai kukaga nayi toh da dalilin yinsa danayi wa kaina Alkawarin cewa bawanda zaisan ina iya mgn daidai. Nikaina abun yana bani mamaki idan naga ina iya mgn kaamr sauran mutane duniyan nan.
Cikee da rashin fahimta sukace bamu gane abunda kike nufi bah .
Toh kusani nidin ba mutum bace kamar yanda kukayu tsanmani.
Kallon kallo suka shigayi tsakanin su lck daya naga gabaya suka kwashe da dariya . Zuby harda rikee ciki gsk this is fantastic . Sugar boy yayi mgn cikin dariya yace toh ke wane dabba ce .
Kallonsu gabadaya tayi hade da fadin ba laifinku bane bah laifina ne dana tsaya don nafadamuku wacece ni.
Tana kaiwanan tawuce tayi tafiyarta. Zuby tace sugar boy please inason yarinyar nan i need her . Dan Allah kada kabari ta kufuce mana
Kee wlh zai iya yuwuwa da gsk take kuga tafiyata nan . Shigewa motan sugar boy yayi .a tare suma suka shiga . Cikin rawar jiki sugar boy yatada motar hadeda barin dajin.
LAGOS HOSPITAL 馃彞
Bazaka mutu ba zan ceci rayuwarka kaji . Lebenta yaji cikin nashi.
Firgit ya farka daga mafarkin dayake. Dafe kanshi yayi wanda yake mugun saramai.
who is she .why did she save my life. Where is she tambayan dayashiga yiwa kanshi kenan . Kallaon jikinsa yayi yaga hannunshi sanye da drip .fusge drip din yayi tareda mikewa tsaye.
yauwa doctor inason zan tafi dashi gobe sbd yanzu dare yayi. doctor Aliyu yace ba matsala idandai ya samu sauki zaka tafidashi. godiya sadiq yayiwa. doctor. mushiga mybe ma yanzu ya farka.
Bude dakin daya ke ciki sukayi . Alhamdulillah naji sadiq ya furta. Wow . K.B you are awake ..kusada shi sadiq yanufah hadeda fadin ya jikin naka .hope yanzu ba abunda yake damunka.
doctor Aliyu yace haba sadiq baka ga patient neba. kayi mgn a hankali .kuma kada kasashi yawan mgn . dariya sadiq yayi hade da fadin .doctor ai kobakace ba daman haka halinsa yake .
tun fil azall baya son surutu . kaga idan kaga yana dariya ko yana zuba toh ka tabbabtar yana wajan mom ne da Aunty amarya.
where is she sukaji yace. sadiq yace what are you saying . tana ina kabir yakara maimai tawa. Sadiq yace doctor shin bawani abu dai kukayiwa abokinaba.
maimakon ya dunga murnan cewa yasamu sauki . ta wata ma yake .ok ohh to malam kabir .wacece kuma .
Bakowa kabir yabashi amsa. Yamarasa meke damunshi.
wato bazaka fadamun bah koh kabir harnakai wanda zaka boye wa abu. lallai toh kasani nasan komai. wato ashe yanda kake zakewa kana cewa kai lagos zaka dunga zuwa kwashan kifi ashe dama sbd kadunga soyewarka ne koh.
Cikeda rashin fahimta kabir yace i dont get you sadiq. Ok zaka ce bakasan wannan zobenba sadiq yanuna zoben hannunshi.
Oh my god sadiq it mine kabani . I knew it .toh fadamun wacece. Wafce zoben kabir yayi a hannun hadeda sanya zoben. Stawa da walkiya sukaji ta fado.
dammm damm kirjin Amriya ya buga dafe kirjinta tayi wanda takeji kamar an zuba garwashi . waiyoo nashiga uku . tabbas yasaka wannan zoben yazanyi yanzu ta ina zan fara ne manshi.
""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Sadiq yace kaga dan baiwa wato sbd zoben soyayya ce shine hakayi walkiya. Don a nuna mana asalin kauna.
Yanzudai ba wannan bah katashi kaje kayi sallah kaci abincin da hkaa siyoma saika sha magani. Ok yace .
tareda mikewa ya nufi toilet .
Washe gari jirgin su kabir ya sauka a abuja.
mototcine ajere wajan goma sha. da alama family gudane . dan gabadaya su suna kama da juna.
Grandma dake tauna goro tace wai haryanzu wa ennan yaran basu iso bane . Sun tsaya suna shiririta. Fatima dake gefen grandma tace . Ai sai jirgin yayi sauri tukun zasu iso da wuri . Toh sucewa direban jirgin yayi sauri mana haba nina gaji fah.
gashi rana sai dukan bayana yake. Ihuuu fatima ta kwallah gasunan . Mom .
Da gudunta taje gurinsu tareda rungumesu welcome bros.
Murmushi kabir yasakar mata . Tareda fadin waike bakisan kingirma bane . Suma salma, khadija,Aisha, gabadaya sukayo kansu. Oyooyo brothers. We missed you guys so much bros.
kai kusakeni muje gida.
Kowa yayi murnan ganni kabir cikin koshin lfy ba kamar ma grandma bakinta har kunne. Hada ido sadiq yayi da grandma. Harara ya galla mata . Oh ni kakewa harara. Dannan.
Ba laifinka bane laifin habibune .shine ya doraka daka dunga yimin rashin kunya. Zanyi mgn kane badai kundawo ba hmmm. Zaka sani. Shashasha da hakori uwa na AKUYA mai gatso
dariya gabayansu sukayi. sadiq yace ke kuma fah kunne uwana zomo.
ni kake cewa kunne uwana zomo. baramuje gida SALMA zaki aramin wannan rigan naki yayake dasunama, yauwa biri da wando .yau za'ayi yaki agidan muhammad
muwuce dai gida tukunan sai kiyi zuba bakin mugani. toh grandma tace .
Kabir gabadaya hankalinshi yana kan wannan zoben tareda fadin I LOVE YOU.
grandma tace kaji yaron kirki duda banajin turanci amma nasan kalmar i lobu yu.
toh kasani nibana sanka nafi karfinka kaji mai kan giginya kawai.
Tsaki kabir yaja . Tareda fadin wlh zama da tsofafima wlh wani aikine . Nonse. Bai karasaba yaji grandma tace.
kaga tsohuwar chan tanuna mom . kaganta dai koh toh itace tsohuwa amma bani bah
Wlh kabiru kafuta idona kaji nafada mah.
ya isa haka grandma mu wuce gida kinji.
suna isah gida kowa ya zazzauna a falo. kabir yace mom ina dad . sorry yana spain amma cikin satin nan zai dawo. ok.
yauwa uncle habib ya fada wlh kun tayar mana da hankali jiyan nan. bakamar grandma. Grandma tace toh taya hankalina bazai tashiba sbd jikanane ai. In badan ma ya samu nazauna cikin dareba inatamai aduoin da mahaifin wanda ya Aifi kakana. Yakeyi bah ai da tunan ya jima da shekewa. Amma wai yau nida na ceceshi din yake wa rashin kunya.
Mom tace ayi hakuri grandma kiyi shuru muji abunda ya faru.
Bazan badin , nace bazan yi shirun bah , Allah yabuden bakin mgn kice nayi shiru nakidin. Inkinga nayi shiru ha nan to kwado a kasamun a bakin. Jahirar yarinya kawai.
Kallonsu fatima uncle habib yayi tareda fadin gabadayanku kutashi kuje sama yanzunan. Mikewa gabadayansu sukayi .suka nufi part dinsu.
dan Allah kowa ya maida hankalinshi nan wajan . kabir munason kafadamana abunda yafaru dakai . tattaro nutsuwansa KABIR yayi tareda fadin . i reach lagos safely . I didnt hesitate .