← Book details Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 55

Sashe 25

Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi grandma tayi tareda Fagin yarana yan Albarka nasameku lfy.

Cikeda karfin hali sukace eh muna lfy.

Yauwa toh haka hakeso. Yanzudai kumuje daki
Na natawo muku da tsarabar kano. Simi simi. Haka suka dau akwatin tah. Sukayi gaba. Grandma nabinsu abaya.

Murmushi Amriya tayi Dan taiga datasan shirin gradma hakansu.

Sunashiga dakin Grandma ta rufe da mukulli tareda zare makullin ta daurashi ajikin zaninta .

nadirah tace gradma ya kince zaki bamu tsaraba kuma muga kin kulle mu.

Ohh ni halima Gaggawa fah aikin shedan ne. Kuyi hakuri mana kugani.

Cire gwagwaronta tayi tareda warwareshi tayi ta daura a kugu.

Zuge zip din akwatin yafarayi daga karshe tayi nasaran zugeshi gabadaya..

Wasu manya Manya dorina harguda biyar ta futo dasu.

Zaro ido gabadayansu sukayi Kalisat tace Grandma mezakiyi da dorina harguda shida.

Grandma tace Kunsan ance idan mutum koh dabba yakijin mgn kah toh kanemi abun saitashi.

Toh nikuma a yau zan sai taku wato Nikukaje kuka yiwa karya .kuka ce lubabatu. Batada lfy koh.

Toh sainayi maganin ku yau. Duk dorina daya ta mutum dayane.

Dan haka. Maza kufara kawo kanku daya bayan daya ba fada ba zagi.

wacece zata fara zuwa. Gabadayansu baya sukayi dan sunsan idan wanan dorinan haka Shauda musu so daya sai sunyi rashin lafiya.

Amriya ce tayi gaba. tareda fadin gani... kidakeni.. nice.. nakiraki.. basu.. bah.. su.. Tsam basusan... da.. Mgn.. Kiran.. Ki.. Danayi.. bah..

Grandma tace karya kike Mariya sokike kirufamin Asiri. Ai idan naji muryanki zan gane sbd ke kina kikina.

Dakuma haka kirani nibanji kikina bah Dan haka matsa gefe

matsawa gefe Amriya tayi. tareda rintse idonta. salma ce tafara futowa tazo Hanan gradma . Daukan for in a daya grandma tayi tafara zuba mata da iya karfinta.

hijacked zutt, zutt, zutt . Bulalan nan ba ko ina yake shiga bah sai jikin Amriya.

Itakoh Salman jitake uwa Gradma shafata take Dadorina.

Sosai Amriya kejin zafin dorinan. Salma kam kara gyara tsayuwarta tayi.

Yauwa ke angama dake tagaba tazo. salma tace dan Allah grandma kidan karamin jinayi uwa kinamin cakwulkul da bulalan.

Sosai ran gradma yakara baci tace kaji jahirar yarinya. Sokike karfina takers hakanki naki dukan sauran koh.

Haka grandma tacigaba da dukansu. Amma dukan jikin Amriya yake shiga.

Waka su nadirah sukafarayi tana dukkansu suna wakoki.

Yarda bulalan Grandma tayi tana sauke numfashi gajiya.

Shashashai kufucemin daga daki dasauri su nadirah suka fuce suna dariya.

MONDAY 7pm

Wata kyakyawa. Budurwa nagani sanye do gown Wanda yayi masifar yimata kyau. Dawasu matan a bayanta suma sanye da Abaya milk. Wanda suma sunyi kyau danoinoi.

saida na matso dabb dasu nagane cewa Ashe su nadirah ne. Birthday girl.

gsk sunyi kyau ba kadan bah. .

nadirah naji tace ina Kum Amriya tayi sauri tafuto mu tafi Mikado fah haka jira a party Hall din.

A hankali take taka steps din daya bayan daya sanye tale da Arabian gown pink wanda sukayi mata mugun mafisar kyau.

Masha Allah bakina ya iya furrows gami da fadin wacece kuma wannan yar Saudi Arabia. Saida naji Kalisat tace Wow Amriya you look cute and adorable.

Sai a lckn nagane Ashe amriyance da gsk.

karasa saukowa tayi gabansu tace mutafi.. koh..

Tsayawa gabadayansu dilate suna kallon irin kyaun da tayi. Sakk saika dauka yar indian ce koh yar Pakistan.

Nadirah tace na tabbata Amriya idan mukaje sai han dauka love meyin birthday sbd gabadaya kinfi kyau.

Murmushi Amriya tayi tareda fadin toh... baranaje... na ...chanza.. Kayan... Kar.. Ha.. Dauka.. Nice.. Sai. Na.. Wanke.. Wannan.. abun ..dakuka shafamin.. A fuska .

Aa ba abunda zakicire cewar nadirah. Ahaka zamuje. Dan haka muje..

Daga kan upstairs sukayi muryan Su mom nacewa Happy Birthday our daughter long life and prosperity more Health more years. And more money in your bank account. Happy Birthday nadirah.

Thanks Mom ngd sosai.

Gift Mom tamika mata. sosai nadirah taji dadin gift din

Kalisat tace amma auty amarya bazaku jebah.

Mom tace waa mu wai chab impossible wajan yaran zamuje . In munje mumuku mee. Wannan party saidai ku.
Yara. Karba birthday Gift ne mamin ki ta haiko muki dashi. Karba tayi tareda yimata gdy.
nadirah tace su yaya kabir fah. Mom tace Sun ruga dasun tafi ai.

Aunty Amarya tace idan kundawo gift din ki yana nan ajiye. Kuje muna muku fatan Alhery.

Shikenan sai mun dawo
Futa sukayi tareda shiga mota sukabar gidan din.

.direct zoo road suka nufah tareda parking a gaban Hall din.

kisaukoh mushiga. Gabadaya takalmin da Amriya tasa ya isheta sbd yamata tsini sosai.

Ummi tace Amriya muje koh.

Kushigo . ni.. Zan.. tawo..daga.. baya..

shiga cikin Hall din sukayi mai DJ naganin su yasaka national anthem.

Sosai mutane suka yaba da kyaun dasukayi. Mutane da dama Sun hallara party.

da sauri Khadija da Aisha suka Isah garesu tareda mika mata gift. sosai nadirah Tami dadin ganin su Aisha.

inda birthday girl kezama Nadirah tazauna da crown 馃憫 na birthday a kanta.

mgn mai DJ yafarayi a futo yayani birthday girl suzo suyi mata Happy Birthday sai kuma kawayenta. Sannan ayi rawa.

Yamutse fuska kabir yayi shi gabadaya a takure yake dan dai mom dinshi tace dole saiyazo amma ba abunda zai kawoshi.

Takun takalmita yan Hall din sukaji. Hatake hankalin kowa yakoma kanta.

kwas kwas haka take takawa. gabadaya a takure.

DJ naganinta yasaka cool song. Wakan saiyayi matched da tafiyan datakeyi.

kabir kam mamaki yashigayi gamin yanda tayi mugun kyau.

Tsaki yayi tareda fadin duk kyaunki bazaki kai masoyiyata bah.

Su khaleed dasu triplet Sosa suka yaba da kyaun datayi. Gaba dayama tah aska Hall din.

kallon ko ina tayi saitaga gabadaya seat din ya cika. sai na kabir kawai. Bayanda ta iya haka tango inda yake.

Dauke kansa yayi daga kallonta tareda jan siririn tsaki.

Amriya kam koh ajikinta. saima zamanta datayi tareda maida kanta kan Hall din

Shima kabir sosai yayi kyau. Ba kadan bah.

Kallonshi tayi aranta kuwa tace wanan mutumin badai kyaubah. Uwa shi ya hallici kanshi saikuma mugun bakar zuciyanshi daya batashi.

Ni yanzu tsorona dayane idan yaje ya sumbaci wata. Da zobena a hannushi. Toh tabbas. Rayuwata tana cikin hatsari.

saida kowa yazo yabata Gift tareda yimata fatan Alkhairy.

maza ka Kai Lemon idan su biyun ke zaune. hangama yallabai.

Facemark mutumin yadauka tareda sakawa a fuskanshi daukan Lemon yayi. Tareda dauko wani wanna acikin aljihunshi da alama wani abune aciki. Zubawa naga yayi. Acikin lemon tareda gyaurayawa.

Direct inda su kabir ke zaune ya nufah.
Sir ga lemo kudan taba.

Kallon shi kabir yayi tareda fadin ka bata ita tana iya bukata amma banibah.

Amma Sir tunda kashigo fah baka taba komai bah.

cikeda takaici kabir yace jikinka koh nawa. Amma Sir. kayy shikenan ajiye katafi.

Ajiyewa yayi tareda barin wajan. Dauka Amriya tayi tafarasha. Tareda chanza na kabir tadau wani ta suite agabanshi. Tashaye gaba daya.

Ajiye cups din tayi. Tafara ganin mutane bibiyu.

Cool song DJ yayi playing.

tashi Amriya tayi tareda hawa kan Hall din tafara rawa. sosai Amriya ke rawa.
mamakI sosai su nadirah keyi dama Amriya Ta iya rawa. Akwan mutane sukafara daukan video.

Tsaki kabir yayi tareda fadin aikin banza kawai wannan ai zubarda class ne dama ai bawani Class ne da ita bah.

Daukan Lemon yayi tareda yafara sipin dinshi har yashanye.

Dafe kanshi yayi jin yanda yafara saramai. Hatake shima yatashi Tandi kan Hall din yafara rawa shida Amriya sosai suka burge kowa na hall din yanda kasan masoya haka Suka dunga rawa

All of the sudden kuma wutan Hall din yadauke. Fadawa Amriya tayi jikinshi bakinta a nashi.
wani irin yarr jikinshi yayi hatake yaji sakk irin kiss dinda hakamai a teku

saurin bari gun Amriya tayi. dan karyagane itah ce ta taimakeshi.

Tabbas tananan Kabir yafada. Hatake light din ya kawo. Kallon ko ina yayi amma bai ga kowa bah.

Tafiya yafarayi yana waige waige. Still baiganta bah.

Tabbas kinanan Dan Allah kifuto na ganki. Haka yasauko daga hall din tareda tsayawa yafara dube dube. Sadiq ne ya isah inda yake tareda fadin. Meyafaru kabir naga hankalinkah a tashe.

sadiq Wlh ta nan. Wa kenen. Kabir yace wave taceci rayuwata a teku.

dafe kansa sadiq yayi tareda fadin kabir yanxu soyayus Dakar mata haryakai kafara gizonta.

kabir yace haba sadiq taya ina maka mgn tana nan kaikana cewa nafara gizonta. baranaje na nemota dakaina idan bazaar tayani bah.

Sadiq yace toh taya zaka iya ganeta acikin wanan jama'an eh.

Zan ganeta. Barin wajanshi kabir yayi yafara dube duben masoyiyar tashi.
Haka yacigaba da dubanta amma bai gantabah har haka tashi daga Hall din sosai nadirah tasamu gift ba kadan bah.

Tashi Amriya tayi hatake jiri yafara daukanta.

Ranshi a bace kabir yaja hannun Amriya tareda shigarda itah daki dake cikin Hotel din.

wurgata yayi gefe. tareda fadin tana ina. Amriya tace wa.. kenen.. Kalb..

Idan kika kara kirana dawanan suna saina chanza miki kamanni. Ina kika kaita.

Amriya tace bansan.. Wah kake fada.... Mgn tah ne yatsaya jin yanda cikinta yayi mugun hardewa.

faduwa tayi hakasa tareda farajan numfashi sama sama.

Waiyoo.. Cikina... Zan.. Mutu.. Katai makeni..

Kee banason wasa fah me haka Kikeyi.

hawayene yafarabin gefen fuskanta. cikin zuciyanta tace kayi hakuri dole na , na chanza maka wannan Lemon nasha gwanda ninacutu hakan ka cutu.

Kufane yafara futowa daga bakinta karona farko a rayuwansa yaji tausayinta yakamashi.

ke meyasameki daga tayayi tareda fara jijigata kadan kadan.

Ke mene haka. Kibari Dan Allah kada Mom tace na cutarda kee please.

tari Amriya yafarayi

kallon fuskanta yayi hataka gabanshi yafadi.

-------------------------------------------
COMENT & SHARE PLEASE 馃憦馃徎馃憦馃徎

ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尮馃尮
2/28/24, 22:07 - AISHA M.B (Baby isha): Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JrpckJSXSPGCtZPOKObFYm

Duk maison cigaba da karanta litafin ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? Toh shiga ta wannan link馃憜馃憜馃憜 din

馃尮BISSMILAHI RAHANI RAHEEM 馃尮
ALJANAR RUWA CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂?
PAGE 2锔忊儯3锔忊儯
WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍
BY BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯
{NANA HUMAIRAH 馃尮}

---------------------------------------------

Sosai hankalin kabir yatashi ganin yanda farin kunfa kefuta daga bakinta.

Ke mene haka dan Allah kibari kada ace na cutarda kee. Please idan sbd tsana da tsangwaman da nake nuna miki ne zan daina. Dan Allah kada kisa ace na cutardake

Rungumeta yayi Kamm ajikinshi.
Chapter 25 · 0% Book details