← Book details Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 55

Sashe 18

Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lumshe idonta takarayi domin dishi dishin datake gani. Budesu takuma yi ta kalli hagu da damanta saitaga su khaleed a daddaure.

Zaro ido tayi sai hayanzu ta Lura a daji suke ba gida bah.

allura naga monster ya dauko cikeda mugunta yayi kan kabir .

Zaro ido Amriya tayi gannin yayi kan kabir.

Kalbb. Amriya tafada

rikee kan Kabir monster yayi yaseta daidai jijiyan wuyan kabir. Ya chaka mai Alluran.

wani mugun kara Amriya tasaki. wanda yasa gabadaya dajin girgiza iska Mai mugun karfi hade da kura ya tashi.

Fuzge zaren da haka daureta Amriya tayi takarasakin wani karan. Gabadaya su khaleed sun tsorata da lamarin Amriya.

Hatake idon Amriya ya chanza color fatan ta yafara sauyawa. Wasu hakora Zara zara suka fara baiyyana tareda Zara zaran farcina masu mugun tsini.

Wani hayaki ne yafara futowa daga bakinta.

budee bakinta, tareda kwallah wani karan. Wanda ya firgita monster.

huci Amriya tafarayi tareda fadin meyasa, meyasa zaka illatamin shi, meya muku kukeson hallaka shi na rantse yau zanga bayanku. Na rantse bazaku barnan da rankubah.

ba a haifeni wannan duniyan domin naga hana zaluncin agabana. bah. kusani nice Ajalinku. tunda harka iyasa hannu kah illata shi na rantse da ubangijin danake bautawa, yau saidai buzun kah ba kaibah.

kallon su sadiq tayi tareda tura musu hayaki. Ko second 5 baiyibah bacci yayi hawon gaba dasu.

dura tayi kan monster. sukafara kokawa.. inda amriya tayi nasaran yay yagashi da farcinanta tareda danna Mai hakoranta a wuyanshi.

faduwa monster yayi mutacce.

sauran yan dabansa mah saida tagama dasu. Tass. Faduwa Amriya tayi kan gwiwowinta tareda fashewa da kuka.

tunda nake bantabah aikata kisan kaiba amma hakan kah Kalb na aikata kisan Kai. Na rokeka. Kacire Tsanan dakakemin.

kusada kabir taje Wanda yake a sume.

ta dago kansa Jikinsa gabadaya ya koma Green rungumesa Amriya tayi. Hawaye nabin fuskanta.

kallon sa tayi taga green abu gabadaya ya baibaiye shi cikeda firgicewa Amriya tace guba kuma.

Ajikin Kalb dole nice kawai zan iya ciremai gubanan. Zan ciremaka Kalb koda kuwa zan rasa Raina.

bakinta tasa a nasa tafara zuko dafin jikinshi.

鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪鉁ㄢ湪

YANZU HAKA SOMA WASAN ALJANAR RUWA馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? FAH NEXT PAGE ZAI DAU AYA DA SUGAR.

ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尯馃尯馃尯
2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISMILLAHI RAHANI RAHEEM 馃尮

ALJANAR TUES CE 馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 1锔忊儯6锔忊儯

WRITTEN & DIRECTED 馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA 鉁ㄢ湪

((((((((()))))))))))((((((()))))))

Wani irin yarr jikinshi yabada
.
Murmushi Amriya tayi tacire bakinta daga nashi. Wani irin jiri ne yafara daukanta. Hatake idonta yafara sauya kala zuwa Kore. Tashi Amriya tayi hatake tafadi jikinta yafara sauya kalo. Lumshe idonta tayi. Tareda fadin Dole nashiga ruwa kuma bazan iya shiga teku bah saida wanan zobe . Kallon hannunsa Amriya tayi. Tafara zare zoben ha hankali. Hartayi nasaran cireshi gabadaya.

Kallon zoben tayi murmushi dauke a fuskanta. Tareda rintse idanuwanta. Ta zura zoben wani irin tsawa da walkiya ne suka wanzu.

Waigawa tayi sai idanuwanta suka sauka hakan babban ruwa.

Murmushi tayi tareda fadin gsk nayi kewarkah teku. A daddafe tanufi ruwan. Tareda yin tsale tafada a ciki. Hatake kyakyawan bindin tah ya baiyyyana.

Iyooo tashiga yi acikin ruwan tareda wutsil wutsil aciki. Tana dariya. Hatake wannan dafin najikinta yafara bacewa .

Saida tadau kusan hawa tana abu daya. daga nan kuma tafuto daga cikin ruwan . Tareda busarda kanta.

Wajansu kabir ta nufah kamar ta tuna da wani Abu saikuma naga ta tsaya. Tareda fadin Amriya wannan babban dama kika samu. Tunda naruga danasamu abunda yakawoni duniya mutane. Yakamata nakoma duniyatah. Yauwa gurmuzu, zeharis , sunaina dasauran Aljanun ruwa. Kusani yau Amriya zatadawo gareku.

Su monster dake yashe jikinsu yayi jina jina ta kalla. Tareda fadin dole nakwashe gawawakinan kafun su tashi su gansu.

Jansu tayi tareda jefasu cikin kogi. Hatake ruwa. Ya hadiyesu

Kallon su khaleed tayi Wanda suke daddaure. Inda suke tanufah tareda kuncesu gabadaya. Kollon zainab tayi tareda fadin gsk nagode. Yar uwa. Da bakisa nafado daga kan waccan dogon gidan bah. Dayanzu bamuzonan bah. Kuma da yanzu ban karbi zobena bah. Ngd ta sanadiyanki nasamu zobena cikin sauki. Yanzu kuma zan tafi nabarku.

Kallon kabir tayi tareda fadin mugu bazaka kara ganina bah bare kakara tsanata kadunga min zalunci. Inkunje gida saika gaishemun dasu nadirah. Amma fah Kalb kana cutarda zuciyan mace dayawa. Kana azabtar da zuciyan nadirah dayawa. Kadaure koda so daya ne ka mallaka mata zuciyankah.

Nizan tafi. Yaya Khaleed, yaya sadiq , dukkan ku zanyi kewarku .

Kugaishen mun da mami da Mom. Da kowa idan kun isah gida. Duk abunda takedada bawanda yaji tah sbd gabadaya su suna Duniyan bacci.

Sai watarana. Ni natafi. Tana gama fadin haka tayi tafiyarta. Tafiya take bah jinkirtawa. Kollo take Bin gabadaya dajin dashi.

Tsayawa tayi tace Aunty Amarya. Kiyi hakuri Amriya bazata iya cikamiki muradanki ki bah. Babu anfanin taimakan wanda bai damu dakaibah. Tana fadin haka tacigaba da tafiya.

Chakk ta tsaya jin gurnanin daga bayanta. Juyowa tayi. Hatake gabanta yafadi. Ganin su kabir Sun harde hannuwansu a kirji.

Cikeda baccin rai kabir yace me kike da zobena a hannunki.

Cikin rawar murya Amriya race. Dama, dama, fadu.. Wa. Tayi.. Shine.. Nadauka.. Idan.. Kah tashi.. Sai.. In baka.

Kibani koki gudu dashi. Saurin girgiza kanta Amriya tayi tace ba guduwa.. Zanyi.. Dashi.. Bah.

Cire zoben tayi Tamika Mai. Kwacewa kabir yayi yasanya a hannunshi.

Khaleed yace yanzu suna ina wa enda sukayi kidnapping dinmu. Zainab tace dan Allah mutafi ni tsoro nakeji.

Kee ubanwaye da yace libido mu shegiya harkinada bakin magana. Stupid girl kawai. Cewar kabir.

Sadiq yace Dan Allah duk bawanan bah musamu hanya mubar wanan dajin. Wlh ni tsoro nakeji.

Toh ta ina zamubi mubar dajin nan kafun su karaso su same mu.

Cikin daga murya kabir yace wato tsoro kakeji koh. Wa encan mutanen idai suka sake sukashigo hanuna saina nuna musu. Cewer ruwa wuta ba sa'ar ruwa bane. sbd jaraban ku kunsa ta karfi da yaji nazama Mai tsurutu .

Zainab tace mudai please mubarnan. Will you keep that your untidy dirty mouth shurt. Oh i should show you another face chakk maganan kabir ya tsaya jin gurnani daga bayanshi.

juyawa yayi hatake idonshi yasauka hakan zaki Wanda ya zalalo da harsheshi.

ihuuu sadiq da zainab suka Saki tareda yin baya baya. .

a firgice kabir yafara ja da baya.

rikee hannun su gabadaya sukayi
kamar hadin baki gabadaya suka ruga da mugun gudu.

zakin naganin haka. shima yanufesu da gudun gsk.

gudu suke bah ka kautawa.

kafan kabir ne ya harde da itaciya dake kasa hatake yafadi.

Kalbbb. Katawo... Gashinan... Khaleed mah ihuu kiransunan sa sukashiga yi Amma ina kabir yakasa ciree kafansa daga wanan itaciyar.

Inda kabir ke yashe zakin yanufah. Ya fara tafiya. A hankali.

Shikenen, shikenan, mun mutu yau. Sadiq yafada wanda ke kan bishiya. Yariketa gamm. Su khaleed tuni suka aura kan bishiya .
Banda Amriya Wanda ketafaman kiran sunan kabir.

Rintse idanuwansa kabir yayi Dan hayanzu yagama sadaukarwa ya mutu.

Baya zakin yayi. Daga bisani ya tafi kan kabir aguje.

Amriya naganin haka. Azafafe tayi kan zakin. Da karamin iccen dake hannunta.

Murgunawa itada zakin suka shigayi. Sukafara kisses tsakaninsu. Yaga bayan Amriya yayi da zara zaran farcunanshi

Wani irin azaba da radadi Amriya takeji.

Ba abunda kakeji sai gurnani zakin.

Iccen hannunta tayi nasaran cokamai a ciki . Tareda tattaro karfinta ta wurgardashi gefe Faduwa zakin yayi gefe.

Maida numfashi Amriya tashigayi. Kan Dan dutse dake cikin dajin Amriya tasamu tazauna

Zaki bai daddara bah yakara tashi. Tareda karayin Kan Amriya.

Dago idanuwanta Amriya tayi ta zubawa zakin brown eyes 馃憖 dinta

Hatake zakin yafara tsagaita hudu.

Dawani irin karfi zakin yaja burki. Ya tsaya. Saikuma yayi kan Amriya. Yanazuwa. Ya rinsina tareda kasa da kansa. Yafara gurnani.

tsugunawa zakin yayi. tareda sa kanshi a cinyar Amriya yana gurnani. Shafa kansa Amriya tashigayi. Lumshe ido. Zakin yayi. Yana cigaba da shafa kansa a cinyarta. Ritse idonta Amriya tayi. Jin yanda bayanta kemata zugi da radadi gashi sai futarda jini yake.

da kallon mamaki su kabir kebin Amriya dazakin dashi. Khaleed yace Amriya ki koreshi zai cinyeki NE wayoo zai miki ki gudu.

zainab da sadiq kam inbanda karkarwa ba abunda jikinsu keyi. sadiq yace yau Karo na farko naga zaki . Kuma yana shirin cinyemu wanan wace bakar rana ce.

Dama saida nace muku muyi adua futadaga gida Kukaki yanzu gashi Bala'i ya rafkoh mu.

kallon zakin Amriya tayi. daga kansa Zakin yayi tareda kallonta. kallonsa tayi tareda sakarmasa murmushi. dawani irin gudu yabar wajan.

Ajiyan zuciya gabadayansu suka sauke tareda sailors daga kan bishiyan dasuke Kai.

inda Amriya ke zaune ta Junginan dakanta su khaleed suka nufah..

Sadiq yace Amma me kikayi wa zakinan naga lck daya ya chanza daga sarkin dawa.

Gsk kedin yar baiwace Amriya.

Tabe baki Kabir yayi tareda fadin bawani yar baiwa yaga ba tsoka ajikinta dazai ci sai kashi shiyasa yafasa. Cinta ni Wlh zakin yabani Aushi dabai cinyeta bah.

Cikin rudu khaleed yace Amriya kinji ciwo da yawa ki tashi mirage gida hakaiki hospital. Kinji.

cikin muryanta daya fara dashewa tace bazan... iya... tafiya..bah.. yaya kha..leed., bazan.. iya.. bah .. Ku.. Tafi kawai... Kubarni.. Ni... Bandamu.. Da. Rayuwata.. Bah..

nafi.. damuwa.. da rayuwarku.. sbd.. kunada.. iyayye.. wanda.. idan.. abu.. yafaru daku... saisunfi.. kowa bakinciki... kuma.. bazasu.. iya.. juraban.. gani abu.. yafaru daku.. bah..

Nikuma.. Koda.. Wani.. abu.. Yasameni.. Koh.. Namutu.. Bawanda.. Zaimun.. Kuka.. Bawanda.. Zai tayarda.. Hankalinshi inbah A Ahalinkubah .. Banida.. Kowa.. Banida.. Wanda zai.. Mun kuka.. Koh yaji.. Rashin.. Jin dadi .
Sbd.. Ni.. Marainiya.. Ce..

Dan.. haka.. kutafi.. kawai.. Ta karashe maganan hawaye nabin kuncinta.

Wani irin tausayinta gabadaya sukaji. Sadiq yace kada kikara fadan irin wannan mgn. Waya gaya miki ke marainiya ce. Bayan kinada mu.

Dan haka keba marainiya bace kinada Ahalinki. Wanda in abu yasameki. Kawabata zai kaimu bakin ciki.

Dan haka duk abunda zai farudake saidai yafaru damu. in mutuwa zakiyi. muma sai mu mutu tare.

Khaleed yace kwarai kuwa Dan haka tashi mutafi hakaiki asibity.

kabir yace kai dalla litanies itah hana dolenen tace kurabuda ita. kukuma sai ninnike mata kuke.

rubbish ni inta sheka mah saina fijin dadi. yarinya tace mutafi. Badamuwa bane inta mutu. Kukunwani tsaya a kanta uwa iyayenta.
Chapter 18 · 0% Book details