← Book details Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 55

Sashe 3

Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

direct emergency haka karbe shi. Wata nurse ce ta futo hadida fadin doctor yace baza a fara yimai aikiba sai mahafin Mara lafiyan yayi signing. Cikin baccin rai abokin kabir. Wato Sadiq yace hakan mene baza ku fara mai aikiba bakusan yana cikin mawuyacin hali bane koh so kuke ya rasa a rayuwar sa ne eh. Nurse dintace. Umarnine daga nagaba damu Dan haka zaka iya zuwa kasamu doctor Aliyu . Inane office dinsa sadiq ya tambayeta cikin kwantar da murya. Channe ta yimai nuni da yatsa ta. Godiya ya mata. Daga bisani kuma yanufi hanyar office din doctor Aliyu. Murda handle din kofar yayi hadida shiga cikin office din. Dago Kai doctor Aliyu yayi ya Dora hakan sadiq. Mgn sadiq yafara kamar haka. naji sakon ka daga nurse. Gyara zama shi doctor Aliyu yayi hade da fadin eh dole sai mahaifin Mara lafiyan yayi signing tukunan zamu iya aikin mu. Hade fushin shi sadiq yayi hadida kwantar da murya ya fara fadin toh kumai aikin daga baya za'a yi signing. Amma ai kowama zai iya Mai singing tunda nina kawoshi Mai zai hana namai signing. Impossible doctor Aliyu yafada. Cikin baccin rai sadiq ya tashi. Kai malam bar ganin ina lalabaka kanemi yimin wulakanci. . Kasan waye Mai company fishes production na Abuja. Dariya Doctor Aliyu yayi hadida fadin meye hadina dawanan kofanin. Konawaye meye ma hadin Mara lafiya nan dawanan company. Cikin daga murya sadiq yace toh wawa. Mai company ne a gadon hospital dinka kwance shashasha. Cikin rawar jiki doctor Aliyu yace kana nufin Sir kabir. Oho kaika sani cewar sadiq Wlh indai wani Abu ya samu kabir toh ka tabbatar saina sa an kulle wannan hospital kajinin koh. Cikin rawar Jiki Doctor Aliyu yace da yardar ubangiji mah babu abunda zai same shi. Tsaki sadiq yaja yafuta daga cikin office din. Ba'a fi 5 minutes bah doctor Aliyu yafuto Hadida tara sauran likitocin. Suka shiga cikin inda haka Kai kabir emergency. Taimakon gaggawa suka shiga bashi. Tunda suka shiga karfe 5:30 sai wajan isha suka futo suna sharfe zufa. Ganin su yasa sadiq dake takai kawo. Ganinsu yasashi nufoh Inda suke tsatsaye. Ya jikin nashi Doctor Aliyu yace. Alhamdulillah munyi nasarar ceton ranshi harma yasamu bacci. Hamdallah sadiq yayi. Doctor Aliyu yace kaga zoben Damuka gani .karba sadiq yayi zaro ido sadiq yayi hade da fadin Ai wannan diamond 馃拲 ne. A nidai bansan kabir da wannan zoben bah. Amma bara ya tashi daga baccin saiya fadamun gidan uban Wanda yasamu wannan zoben. Daukar waya shi yayi domin ya fadawa mom halinda kabir yake ciki. """""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" bangaren Amriya kuwa tana sakin kabir da gudu ta shige cikin kogon tekun hadida kwanciya tana Jan numfashi. Murza yatsar ta tayi domin taji saukin jirin dake daukanta taji wayam taga bah zoben a hannunta . Hankali ta ne yayi matukar tashi gannin ba zoben da tafi kauna a rayuwar ta. A yatsanta . Cikin tashin hankali tace na shiga uku ni Amriya ina zobe na yake. saida Amriya ta zagaye gaba daya tekun amma ba taga komai bah. Damm damm gaban amriya ya fadi. Hade da fadin kardai yana hannun waccan bil adaman. Yanzu taya zanganshi nakarbi zobena. Tabbas ya zama dole na nemoshi inkarbi zobe na. Toh a'ina zangan shi. Tunaninta ne yatafi wajan gumurzu. Chan cikin ruwan ta nufa hadida nutsewa ciki. Wajan wani halitta naga ta nufa . Shiba Dan ruwaba shiba Aljanin ruwaba. Tsugunawa tayi agabanshi hadida fadin. Gumurzu nazo na nemi wata Alfarmane. Cikin muryarshi mara dadin ji da amo yace. Nasani basaikin fadamunba, nasan meya kawoki. Kinzone domin a baki kafan mutane domin kije duniyarsu. Eh gumurzu inaso naje duniyan mutane
domin nakarbo zobena na dawo. Dariya gumurzu yayi. Hade da fadin za'a baki kafa. tabbas halaka zata shiga tsakanin ki dashi wacce zaki sha bakar azaba amma zakiji dadi dagabaya . Cikin rashin fahimta tace ban fahimci abunda kafada bah gumurzu. Toh kisani zoben yana hannunshi . Amma saikin gyara zaman makaman ki. Sbd bazai taba rabuwa da zobenan a hannunshi bah ,zai kasance yana nuna miki tsangwama da tsantsan tsana. Amma daga baya soyayya Mai Karfi zai shiga tsakani. Kuma kisani yanada makiya wanda suke nuna Mai soyayya a fili, aciki zuciyansu kuma cin naman sa suke danye. Kana nufin soyayya zata shiga tsakanin Aljanar ruwa da bil adam. Haba gumurzu zobena fah zan karbo nadawo Mai zai kuma kawo mgn soyayya. Cike da baccin rai takarashe mgn. Gumurzu yace zakice nafada. Miki. Kije. Kuma inafatan kidawo lfy amma kisani inbabu wannan zoben a tare dake, bazaki iya dawowa duniyarki bah. Kabani kafar zanje kuma zandawo da zoben . Wani abunaga ya dauko. Kamar sarka. Mika mata yayi takarba. Kinga wannan Abu kamar sarka koh. Eh tace Hadida juyashi a hannunta. Toh ba sarka bane .wannan dakike ganinshi gadone daga wajan kakana . Dawanan abunda kike gani kakana yake zuwa duniya mutane. Kuma yana kunshe da tarin sihiri. inkika isah bakin teku kisa a goshinki. Zakiga kafan yan Adam a jikinki inkuma kinason kizama Aljanar ruwa toh zaki cireshine daga goshinki . Godiya tamai daga bisani tayi tafiyarta. """"""""""""'"""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""" bangaren sadiq kuwa number mom yayi dialling ringing biyu ta dauka. Sallama yayi daga bangaren mom ta amsa tare da fadin sadiq lafiya kuwa inata kiran abokinka amma inajin switch off. Meyake faru wane? . Nannauyan Ajiyan zuciya sadiq ya sauke yana Mai fadin. Mom kabir ne ba lafiya. Subha'anallahi mom tafada hadida Mike wa tsaye daga kan kujerar da take hade da fadin meya same shi eh ka fada mun mana. Ki kwantar da hankalin ki mom yaji sauki fah kawaidai wata yar karamar matsala haka samu. Grand ma dake zaune tanaji abunda sadiq yafada ta kwace wayar daga hannun mom. hade da karawa a kunnenta tace habu. badai abunda yasamu jikana ba daikoh. sadiq yace bansaniba banace kidaina Kirana abu ba. Kaniyarka habu nace kaniyarka. Sunan naka wani dadine dashi Daza'a fada da kyau. Toh haka nayi niyyar kiranka dashi. Shegen Yaro kawai. Mai kan agwaluma. Ke tsohuwa bawa mom wayar. Iyeee kaji yaronan toh gyatumarka ce tsohuwa amma baniba. Wlh habbu kada kasake kashigo hannuna dan inka sake ka shigo hannuna saina ma tsannane duka Wlh kajini koh.sadiq yace ai in kika hada jiki dani saidai a kwashi gawarki Wlh. da wannan kashi naki Wanda ya riga dayayi lakwass. Wato kashina ne yayi lakwass bah. Hawaye tafarayi hadida gogewa da bakin zaninta. Ba laifinka bane habu laifin gyatuminka ne. Zaka dawo ai zaka San ni kaciwa duduniya. Mom Da hankalinta baya tareda da ita ta karbe wayan yana so ya surfawa tsohuwa Bala'i yaji muryar mom Tana fadin yanzu dai ba abunda ya sameshi koh. Eh mom kawai dai wani da karamin ciwo yaji. Kinsan wannan aikin namu sai ha hankali in mutum baiyi da gsk bah zai iya rasa rayuwanshi. Mom tace yanzu zankira dad dinku inkira kowa na family mu tawo Lagos din. Noo mom you don't need to stress yourself. Insha Allah yana jin sauki. Gobe zamu bi flirt 鉁? mutawo. Kinji kawai adu'arki yake bukata. OK shikenen sadiq Allah yayi maka Albarka. Bara zan kira family kowa yadawo gida. OK yace daga bisani ya kashe wayar. tashi grandma tayi hadida cewa bani pam din aiban Gama shimai Albarka bah. Mom tabata amsa da ya kashe wayan. Oh kashe wayan yayi zai gamu danine. Yanzu ko awane hali Dan jikan nan nawa yake kuka ta fara yi kamar karamar yarinya. Ita mom mamaki grandma take bata sbd wani abun idan Tanayi Dan sheraka goma bazai iyayiba. kiran daddy mom tayi ta sanar mishi halinda dasu ke ciki. Daddy yace bazai samu daman dawowa gobe ba tunda yana kasar Spain amma cikin satin zai dawo. Kashe wayan mom tayi hadida kiran gabadaya family. Domin ta sanar dasu. Gaba daya bawan da hankali shi bai tashi ba jin abunda Mom tace. Suka ce insha Allah gobe zasu sauka a Abuja. """"""""""""""""""""""""""" Bangaren Amriya kuwa """""""""""""""""馃鈥嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔忦煣溾€嶁檧锔? .toh fans shin kabir zaiji zaisan Aljanar ruwa ce ta ceci ranshi kokuma ya, shin Amriya zatayi nasarar karbo zoben 馃拲 da tafi kauna ko kuma Aa. su waye kuma makiyan kabir wanda suke nuna soyayya a fili azuci kuma sun's gasashi da ranshi. 鉁ㄢ湪toh kubiyoni domin jin yanda zata kaya ALKALAMIN 馃枈锔忦煐婏笍 BABY ISHA 馃尯馃尯
2/28/24, 22:01 - AISHA M.B (Baby isha):

馃尮BISSMILLAHI RAHAMIN RAHIM馃尮 ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 4

WRITTEN & DIRECTED BY BABY ISHA馃枈锔忦煐婏笍

""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
Bangaren Amriya kuwa tana isah bakin taku tadau wannan abun sarkar hadeda dorawa a goshin ta chan naga abun ya shige goshinta. Gurnani ta fara yi hadida kwalla kara dayasa bakin hadari tasowa. Chan kuma naga wasu kyawawan fararen ?afafuwa masu kyau da daukan ido . ga baki ?aya jikin ta babu babu komai wanda za'ace itadin
Ba mutum bace .saurin rufe idona nayi ganni babu tufafi ajikinta wato tana a tsirara.

Kallon kafar Amriya tayi hadeda fadin gsk ......ka..fan yan ..adam akwai kyau sosai .ji fata..ta .....yanda ya ..ko..ma . Ni yanzu abu uku neke..son sa...mu . Yan..da zan ...iya tafi..ya na ...biyu a ina zanga wann...an ..bil adam.. , a ina ...ku..ma... zan... sa..mu tufa...fi .dammm gaban ta ya fadi . Saurin rufe bakin ta tayi gannin wani yare take yi daban wanda batasan ma wane yarene bah. Zaro ido tayi hade da fadin .ni... Nashi...ga uk.. Uku. Me..ye..sa.. Ba..na.. Iya.. Mgn. So..sai. ka..mar sau..ran bil.. Ad..am.

Tashi tayi kan kafafun ta .rintse idonta tayi .hadeda daga shi tana taka kasa. Dimmm tafadi. Lumshe idonta tayi .sbd jin yanda kugun ta kemata zafi da radadi.

Cikin dakewa ta kuma tashi takara ta kawa .faduwa ta kara yi . Saida Amriya tadau kusan hour daya tana abu daya, daganan kafar ta yayi kwari sosai. Tafiya ta fara yi batare da tasan ina take dosa bah.

Wajan wani bishiya ta samu ta zauna hadeda yarfe zufan daketa keto mata.cikin muryan ta wande yake dauke da kikina tace. Ni yan zu in in ina zan zan sa mu Tufa Fin sa wa .
Chapter 3 · 0% Book details