Sashe 10
Aljanar Ruwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wucewa gabadayansu sukayi cikin dakunansu. Saida kowacce acikinsu tayi sallah da hake binta sannan suka yi Adu'ar bacci suka kwanta.
Bangaren Amriya mah hakane saida tayi sallah duda cewama ba abunda takecewa amma saida tayi sallahn ta gabadaya sannan ta tashi ta kwanta.
Ganin yanda grandma taketa minshari duk ta isheta Yasata mikewa tareda nufah bandaki tarufe kofar hadeda
shigewa cikin bathing naff馃泚
hatake Asalin sufan tah ya baiyyana tazama Aljanar ruwa wasa tashigayi da ruwan har gari ya waye Tana abudaya
Futowa tayi daga cikin ruwan tayi Wanka ta dora da yin Alwalah saida tabari jikinta yabushe sannan ta futo daga bandakin yanzu Amriya jitake indai batayi sallah bah bazata ji dadibah. Duda batacewa komai amma tanason tadungayi Abunda ta iyayi a sallah shine tace Allahu Akbar.
bayan ta idarda sallah saikuma abunda yafaru jiya yadafado mata a rai taresa fadin suwaye kuma wa ennen mutanen meyasa suke Sanye da bakaken kaya dakuma Abu a fuskokinsu dole saina bincikoh wacece wancan matar danaji sunacewa uwar shedanu.
Dafata taji hanyi saurin dago dakanta tayi. Nadirah tagani magana Amriya zatayi Nadirah tayi saurin rufe mata baki.
Cikin kasada murya nadirah tace
kiyi shiru inba hakabah tsohuwan Chan zata tashi tafaramana masifah. Yanzu kishiga kiyi wanka kisa wannan kayan nawa na hanuna. Amriya tace.
Na.... Ru.. Ru.. GA.. Danayi.... Wa... Wankan . OK nadirah tace kisa wannan kayan Abayan da mami ta siya miki ne inkinsa saimuje a gyara miki gashinki a miki kitso. Karbar kayan Amriya tayi tareda sakasu. Juyowa nadirah tayi Takalle ta Tereda fadin kinga yanda kikayi kyau kuwa Amriya muje yanzu zamu tafi
jan hannunta nadirah tayi suka futa wajee wooow naji su fateema sukace oh my god. gsk Amriya kyakyawa ce matukar kyau .
Ummi tace tun jiya Baku ganibah sai yau. Aisha tace Ai sbd jiyan hankalin mu baya jikin mune. Salma tace gsk kedin kyakyawa ce wow idonki brown gwanin ban burgewa .khadija tace waida itah da yaya kabir wanne yafi kyau.
Fateema tace ina zaki hada uban jijida Kai dakuma Amriya tafishi komai Wlh.
nadirah tace muje kafun wannan tsohuwar ta tashi ta hana mu zuwa.
nadirah fateema dakuma salma sai AMriya ne suka futa . Suko su Kalisat kitchen suka nufah domin nemawa kansu abunda zasuci.
Direct saloon suka nufah saida hakayi musu sanan hakazo kan Amriya tunowa da mgn gumurzu datayi. Yasata kinyarda.
Ba yanda basuyibah amma taki bayanda suka iya haka suka hakura hakayi mata kalaba guda biyu Wanda yayi matukar yi kyau duda kan baiji gyaraba.
Biyan mai saloon din nadirah tayi suka futa.
Wata mata nagani kyakyawar gsk farace daka ganta saika dauka halfkas ce konace Yar larabawa sbd kyau.
Buge kafadar Amriya tayi jikin sugabadaya sukayi yarrr. Kallon kallo sukashigayi da juna. Cikin ran Amriya kuwa gabanta ne yafadi ganin matar da take yawan gani acikin mafarkinta sanda take cikin teku.
Itama matar tsayawa tayi tana kallon Amriya
Amriya taji fateema takira sunanta. Futa itama Amriya tayi suka nufi hanyar gida da motansu.
Daga bayan matan nan kuwa naji ance Ammi kallonshi tayi gabadaya idonta Sun cicikoh da hawaye.
oh my god Ammi again kuma. Wacce naji yakira da Ammi tace Yusuf bazaka taba gane halinda nake cikibah kawai muje gida. OK Ammi Amma kisani bazan iyayin driving bah idan naga fuskanki acikin damuwa . Murmushi Ammi tayi. Yusuf yace kikefah Ammi.
shiga motan sukayi tareda barin wajan.
su nadirah kuwa saida suka biya supermarket sannan suka nufoh hanyar gida
Tunda su Amriya suke tafiya taketa tunanin wannan matar. Shin meyasa lck daya takejin matan A ranta. Sake sake tashigayi harsuka Isah gida.
BANGAREN SU KABIR kuwa.
Sun isa London lafiya. Hanan suka shiga practicing abunda zasu yi. Lckn daskaje meeting din Kabir ya shiga yin bayani game da fishery. Gaba-daya tura wannan kabir ya burge su. Hakan yasa suka zabe sa a zama naga ba da zasu yi.
parking nadirah tayi su salma sukashiga futo da kayan direct parlour sukashiga da kayan.
Charaf Amriya taji an fuzgota . Faduwa Amriya tayi. Khaleed inbanda huci ba abunda yakeyi.
zaro ido gabadaya sukayi. nadirah tace yaya kha batakarasa taji ya tsinka mata Mari.
Dafe kuncinta nadirah tayi hawaye nabin fuskanta.
Banason naji Komai daga bakinki su Kalisat ne sukayi Karan Mari daga parlour da gudu sukayi palourn.
Banason naji wata magana a bakinku. maida kallonsa yayi kan Amriya Wanda keyashe a kasa. Teresa fadin Yar leken asiri wato an aikoh kine domin ki wargaza mu koh. Grandma ma tace Kai khaleedu meye haka. Daidai lckn da mom takeshigowa.
Dagudu nadirah ta Isah wajan mom tasaki kuka Mai cin rai
Baruwanki grandma naji yafada. Magana yacigaba . Toh kisani mun fi karfinki.
Kedin banza. Jaka wawuya kike tunanin duk bansan plan dinkibah dan ki San sirrin wannan Ahalin namu Mai Albarka.
Wato kinyi galaban ruda kannena dawannan banzan kyau naki toh kada kiyi tunani zaki iya rudani
Banza karuwar Titi, kinyiwa mamina karya kincemata kinmanta memory rinki koh
Banza jahilah mara asali karyar titi toh yau saikin fadamin waya turo ki tsinanniya.
cikeda baccin ran magganganun da khaleed yafada mata ta tashi tsaye Tereda
Wani gurnani tafarayi batayi wata watabah tashake wuyan khaleed.
tana nishi sama sama tace...........................
""""""""""""""""""""""""""""""''''''''"""""
MANAGE PAGE 馃憦馃憦
MU HADU A PAGE 馃搫 NA GABA
COMMENT & SHARE馃憦馃徏馃憦馃徏
ALKALAMIN馃枈锔忦煐婏笍
BABY ISHA 馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮馃尮
2/28/24, 22:05 - AISHA M.B (Baby isha): 馃尮BISSMILLAHI RAHANI RAHIM 馃尮
ALJANAR RUWA CE馃鈥嶁檧锔忦煂婐煂? PAGE 9锔忊儯.
WRITTEN & DIRECTED馃枈锔忦煐婏笍 BY BABY ISHA鉁ㄢ湪.
*************************
Huci amriya takeyi hawaye nabin kan kuncinta cikin muryar baccin rai tace. Kada... Ka. Kara.. Shiga... Har.. Kata.. Bakai.. Ka.. Kawo.. Ni.. Gidan.. Ku.. Bah.. Dan... Haka... Baka.. Isa.. Ka.. Koreni.. Bah..
Batun.. Kuma... Sani... wa.. ce... ce Ni.. Zaka.. Sani.. Nan.. Bada da.. De.. Wa bah.
Tana gama fadar haka ta shige dakin grandma da gudu.
Baki sake gaba dayan su suka bi tada kallo.
Khaleed kuwa ba karamin firgita Amriya ta sashi bah. Shafa wuya shi yayi yaji Tana kalau.
Suko su nadirah Amriya na shiga dakin Grandma suka bi bayan ta.
Shiga dakin suka yi suka tarar da itah sai zubda kwallah take yi.
Nadirah tace kiyi hakuri Amriya haka halinshi yake shida yaya kabir tsam basua taba mutunta mutum. Koda magana kayi musu da sanyi toh su da zafi zasu dauka.
Fateema tace Amriya tawo muje kici Abinci tunda damuka futa bamusa komai a bakin mu bah.
Share hawayenta Amriya tayi da bayan hannunta tace. Ku.. Je.. Bazan.. Ci.. Bah.
Ummi tace Wlh baki isah bah saikin ci... Cikin daga murya Amriya tace.. Nace... Bazan.. Cibah.. Ina.. Buka.. Tar Hutu.
Bayanda suka iya haka suka futa simi simi suka barta a zaune.
Dafe kanta Amriya tayi wanda yake mata zugi da radadi. Tace kana ina Kalb. Kadawo ina bukatar kah, ina bukatar zobena, Dan Allah kada kabari narasa rayuwata kadawo, yanzu inada wata 12 da kwana 11 da kuma sa'a 10. dadakika 11. Dayarage mun a Raye inbansa wannan zoben bah.
Wani dabara ne yafado mata tace kodai naje dakin shi koh zangashi a ajiye. Toh inane dakinshi a wannan makeken gidan
Bangaren Mom kam mamaki tashigayi hakan abunda khaleed ya aikatawa Amriya saida tayi wa khaleed fada sosai. Tukunan Shima dad yayi, nashi, Aunty Amarya mah tadora saikuma grandma datayi tashimai Albarka.
Shikoh khaleed saiyaji ba dadi hakan abunda yayiwa Amriya. Dakinshi yanufah tareda kwanciya hakan gado yana Mai fadin kiyi hakuri Amriya, nagane kuskurena, kiya femin, tabbas ban kyautata miki bah. Da irin tunaninan ya cigaba da sakawa A ranshi Har baccin barawo yadauke shi.
Futowa Amriya tayi Tana waige waige chan kuma tafara takawa daddaya.
Chan upstairs ta hau Chan taga wani babban kofah batareda tasan ko inanebah tanufi wajan tareda murda hannun handle din a hankali saitayi sa'an yana bude.
Shiga ciki tayi idanuwanta ne yasauka a kyakyawan photonsa babba wanda hakamai bai masani bah sanye yake da suit wanda sukayi masa kyau sosai aciki. Komai na dakin yaburgeta komai staff ba Alaman datti.
Zaro ido tayi tareda cewa shikenan mah yanzu Dan Allah kabani zobena na koma tekun Dana futo .. Kaji maza mikoh min jin anyi shirune yasa takara fusata tace ina maka magana kashareni bazaka futomin da abata bah na tafi.
Again mah taji shiru. Zuwa har gaban photon. taba photon tayi Tana son ta kamo kwallan sa saitaji glass ne ashafe .
Rufe bakinta tayi tareda nuna photon da yatsarta tana fadin Kaii mene haka kenen bashi bane nagaske . Toh yana ina.
Juyawa tayi saikuma taga wasu photos din wanda suke tare su uku kabir hakan kujere ya dora kafa daya kan daya. saikuma khaleed da sadiq a bayansa .
Haka tayi taganin fotunan su wasu ta yaba da kyaun dasukayi wasu kuma ta kwasheda dariya kamar zautacciya haka tacigabada dariyar tah bama kamar yanda taga khaleed sai faman urah hanci yake.
g tayi hakan gado wani kamshin turaren gadone yadaki ancinta.
Lumshe idanuwanta brown tayi wanda suke kamar Madara. Hadeda danjan numfashi. Tabbas irin wannan kamshin taji ajikinshi sanda taceci rayuwarsa.
Zaro ido tayi tareda saurin mikewa tsaye. Tace namanta Abunda yakawoni. Bincika ko ina tashigayi amma bataga komai bah.
wani katoton akwati tagani a saman wardrobe dinshi tsale tashigayi amma hannunta sunkasa kaiwa. Buga wardrobe din tayi. Hatake box din yafado Abubuwan ciki suka shiga zubowa.
dammm gabanta yafadi sakamakon harba datayi da photo na Zane sanda taman namai kiss amma kuma a sufar mutum kuma ba fuskanta.
photunan tashiga dubawa gabadaya photonta ne amma ba fuska.
Amriya tace kaii dama yasanni Kenen bai mantani bah. Shikenen mah. Yanzu aikin zai zomin da sauki tunda mah ya Tunadani amma ai baizana fuskana bah.
Toh kuma meyasa zai zana ni. Takun takalmi taji daga waje. Saurin buya tayi A cikin labule.
Murda hannu kofar hakayi sannan naga hanshigo.
馃尮 LONDON 馃尮mutane ne azaune acikin meeting Hall din. Yan jarida, polices, sojoji, dadai sauransu ba abunda kake gani sai camera Wanda haka zagaye Hall din da shi
.
Mutane biyar haka zaba domin su futo su yi bayani hakan fishery cikinsu kuwa harda kabir.
daya bayan daya suke futowa suyi bayani. Har haka zo kan kabir.
Cikeda takunsa yaje hargaban kan hall din tareda rike lasspleaker 馃攰 . Daya daga cikin turawanan yace.