Sashe 30
Wukar Fidar Giwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk yadda iyayen mu maza basa jin dadin wannan wariyar da muke musu amma mun kasa gyarawa,saboda ganin cewar iyayen mu Mata basa son hakan muma muke tayasu k'in abun,mun fara project dinmu tun farkon semester mu ta shekarar karshe, nida Ruky duk Yah Rafeeq ne yake tai maka mana wajen yin sa,lokacin har ya gama horsemanship dinsa yana Hutu kafin ya koma kuma ya cigaba da aiki da asibitin,don kuwa ya samu upper bayan gama horsemanship din shida Yah Fahad lokaci guda suka samu aiki,hakan yai ma su Ummanmu dad'i ba kad'an ba,saboda dai komin su na y'ay'an su yake tafiya tare ba wata tangard'a.
Yah Ramadan da Yaj Najib kau jiya iyau rayuwar tasu, an dai gama karatu amma aikin yi yai wahalar gaske,har gara-gara ma Yah Najib ya samu wata privet sch anan cikin Abuja yana koyarwa ana biyasan da d'an auki,sab'anin Yah Ramadan da aikin ma da yake zuwa wani satin ba a biyansa,yana iya kashe sati biyu ko sisi baida,sai in Abban mu ya bashi ko Abba Nura, zuciyar dai a mace ba wani katab'us sai bakin rai da huzunu kamar wani ya d'ora masa.
Kwanci tashi asarar mai rai sai gamu an wayi gari mun kammala jami'a da dad'i ba dad'i dai an samu an kammala, zuwa lokacin duk wani nau'i na cikar budurwa maiji da kanta jikina ya gama kammala,wani irin jiki Allah yayi mun mai cikar halitta ga fata ta wani irin daukar ido take kamar ana sani cikin inji a wanke kullin,saboda kalar kulawar da nake bata da taimakon Yah Rafeeq,don kuwa duk rabin albashin sa akaina yake qarewa, zuwa sannan ba inda soyayyar mu bata zagaya ba cikin gidan nan da kuma sauran yan uwa na kusa,har friends dinmu sun san cewar nid'in mallakin yah Rafeeq ce,don wannan mgnr kamar fariha ce a sallar farilla abakina kowa ya sani,hakan yasa na haramtawa kowane saurayi kaina, har malaman mu ba irin naci da k'wak'war da basuyi akaina ba, amma Ansar daya ce nake basu cewar nidin matar aure ce akwai saka rana da sadakin wani akaina, dole suke shafa mun fatiha.
Mun gama da makaranta yanzu result kawai akejira da kuma mgnr Bautar kasa,don haka zaman gida muke yanzu sai Kuma zuwa islamiyya,
a Wannan zaman namu bama komi ya sake haddasa wasu abubuwan tsakanina da Yah Ramadan,lokacin Yah Rafeeq yaje wani course na sati biyu a Lagos.
Anti sha,awa ce ta haihu bayan tsawon shekaru uku da auren su sai lokacin Allah ya nufa,don wancen cikin barin sa tayi yana wata hudu,munyi Murna sosai da sosai saboda dai mun san taso haihuwa kamar hauka,zuwa lokacin ikee din Anti Rafeea shekararta uku an kusa yi mata kane ko qanwa don cikine da ita sannan,murnar da mukai tayi nida Rukee bata wuce ta yawon da zamuyi tayi ba har ayi suna,don yanzu an hanamu wannan gantalin da muke yi sadda muna school, gashi Yah Rafeeq bai nan daman shine yake daure mana gindin yawon, to tunda ya tafi ba wani waje da muke zuwa inba islamiyya ba itama din sau uku a sati ne,anyi haihuwar kamar yau washe gari saiga Goggo Habi da Mufeey sun sauka, wayyo dad'i murna kan murna haka mukai tayi don mun shekara wajen uku rabon da mu hadu,kowa yasan muna cikin farin ciki saboda gidan saida ya dauka da hayaniya.
Washe gari karfe tara muka shirya don tafiya gidan jegon,jiya raba dare mukai muna fira itama ta kammala karatun ta kamar mu zaman fara bautar kasa take agida,cikin yan mazan gidan ba wani available dazai kaimu, Yah Najib tun seven thirty yake fita Yah fahad yana sokoto acan yake aiki sai karshen wata yake zuwa gida,Yah Ramadan ne kurin baya fita da wuri sai ten,munje muka gaida Hajja sannan muka wuce don gaida Abbanmu shidai Abba Nura ya riga ya fita,
Yana ta aiki akan computer da glasses a idonsa,yana ganin mu ya cire ya bamu hankalinsa,gaidashi duk mukayi ya ansa cikin fara,a da nuna jin dad'in ganin mu yana cewa "an samu hanyar yawo hankali ya kwanta ko Rukee?"
Dariya duk mukai muna sake kai k'asa da kanmu, Na ce "Abba Gashi gidan ba wanda zai kaimu mai zai hana ka barni na ringa kaimu tunda yanzu nayi hankali Abba"
Murmushi yayi ya ce "indai akwai namiji agida bazan sake gangancin barinki kija mota ba,in kikai aure can tsakaninku keda mijin"
Na sunburi baki ina shagwab'e fuska,su mufeey na mun dariya shi kuma ya dauko wayarsa yana cewa, "Ramadan baya fita sa wuri bari na kirasa ki ruk'esa ya ringa sauke ku,"
Ni sai lokacin ma na tuna dashi don nafi karfin wata van sashi idona ba,tun Yah Rafeeq na nan har raina nama mance ya yake,muna nan zaune ya kirasa ko minty uku ba Acika ba sai gashi sanyi cikin wani sassauk'an yadi marar tsada,ba guga kuma ba suquizing ba kamshi kuma ba wari, kallon sa nai na jima ban sashi idona ba sai naga fuskar sa ta sake haske da shalk'i,sai matashin gemunsa daya had'e da gashin bakinsa sun sake wani irin baki da daukar ido,alamun su yana basu kulawa.
Saboda tafiya dogon kallon da nai yasa banji ma sadda Abba ke magana ba,saida Ya ce mun "Rohee gashinan ku rok'i alfarmar ya ringa sauke ku in zai fita,"
Nidai bance komi ba Mufeey da Rukee ne sukai magana, ya amsa musu cikin wata cool voice da najima banji sa da ita ba, "Ba damuwa Abba,saidai ni karfe goma nake fita ban sani ba ko zasu iya jirana sannan"
Caraf Mufeey ta ce "zamu jiraka mana,ban bancin awa daya ne kuma nasan kafin mu isa Anti Rafeea ta isa zata fara rage ayyuka"
Rukee ma tace"kuma tana da mai aiki duk abun bazai wahala ba"
"To ba damuwa bari na gama abunda nake a ciki kafin nan time yayi sai mu wuce."
Mom Muhseen & Asad🥰
_*🔪WUK'AR FID'AR GIWA🔪*_
_{BA GIRMA SAIDAI KAIFI}_
*ADABI WRITERS ASSOCIATION....*
By
Mom muhsen&
Asaad.
Wattpad name
Humaira3461.
🅿️.....21
Ban garen su Rukee muka koma muka zauna jiran sa,raina duk a duk'unk'une sudai basu ce min komi ba saboda sun san suna tofawa zamu iya samun matsala,sai suka kyaleni kawae.
Bai fito ba sai karfe goma da rabi,ya kira layin mufeey yace mu fito sannan muka tashi muka tafi,itace gaba muka zaga baya muka shiga kananun kaya ne jikinsa black din wando sai sky blue din shirt,banga wata karin guga ba akayan haka zalika ba wani cukuikuyewa tare da su,sannan banji wani fitanannen kamshi na tashi ba,Ina mamakinsa namiji kamar sa ace baya saka turare imagine,na tab'e baki kawae na zauna saitin kujerar driver na saka air pies kunnena na cigaba da danna wayata,duk da ban kunna komi ba haka nan nai sha'awar sawa,amma kuma all ears dina akan firar mufeey dashi ne,Rukee na taya su nidai kam uffan ban ce ba amma duka hankalina yana kansu,zuwa caan naji tace "favorite please ga inibi inaso"
Bai musa ba kurin yaja ya tsaya dai-dai inda mai inibin yake,ya ciro kudi aljihunsa ya bata kurin ba tare daya tanka ba, sai Rukee da ta ce "kayakuri yah Ramadan mun tsayar dakai"
Atakaice ya ansa mata da cewar "Don't mind"
Ni dai k'ala bance ba tare suka fita da Rukee suka siyo ina nan zaune,kowa da nashi a leda saida muka cigaba da tafiya mufeey ta miko min wata leda guda tana cewa, "Sister ga naki"
Girgiza kai kawai nayi nace, "I'm ohk"
Su duka ita da Rukee suka had'a baki wajen fad'ar, "are u ohk?inibin?"
Saboda sunyi mamaki matuk'a don cikin kayan fruits ba abunda yafi soyuwa agareni kamar sa, banza nai musu kawae sai basu sake tanka mun ba har Allah ya iso damu gidan Anty Sha'awa.
"Favorite karfe nawa zamu jiraka to?"
D'an jimm yayi kafin ya ansa cikin sanyin sa yana kallonta, "Indai kun tashi tafiya ki kirani kawae"
Cikin murna da jin dad'i tace "ohk Allah ya tsare ya bada sa'a ya kuma dawo dakai lafiya"
Kamar wasa ya saki wani kafirin murmushi yana lumshe mata idanun sa ya amsa can ciki "Amin thanks"
Bata biyo bayanmu ba saida taga tafiyarsa,na rasa gane miyasa mufeey ta damu dashi har haka,ni bata san haushinta nakeji ba in tana wani nu ta damu dashi,tsaki naja nai gaba cikin gidan,
Duk da kasancewar mijin Anti sha'awa baida kudin mijin Anti Rafeea,amma gidanta babban gidane upstairs ke akwai kuma sama da k'asa dakuna ne sai wanda ka zab'a zaka zauna, falukanta hud'u sai bed rooms uku, sai single room uku kuma kowane ba wanda babu furnitures acikinsa, ga Ac ta ko ina dole ma kaji dadin gidan kuma ta ko ina tayils ne har bango,a bangaren gida kam zasu zo daya da Anti Rafeea,saidae kawae samayyar miji da hidimar da yake mata ne ba d'aya ba,don Mijinta mak'one dashi duk da baida halin sosae amma wani abun yana da halin yi mata mak'one kurin irin nasa,sab'anin na Anti Rafeea ba abunda zatace tana so baiyi mata ba,saidai idan bata ce d'in ba.
Munsha Aiki sosae saboda Anti Rafeea cikinta baya son wahala,aikin da bai gaza ba shine takeyi a zauna sauran hidimar cikin gidan kau duk mu mukayita,ga dangin mijin nata zaryar zuwa gida fa masha Allah anata zuwa barka,saboda ganin an dad'e ba asamu ba kowa yana musu murna.
Sanwa damun sauke zamu d'ora wata don ma Allah yasa mufeey akwai son aiki ita da Rukee aida na bani,Allah ya sani ban son moriya aikin cikin gida wahala yake ban,don ma Allah yasa umma duk ta hutar dani abubuwa shiyasa nake dan hutawa,ummi ce gandun aiki bata ko gajiya aiko Hajja taita Fad'a akan mi za a samun ido bana yin aiki,gidan mijina wani ne zaije yai min.
Ni kam daman ai munyi da Yah Rafeeq cewar duk abunda bazan iya yi ba zai daukar min masu aiki,girki ne kurin zamu ringayi da kanmu ko muringa fita cin abinci.
(Uhm banji hanya mai bullewa ba anan)