Sashe 12
Wukar Fidar Giwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai kwallah sharrrrrr suka zubo mun, bakin ciki ya cika ni zan fara kuka kenan yaja dogon tsaki, "sakarai kawai banda kuka ba ubanda kika iya,tashi kiban wajen kafin nayi ball dake.............bazan tashi ba,nace bazan tashin ba!Yah Rafeeq ka isheni ka fitineni, ai ba kai ka kawoni nan ba,kuma wallahi in baka b'allani ba baka haihu ba,kai d'in mi?mi akai akayi ka,don kawai kaga ina yin shiru ina kyaleka zaka ringa cimun fuska,to daga yau na daina kyaleka in kace mun kulle sai na ce maka chass,ai ba tsoron ka nake ba fa, ba kuma bala'in ne ban iya ba"
Mami ta fito da sauri Rukee ma haka sukai tsaye cirko cirko,suna kallona da mamakin yau nice nake masifa haka, shi kanshi daska rewa yayi daga inda yake zaune,sannan maganganuna sun sake fusata shi ainun,don ga fuskar nan tayi jajir da idonsa tashi yayi yana nuna kanshi da yatsa manuniya, "ni kike cewa ban haifu ba?kuma in nace kulle sai kince chass?"
Numfashina har wani d'agawa yake saboda masifar dake cikina, na ce "ehy haka na fad'a,inhar kaji haushi ka daina abunda kake...........kauuuuuu kakeji ba zato ya dauke ni da wani ba hagon mari saida na zube k'asa saboda azaba da rud'ani, "Rafeeq!!!"
Mami ta daka masa tsawa sosai,tana nufo ni da sauri saboda wani rikitaccen kuka dana saka daya kid'ima su,kuka nake sosai da sosai wanda ba zan iya cewa tsayin rayuwaa ta ba nayi sa ko aa, zallar bakin ciki ne da tsanar sa araina suka kara zugani a kukan, Rukee na lallashina Mami nayi kaina cikin cinyoyina ina ta kukan,har sannan tsaye yake don ban daina jin k'amshin sa a inda nake ba,saida na fara gajiya wa da kukan na tashi zan tafi bangaren mu,Mami ta rik'o ni.
Ta ce "zo Roohe,babu inda zakije sai kin rama,a yau duk wani girma da yake dashi zai tashi abanza, tunda kai ba mutumin kirki bane Rafeeq, ashe duk irin tausayin ka na banza ne,ka bud'e wannan katakon hannun ka sauke akan fuskar yarinyar mace kamar Roohe,kaje kai mata illa ta kasa auruwa?kai ne zaka aureta ko yaya?ashe baka da imani ban saniba.............kamar almara muka ga ya zube gaban mami yana cewa, "kiyi hakuri don girman Allah Mami kiyi shiru kar aji,na rantse da Allah bana cikin hayyacina,sadda Hannuna ya kai ga fuskarta ban sani ba,raina ne ya hangula"
"Dalla tashi ban waje,b'acin rai Hauka ne?to tunda har baka ga idona ba,baka ga kimar maganar ubanka ba,zanje na shaida masa inyaso sai yasan irin yadda zai dakai........."
Aguje ya rufe k'ofar yana durk'ushe kan guiwar sa,daka kallin fuskar sa zaka ga zallar tashin hankali,gefe guda kuma kukan da ta ke yana sake tafarfasa mashi zuciya,da jefashi cikin mummunan tashin hankali.
"Rukee zoki dauko mun wayata,in kirashi tunda ya tare k'ofar"
Aiko ta ruga dakin mamin saboda itama yau yayansu ya kaita kwano,kafin Rukee ta kawo wayar ya kama k'afar mamin cikin magiya da rikicewa,
"Kiyi man rai Mami,karki gaya mashi don girman Allah wallahi zan bata hakuri,ba kuma zan sake ba pls mami nine Rafeeq naki"
Bata saurare sa ba
Rukee ta kawo waya kenan tana ba Mamin,yai saurin anshewa yana sawa aljihu,jikinsa har rawa yake "ashe baki k'auna ta Rukee?shine kika je kika d'auko wayar?kenan ko korata Abba zai bai dameki ba"
Fuskar ta a dame ta ce "yah Rafeeq Roohe fa ka mara,mari irin wanda k'ato namiji ya can canta ba mace irinta ba,,,,,"zan bata g
Hakuri wallahi,ki yadda dani ban sane kalaman ta ne suka dimautani"
Danne dariyar ta mami tayi tana cewa, "zoki kira min shi Rukee"
A guje tazo zata tsalla ke shi ya damk'ota yana huci,muryar sa ta roma rawa kamar ba namiji ba duk ya susuce lokaci guda, "Rukee bakiji ba nace zan bata hakuri,Mami wallahi zan bata hakuri har sai ta hakura,karku sanar da Abba zai mun abunda zai jefani cikin masifa"
Mamin ta ce "saketa to"
Duk ya diririce,ya saki Rukeen yana ta sauke numfashi amma bai bar k'ofar ba, ta ce "ka bata hakuri har sai ta furta da bakinta cewa ta hakura kuma ta yafe ma,da kunnena nake son naji wannan,sannan koda wasa tsonaka ta sake had'a ka da ita ko bakar magana wallahi Rafeeq sai na gurfanar dakai wajen Abban ku,don haka gaka ga Roohe nan ka bata hakuri"
Duk drama da ake inajin su ina kallon su,wani abun in bacin ina cikin wannan halin dole sai nayi dariya, to bana cikin mood d'in da zan dara, ina k'asa zaune ina ta sharar hawaye da suka kasa tsayawa, naci alwashin nida masa magana har abadan,inda yake ma bazan sake zuwa ba balle in ganshi.
Mamin taja can gefe ta zauna cikin kushin,tana danna wayarta data ansa hannun sa,Rukee ma ta zauna tana kallon mu,jikinsa yai sanyi sosai ya dawo gabana yai zaman cin tuwo ya rasa ta ina zai fara,zaman sa kusa dani ya sake jefani cikin kunci kukana ya k'aru,matsowa yai sosai kusadani ya rik'o hannuwana duka yana saka Hankchif yana k'ok'arin goge mun hawayena, na kaudar da kaina ina k'ok'arin anshe hannuwana, "please"
Ya fad'a da muryar da tunda nake ban sanshi da ita ba,ban yadda na kallai ba balle yasa ran zan saurareshi, yana rik'e da hannuna ya saki d'ayan, sark'esu yai waje guda yana cewa "I'm very sorry,I don't mean to hurt u..........cikin kukan na ce "bana son hkr"
Matse hannun na wa ya sake yi,kamar zai fashe mun da kuka ya sake cewa, "please Roohe na fa ce bazan sake ba,wallahi daga yau mun zama favorite cousins,ba wanda zai kai mu kusanci da juna"
Na daddage na b'alla masa hararar da bansan ma na iya ba,sakin hannun na wa yayi yana had'e nashi waje guda da sigar rok'o da magiya, "Don Allah,dan kaunar da kike ma Abbanki,inci darajar Abbanmu Roohe"
Nai shiru wasu hawayen na silalo mun,yai saurin saka hannun sa ya tare su, "in sha Allah wad'anan hawayen sune na karshe da zaki zubar a dalilina, I promise u"
Ban tanka masa ba,duk mukai shiru nida shi idonsa kawai ya zuba mun yana mun wani irin kallo,wanda ya fara shigata a hankali-a hankali,na k'i yadda na kalle shi amma kuma yana huda mun fatar jikina sosai, so nake na tashi na gudu amma banga hanyar tashin ba,
"Roohe"
Ya kirani da wata la'ananiyar muryar saa data jani ga kallon tsakar idonsa, zuciyata saida ta doka sau uku saboda abunda na ke gani cikin idonsa,mai makon na dauke idona sai na samu kaina da cigaba da kallon idonsa,wani abu na ratsa ni nan take,yana shiga jikina da zuciyataa da duk inda banyi tunani ba ma,muryar sa ta sake zama so cool ya ce "forgive me,I will never do it again please"
Wani irin abu naji da bazaan iya misalta shi da komi ba, na dai sauke idona k'asa kurin kuma hawayen tuni sun tsaya,sake rik'e hannuna yayi sosai ya matsa kad'an, runtse idona nayi na bud'e kafin na kwace hannun na boye shi,ya sauke numfashi a hanakali ya sake cewa "bazan tashi anan ba har sai kince kiyi hkr kin yafe mun"
Inaso nayi magana na kasa,wani abune ya danne mun halsheni,muryata ma bata fita sosai ko naxo maganar kasawa nake, "Roohe"
Ahankali na dago na kallai,wani irin lumshe idonsa yayi yana sake sassauta murya, "I'm sorry plsssssss,"
Bansan na d'aga masa kaina ba da sauri,cikin jin dad'i ya waiga yana cewa, "Mami tayi hkr.........baiga mami ba baiga Rukee ba.
Ya juyo yana kallona da wani irin murmushi a fuskar sa,dayai masifar fito da zahirin kyan sa, saurin maida kaina k'asa nayi inajin wani abu mai kama da kunyar sa, to miyasa suka tafi?kuma ban san tashin su ba ya akai haka?
"Su mami sun tafi sun barmu"
Kasa ansa shi nayi,illa sai jan yatsuna nake dana samu ya cika mun hannuna,
Duk'owa yayi yana lek'o fuskata "zaki gaya ma mami kin yafe mun,kuma mun zaka favorite cousins?"
Kai na d'aga masa da sauri don ya kyaleni na tafi, "to muje mu gaya mata a dakinta"
Girgiza kai nayi ina fizgo maganar, "Aa,anjima ni zan gaya mata ba sai munje tare ba"
"Why,tace fa in kaiki ki fad'a"
Girgiza kai nayi "Aa nidai ba yanzu ba"
Murmushi ya saki yana cewa, "ohk bani yatsan ki mu k'ulla kyakkyawar alak'a wadda ba wanda ya isa ya rusa mana ita,"
Kallon saa nayi ya d'aga mun girar sa,nai saurin kaudar dakaina ina ta luliyar yatsuna na kasa bashi, "Ayya Roohe pls mana"
Ban San na turo baki na gaba ba,sai dai naji ya ce "wow u look so cute"
Boye fuskata nayi cikin hannuna ina murmushin da ban shirya mashi ba,naji yana dariya kunya sosai ta kama ni,na mamesa na tashi na ruga bangarenmu na barshi anan,kan gado na fad'a inajin zuciyata na bugawa har yanzu tun sadda ta buga sau ukun nan,bata sake tsaya mun dai-dai ba.
Ranar har Rukee nauyin ta na ringaji,duk son da tayi tamun maganar na hana ta damar, nai zama na a daki ko dinner da akacena fito cewa nai kaina ke ciwo,dan danan Abba yazo dakin yana tambayata miya jawo mun ciwon kan,na rasa karyar da zan nace masa ban sani ba, aiko ya kira Yah Rafeeq wai yazo ya dubani tunda yana shirin zama likita, kamar na fashe da kuka,saboda daman ai shi nake ma guje gujen,sai gashi Abba ya jajubo min shi.
Ummanmu na gefena ta had'a mun coca oat mai zafi da madara,shi kuma ya shigo runtse idona nayi gam kamshin sa na ratsa hancina zuciyata ta sake dokawa, ya gaida ummanmu ta ce "ina tunanin ma ko fever ne,amma jikinta bazafi"
Ya ce "kila stress ne umma karki damu,only paracitomal ma zai iya sata ta warware,amma van sani ba ko bayan ciwon kan akwai abunda ke damunta"
"To gata nan tambayarta muji"
Zama yayi gefen kafafuna yana kiran sunana, amsa wa nayi ban bud'e idona ba "sai mi bayan headache d'in"
"Aa ba komi"
Murmushi ya danne saboda ganin umma, ya ce "ok tashi kisha oat dinki saiki sha magani,zan ba rukke sai ta kawo miki"