Sashe 21
Wukar Fidar Giwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mun tafi yin shopping daga ni sai shi da mufeey,suna gaba sai fira take masa bata damu da rashin ansa ta da bayayi ba,sai an dad'e kafin yai sentence da bai wuce three letters ba (😂 miskili kafi mahaukaci ban haushi),duk haushin su ya kamani sosai a haka dai mukaje mukai uwar siyayya don nikam jidar kaya naitayi ban damu da insan ko adadin nawa Abban ya bashi ba,saida Mufeey ta ce "ke kam dai Allah wadaran halinki,duk ina zaki da wad'anan kayan to in kudin basu isa ba fa"
Na harareta nai gaba abuna,na bar musu kayan na koma mota nai zamana,yah Rafeeq ya kirani daman yinin ranar van same shi ba,sai nahau mishi kuka ba gaira babu dalili "Ya salam Rooh minene?waya tab'amun ke don Allah kiyi shiru karki dagula mun lissafina"
Cikin kukan na ce, "to ni daka dagula nawa fa?kana can kana tare da yan matanka ka manta dani,through out yau ka hanani jin muryar ka,gashi ban da lafiya ko"
Shagwab'a zalla naita zuba mishi ina kukan,bilhakki da gaskiya wanda ban san ya akai nake yin sa ba, cikin laushin murya da yake anfani da ita wajen lallashina ya ce, "Roheena pls stop crying kinji babyna,I don't mean to hurt u na fada miki muna da wani practical kuma zaici lokaci,shine ya hanani kiranki kuma in dakin kira zakiji wayana switch off,uhm Rooh kin san ke d'aya nake da a duniyata matsayin masoyiya ta kuma matata,ki daina tada hankalin ki kinji ko"
Ahankali na rage sautin kukan ina cewa, "nidai ko yaya ne ka ringa kirana hankalina zaifi kwanciya"
"Ayya zanyi hakan inhar zai faranta miki,yanxu gaya mun miye yake damun masoyiya"
Bansan na saki murmushi mai sauti ba na ce, "ba jiya bane mukai basketball,shine fa na gurd'e na bug'e k'uguna"
Cikin nuna damuwa ya ce, "wayyo Allah na Bbyna I'm sorry kinji,ki daina yin duk abunda zai wahalar mun dake,ko ya shafi lafiyarki inajin abun har raina,ki kula mun da jikinki yana daya daga cikin abun da ya shafi farin cikina"
Na lumshe idona ina murmushi,hankalina yana can ga waya ban san sun shigo motar ba,saida na ce masa "uhm ohk love zan kula yanzu munzo shopping in na Isa gida muyi video call kaji"
"Baki da matsala Allah ya tsare"
Na sauke wayar ina satar kallon su,jira nake inji ya tada motar amma shiru
"Wai motar bata tafiya ne mufeey?"
Ta jiyo tana kallona ta ce, "kayan ki na can kin baro shiyasa muka jira ki gama kije ki ida biyan kudin sai mutafi"
Idona duk a warwaje na ce, "me?kayana na can?wace irin magana ce wannan shine zaku baro mun kaya acan mufeey!in kowa bai tausayina ke ai kina yi shine saiki biye"
Kamar zan kuka nake maganar saboda bakin ciki, "kiyi hakuri sister wallahi hanani yai in dauko,wai kudin kayan sunfi karfin abunda Abba ya turo an biya rabi rabin ne suna can"
Wasu kwalla su cika idona na ce, "Allah ka raba bawa da talauci,nayi imanin da Yah Rafeeq na nan bazan wulakanta ba,Amma bkomi wannan ma k'addarace..........Haba Rohee miye haka kike yi ne?kudin da Abba ya tura fa duk kayan sun lashe su,shifa ko hanky bai siya ba kayanki sun hana,ni kaina banda set din dove da inears da turare ban sai komi ba,amma shine kike fadar wannan bakar maganar?"
Cewar Mufeey,har idonta ya cika da kwallah,ita dai haka Allah yayita mugun tausayi gareta sosai.
Tsaki naja dogo nafita a motar daker,saboda k'uguna har yanzu ciwo yake,
"Yah RAMADAN don Allah kaya hkur......shiiiit,bana so pls minene zaki ta b'ata ranki akai"
Idonta da hawaye ta ce, "bana jin dadi ne in tana maka haka"
Murmushi ya saki mai d'an karen kyau,idanun sa sun d'an canza kad'an yace "don't mind her,watarana zai zama lbri ohk?"
Ta jinjina kai kurin ya bata hankyn sa dake cikin aljihu ta ansa tana share fuskarta da ta b'aci da hawaye,
da karfin hali na isa wajen biyan kudin na kira Yah Fahad na gaya masa abunda ya faru,nan take ya tura musu sauran kudin su sannan na saka aka kaso mun kayan na fito,har mukaje gida bance komi ba raina bace sosai.
Koda Rukee taga kayan dana jido ta rik'e baki ta ce, "Roohee kema kin san kinyi k'wara dubi uwar siyayyar da kikai kamar dai kece CBN,haba mana"
Ina shirya kayayyakin a ma ajiyar su nace, "ina sane wallahi nayi haka,ban son ya mori koda k'wandala ne a cikin kudin"
Rukee tace, "magana ta gaskiya zamuyi Rohee,kin san gaskiya nima na sani mu sassauta hakanan,k'iyayya bata da dad'i fa annabi yayi hani da zurfafa k'iyayya haka soyayyar ma ba ace ka zurfafa ta ba,shiri ne dai ba muyi dasu amma mu daina wannan halin"
Rik'e baki nai ina kallon ta, na ce "sannu mu'allima Rukayya yaushe kika iya wa'azi ne haka?"
Murmushi tayi ta ce "uhm nasan halin ki ai,inhar ba maganar Yah Rafeeq bace bamai fad'a miki kiji, kiyi yadda kikeso LAYLA"
tunda naji ta kira ainahin sunana nasan taji ba dad'i,sai na kyaleta nasan ta inda zan b'ullo mata.
Kwana biyu bayan nan mukaji wai YAH RAMADAN kwanan sa biyu asibiti kwance, duk abun nan bamu sani ba,munga dai bamu ganin mufeey kwata-kwata ashe tana can wajen sa ita da Yah najeeb,in dare yai zata dawo gida shi ya kwana dashi, Abba yace ashirya aje a duba shi.
Munje mun samu jikin da sauki ba laifi,yana ma shan watermelon lokacin fuskar sa ta d'an fad'a alamun yaji jiki sosai, su Umma ko minty biyar basu ba a dakin suka fito suka koma mota,daman daga nida Rukee sai su Anti Rafeea da Anti sha'awa on ready sunzo su.
Yadda Rukee ta saki jiki tana masa magana yaban mmki, hadda dauko masa ruwa daya buk'ata,wani kallo nake mata ban dai ce komi ba tunda nazo,inaso nai masa magana sai inji bakina yai nauyi sosai,ya dubi fuskar kowa ban dani ko kusa da inda nake tsaye bai waigo ba balle ya kalli fuskata,hakan ya sake ban haushi ban san naja wani dogon tsaki ba na juya zan fice,
"Keee!da uban wa kike?"
Muryar Yah Najib ta katseni daga fitar da zanyi, na jiyo fuska ta aturb'une goggo Habi na gefe tana kallonmu, na bata fuska na ce "ni na ce da wani nake ne?........wallahi zaki fita da ballalallar k'afa a nan don ubanki,ki cigaba kar ki daina"
Kamar in sake jan wani tsaki tsoro ya hanani,don Yah Najeeb ba dai mugunta ba.
Na murgud'a bakina na juya aiko yayo kaina a fusace, goggo ta tare shi "yi hakuri Najibullahi kai babba ne kyaleta,ke kuma Allah ya shirya ki wannan halin ba halin kwarai bane saboda gidan wani zaki,ki gyara in kina gyarawa"
Duk abunda ake bai ce komi ba kamar baya dakin,Haka mufeey da Rukee wadanda suka ban haushi yadda naga duk sunyi mu bayi'a akan shi,fita nai daga dakin don haushi zai iya sumar dani a wajen, ni kam ai banga abunda zai saka na canza daga tsanar da nake ma ahalin Abba Habibu ba,to akan me ma Zan canza?wanda duk wani fitina da tashin hankali suke kirkiro mana su,sun hana uwayen mu mata zaman lafiya da mazajen su,suda ake ka alfarma to kan wane dalili zan jasu jikina.
Karshe nabi su Umma Da Mami muka dawo gida,sukuma sai dare suka dawo, Kamar jira nake su shigo daki Rukee da Mufeey na hausu da masifa,
"Wallahi kunyi a sara,ko ince dai Rukee kinyi asara ke kam ai na sallamaki indai akan wancen gallafirin ne,ana cimun mutunci gabanki ko ajikin ki Rukee?yaushe kika sallama haka?wai kin mance duk abubuwan da suke k'ulla mana?kin mance irin wulakanci da iskancin da wannan dan isk...........ban san miyasa nai shiru ba,gani nai duk sun zuba mun ido sai kawai naja dogon tsaki na shige toilet,tun daga ranar Rukee bata sake bani hadin kai wajen yima Yah Ramadan wulakanci ko iya shege ba,dana fara zata tashi tabarni ko kuma tabar wajen,har Mami na gaya mawa aiko ranar kamar zata mareta don fad'a, take cewa "Ashe baki kishina Rukayya?ashe duk abunda Ahalin Habibu suke mana ke baki gani,anya kece kuwa Rukayya"
Anti sha'awa ta ce "Mami ba rashin kishin ki ne batayi ba,tana so tayi ma Abba biyayya kamar yadda tayi miki,kuma hakan dai-dai ne tunda dai abayyane ba wani abu suke mana ba da zamu k'isu,hasali ma duk gidan nan ba wanda ya kai yaran Abba Habibu sanyin hali in kacire Najeb..........au ashe ba Rukee kad'ai ta sallama ba hadda ke Sha'awanatu?innalillahi wa inna ilaihir raju'un,minake shirin gani haka?"
Sai suka tashi suka barta dagani sai ita,na bata hakuri tare da cewa duk rintsi ina tare da ita,ni a cikin tsanar da nake musu bana jin ko da dakwayar zarra zai ragu,da haka na shawo kanta.
Wannan dalilin yasa Nida Rukee muka samu matsala,inajin haushinta sosai akan sabon halin data tsiro dashi,bata iya bina akan ra'ayina haka nima ban iya binta akan nata,sai dan danan kowa ya gane mana a gidan bama shiri,har su Mufeey suka tafi bamu shiri da Rukee.
Ranar da zasu tafi naga abun mamaki wajen Mufeey,weekend ne ba sch karfe goma suka gama duk shirin su,daman tunda muka tashi ba walwala tare da ita,kadan-kadan ta share hawaye koda tai wanka bata saka komi a fuskar ba,ni dariya ma abun ya bani da yake daga ita har Rukee ba wanda muke wata magana sosai dashi sai ta kama.
Inata karatu na a computer da yake mun fara test a sch,ina lura da ita jikin window tana share hawaye,dariya ta kamani nai ta abuna kafin naja tsaki nace, "to kice baki koma wa mana,kiyi zamanki wallahi sai kawai a daura muku aure ba shikenan ba"
Daga ita har Rukee ba wanda yace ci kanki,Rukee ta gama gugar kayanta ta shirya su a wadrope inda dane tare take mana,yanzu ko kowa sabgarsa yake ba ruwan kowa da abun kowa,Ummi ta shigo dakin tana cewa "Yaya Mufeda ance ku fito goggo sun fito compound tun dazu"