Sashe 9
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Araina nace kaih kema dai aunty harda ke ke kama mai wannan jarabar haba,
tasameshi har yayi ready shigowar tata kawai yake jira tana shigowa kuwa dama yan bakin kofar tuni yamayarda kofar yarufe, habwa bawata wata tuni suka fada koramar nayalli na ma uarata.
Tun anayin abu na marmari har abun yafara issar Aunty Raheema inna ga shidin "uncle justice" yamanta da cewar bacikakkiyar lafiya garetaba. maijinya ce yake murzawa hakan abun tun la,asar sai mangariba. Aunty Raheema dai tadaure tabarshi yayi yanda yake so! tunda dama ita tasan kallar kayanta.
Yau laraba kum yaudin tayi dai dai das aura kwana tara su mai martaba suzo, mubisu mukoma gida. kasancewar su little hutunsu zai kare ranar Monday a yayinda nikuma namu dadan saura lokaci, kafin karewarsa ganin cewar jikin Aunty Raheema da sauki yasa har fulani babba ma tace itama tafiyar zatayi, idan yasso Aunty Raheema da "uncle justice" su karasa da asibitin sukadai.
muntashi ranar lahadi da manyan baki, su umma salama ne sukazo da abbanmu sai sadeeq da Aslam khairat kadai sukabaro a goroba road gidansu kanin mahaifin mu kwanan su abba daya suka wuce madina, a yayinda samie sai rawar kai ake diyar kanin abbanmu ce kasancewar ita bata taba zuwa saudiya ba. bayanda banyiba da ita tasaya da mu har su abba su da wo tace ah ah gwanda ni nasha zuwa ita koh wannan shine zuwanta nafarko kenan,
Wanshekare kuma sai ga tawagar su mai martaba haddasu waziri da magajin gari, sai kuma maji dadi wanda yakasance kani agun mai martaba. da marafa mahaifin su zeena, da haneefa kenan shima din kanin mai martaban ne annata murna an gaishe gaishe.
Amma nima wani abunda nalura dashi sai naga sam yau Aunty raheema batada wani kuzari kuma nidai idan ba ido nane yanunamin ba sai naga kamar tanata share hawaye, a raina nace wata kila murnace taga duk saboda ita akayi wannan taron, kurri nayimata da idona wanda itama tadan lura har tayi mun dan murmushi. tagir gi zamun kai kawai naima nabasar kamar nadaina kallontan.
Amma ahakikanin gaskiya idona kam yake a kanta sai idan naga zata kalloni kawai na waske a take naji nashiga damuwa, duk irin tullin cololinda abincinda aka jera sam ban iya ciba sai madarar laban da nasha inna ji baba mairo nata mitar cewar taga ranar da zanrika cin abinci.a yayinda fulani babba tadan kama mata aka bar zancen.
*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*
*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*
*DICATED UMMU SAYID*
*A FIRST TIME WRITER*
*WANAN LITTAFIN NAKUDINE*
*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN*
*LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA*
*IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI*
*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*
*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*
*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.*
*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*
*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*
*FREE PAGE*
*xvi*
Y'au da wuri na musu bankwana, mukashige nidasu little fareeda saboda aikin da mukasha duk nagaji, kaina har naji kamar yanson yayimun ciwo, saboda stress.
Chan cikin barci kamar misalign karfe biyu chan na dinga jin hayaniya, sama sama, tun innaa jin kadan kadan har nasomajin yayi yawa. tuni na sauko daga saman gado jallabiya nadauko nadaura asaman rigar barcina. tareda dad an kwalinta nafito kuma fitowata yayi dai dai dafitowar" uncle justice " dauke da aunty raheema, sai wani lumfashi take mai wahalar gaske, haba tuni naji kuka yazomun da dan sauti nace ya Allah ga baiwarka, tana cikin tsananin wahala g'aske ya Allah karangwanta mata. ka tausayamata, tun da zu nalura Aunty Raheema, tamkar baki lafiya amma kika kwabeni hakanan muka rankaya zuwa asibity.
Naso kwarai nazauna gida amma nakara gunjin kukana dole tasa akabarnin munje asibitin. "intencive care unit" akashiga da Aunty Raheema atake suka chanja mata kaya zuwa hospital wears, dinsu suka kuma jona mata engine din taimakon Karin lumfashi, da dai dai tuwar bugun zuciya.
kai dama dai duk abunda yakamata ta bukata, ankoro kowa waje wannan karon har "uncle justice" basu bariba sai dai sun bukaci ganisa taredasu mai martaba, domin sun tattauna akan matsalar ciwon na auntie Raheema duk kansu sunshiga cikin bbaban office din likitan, ayayinda manyan likitoci kusan guda hudu suke ciki suka kuma yi musu umurnin dasu zauna saida aka bude taron dayima Annabi Muhammad salati, "SAWW" abunka ga kasar musulmi sannan suka shigayimusu fada karwa, maikamada wa azantarwa, na fa idar yanda akeson mumuni ya yarda da kaddara, mai kyau da marar kyau, tuni duk jikinsun yayi sanyi lis, barinma "uncle justice" dayakejinsa tamkar cikin kankara yake zaune, dan tsabar mutuwar jiki.
Kafin sannan likitocin suke gaya musu cewar aunty raheema takamu da cutar cancer on pelvic placenter. wato cancer mahaifa wanda ttadauki dogon lokaci tareda ita wanda ciwon ayanxu yamat illa matuka, amma da ace angane ciwon dawuri to da za,a iya saurin aiki acire mahaifar, basai anbari tahalbi wani wuriba asasshen jikinta.
Mai martaba ne yace to meyasa basifadi masu bayanin ba tun farko tun da zuwansu sukace ita marar lafiyar ce tabukachi hakan, tun farko da kar afadi masu gudun tashin hankalinsu, wurin dukkansu sunyi shiru tsabar shiga shock! sai "uncle justice" dayaketaa maimaita salati yana tasbihi mai martabane yatambayi to meye shawararsu likitochin shine sukace abudayane zasu gwada yimata aiki zuwa gobe agani tunda saauki yanazuwa ne daga lillahi amma sucigaba da yita addu,a.
sunyanke shawara insha Allahu data far fado zasuyi rushing dita zuwa theater munyi k'wanan zaune har asuba mazan suka wuce masllaci amma kowa aransa yana jimamin tare da tarabbabin dalinlin dayasa Aunty Raheema tahana agayama kowa lalurata. waih Allah "this earth is full of sorrow and , sadness".
Ankira su abbana anfadima su halin da akeciki bawani bachin lokaci sukajiyo suka dawo amma kasancewar doguwar tafiyar da ke tsakanin madina, zuaawa jidda yasa basu samu iso waba sai dare, a inda suka samu labarin bawani chanzawa yayiba, auntyn jikifa yana nan yanda yake ankawo su little suma sonata kuka, dalilin kenan aka roki likitochin da subarsu dan Allah sushiga da kyar suka barsu shima kuma saida aka gaya musu alakarsu cewa ya yanta ne da mijintane, mukuwa duk mukayi dafifi a window din dakin dayake mai fadin gaske duk da cewar yana naisa sosai da inda gadon marar lafiyar yake shigarsu wurinta yasa zuciyarsu takara raunana, sai kukan yakaru wannan karonma har "uncle justice" ma kukan yake little da daddy kuma tuni kowa nensu yadora kansa samna jikinta, a yayinda uncle kuma yakama yarike hannunta gam, duk mayan idanunsa da suka rine suka koma jajawur yazuba mata.
Aransa yana fadin zeeta meyasa zakiyimun haka, nafi bukatarki akanyaran dazakikoma haifamun, dakin fadimani tun tuni da ban bari kinsah wahalaba, ubangijin dayabani little da daddy nagode masa wasu nachanma baaba suba, amma basuma Allah butulciba, saini nima bakuwa zanyimsaba, Allah nagodema.
Oh YA ALLAH, save my wife yarabbi I love my wife I want her alive! tears!. haka dai muka kwasa muka koma gida, zuwa shadaya tunda sunhana kowa yashiga wurinta.amma sun shaida cewar idan har ansamu wani cigaba to komin dare zasu kira uncle justice a waya, agidanma kowa dai gaya nan dai kuma har garin Allah yawaye bamusamu wani kira daga hospital ba. bayan sallar asubane su "uncle justice"da mai martaba abba da dukka mazan suka tafi sun roki likitocin da koda zasu taimaka suyimata aikin a daina jiran far fadowarta. hakuri sukabasu tareda nunamusu rashin yiyuwar hakan dole sai an hakura lumfashinta da bukun zuciyarta sun dai daaita tukunah.
Zuwa zuwa dai har saida Aunty Raheema ta kwana ukku ko motsi batayi haka nan muke kwasa mutafi asibitin muyini lekon window, amma shiru bawani bayani har sai dare yayi idan munga basarki sai Allah mudawo akwana na hudune da misalign karfe biyun dare, "uncle justice" yasamu kira daga asibitin suna umartarsa da yayi sauri yazo yasaka hannu za,ashiga aikin domin ta farfado haba da jinhaka ba wanda ya yadda aka barshi, dukkanmu muka kwasa zuwa asibitin dukkanmu akabari kuma muka shiga cikin dakin, munsamu Aunty raheema, idonta biyu tayi wani fari barinma kwayar idanunta kal fuskarta dauke da murmushi, tuni "uncle justice" har yakai kusa gareta yariko hannuta tun da dama duk munsamu duk ancire duk wata naurar dake jikita. "uncle justice" ne yefere magana why! raheema why! in angre tune, tafara murmushi nan nata tace am sorry! "justice" kanason yara da yawa kuma amma gashi nakasa cikama farin cikinka, enough! raheema lafiyarki tafiye munkomai meyasa kikaboyemun ainihin lalurar da take damunki.
Shiru tayimashi ga dukkan alamu maganr wahala takemata, tadan lumshe idonta kadan sannan tabude takai dubanta izzuwa inda su mai martaba da abba suke tace rankadade dan Allah inna naiman tuba agareka akan duk abunda nayimaku idan nabata maku raine tuni suka matso gaban gadon sukace bakiyimana komaiba, raheema koda kinyi acikin rashin sanine kuma munyafe miki. tace to da Allah kurokarmun mijina gafara nayine saboda gudun tashin hankalinshi, da shiga damuwa da son nabashi abunda nasan yana maseefar son nabashin arayuwa, amma kash gashi barabon hakan nakasa Allah yanda duk yatsara hakan ce zata kasance tuni, "uncle justice" yadaga ta tadaura kanta saman cinyarsa cikin asalamun lalami da sanyi yace bakiyimun komaiba zeetah ahakikanin gaskiyama ni alherinki yanada yawa agareni. Allah yayimaki albarka, tayi murmushi tasaka hannu ta tasahfi gefen fuskarsa tareda juyowa zuwa wurin mai martaba, tace ranka dade inna godiya da duk bansan mahaifinaba amma a dalilinka da fulani babba bantaba kukan mairaiciba, nagode nagode kuma inna naiman wata alfarma wurinka wadda idan nasameta to saidai nace Alhamdulillahi, nikam burina yau yacikana duniya, cikin karfin hali irin nata take maganar maimartaba yace kifada koma mainene raheema na dau alkawarin sai inda karfina yakare.