← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 49

Sashe 10

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tamayarda fuskarta agun abbana, still fuskarta dauke da murmushi tace tace dan Allah kayimani arziki. kadubi girman maraicina. daya yana zasushiga kabama *JAWAD AUREN FAREEDA* a duk ranar danacika ukku da komawa agun mahaliccina, tuni abba jikinsa yafara rawa damshi baicika yin karfin halin nanba irin na maza, yanada saurin karaya, "uncle justice" zufa duk takaryo masa ne yayi saurin taronta, yace ai ciwo bamutuwa bane zeeta kidainayin ire iren wadannan maganar, takoma kai hannun ta tana shafa fuskarsa, tace kayi hakuri jawad nayi imanin bazakuyi maraiciba fareeda rainonace tuntana yar kankanuwarta nakejinta araina, lumfashi tadan sauke sannan ahankali tajiyo inda nake dan naisa da gadon dama nitun sanda tafara Magana bazance namasan kallar tunanin da nakeba, amma nasan hankalina ne yatafi na wuchin gadi.

*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*

*STORY WRITINNG BY UMMU SHAREEF*

*DEDICATED TO UMMU SAYYID*

*WANAN LITTAFIN NAKUDINE*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTAZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN*

*LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA*

*IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI*

*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*

*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*

*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.*

*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*

*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*

*FREE PAGE*
*xvii*

Ummu salma ce tariko hannuna, takawo har gaban gadon tadora saman na Aunty Raheema, data miko mun natan inna daurawa kuwa tariko na "uncle justice" tadaura saman nawaa tahadesu guri daya, tajinke su tace Allah narokeke alokacin dankee gargara kayddada da wannan auren da alheri.

Shakuwace ta sarketa tafara shakuwa ba kwakkwautawa, wani abu kamar alam yafara kara likitochine suka shigo suka bukaci kowa yafita. amma abunka ga manya sungane komai mai martaba ne yace ah ah kar kowa yafita sai baba mairoce kawai akace tafita dasu little da daddy, wanda kuka suke kamar kamar me, marafa yabada umurnin wata nurse takawomusu towel da ruwa maisanyi.
A yayinda abbansu samie tuni yadauki kalmatush shahada.

K'owa kuwa yadauki kaalmatush shahadar, bandani da ahakikanin gaskiya tsaye kawai nake bansan menakeyiba kuma ban ma san me ake cikiba, ankawo towel din daruwa masu sanyi acikin roba abba marafa yamika ma "uncle justice" yace yarika bi duk yanashfa mata ajikinta!
Ba musu kuwa yafara tsawon misali mintuna ukku shakuwar ta tsaya saidai takurama "uncle justice" ido bata ko kiftawa ayayinda shikuma yaketa aikin goge mata jikinta.

Zuwachan cikin dan daga murya kamar wadda take kokayi da abu mai nauyi itama ta mashi kalimatush shahadar tanayi ajere har saida tazo tabakwai sai shakuwa kut saitayi ajiyar zuciya sai kuma rai yayi halinsa!

Allahu akbar maso rai wawa bawanda yayi hayaniyar kuka "uncle justice" ne dai magajin gari yayi saurin jayeshi domin kamota yayi ya kankame ta, amma abun mamaki sai yace yabarshi yanayimata addu'a ne anshirya komai akawuce masauki.
Da Asuba bayan salla aka kai Aunty Raheema ma kwanchinta Allah yasa muyi kyakkyawan karshe, sai kuma alokacin karfin halin uncle juatice yasamu rauni domin sharaf yafadi, a makabarta, aka daukeshi zuwa Asibiti wuni guda anayimashi karin ruwa,

Yau kwana ukku da rasuwar Aunty raheema,
Zuwa lokacin uncle justice duk yarame yazube bahawaye sam a taredashi koma yanayin kukan to watakila sai da dare idon ido ya dauke, saidai adam apple dinshi dazakaga kowane lokaci yana sama, yana kasa,
a nanriyard aka rufe Aunty raheemar ba awani wahalar maidata gida ba, tunda ko inna musulmi yake rahamar ubangiji kawai yake nai ma YA ALLAH kasa mucika dakyau da imani kasa mutuwa hutuce ga dukkan musulmi baakidaya, bazan iya tsaya fadin takamai men halinda kowa yashigaba saidai tawakkali irin na mumuni, na kwarai kawai zance.
Abbana kuma yakira Daddy Alh sameer mijin Ammi yafadimasa abun dake faruwa yakuma bukaci idan dahali zuwa ranar ukku da rasuwar zaiso ace yana nan yasamu addu'ar
Bai musa masaba ya shida masa ai baya U.K suna Turkey Inda yaraka khaleepha end of the year vocation da aketurasu different countrys daga shcool saboda haka insha Allahu suna hanya.

Haka kuma bayan gabatar da adduar ukku a harami atake anan magajin gari yafitar da kudi riyal dubu goma yamikama abba amatsayin kudin sadaki fareeda, a yayinda abba kuma yayi umurni da abama abban su samie, sai kuma Abban su samie shima yafitar da riyal dubu goman yamikama Ubangari a matsayin sadakin khairat! ya karba tunda Abban su samie shiyazama waliyina , ayayinda mai martaba ya zama waliyin khairat domin ubangari shiyamikama kudin.

Bayan sallar azahar anan cikin haramin aka nadamun igiya ukku ta auren "uncle jawad" ni fareeda abunfa tamkar acikin shirin wasan kwaikwayo a yayinda akakuma daura auren Al'Amin khalipha da khairat akayi addu,a akashafa, Haba ai da gudu khaleepha yaje yadurkusa agaban Abbana muryarshi har sassarkew take yace Abba you give my dream! She is my day dream and my night mere! She is my world Abba kuma my choice, ganin tamkar sakin layin zaiyi yawa yasa waziri yazo yadauke shi, shima Daddy ganin irin farin cikin da dansa yakeciki yasa, yakama hannun daddy sukayi musabuha,
Dukkan mu matan muma muna daga gefe, kuma muna kallon duk abunda kefaruwa.

Duk dayake da akwai wasu daga cikin larabawa na nan kasar saudiya da na wata kasarma akaraba dabino nakwali kowa yasan yama auren albarka, tareda fatar alheri tareda addu,ar Allah yabada zuria tagari.

Sauran kadan na kurma ihu ummu salma dama ankare take dani tayi saurin rufemun baki, tareda gargadi na gaske da ido, sabon kukan ne yakubbuce mani dadan sauti nace aunty raheema ke kintafi taki tayi kyua kuma burin ki yacika amma ni kindoramun abunda bazan iya ba!.

Daganan inna hango uncle justice shima kukan yakeyi sai yau naga kukanshi khsanma kowa saiyau yaga zubar hawayenshin hadda shesheka ba wanda yayi yunkurin hanashi, acewarsu gwanda yayin.

mai martabane ya taramu duka gabadaya yace to Alhadulillah!
Muncika wasiyar marigayiyah, ya mayarda dubanssa zuwa bangaren "uncle justice" tukunnah yajuyo bangarena nima yace to yanxu aikine yarage akanku. jawad daku yi kokari kuci kama mariganyiya burinta. jawad,
Uncle yace na am mai martaba yace mike tsaye, inna fareeda nima nace na,am yace na mike tsayen yaje da kansa yarikohan nun "auncle justice" sukazo har inda nake yakamo hannunah, yahada dana" uncle justice"akaro nabiyu hannunmu ya koma haduwa, wanchen karon munacikin tashin hankali amma yanxu sauran kadan nazube jikina yafara karma, sauran kadan nayanke nafadi yanda naji zuciyata tatsinke, jini na sosai yatsinke yana gudana,

Yace aurenku yadauru, yace yanxu kuje kuyi dawafi na nasamun ingattattaciyar rayuwa. anan gaba da zuria,a dayyiba.
Kaima Al'Amin kaje kayi karokarmuku rayuwa mai inganchi anan gaba muma zamutayaku da addu, a

Haba wani irin shaking hannuna yakeyi wanda shima kanshi "uncle juatice" jikin nasa rawa yakeyi dukkanmu munshiga tsananin rudani fulani bababba ce tabiyo baya dukkanmu, kawunan mu akasa maimartaba ya umurchi kowa dasu tashi su tafi. muna nan tsaye harsuka bacema ganinmu. tukunna cikin sanyin jiki "uncle justice" yazare hannunsa daga nawa yajuya batareda yacemun komaiba araina nace mai yake shirinyine, badai shiyana nufin ya yadda da aurenba. ai wannan auren tamkar wasan yara haka nake ganinsa. suma su mai martaba sunyi hakan ne saboda yanxu mutuwar tana da zafi, ne bayan ankwana biu zasu gane illar abunda sukayi.
Jiki bakwari nabi bayansa mungabatar da daawafin dan naisa da juna dukkanmu abunda akace muyi bashi mukayinba, dukkan rokonmu yatafine ga naima ma Aunty Raheema mungama bamu damu da yunwar cikin muba muka kama hanyar jidda! inda zamu hadu dasu mutashi zuwa gida gobe.
Yau wata ukku cif, da rasuwar Aunty Raheema kuma kamar kowane mumuni dayayi imani da Allah yasan kuma da akwai mutuwa da karan kwana, to dele zai maida lamuransa ga Allah akowaane lokachi to dahakan idan tsanani yazomasaa sai yayi hakuri! Ya kuma yakoma ga Allah to kusan hakance takasnce damu kodayake tunda da muka dawo daga saudiya, nakoma gidanmu da zama tareda su little ayayinda baba mairo takoma gidan mai martaba, kuma kowa natsananin tausayama "Uncle justice" wallahi nama kasa zuwa gidan ko kayana dake gidan na dauko, baba mairo kuwa duk bayan kwan biyar ko sati taknazo ganinmu saboda sabo wataranma har takan kwana a inda gefe daya kuma muma munyi nisa da karatunmu kullum a school khoolsum tana kokarin debemun kewa, da nusar dani. hakan kuma yataimaka sosai wurin cigaban karatuna
karatunmu yayi nisa sosai yanxu har anfara turamu asibitochi babbar asibiti aka turamu nida khoolsum, federal medical centre ita asibiti wurine da duk wani mai imani idan yana mu amala acikinta zaikara jin tsoron Allah! da tsananin tausayin al ummah asibiti kusan ince wata makarantace da wanda kusan kullum da yanayin darussan da bawa yake kara fahimta abubuwan tausayi kala kala dalilin kenan danakoma wata shiru shiru banida dawani aiki sai yin abunda yakawoni, sai kuma nakan taimaki al ummata marrasa lafiya da iya kwarewata ko aljuhina kokuma nayimusu Magana maidadi nakanyi iya kokarina wurin danne bachin raina. agurin duk wani majinyaci, dayabatamu rai tunda a kulluma iyaye suna gayamana ita jinya ko aikin jinya namai hakurine shifa majinyachi wani lokacin kome zakayimasa bakayimasa dai dai, sabodaa halin dayake cki saikayi hakuri gefe daya kuma ga wannan igiyar auren "uncle justice" datake kaina kamar wasa wallahi abun nakegani tamkar ashirin firm.

Shiru tunda muka dawo bawanda ya komayimun maganar kusan shima din uncle justice din tundamuka sauka a jirgi rabona dashi kenan, tunda koyazo nan gidan wurinsu little danaji muryarshi nake tashi nashige dakina narufe, kofa ba irin yanda su daddy basucemun wai in daina guduwa idan abbansu yazo narika zuwa muna gaisawa, nikuma sai naimusu wayau nace musu idan naganshi yana tunamun ne da rasuwar aunty raheema ne sainayi kuka kuma kunsan mallam yasha fadimana cewar baa son yima mamachi kuka duk suka kada kansu a lamun gamsuwa, kuma tun alokacin basukoma yimun maganarba sam.

*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*

*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*

*DICATED UMMU SAYID*

*A FIRST TIME WRITER*

*WANAN LITTAFIN NAKUDINE*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN*

*LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA*

*IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI*

*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*

*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*
Chapter 10 · 0% Book details