Sashe 7
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
N'asamu baba mairo falo tana karyawa tana k'allon arewa 24 naje nahada madara nadauko conflakes nazo nazauna kusa da ita muna dan fira tanata faman yabon yanda na iya sarrafa girki tamkar injin injita, zuwa chankuma zancen yajuye tahau yimun fada d'alilin dayasa bana cin abinci fada saosai t'akeyi mani tareda nunamun illar rashin cin abinci da mace bata samu tun da kurciya yakansa idan tagirma yayimata illa alokacin rayuwar aurenta.
Tareda ma haihuwa bakidaya jin fadan yayi yawa jin fadan yayi yawa yasa dole naje nadebo salad din shima bamai yawaba nafaraci tadauka abincin ne nadebo tace to kokefa nayi yar dariya nace baba mairo kodai so kike Nima na koma tamkar " uncle justice" ne jiyafa inna gayamiki moi moi shabiyar yachi bayan nan ko awaba ayiba yadawo yadauki apple da gwaba cikin plate itama cikin dariya tace jawad kam ai masha Allahu! ai shiyasa yake wani ingarma guda basamude massha Allahu! ga tsawo ga fadi abincin ne yanaimi sarkemin jin dariyar Aunty Rahewma, daga bayanmu, duk da dai dagani cewa itadinma takarfin halice. take domin dama dakaganta kai kaga wadda ciwo kedadamun ta sosai, tashin hankali "uncle justice"ne rike da ita gudun kar tafadi fuskar nan amatukar hade yana ballamun wata uwar harara,
haba ai tuni naruga daki oh Allaha kasani innna matukar tsaron wannan hallittar, amma bakina da idanuwana da alamun zasujamun nachi najaki watarana, agun "uncle justice" tundashi duk sanda zangani sai magantu kuma ayi katari da shikuma sai yajini.🥲
najima zaune adaki ban fitaba har saida baba mairo tazo tayi kirana, takecedani Aunty ce ke Magana daganan bakin kofa batareda nafotaba nake tam bayarta "uncle jawad" fa tace ai yafita yaje aiki, duk dacewar yacemana bajimawa zaiyiba. saboda jikin maman daddy nace toh naje nasamu Aunty zaune tayi yaushi dayawa akasa kusa da kujerar datake zaune nazauna, araina ganinta yanasakani jin kamar nayi kuka nace Aunty dan Allah kice masa acire cikin nan kema ko kyasamu kanki, tadan muskuta kadan tagyara kwanciyarta.
Saida ta numfasa tace ashe kuwa fareeda kinason kubata ne na har abada da" justice" shifa idan so samune fatarshima Allah yabi ingattatciyar lafiya yanda da nasauke wannan bajimawa asake samun wani, acewarsa yaso ace zauwa yanxu yaransa sunkai biyar nayi jim zuwachan nace mata toh da alama kema din Aunty k'inason haihuwar, dan murmushi tayi tarda shakuwa da sauri namika mata ruwa, tareda taimakamata tasha tace mani lallai fareeda wautar yan fari har yanxu tana tareda ke.
N'ashagwabe fuska, nace haba mana aunty tayama gasu daddy ga little duk agabana fareeda amma kuma ace kamarni inna wauta to idan bawautaba fareeda wayaki rahamar ubanjgiji ya'ya ai rahamane nace hakane kam Allah yabaku masu albarka ita baba mairo suka amsa da Ameen!.
*⚖️ UNCLE JUSTICE ⚖*
*STORY WRTTING BY UMMU SHAREEF*
*DEDICATED TO UMMU SAYYID*
*A FIRST TIME WRITER*
*WANAN LITTAFIN NAKUDINE*
*KIBIYA HAJIYA KIKARANTAZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA*
*WANANAYAN LABARIN*
*LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA*
*IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI*
*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*
*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*
*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.*
*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*
*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*
*FREE PAGE*
*xiii*
Mukabar wannan zamcen, zuwa chan naji d'irin mota driver yadawo yasa nayimata bankwana,
Z'anje yakaini dobo result itada baba mairo sukayimun fatar alheri, munje dashi har gidansu khaltoom kawata, mukaje muka dauketa, mukaje muka duba kuma dukkanmu Alhamdulillah result yayi kau,
B'ayan munsauke khalsoom gida ne nace da john yabiya dani tagida suma nafadimasu su sani bazai yiyu nafadimasu awayaba, cewar muncinye exams dinmu. da guduna nashiga gida inna kiran Maman fareeda, da saurinta itama tafito daga k'itchen hannuta rikeda matankadin tuwo kadan yarage muyi k'aura kafinma nayi Magana tace yar gidan Asiya result yayi kau koh,
Atake anan tayi sujaddor shakur, nima kuwa bawatawata nayi innata fara'a inna murmushi, kasancewar komin yanda abu ya yimun dadi toh yanada wahalar gaske kiganni inna k'yalkyala dariya tashagala inna dai murmushi sosai, wannan tabi atace d'omin annabi ma bai dariya yanadai taba murmushi.
Ummu salma ma murmushin tayi tace inna taya ya da diya murna ummina tace aikuwa k'inada tikwaici mai zoka ummu khairat, munyi murna da farinciki.
B'ayan nakoma gida nasamu Aunty Raheema jikin yaki dadi, wanda dole sai datasa baba mairo takira "uncle justice" a waya yadawo, amma dayake yau jummu ace k'urararen lokacine yasa baiyanke shawarar kaita asibitiba, yadai kira Dr safiya B liman kwarar likitace kuma matashiya gata da baiwar sanin kaan makamar aikikinta.
Da k'warewa tayimata yan dubaru irin nasu na k'wararun likitochi.
Tareda dauramata Karin ruwa amma tace komin yaya atabbatar da ranar litinnin sun zo asibiti, "uncle justice" yayi mata kauta yakuma kira mijinta dayake abokinsa ne, wurin aikinsu daya yayimasa godiya shima.
D'uk nan muka taru akan Aunty Raheema, munyi jigum jigum kowa z'uciyar ba dadi ya Allah nace, Anty Raheema mai raha, da son wasa irin su dama raya gidansu suke, shiyasa ranar duk basa nan kokuma lalura irin haka takamasu sai kaga kowa na ahalin gidan hatta da ga masu gadi da sauransu suma sunshiga damuwa, da rashin walwala. zuwa chan chikin barci wani amai ne ya turmuketa, aikuwa tarin ga kwarashi k'umallo zallah tunda dama bawani abincin kirki tachi ba dukkanmu sallati muke da kyar akasamu aman yatsaya.
k'uma amma aman na tsayawa sai wani masifar ciwon ciki kuma tuni duk hankalinmu yakara tashi, nikam nafashev musu da kuka,
jikinmu har gogayya yake dana "uncle justice" amma sam nibanma luraba tsabar tashin hankali, mutumen danake tsananin tsoro kamar me amma yau gashi muna hada jiki banma luraba,
kai Allah karaba bawa da wahala, dubarace tafadomun aria naje da sauri nadauko ruwan zam zam, da zuma da man habbatus sauda,
Nakaranta mata bismilla akafa 313 nakuma mikama "uncle justice" nace uncle kayimata addu,a albarkacin kaine mijinta saikaga tasamu sauki, haba banma sanda nariko hannausa ba inna nunamasa yanda tarike cikiba, shima duk da tashin hankalin dake gabanmu saida yabini daa kallo ganin cewar fareeda ce yaau dan tsabar rudewa tarike hannaunsa, tabbas ya yadda da soyayar da takema ahalin gidan sarki, da gaskene ba algussu aaciki yarinyar da ko akitchen take tana aiki idan hardai tasan yana gida to hijjab ajikinta, saboda tsabar kamun kanta.
da kamillanci gaskiya tanada tausaayi da jin kai kuma yakara yabawa da tarbiyareta ayau din nan.
yayi bismillaha tareda yin addu'oin da manzon Allah ya umurci da ayiwa marar lafiya ya tofa baba mairoma ta amsa ta tofa tata, tukunnah yatada Aunty Raheema yabata tasha tareda bismillah, tasha kuma cikin wani hukuncin ubangijii yace addu a takobin mumini, tana shan ruwa tamkar daukewar wutar nefa dif, ciwon yalafa duk mukayimata sannu.
Nadan muskuta nagyara tsayuwata, nace dan Allah Aunty Raheema kiyadda acire cikin nan,
Haba wani lafiyayayen mari naji yasauka alafiyayyar fuskata, har saida ganina yadauke natsawon wani lokaci, kafin sannan hankkalina yadawwo naga "uncle justice" tsaye agabana.
Baba mairo natabata hakuri, nima nunamai baidaceeba yakai hannu ai kurciyace, tuni hankalina yattashi tunda nake inna zuwa gidan nan tun inna yarinya amma g'askiya bantaba ganin uncle justice cikin yanayin fushi da bacin raiba irin nayauba, tuni hawaye yacikamun fuska.
Take nazube inna bashi hakuri, araina nima innajin ban kautaba. aiko gidanmu da munfigidan "uncle justice" yawa amma duk da haka abbanmu nason akara idan so samu ne toh ballantana "uncle justice" dake da biyu kawai nazube akasa, innata bashi hakuri, Aunty Raheema bamagana amma tanata dago hannu. tana bashi hakuri.
simi simi nawuce daki, duk raina baimun dadiba, arayuwata bantaba batama waniba koda a kawayena kuwa, inada kiyayewa, domin zuciyata mai rauni ce, agaskiya inna da saurin karaya sosai nayi kuka rananna bazafin marin kadai kedamu naba hadda waini ace nayi hurting zuciyar babban mutum, kamar "uncle justice" mijin Aunty Raheema, na danake so nake kauna kuma kani akan ummi na wadda arayuwata bantabajin nayimata wani so ba wanda yasha banban da wanda ya takeyiwa mahaifiyarta, tazahiri haka itama nasani kowama yasani hakanne oh Allah astagfirullah,
achan parlo kuma cikin hikimar ubangiji Aunty Raheema sukasamu aunty tasamu barci mai nauyi yadauketa jinn shiru A parlor yasa nafito kai tsaye na nufi doguwar kujerar da "uncle jawad" da Aunty take kusan rabin jikin ta kwance yadora asaman jinyarsa inna zuwa natsugunna nafarra bashi hakuri, kurri yamun da ido bayan kamar mintuna da yin shiru baiyi maganaba, daman nasan hakance zata faru, so ban wani damuba namike tsaye kawai tunda dai yaji menace murya chan ciki naji yace is ok tareda dan dagamun hannu, dan motsin da Aunty tayi yasa yamayarda hankalinsa akanta. nikuma nawuce kitchen tunda maraice yayi domin dora sanwar dare gasu little sunkusa dawowa daga giddan maimarttaba.
K'a sancewar kusaan duk jumu'a sukanje domin yimusu barkada jummu'a ayayinda itakuma Aunty Raheema idan har lafiya take tanakan shirya girke girke a kaiwa mai mai martaba, a matsayin nata gaisuwar jummu'ar tunda ita kam fita kam toh sai in dole takai dole,
ahakan muka Karachi weekends din bawani dadi saboda ciwon a Aunty Raheema bawani sauki sai wurin ubangiji.
*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*
*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*

*xiv*