← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 49

Sashe 15

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shima cikin alamun girmamawa yace ba komai aransa yana mugun girmama matar nan. tun kafin aurensu da yar gidan Asiya domin matar akwai karamchi da halachi kam, bakomai ai umma tunda bataje da shirin kwananba yasa namaidota ummu salma to ai shikena tajuyo garenike kuma kikayima mutane tsaye kikam! kije kihadamasa abinci mana tuni nabar wurin zuwa kitchen dama atakure nake jina nake kamar wata marar gaskiya, a yayinda "uncle justice" yakeyimata bayanin cewar abarshi Allah yanxu yagama cin abinci, duk da cewar inna jinsu kuma nima kuma nasan yaci abinci amma duk dahaka ban fitoba saida nadibarmasa danbun kifi da kwadon zogale, tareda zobo mai hadin furen zogale acikinsa. cikin take away nashirya komai nakaimasa. nasa mesa shida maman fareeda suna gaisawa, amma daga gani magance mai mahim machi suke domin sunaganina sai sukayi shiru, hakan tasa ina ajiyewa najuya nayi hanyar tafiya nabarsu amma sainaji maman fareeda tace ah ah dawo kikaimasa abinchin mota, kaima jawad kwara katashi kafi dare yayi su little dai sunyi barci, da kungaisa.

Bakomai zankirasu gobe koda nakeje gurin motar dole tasa natsaya jiranshi tunda motar akulle take nikuma banason na ajiye tunda munada maguna karsuzo su sakamasa baki.kunsan mageda kifi banjimaba yafito tundaga nesa yayi amfanida remote yabude motar. nabude gefen kujerar mai zaman banza, nasaka kwandon najiyo zantafi kaina a kasa kuma murayata ciki ciki nace sai Allah yakaimu bai amsaniba dama jingine yake ajikin motar yana latsar waya ganin bai amsaba dama nasan hali kawai nayi alamun wucewa gida har nadan gotashi kawai karaf naji yasaka hannunsa na hagu yariko hannuna nadama.

*IDAN KINADA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKWAI WAHALA*
*xxiii*

N'ajiyo da sauri na kallesa amma na kasa Magana, araina nace meye kuma😰 baiyi magana ba bai kuma jiyo yakalleni ba. haka kuma bai daina latsar wayar ba, mun samu akalla kusan mintuna bakwai tukuna, yajiyo yakalleni.

Y'akuma kureni da kallo ni kuma nayi saurin sadda kaina akasa, kusan saida wasu mintuna ukku suka wuce, batare da yamun magana ba, sai afkin kallona, zuwa chan yayi Magana cikin sanyi sosai kusan ince tun danasan "uncle justice" ban tabajin sanyin muryarsa irin haka ba!

Fareeda! I JAWAD ABDUL NASEER! "I accept you as my wife" wani jiri naji kamar zai daukeni dan duhu duhu ma nike gani, amma nadake, "and please I need your care concern"

Zuciyata taka mune da sonki lokaci daya. Kuma nayi matukar dace tasokin, banida sanya akan abunda nakeso. kuma banida nauyi baki, a da kam kina amatsayin kanwata kuma ya,ta! ahaka zuciyata ta daukeki, amma daga ranarda nauyinki yahau kaina ahankali zuciyata tana bijiromin da wasu abubuwan masu girma akanki, kuma tana hasko mani alherinki.

Reeda kuma sam banyar da ba da zuwa kai amraya gobe, tun lokacin daya fara Magana jikina kerawa, hannu dake cikin nashi yahada gumi, amma ban tankashiba.

Nadago idona da sauri nakallesa saboda har munshirya komai natafiya kai Amarya goben, har kayama wuri daya muka hada nida little da maman fareeda, a inda muka zabi zuwa kano kai shukurah gobe insha ALLAHU!

k'ura masa ido nayi tamkar mai neman wani abu acikin idon.
K'irar idonsa daya yadaga "am I clear" nayi saurin dauke idona daga kallonsa wani katon kullutu yataso ya tokare mun makoshi, abu biyu keda muna a yau da abun nan zankwana araina, aamma ahankali nadagaa masa kai alamun najishi din. "good girl" yace mun tareda sumbatar bayan hannu yashiga motarsa zuwa gida.

K'wance yake saman makeken gadon sa acikin dakinsa dake nan cikin gidan mai martaba, da ma tun rasuwar Aunty Raheema yattaro kayansa yadawoma tsohon part dinsa koda yake haddama Fulani babbba itama tabukaci yadawo nan din kasancewar tasanshi mutum ne maiyawan cin abinci, ga damuwa ta rashi, kuma a iya sanin datayimsa ko indomie bazai iyya dafawa ba, kuma ita bata yadda ayanayin aikin sa ba yadinga chi abincin siyarwaba.

Oh Allah meke damu na, ni jawad, nayi abun kunya agun yar karamar yarinya wadda agaba akahaifeta kuma akarai neta abokiyar daddy da little.
"Y'es I accept her as my marriegtable wife but, not my sexual interact wife" coz i know she can't have the power to handle my power she is too young for that." chan deep inside him wata zuciyar tana tunatar dashi cewar "he didn’t do anything wrong!" amma shi ana shi bangaren baya son wannan tunanin yarinjaye shi, yafison kawai after "some couple of time" da tarewarta yanaimi mace wadda takai maturity age! da zairinga bed intraction da ita,

To amma duk fata inda yake tunanin yarinyar bata kaiba yau wallahi tabashi mamaki kwarai, tuna lokacinda hannunsa yadan shafo kirjinta yajisa dam yake , ta koina yaciko gasu basuda irin mugun laushin nan, sunshiga harcikin hammatanta kirar tasa tsab saidai subaje amma basa faduwa.

I'nna shiga palow naji anjanyo hannuna, koda da duhu a pallown don anriga da ankshe wuta, amma nasan kowaye ummu salma ce! tajani har zuwa dakinta tazaunar dani itama tazauna.
To nasanki da shirme da wauta, duk dacewar nasan kin karanta zankara tunatar dake, ga jawad nan amanarki ne, ki tausaya ma girman rashin daya yi,
Domin namijin duk dayayi rashin mace irin raheema abun tausayine shidin, kibashi kulawa domin cigaba da samun ingattatuwar rayuwa, kowa acikin zuria yasan jawad mutumne mai matukar kulawa da k'ulafu chin iyali sai kuma kiduba maman fareeda, tayimiki komai arayuwa saboda haka yanxu lokaci ne dazaki nuna naki hallacin! kisaka mata da alheri wurin yiwa jawad biyayya, yasamu natsuwa. masifar duniya da fitina duniya agun namiji duk bayan rashin samun kwanciyar hankali ne acikin gidansa, duk namijin da keda mace tagari acikin gaidansa wato mai sama masa natsuwa to yasamu cikon addinin sa, saboda haka saiki taimakama kanin asiya yasameta tahanyar ki y'ar gidan Aseeya.
kuka sosai nafashe mata dashi, nace mata ni tsoron sa nake kalli kigani yau kadai tamkar zai tsinka mun lebuna.😰 nah naturomata lebu nan 💋inna son tagani wata yar mangyara takaimun tacemun wannan sirrinki ne banasonji, tashi kije ki kwanta jin nafito yasa maman fareeda dake bakin kofar tana jinmu tayi sauri tabar wurin, dama tazone ta tambayi ummu salma yanada suke tasu al adar dangane da kayam lefe, saboda yau jawad yayi mata maganar domin yasan mezai ware yabasu n lefen!

Sai taji abokiyar zama takirki wadda take maida bukin da alherita da ninkin baninkin, wanda akayi mata.
Yau har hawaye tayi ita bata taba haihuwa ba, Allah bai bataba, amma haihuwar abokiyar zamanta tayimata rana.

Salma noroki Allah ya faranta miki akokarinki nafaranta mani dakeda zuriarki, atake takira abba tana labar ta masa
cikin murna yace hakurin kine jigon komai maman fareeda! shimna kansa yana murna dashigowar ummu salma cikin rayuwar su bata tabayin amfani da haihuwar taba ta musgu nawa Aseeya ba, ita Aseeya mai hakurice ita kuma ummu salma mai kawaichi ce da son maidama mutum alheri idan yayimata komin kan kantarsa bata mantawa.

Tunda safe da misalign karfe takwas shukura take faman kirana, tana fadimani ance dawuri za,atafi da ita da small aunty khausar, saida naga tana naiman tama tsamun nafadimata gaskiya cewar "uncle justice" yahanai kuma ga ummu salma ba zata bariba dajin haka shukura takashe wayar taje wurin Fulani babba tafadi mata dayake Fulani babba mace ce mai addini kuma tareda wayewar kai social woman ce, cewa tayi da shukurah yakamata ahakura da tafiyar tunda dai baiso zuwan ba ita Fulani babbba anata bangaren, murna ce fil aranta ganin dan tsaka nin daga jiya zuwa yau yanda autanta yadan sake, walwalarsa takaru kuma haka nan ya'nxu yakanchi abinci sosai.

Bayanda maman fareeda batayi ba da Abba daya bari mutafi ita zatayima uncle Magana yace aha ah abari mutum da iyalinsa shi bayason ayimasa dole.

Dole tasa maman fareeda tazare mana kayanmu kasancewar little ma tace baza taba idan har batreda nibane amma duk dahaka da maman fareeda taje saida tayima Fulani babba koraffin hanani tafiya da "uncle justice" yayi harda fadanta ita batason yayimani irin kullenda yayima raheema sai da tagama inna mareeya tace toh ayi hakuri uwar diya idan rai yabachi hankali ke nai moshi saboda haka kar ayimasa dole mutum shida iyalinsa, haka maman fareeda takama bakinta tayi gum ita din mantawa tayi da halin mahaifiyar su komai nata agun autanta sam bata son amatsamasa idan kaga yanda kotodashi wani lokaci yana wata tabarar kai kace dan yayen.

Abu daya fulani babba tayima "uncle justice" umurni dashi cewa yadauko matarsa suje kai zeenah da la,asar idan za akai amarya wanshe kare kuma yadaukota taje walima saida yayi dan jim nawani lokaci tuna yace saidai taje daya Fulani babba ni kinsanni benison yawo tace toh Allah yakaimu goben saitaje walimar.

Ni inna ma gida kwance bansan wainar da ake toyawa ba, amma iya kuluwa nakai makurar kuluwa nakai makura domin harda kukanayi, ummu salma dai tanata hidimarta bata koma takai naba nifa yana daga cikin abunda yasa nakecewa bazan yi aureba azumina zan dinga yi abuna. 🥲sam haba mutum sai yatshi daga rayuwar yanchin kai yakoma kamarta lokacin da ake safarar bayi, yanxu wannan karfi dayajin har inna. mtsss!

N'agyara kwanciya ta saiga wayar zeena tanafadimun abunda fulani babba taro kamun nace kibarshi kawai zeena nibama sai nazo komaiba, tace ah haba mana matar "uncle justice" karmuyi haka dake nace yanxu zeenah anyimun adalchi ke'nan kidubi yanda naci burin hidimar bukin nan, nasaka raina sosai da son zuwa kano, kuma ma inna katsina ina kano, arayuwata inna mugun son kano ba irin rokon Allah da banyiba Allah yasa aAbba yabarni naje kanon nayi karatu hakan baisamuba.

Amma wani ikon Allah bantaba zuwa ba yanxu innata murna sau daya arayuwa zanje kano, yanxu haka ace abarni inje kwana biyu kawai amma ya gagara.

Bazan iya da mutumen nanba zeena! zeenah ta k'yalkyale da dariya tace toh yazakiyi dashi tace kodai jiyane yadan fara lasamiki harkin tsorata dayan mazan.

*Sadaukarwane ga duk matar da Allah bai bama haihuwaba munayinku muna sonku kuma ya'yanmu nakune*

*Idan kinada hali kibiyani typing akwai wahala 3195366407 Hafsat Abubakar sadeeq first bank*

*xxix*

H'aka kuwa akayi banje kai amaryar ba, kamar yanda "uncle justice" din yabukata. duk gidan an watse maman fareeda tunda safe ta wuce suka kama hanyar kano, saboda zasu karasa jere kafin akawo amarya! sai kuma umma salma data fita kusan la,asar domin zuwa kai zeenah da za akai.
Chapter 15 · 0% Book details