Sashe 29
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
K'usan "Uncle justice" yake ai yanawa a ransa zuwa yanxu zai iyya cewa zaman mu wuri daya yana kara ruruwar da kaunar yarinyar acikin ruhin sa, yana sha awar halayen ta, sanyinta da biyayyarta na karfafa girmanta da darajarta da kuma kaita wani matsayi mai girma a garesa ga kuma wautar kurciyarta dake sakashi dariya.
A'daren feeling sosai yasamu wanda har yanajin mararsa nadan tsikararsa jikina asanyaye nake gabatar da sallah shikuma, bai shigoba sai wajen six thirty saida yacire jallabiyarsa yamayarda kayan barcinsa, amma duk dahak ban kallesaba, har saida nabari yazauna tukunna kaina akasa nadan tsugunna nesa dashi muryata chanciki nagayar dashi bai amsa ba sabanin hakama saidai naji yasa hannu kawai yatalllaboni tareda kokarin zare hijjab dina, cikin kaduwa nadago nakallesa.
A'i bansan sanda lebunana suka motsuba nace pleace uncle ju…… ai baiko bari nakarasaba gaba daya yakarasa cire hijjab din sallar, at the same time kuma naci saukar dumin lebunansa saman nawa wanda yasa dole na rumtse idona.
Y'ashigar da lebona nakasa cikin bakinsa, ahankali yana tsotsa ai tuni ban san sandaa hawayen idona suka karsa gangarowaba shan bakina yake sosai nakusan lokaci mai tsawo duk jikina yadauki rawa nama rasa kallar tunanin da zanyi, shikuwa yasamu sana a wanda idan ya tsotsin saman lips din nawani lokaci mai tsawo kuma, sai yasaki yadawo ga nakasan.
J'in hannu wansa sosai sunfara yawo ajikina yasa nakara sautin kukana, sai kuma alokacin yasaki bakin nawa yagyaramun kwanciya saman kirjinsa, yazame hular barcin saman kaina yafara shaffawa tareda gyaramun kwaanciya.
Y'anata maida lumfashi yana ajiyar zuciya har saida yadan samu natsuwa tukunnna, yaduka da kansa saitin kunnaina ya huramun iska wanda yasa dole saina da rumtse idona da karfi tukun a yadanyi gyaran murya yace this is exactly the way a want your mornig greetings!!!!! And I will teach you about the afternoon,enverning and night. hope I am clear ba wata wata nadaga masa kaina na amsa yace gud girl kusan awanni biyu muna ahaka.
K'uma kusan nace saboda rashin isashen barci dabamu samuba jiya yasa naji wani barci maidan nauyi ya dauke sa amma ni sam ba barcin nakeba, nadaiyi lamo wai gani tamkar barcin nasa yadanyi nisa cikin dabara nasamu nazame jikina na, sakamasa pillo a madadina.domin mu haka training din gidanmu yake idan muka tashi salla babu mai komawa wani barcin safe shiyasa da dare muna kwanciya da wuri haka kuma muna tashi dawuri.
C'ikin sanda nasamu na fita dakin zuwa wani dakin agurguje nayi wanka nashirya cikin doguwar rigar atampha super vlisco army green, nasaka hijab dina dogo har kasa lemon green. Nawuce kitchen domin shirya masa abincin karinsa, zuwan baba mairo yasa mai shara da goge goge har yasamu kamala ayukkansa da wuri so kodanafito har yagama yatafi sai dai kawai bunner turaren wuta da na kunna kowacce kusurwa ta gidan, kuma kowaxe kusur war da kallar nata kamshin sahiya kamshin different variety ketashi kowace kusurwar da kadosa acikin gidan
M'uka gaisa da baba mairo tukunna atake muka shiga kitchen, kusan nace lallai da ace bansaba da girkiba tabbasa dayau saidai aci kwaba. ganin banida wani isashen lokaci yasa doya kawai na soya da egg sorce sai ferfesun zallar koda wanda komai danaayi amfanidashi a ferfesun green ne! green papper, green chilli, green beans, green tumatos sai green avocado white onion irishs sai sauran seasoning, shiyasa watery din perfesun yabada kallar green mai haske,
S'ai nahada masa kunnun waken suya dana hadashi da madara inna sama da jere kayan asaman dinning da zumar sai idan yafito na mayarda komai akasan capert, sam banji fitowarsa ba kawai sai dai naji saukar hannun sa a saman hips dina.
W'ayyo Allah kadan yarage ban barar da farin dabinon dayake hannu naba, kasan cewar ukku kulum yake fara karyawa dashi hakan kuma iddan yagama yakkanci wasu ukkun a matsayin rufewa kenan, acikin kunani na yaradamun meyasa kika taso kika barni hucin maganarsa yana sauka cikin kunanai nah wanda hakan yatilas tama tsikar jikina tashi, duk wani tsarin nadaban da bantaba taba ganinsa ba agun kowa inna ganinsa gun uncle justice.
B'aban abunda na luradashi kusan ince yanayin soyayar sa yasha banbam da yanayin halaiyarsa da
yanayin fuskarsa, dan kuwa soyayyarsa yanda nalura mai sanyice, kwarai sabanin yanayin fuskarsa kuma mai tsayawa arai.
B'ayana yana hade da kirjinsa saida yaduko da kansa sosai saboda tsawon badaya ba, acikin kunaina yarada mun you are just like a little fareeda in a way! wai keni zakiyima wayau, wat hardasamun pillow koh uhhummm! voice dins sound funny domin kuwa sosai abunyabshi dariya, wato ita mace akodayaushe zama yahadaku wuri daya toh kuwa tabbas kallon yaro take yimaka kamar shidai ace duk girmansa din nan ace za, ayimasa wayu da pillow😅.
I'nna ganin wata killa kunna kallonmune tam kar yaranku, nidai ban amsashi ba ganin kamar bayada niyar sakina nasamo, courage! nace masa karfa babba mairo tafito light kiss yasakamar mani a gefen kunne wanda jan soundin take long,
k'allon dayake nacin yimin nayau kussan yafina kullum duk motsin dazanyi idonsa akaina, kusan nace yanadaga cikin abunda yasa nakasa sakewa haka har yagama chin abincin
ban jirashi yaci abincin ba, dan nima yunwar nakeji nashige kitchen abuna inna kitchen din inna kokarin dumama madarra ta da zuma yashigo, baiyi maganaba yasake rungumeni tabaya, Kaman dazu yaduko da kansa saman wuyana yakurama cooker din ido tamkar mai naiman wani Karin bayani ajikin madarar din.
Sanda ya shigo sam ban jishigowar saba jikawai nayi yariko hannunah da hannusa nnadama yakashe cooker hannun namu narike yajuye a cup tukunna yajani zuwa dinnig yau bai bukaci asauke abincin kasaba, kuma kamar jiya yauma saida yadan matsamun nadanci abinci kadan tukunn yabarni nasha madarar, inda shikuma sai alokacin yafara chin nasa abincin dama shiya dinga bani jina yi duk cikina yayimun nauyi saosai.
Mai martaba ne yakirasa waya yana naimansa A dole naiman da mai martaba yake masa yasa zaifita, dole tasa yanagama break fast yashiga ya chanza kaya, yafito tukunnah yazo yakaimani light kiss saman kwarmin ido, tukunna yayi mani sallama zaije gida.
K'amar nayimasa magana inna so zan bishi ammaa inna sam baazan iyaba, wani abunda nalura dashi shine yanasonyin kiss saman kwarmin ido a madadadin saman kumatu ko goshi, haka kuma bangaren hugginma yafison nabaya,
Bayan yafita ne tatara komai nayi nagyara narufe part dina zuwa wurin baba mairo mudan taba fira.