Sashe 23
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A'mma sai naji daga gefen sashen Abba ance wooooh! cewar Aslam da yafito zai wuce masallachi "what a nice dress" cewar sadeeq shima, atake kuwa nahade fuska, duk bana son nakula su kasan cewar sauri nake na kara sa kawai dakina shine burina, amma me sai jin kawai nayi samie tanacewa "luv bird" daga inna haka, khoolsum tayi yar dariya tace har tambaya kike hajiya inna ruwanki, maganar tasu tana fotowane daga bayana ai mun dauka kintafi kenan saidai kawai mubiki da kayanki, cewar samietana dariya, inna mamakin yanda samie bata kunyar su ummu salma duk dayake kasa kasa suke maganar, suma shiru kawai nayi musu ban kulasu ba.
Inna jin maman fareeda tana gyaran murya sai yanxu natuna duk haduwafa ake palorn wadda keda girki, haka kuma idan lokacin sallah yayi ataru ayi tare, cikin azama na jiyo wanda inna juyowa kuwa nayi kyakkawan gani domin da ummu salma mukayi 4eyes tana sallame sallah.
Da sassarfa nakarasa shigewa dakina har inna gurmu dewa da kafata tahagu bi a hankali karkifadi cewar maman fareeda da itama ta sallame sallar.
I'nna shiga daki zip din rigar kawai na zage nashige Toilet domin rage marata da ta kulle da fitsari, ban tsaya wata wataba na tube rigar amma har alokacin wani mayen kamshi ketashi ajikina,
Ahaka na gabatar da sallah duk motsin dazanyi hall din dazu nake gani haka kuma sai naji tamkar Har alokacin hunnun uncle justice yana yawo ne ajikina.
K'usan mintuna takwas nayi tsaye ajikin kafar dakina nakasa fita nagayar da su ummu salma duk cewar Abba tundazu naji shigowar yadawo.
D'a azama nafito jin khoolsum zata shigo tana fadin kifito matar kulle ki kiramun drivernki ya mayar dani gida.
Haka nan naruntse ido na fita duk kuwa ana palorn zaune. Idanu kowa kuwa akina dole naringa kabbara inna kirana sunan Allah cigaba nayi dafadi araina har na tsugunna gaban Abba muka gaisa, da kowa. Godiyata daya samie wayata ta ke ja ira😃
D'uk daren ranar nan ban wani runtsa ba sosai, duk sanda na runtse idanu na spark! na hall din nake gani washe gari da sanyin jiki natashi yinin ranar nan komai cikin sanyi nayishi.
Z'aune yake saman capet din sallah dake cikin daki shi, dake nan cikin gidan mai martaba, haryanxu jikinsa bai dawo masa dai dai ba, domin a hakika nin gaskiya yau yaso kwarai a gidansa fareeda take, yaso kwarai ayau din yamaye gurbin raheema da ita. kamar yanda Raheemar takulla alakar auren shine cikar burinta
Haka ya kwana yima raheema doguwar addu a mai tsayi bai kwantaba sai bayan da yayi sallar Asuba.
K'usan saura sati ukku buki su yaya mariya da Aunty Abu suka zo yan uwan ummu salma ne suka iso gidan mu daga zamfara, gyara akeyimun nakayan wajejen su ummu salma, sai itama ta ko inna maman fareeda tana nata, acewarta jawad tsohon tuzuru ne saida gyara, tana mun irin nasu na katsinawa ayayin da yan uwan ummu salma suma suke nasu kallar gyaran.
S'aura sati daya buki barci nake da asuba a nata kiraye kirayen sallar farko, naji sanyi sanyi yanaratsa fatar jikina tawurin hannunah da kafafuwana da wani wuri na sashen wuyana, ban makai ga bude idanuwa naba saboda sanyin da nauyin da sukeyi mun, najuya kenan na gyara kwanciya.
haba dai dai saitin tsakiyar kaina kawai naji wata ran tsatsiyar guda mai tartsatsi ba kakkau tawa tana tashi, a firgice natashi inna aboton sunayen Allah abakina kusan nace kaf mutanen gidanmu kusan dukkan su suna adakin nawa, koda naduba naga yaya mariya ce rike da'dan kasko mai kyau da tsari da kwabin lalle aciki. itace tareda su
Aunty jidda da su Auntt ummi da har na dan shiga rudu na tunanin menene haka kuma
S'uke shafa mun sai yanxu kwakwalwata ta tunamun cewar al adarsu ummu salma fa shafama Amarya lalle shine abuna farko da akefarawa sati daya kafin buki, a inda amarya tundaga ranar zata dinga wanka da ruwan lalle mai hadin turaruka har sai ranar da aka kaita gidan mijinta ta daina.
W'anda shine alamun amarya tashiga lalle kenan kuma hakan yana nuna dole lokacin ta rewarta yakusa ke nan kenan nan.
H'akan da natuno yasa bansan lokacin da kuka mai tsanani da sauti ya sauko mun ba, kuka nake sosai ayayinda su samie khulsoom da sauran yan uwan ummu salma suketa guda, suna tabi suna kuma raira wakar tazama tazama tazama tazama, dauko riga tazama dauko wando nikuwa kuka nake sosai har nasaka yaya mariya kuka itama, nafada saman jikinta munatayi ayayinda itakuma jekadiya data zo gidan tunda safe sabo da sallalen tadage sai rangada guda take yimun atsakiyar kaina, wanda har saidanaji kaina yafara sarawa yafara ciwo.
Aunty uwanie ce da Aunty baby suka shigo suma sunyi asubancin zuwane saboda ba,asaka lallen saida dangin miji, suma saboda haka shine suka shi go tareda wata babbar mata da yan matan guda biyu matar yan yaren kasar chadi ne.
Matar da yaran dauke da suke da manya manyan jakankuna na jakar Ghana most go, kusan guda ukku, da wani dan karamin akwati. Sun gaisa sosai dasu yaya mariya duk bayan angama gaisawar ne naji matar tana tambayar waye acikinmu A matsayin Amaryar, Aunty uwani ta nuna mata ni cewar gani nan nice Amaryar ta sake tambaya ko nayi wanka, akace mata ban kaiga yiba, tace madallah abinci fana ce mata banciba fita kawai tayi tana fita nikuma namaida da hankalina akan khoolsum nace mata lafiya wannan matar Aunty baby ce ashe tajimu tace lafiya kalau yar gidan yaya Aseeya gyara kawai za a fara yimaki.
K'amar nayi Magana kuma amma sainayi shiru a gidanmu munada tarbiyar yin shiru gun magabatan mu manyan mu bama jayyayah dasu, duk dayake nalura sosai cewar da alamu akwai Magana abakin su,
S'amie amma dole kowa ya hadiye maganar sa ganin yaya mariya a wurin kasan cewar ta i tama din xubinsu daya hakatake tamkar ummu salma da yawan fada da mita,
*A'ko wane hali haka kuma akoda yaushe kada murika mantawa da mamatanmu awurin yi masu Addu'a*
*Idan kinada hali hajiya kibiyani typing akwai wahala Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxxv*
M'atar dazu ce da batafi mintuna ishirin da fitaba saiga ta tadawo ta kuma shigo da katon kasko na turaren wauta, hadiman nata suna biye da ita takawo tsakiyar daki ta ajiye ta umurceni da nasauko kasa kusada turaren nazauna, a lokacin madarar shanu ta dauko tana tururi acikin cup ta fasa kwakwa guda daya tajuye rowan aciki, sai zuma mai kyau farar saka tazuba spoon ukku aciki ta juya su tafarayi har saida yafara wata kumfa kumfa, tukunna tamiko mun tace shanyeshi yanxu kibani kofi da zafinsa, ban yimata musu ba ganin cewar itama din babar mace ce, na kawai nakarba nafara sha dadinsa yasa ban ajiyeba harsaida dana nashanye tas dama ga yunwa atare dani rabona da wani abincin kirki tun mai nauyi tun ranarda zan gama paper dana karya da dumame tuwo da safe.
Ta kalleni tace da kyau yata ga dukkan alamu zan ji dadin aiki da ke, ta kuma kalli aunty uwani tace agaskiya zatayi dadin hulda dani tunda batada gardama dariya kawai tayi tace indai yargidan Aseeya ce ta wuce nan ai.
U'murni tabani da natashi natube kayana, wata atampha tafitar sabuwa fil tasaka al makashi tarabata gida ukku, daya tamiko mun nadaura nakarba nadaura, ta umur ce ni dana zauna saman wata kujera, wani haddin mai tafitar daga cikin ghana most go din tazuba acikin madarar shanun, tahada da coffe dakuma haddin ruwan turarukka da kanta tahau darza mun jiki. su ukku sukahadu suna dirzar jikin nawa.
Idan sukayi sai a tsaya aturarmun wani hadin turaren garwashi sai sukuma dirjewa sannan kuma tasake sabon wani kallar hadin wallahi harda kuka nayi. sam ba subarni ba har sai biyu da mintina ukku narana.
A bangaren Abba kuma bayan abban yashigo sun gama cin abincin dare anata fira bayan sungama kallon labarum kasa wanda haddasu Asalam Sadeeq da khairat duk muna wurin Abba ne yakira suna ummu salma, yace ummun khairat dazu dazu nayi Magana da maimartaba yace angama gyaran gidan da yar gidan Asiyar zata zauna, saboda haka sai ku wakillta mutanen dasu je suduba wurin, ummu salma batare da nuna wata kulawa ba, tace yanxu saboda Allah ni meye nawa aciki ga uwar diya kaga yamata.
D'uk dama kun hutar da muta ne dayin wani taro, yadauki matarshi kawai suwuce shikenan, tunda idan abarta nan dinma me zatayi mana.
Abba dan dariya yayi yace sam baki shanye rada salma dama nasan ayihaka mai hali baya fasa halinsa da waini niyya ta koda zakiyima Asiyar karane koh, ayayinda yamayar da kallonsa zuwaga maman fareeda cikin dariyar itma tace ba muma gaiyyata muma din, nida kaina duke akasa, zanje na shirya da kin yata da kaina Abban fareeda.
A'nan dai yatashi yashige part dinsa maman fareeda takara matsowa kusa da ummu salma tace nagode nagode Allah yasaka miki da Alheri lallai da ace duka hakamatan da suke isko wasu agida sukeyi atsakanin kishiyoyi abokan zama agaskiya daba asamu sabaniba a zaman takewa A bokanan zama sosai.
D'ariya itama tayi tace maman fareeda rike girman ki da sanin makamar zaman takewa da hakurin ki da tawakkali sun taimaka kwarai wurin sakawa nakejin ki araina, da murmushi dukkansu a fuskokin su suka rungume juna, Abba da ke lekon su ta window dakinsa yayi sujud ashakur, yana mai godema Allah da irin kwakkwar fahimtar da ke atsakanin matansa Allah Alhamdulillah yafada a san yaye.
K'amar jiya yauma da safe matar jiya ce ta kuma shigowa inna kan darduma ta, idar da sallata kenan ta Umurceni da nazo mufara, yau haddin lalle da zogala tayi ta dirje mun jiki dashi takumma turareni da wani haddin garin magani, sai na tsugunno shima, daga karshe takuma hada mun ruwa rose water naje nayi wanka.
Sai rana ta ukku shi kuma haddin dilka akayimun sai hadin sabulun avocado da kiwi da tabani yazama na wankana tun daga rannar da akafara hakan yasa nawani haske mai bayanar da yanda fatata ke sheki da satsi.