Sashe 21
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M'uryata kasa kasa nace kasakar mun hannu "uncle justice" mutane nakallan mu bai tan kani ba har saida nakara nanata masa, muryata na rawa hawaye suncika mun ido, shima muryar tasa kasa kasa yace I don’t care.
Y'ace kuma kihadiye kukan nan naki kafin kidasa mummunan zargi azuciyar mutanen dabakya son kiga suna kallonki din, ai tuni batareda na shiryaba nahadiye katon kullutun da yatsaya mun a makogro, duk dai cewa bawai kukan yakoma ba, tuni shikuma yajani yaci gaba da tafiya dani. kafafu wana sai rawa suke, suna faman har hardewa.
gab da zamu isa wurin motarsa har a san nan sai da nayi tuntube da dutsi, natafi haka zan fadi jakata dakee adayan hannuna tafadi, duk kayan dake cikinta suka watse, da azama yatar be ni cikin giirjin sa, wanda a tsayi iya kachina rabin kirjin na sa.
I'dan kuma kana da ga bayan sa ne to sam bama zaka hangoni ba, saboda fadinsa, a yayinda nikuma gani yar chukul dani.
P.A dinsa ne yadauko jakar tawa tare da tattara mani komai dake a cikin jakar, yamika masa. zuwa lokacin ni wani jiri jiri ma nakeji, da gani. agaskiya "uncle justice" ya gama da rayuwa ta, nida akeyima kallon kamila, kuma mai mutunchi a ahalin muta nen makarantar, nan inna da kima sosai, amma yau nice namiji kerike da hannuna a tsakiyar makaranta, kuma har yarungume ni atsakiyar kirjinsa, tunda ba wani wan da yasan da zaman igiyar auren sa akaina.😢
G'idan baya ya bude yashigar dani. tareda gyara after dress din da ke jikina, yazagaya dayan gefen shima yashiga, yakuma bama P A da orderly dinsa da order cewa su din subiyo driver na suwuce gida, ya salla mesu for to day! till tomorrow,
K'aina a duke tun shiga ta mota bandaga ba har saida motar ta tsaya alamun mun karaso gida kenan inna ta mita araina to yanxu meye ban bancin ya daukoni din ko kuma driver yadauko nin tunda dai dukka dai gidan zamu zo.
A tsam manina amma abun mamaki ba gida mukazba, a crown beauty, collection mukazo, ni fareeda me kuma zamuyi a nan din,
ganin in da muke yasa nadago nakalle sa, kuma shima din niyake kallo, irin kuwa kallon nasa na kurilla da tun asalinsa dama tabi arsa ce girar ido daya yadaga mun, ni kuma dama yanadaga cikin abunda bana so na tsana tun farko a tareda shi kallon,
D'ole tasa ni na janye nawa idon, amma tuni marata tacika da fitsari, ya illahi wannan bawan Allah miya ke naima dani ne, shiru dai ya biyo na tsawon lokaci sannan najiyayi gyaran murya, tareda bude mafarfin mota, yabani izzinin nafito dole tasa nafito daga motar, juyawa kawai yayi nima ba tare da natsaya jin wata magana ba, nabishi mukatafi zuwa ciki main entrance din.
W'uri ne da ya danganci komai na jin dadin rayuwa, kuma wuri ne nashidai duk abun da ke wurin, mai kyaune da tasada, kuma akwai wurin cin abinci. saloon make up da "luxury dressess" haka kuma duka forein, muna shiga reception din tamkar dama chan sun san da zuwan mu, duka ma aikatan da ke wurin suka mike tsaye, suna yimana sannu da zuwa, cikin harshen nasara, dakai, kawai yake amsa su.
N'uni ya yimu su dani, take naga ma tasan yan mata guda biyu, sunzo gurina sun ja hannuna, a yayinda shikuma naga yazauna cikin daya daga cikin kujerun wurin.
mu na tafiya inna kale kale, Bandai ce komai ba amma dama nakanji yanda jama a suke fadin haduwar wurin ya wuce nan, sai kashiga kagani, suka jani zuwa wani wuri suka shiga dani.
Wurin saloon ne atake anan shugabar su ta taso da fara, arta, tana gaya mun cewa oga yabasu umurnin za'ayi mun gyaran jiki da kwalliya, sai kuma bangaren sutura wadda sukace yariga da yazabi irin wadan da yake so, zuwa jweries takalmi post awarwaro da dai sauran su.
G'anin duk suna bina da kallo yasa dole na karkaro natsuwa nayi musu murmushi, wanda hakan yasa suka samu natsuwar fara aikin su, cikin gwanewa da taka tsan tsan, saboda irin kudin dayabasu bayan yabiya campany, suma yayi musu alheri mai yawa daman na dade banyi retoching ba, shi suka farayimin domin rabona dasakama kaina relaxer tun zuwan mu, saudiya jinyar Aunty kusan watanni shidda kenan cikin nabakwai.
*Wannan littafin sadaukarwa ne ga dukkan wani wata mumuni da Allah bai bama haihuwaba Ya yanmu nakune kuyi yanda kukeso*
*Idan kina da Hali ki biyani typing akwai wahala ga hiddimar gida dayara Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxxi*
T'uni aikin su yayi nisa, kasan cewar ba mutun daya ba ne akaina kusan ogar su din dakanta keyimani gyaran gashin, duk da tention din da nake ciki na fitinar "Uncle justice" ga kuma karatu, toh amma baisa na gagara gyara gashiin nawaba. tun bukin su zeena danayi wash and set ban kara zuwa saloon ba.
A'mma duk da hakann nisai sumar tawa, karuwama tayi sosai, komai yakaru sosai tsawon da cikar, domin yasauka har saman kafaduna wurin shulder din hannu yakai.
Haka kuma masu gyaran kafa suma suka fara nasu aikin, inda suke dan jana dayar firarra ki nidai inna dan binsu da murmushi kawai, har suka gama suka raba gashin gida biyu, tareda fesa wani hear spray mai kanshin gaske kuma maisaka suma tayi baki, sun baza gashin ba yane ya sauka gefe da gefe.
D'aga kasa suka saka narkak ken sugar suka tsoma jelar gashin nawa acikin kafin suka saka kananun rolex sukayi rolling sannan saka kara maidani drayer, wanda yasa kasan yayi murdiya, murdiya mai ban shawa.
A'yayin da muka shiga wani beuty palor akafara mun gyaran jiki sukayi mun gyara na mutumchi, classy sai wani hadin mai da duk sukabi illahirin jikin suka shafa mun shi sannan suka turare jikina da turare mai kamshi na garwashi suka kuma umurtan dana shiga toilet nayi wanka, a inda nawatsa ruwa masu dumi da kamshin roose flower, inna fitwa suka hauyi mun make up tunda nake ba, a taba yimun heavy make up! Ba sai yau, kafin sannan suka bani undies nasaka. sai wata doguwar rigar robber material wadda takama jikina sosai, amma daga kasa chan wurin gwiuwa tabude, gakuma tsayin da takeda wadda duk da tsawon dun duniyar takalmin da nasa amma duk da haka tsayinta saida yah haura.
Rigar ta kasan ce coffee brown ce da watsi watsin gold acikita, takuwa dace kwarai dayanayin skin color dina, ayayinda takalmin da yar post din suka kasan ce gold suma, sai kuma sarka da yankunne warwaro agogo da zubuna suka kasan ce na danyan gold kirar dubai, turarukka kumma sunfesamun tundaga saman rigar har kasa bayan duk sun gama naga sun barni sunfita ahankali nataka zuwa wurin dogon madubin dake wurin.
M'asha Allahu nafada ganin irin kyaun danayi, sai alokacin wani bangare nazuciyata yake tunatar dani cewar tarefa da "uncle justice" mukazo to ko meyake nufi bansaniba.
inna nan dai shiru na kimanin mintuna hudu, zauwa biyar, tuni kuma gabana yafara faduwa, na rashin sanin takamai mammen abun da "uncle justice" yake nufi da wannan shirin, taku nafara jiyowa tuni kuma sai naji tsoro yakani.
N'akure kofar da kall amma duk dahaka idan ka kalleni bazakace inna cikin rudu ba. kofar ce akabude akashi go a hankali, tsaye yayi yana tasbihi ga Allah! Tsalki ya tabbara ga ubangijin halittu ya illahi. Ni kuma duk nadan rude inna nai narikice "uncle justice" agabana, gashi kuma banida mayafi kuma gashin kaina a bude yake daga kirjina kuma rigar tayi matukar kamani, wanda har tudun mama na na subullo tasaman rigar.
S'hiru na wasu dogayen da kiku babu wanda yayi Magana tsakaninmu, hasalima ni kaina duke yake inna wasa da hannuuna amma innajin idanun uncle justice ta ko inna a jikina tundaga sama na, zuwa kasana.
Ji na nake nake tamarkar na kwarama ihu, kai ni jinama nayi har kamar lumfashina yana naima yayimun kadan, ganin inna fisgar lumfashi da kyar hakan yasa "uncle justice" matsowa kusa dani ahankali ya war waree mayafin dake han nunsa yatako ya yafamun, kasan cewar tsowon da banbanchi yasa jikinmu bai haduba har rufamun mayafin tundaga saman kaina har ka fafuwana mayafin ya sauka, nidai banda dukkan ukku ukku ba a bunda jikina yakeyi, still har yanxu kallona din yake har saida muryata chan ciki tana rawa nace "Uncle justice" sai kuma nayi shiru.
S'hikuma matswa yayi wanda har saida kirjinsa ya sauka saman nawa, dagowa nayi cikin sauri jin girjinmu yahadu inna dagowa muka hada ido nayi saurin saukarka da nawa na runtse.
Wannan mutume aggone sarkin aiki game da nachi da kunatar kallo, inna ga uncle yafini sani da lakantar kaina, wannan kallon nashi dole zai haddace komai, daya danganci mutumen da yake hulda dashi, banyi aune ba sai dai kawai najinai kwance tsamo tsamo asaman alfarmar fafadar kirjin "uncle justice" wani sanyi naji yana ratsani ya illahi kawai na iya fada, ayayin da shikuma banda ajiyar zuciya babu abunda yake abunka ga miskilin mutum sam tsakanin wannan yan lokuttan nakasa gane wannan al amari na "uncle justice" shima zuwa lokacin yachanza kayansa daga dinkin shadda zuwa wasu dakakkun yan ubansun desingner suit milk clour, ayayin da neck tie da takalmin sa zuwa hankechep dinsa dakejikin aljihun suit din duk suka suka kasance coffee color, sai kuma agogo da yasaka golding color what a "colorful combination" coffee and milk raina nafada.
Bawan Allah shin wai ni me "uncle justice "yake nufi da ni ne. mutumen da shida kanshi farkon dawowar mu daga saudiya nasha jinsa yanafadar shi tayayama zai iyya rayuwar aure dani, amma yan xukam ga dukkan alamu zuciyarsa tana kokarin karyata furichin sa.
Miyau nahadiye mukut, lokacin danaji yakama hannunah muka nufi kafa muka fita, inna dai biye dashi, shiga nan, shiga chan shiru babu wanda yace uffan! har muka bar bangaren kwaliya, mu kashu go cikin wani hall dake cikin beauty crown din, wanda yakasance dan madai daici ne bamai girma ba ne sosai.
K'asan ce wata koda inna nursing school amma ni sam zuwa chin abinchi bara rayina bane yasa yaudin yasa nakejina wani iri.dana lura da in da "uncle justice"/ya kawoni wurine da ya kawatu nachin abinchi.