← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 49

Sashe 1

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

⚖️ *UNCLE JUSTICE*⚖️

*STORY WRTTING BY UMMU SHAREEF*

*DEDICATED TO UMMU SAYYID*

*A FIRST TIME WRITER*

*WANAN LITTAFIN NAKUDINE ZAKITURO DA SHAIDAR BIYAN KUDINKU TA WANNAN LAYIN [08036833612]*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA*
*ZAKIKARU* *DA* *ABUBUWA DA* *DAMA* *A*
*WANANAYAN LABARIN*

*LABARIN KUMA KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WATA WANI KO WATABA*.

*IDAN KINSIYA* *KINKARATA KIKABAMA KAWARKI NAYAFEMIKI*

*IDAN KIKASIYA KIKA TURA A GROUP AKA KARANTA NAYAFEMIKI*

*IDAN KIKA SIYA* *KIKABAMA YAR UWARKI* *TAKARANTA*
*NAYYAFEMIKI*

*BURINA KUKARU DA* *ALHERIN DAKE CIKIN LABARIN*

*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*

*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*

*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612*

*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*

*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*

*FREE PAGE*
*i*
Fareeda fareeda fareeda kira kenan umman mu takeyimun daga kitchen inda suke tare ita da maman fareeda akokarinsu na dora sanwar dare, alokacin gama sallar magaribata kenan naje da sauri domin na am,sa kiran da akeyimun.kasancewar nasan ummata mutum ce ita mai zafin gaske yasa nacemata kiyi hakuri umma lokacin dakika kirani inna sallane gani, maman freeda ce tana hada miya tace mun fareeda kije kihada kayanki zaakije gidan Auntynku ciwon tane yatasar mata kuma gashi zuwa jibi inasha ALLAHU, akesakaran za,atashi da azumi ga yara na zuwa makarnta. duk da dai cewar uncle din naku hutu yake amma zata bukaci taimakonki.

Aunty raheema matar kanin maman fareeda ce wato uwargidan ummanmu Hajiya Asiya, Hajiya Asiya sunsamu kusan shekaru da dama da aure da mahaifinmu amma sam bata taba haihuwaba kai koma bari bata taba yiba, ada duk anatunanin cewa ko matsalar daga abanmu ne amma wani ikona Allah sai gashi ana auren ummanmu da shekara daya dayan watanni sai akasamu cikina.

nice ya tafarko agurin mahaifinmu, to tun alokacin kowa yagane cewar sam rashin haihuwar baa gun mahaifina matsalar takeba matsaalar daga maman fareeda ne. amma dayake itadin macece mai tsananin hakuri, da kauda kai, da yadda da kaddara. sam bata dauki wata damuwaba. tadarama kantaba. kuma dayake akwai dan tazarar shekaru hudu, zuwa biyar, haka tsakaninta da mahaifiyata.shine dalilin dayasa tun da kasamu cikina kuma da yake cikin ya dan zoma mahaifiyata da laulayi mai tsanani. saitadaukema ummana duk wani aiki nagida itakeyi, haka kuma tun da akahaifeni shima duk wata dawainiya da hiddimata ita takeyin.duk abun da yadanganci wanka goyo bani abinchi duk dai,. macece mai son kyauttama duk wani wanda yake tare da ita. hakazalika nima tunda nafara wayau bana yarda da kowa saai ita. hasalima wani lokacin har mahaifinmu ma kyiyuyah nakeyimasa har ummanmu ma komai nawa yana dakinta azahirin gaskiya bantaba sanin cewar ba itabace ainihin mahaifiyataba har saidaga baya nakai aji biyar a makarantar gaba da primary a wani zuwa hutu da mukayi garin su mahaifiyarmu dayake ita mahifiyarmu yar asalin jihar zamfarace, a yayinda mahaifinmu da maman fareeda suka kasance yan asalin jihar katsina. To alakocin wannan hutun ne nasan ainihin wacece mahaifiyar tawa acikinsu.
ita maman fareeda zuriar gidan sarkice.yace ga sarkin da keci a yanxu, ayayin da mahaifinmu yafito daga karamar hukumar musawa.
agidansu babanmu su subiyarne maza hudu mace daya wadda ahalin yanxu tuna *U.K* inda suke da zama ita da mijinta da yaronta daya da yake ALLAH baibata haihuwa dayawaba kodayake abun narashin ya,ya dayawa kusan kamar ince ajininsu babanmu ne zuriarsu kaf hakasuke basuda yawan haihuwa.wannan kenan.

ummu Asiya wato maman fareeda mutanen unguwa, yan uwa da aminan arziki, da dukka danginta. suna kiranta da maman fareeda. kasancewar ni nasaka mata sunan inna kara ma, gaanin cewar nikadai tahaifa domin da mutane suna kiranta da ummu Asiyane. tamkar yanda suke kiran mahaifiyarmu da ummu salma, Ayayinda danginsu ke kiranta da mai gado amma duk yanxu sunayen sunshafe kowa da maman fareeda yake kiraanta daga ciki har mai martaaaba kuwa.

macece mai tsowo sosai dadan kauri kuma ita farace sosai mace maiyawan hakuri, da kauda kai. domin ko abbanmu dayake namiji da kadan yadarata tsayi.

Itace diya ta ukku agun mahaifinsu wato [sarki Abdul kadeer sarki mai adalci da jin tausayin talakawa, da kokarin kwatarwa wanda duk akazalunta hakkinsa.

tana da yayye guda biyu hajiya indo itace babbar yar su sai kuma baba salihu dayake bin hajiya indon wanda kuma shine Dan majen sarki, sai ita sai kannanta su biyar ukku mata biyu maza uncle jawad shine autansu gaba daya.
anyimashi aure ne da aunty raheema yar uwarsace ta wurin dangin mahaifiyarsa ya'ce agun yayar mahaifiyarsa data rasu.

kasancewarta itakadai mace yasa rikonta yadawo agurin mahaifiyar su maman fareeda har zuwa lokacinda uncle jawad yadawo daga kanada inda yahada degreen sa nafarko dana biyu afannin shri,a inda ya fito acikakken justce dinshi, suka kulla soyayyah da Aunty raheema har takaisu gayin aure.

har zuwa yanxu da Allah ya albarkacesu dasamun zuria ya,ya biyu mace daya da namiji. sai dai ta taba haihuwar wata maccen kafin suna ta koma.
mahaifinmu sun hadu da mahaifiyaarmune alokacin da aiki yakaishi jiahar zamfara har na tasowon shekara daya darabi a nan ne ya yanke shawarar siyen dan karamin gida.
domin ya huta da haya gashi tare zaitafi da iyyalinshi bazai iya lalurar tafiya da dawowaba kullum kana hanya.

ummu salma mahaifiyarmu yace agurin wani attajirin dan kasuwa da akejidashi anan cikin jihar zamfarar Alh Abubakar dan kwangila mutumne shi mai tsananin akida dalilin kenan dayasa kaf lillahi ya,yansa mata basa kratun gabada primary a gida nijeriyaa sai dai aksar saudiya. gida kachokaan yasiya anan jidda saboda karatun yaayan nasa mata shiyasa dai dai gwargwadon hali tarbiya tasamu mazauni sosai acikin gidan zakasamu duk bayan sallar. magariba da ta asuba dukka mutanen gidan sun dauko qur,ani izzif bibbiyu suna karantawa saboda haka akalla ansamun sauke alqurani mai girma agidan kusan duk sati kuma dagashi maigidan da iyalinsa bawasu daga waje yake gaiyatowaaba.

hakan yasa muma yaran gidanmu dan zuwa hutun da muke wani lokaci hakan yashiga jikinmu domin muma mukanyi karatun duk bayan sallar magriba zuwa isha da kuma bayan sallar asuba kafin hudowar rana wannan kenan.

kije kishirya kuma hadda littafanki na makaranta kidauka da duk abunda kikasan zaki bukata tunda zaki danjima chan din har jikin nata yayi sauki cewar ummu salma ummanmu, Allah dai yabata lfiya inji maman fareeda. duk mukace amen
duk sainaji badadi bawai banason zuwan bane ah ah kaf aduniya dai bawanda tamu batazo dayaba nake masifar tsoronshi irin uncle justice mutumne shi sam wanda bayada fara,a dasakewa,
innaji sanda maman fareeda takira abba a waya yabada izzini najedin abbanmu bayama maman fareeda gardama lokutta da daama akan lamarin dayashafeni sosai shima yakkeyimata kawaichi akan hakan.
atake na wuce nashiga dakina nahada duka wani abun da san zan bukata natsowan sati daya inna fatar zuwa lokacin tasamu sauki tukun nawuce zuwa dakin maman fareeda.
achan kuryar dakin nasameta tana hada magunguna na Islamic ta aika aka karbo duk na aunty raheemar ne duk tayimun bayaniin daya bayan daya yanda ake amfanidasu.
ciwon natane gayanan sam anrasa gane takamammen abun da yake damunta tun bayan rasuwar yarinyarta.ta ukku wadda takoma kafin suna. to kusan tun lokacin aunty raheema bata kara samun cikakkiyar ba.

⚖️ *UNCLE JUSTICE* ⚖️

*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*

*DEDICATED TO UMMU SAYYID*

*A FIRST TIME WRITER*

*WANNAN LITTAFIN NAKUDINE*

*ZAKIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*

*KO KUTURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612*

*ZAKUTURODA SHAIDAR BIYAN KUDINKU TA WANNAN LAYIN 08036833612*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA A WANNAN LABARIN*

*LABARIN KUMA KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WATABA WANI KO WASUBA*

*IDAN KINSIYA KIKARANTA KIKABAMA KAWARKI NAYAFE MIKI*

*IDAN KINSIYA KIKARANTA KIKABAMA YAR UAWARKI NAYAFEMIKI*

*KE IDAN KINSIYA KIKATURA A GROUP MA NAYAFEMIKI*

*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*

*FREE PAGE*
ii

inna matukar son maatar kwarai. Domin tabbaas macece mai, hankali da dogon tunani. gata da tausasa harshe. zakuga adun lokacin da dogon zance yahadaku" da ita to tabbas zaka tsinkayi wani abun nacigaban rayuwa, da wayewar kai, ataare da ita. Tanada ilmin arabiya, dana boko. Tanakuma matukar amfani da ilminta wurin tafiyar da al'amuranta na rayuwa.

Amma nikam maman fareeda inna mamakin duk kudaden da uncle Justice ke kashewa, da duk yawace, yawacen, da sukayi ammma, kuma ace har yanxu ba,a gane kome kedamun Raheemaba.

Idan kadauke bayan cutar astma, da dama chan akasanta da ita. hmm yar gidan Asiya abun duk saidai addu,a. kawai kuma komai fa sai ranar da Allah ya yankema bawa wahala kawaai.

Nakarbi dukka magungunan nasaka cikin jakka, nawuce da kin ummu salma naimata bankwana, tace naiyimata sannu kuma natabbata kar nabari tayi aikin komai atare da ita Allah yabata lafiya nace "Amin."

Da sallama nashiga gidan amma ko inna nagidan shiru. wata killa koyaran sunyi "barcine" domin lokutta da dama a irinwannan lokacin mahaifinsu kan sakasu baraci da wuri, domin mahaifiyarsu tasamu issashen barci da hutu.

jin shiru yasaka nakara dan daga murya daga chanciki aka amsamu wanda daga ji nagane muryar baba mairo ce. dattijuwar dakezama tare da aunty raheema ce, acikin danginsu aka kawumata ita gudun kadda ciwonta yatasarmata watrana bakowa,

domin shi uncle justice yana dan yawan tafiye, tafiye, kum koma bahakaba dole zairika fita yaje aiki ma.

Ma Aikachine a federal high court inda yake rike da mukamin federal justce a cikin garin katsina. haka kuma, yanada chamber tashi ta kanshi a Kaduna.
A yayin da kuma saboda kwarewarsa kan akinsama tasa manyan manyan cheaf justice, da manyan chamboby, a Abuja da, legos, ma suke gaiyatarsa.

shine dalinlin dayasa yakanyi kwanaki wani lokacin baya gida.

Ah maraba maraba! da yar gidan Asiya. sai yanxu kuwa yaran suka y'adda suka hakura suka kwnata da kyar babansu yasamu sukayi barci.

tunada sukaji " cewar" zakizo tunda zu suke zuba ido da dauki. to sannu da zuwa yauwa nace mata. muka gaisa na tambayeta yajikin Aunty raheema. fuskarta cike da damuwa take amsamun da gataanan dai ciwo kwana biyu, sai yayi kamar yatafi.saukin yazo kwana biyu, kuma sai abun yadawo. nima cikin sabuwar damuwa nace wayyo aunty ubangiji yabata lafiya.

Akullum inna sakata cikin adddu,ata "Amin" tace tanagayamun kitchen abude yake, koda zanbukaci wani abun. ita zata wuce takwanta. dama nitake jira nikuma nadauki jakata takaya nawuce zuwa dakkin danake sauka idan nazo. yandana tsammata hakance kuwa tafaru.
Chapter 1 · 0% Book details