← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 49

Sashe 47

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

H'akan ya mugun kular da Mami tamkar ta makesa takeji.

M'edication Dr Linda tabayar ta tafi, Ammy kuma Shi tsaka yahadama khairat din tea .Mai kauri Tasha.

S'aida taga b'arci yadauke ta tukunnah tafita zuwa dakin D'addy Sameer.

T'ana shigowa fuskarta kawai ya kalllah yafashe da dariya.

H'akan yasa takara kuluwa t'ace haba dear wannan fa ba abun dariyaba ne adakinafa, akan gadona.

C'ikin dariya y'ace akan idanunki ma watarana Gallo ido tayi, yakoma dariya y'ace eh toh aikin Kinga anbaki goro Mai kyau sosai saikije kiwanke zanin gadon.

T'akaicine y'akuma kamata tafara Dan f'ada na bagaira ba dalili.

D'addy Sameer y'ace ah Yi hakuri madam bani nakai zomonba yanata dariya.

I'tama d'ole tasa ta ajiye fushinta gefe tacemasa me yake gani yakamata ayi y'anxu yadago yakalleta.

Aransa yanafadin wato sha'anin Mata sai ahankali wato she is till don't know what to next.

Y'ace Mata kibasa matarsa shine kawai cikin nuna damuwa t'ace wato shi bazai Bari tafara karatunba kenan.

Medical glass dinsa yasaka batareda yakoma kallontaba Yana kokarin Dane mamakinsa y'ace

Gazahiri Nan yamuna maki a zanin gadan dakinki.

B'atakara maganaba itama tagane magance ya yafamata.

S'ati daya Ammy najinyar khairat, khalipha kuwa duk yanda Ammy tayi tayi dashi yadaina shigowa yiyake tamkar bai fahinta bama.

Yayi tamkar baisan same take nufi ba sai ma kawai idan tafita ko tashiga toilet wallah saidai tafito ta samu yahadaji kinda Dana khairat din yarungume acwarsa wai Yana rarrashin tane.

Kafin cikan satin daya itadakanta Ammyn tadinga matsama Dadi Kam ayi sauri akarasa aikin bangaren khalipha

D'uk Kuma Abunda ake naima ko daddy Sameer din bayanan itada kanta take bada kudi asiyo asaka.

A:nna Gama gyaran gidan d'ukkansu suka dunguma mall mall suka hadoma khairat din kayan daki da lefe.

A'kwatina shida na kananun Kaya, shida na kayanmu na hausa, sai Ukku na after dresses, da Kuma Ukku nakayan b'arci da undies.

K'udinta Kuma da Abba yaturo ayimata kayan dakin saidai suka ajiyemata share dasu anan UK.

D'a dare Abba yakira khaliphan yayimasa Jan kunnai sosai game da hakuri da kauda Kai acikin rayuwar aure.

y'akuma Yi Masa nuni da muhimmacin kulada iyali.

D'a dare Ammy tashirya khairat din cikin rantsatsen less yellow da touch of army green, sai
lafaya Golding color

T'ashiryamata make up Mai kyau da ma Ammy maiyar kwalliyace dama tun dasafe sukaje salloon akayi mata retouching kasan cewar Bata tabayiba yasa gashin yayi tsayi sosai.

A'rike hannunta sukaje parlor d'addy i'nda yayimusu Addu'a yakumayimata kyuatar mota porch.

Aharabar gidan suka hadu khalipha, Ammy cikin ranta takeyima Allah hamdala da Allah yasa danta yasamu khairat

I'dan Daba hakaba tabbasa dakuwa batasan irin h'alin da zaishigaba.
Kam.

C'ewa fa akayi dashi da yazauna cikin gidansa za,akawomasa ita Amma Inna abun yagagara dayake akwai Dan nisa tsakanin sashen khaliphan damasu Ammy

A'nan tsakiyar h'arabar Ammy Tamika Masa h'annun khairat din dake lullube cikin Golding lafaya batace dashi komaiba tajuya kawai,

S'hikuma cikin zumudi yake bude fuskar khairat din dake rufe yanafadin what is all this Ammy Kinga tarufe Fuska saitafadi koh Bata g'anin gabanata.

Itadai tuni tawuce wurin abunta

Y'auma khairat din kukan sosai tasamasa, dasafe Saida takira Ya fareeda awaya cikin k'uka take gayamata matsalarta cikin rarrashi da Bata shawarwari da dubaru tadinga fadimata yanda zatayi tasamu sauki abun.

S'atinta daya tarewa sukafara f'ita koyon mota

Sati nazagayowa Kuma tafara zuwa makaranta
Saukinta daya cikin gida gabadaya tare akecin a bunch a dining

Yauda gobe dai h'aka rayuwa t'acigaba da tafiya zuwa lokacin "Uncle justice" har sauka yake sawa ayi duk ranar jummu'a dasad
Kar Abinci Amma haryanxu s'hiru.

N'ikam ba abunda baidameni ya dadani da kasa saidai Amma bana nuna rashin damuwata agaban ,"Uncle justice" tuni zamu samu damuwa.

A'bu daya kedamuna y'anxu yawan bukatarsa danake

W,ani lokacin koyatafi office sainakirasa awaya kawai nasaka masa kukan shagwaba nacemasa nison ganinsa

I'dan yanada aiki h'aka zaiyita bani hakuri Kuma dayasamu Dan guntun lokaci koyaya yake zai rugo yazo wurina ( kinji mijin novel jama'a😅)

Wanda nikuma kafinyazo nashirya cikin Kaya masu saka Rai ashauki

I'nna bude Masa kofa zanhada bakina danasa
W'ani lokacin tun a p'arlor zan Fara fitar da Kaya mubaje abunmu anan parlonsa wani U in Kuma sai minshiga daki

B'andamu ba Aa she cikine Dani wanta hudu bansaniba

Har sai watarana da Inna kitchen naringa Jin mots acikin n'akira Dr S.B LIMAN nayimatanfuk bayani

T'ace nasameta Asibiti giobe

Batafadi Mani result dinba saidai takira Uncle justice tanayimasa Albishir acewqrta batason kowa rigata.

A'lokacin suna wani aiii sanda salon yasamesa saidai yanaimi excuse yawuto asibitin.

W'ata irin firgita nayi sanda naji andagani sama yanayiwa Annabi sallayi.

*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*

*LXXV*

A'gurguje please ku kungaji Nima nagaji muyi sauri yakare Am not good in summarizing essay ne, nafi iyya narrative easy.

H'ar sanda cikina yashiga wata shida still banida wata damuwa, sai tsabar naci da makalema "Uncle justice,"

A'lokacin little ta tafi UK Hutu da Ammy tazo ta tafi da ita.

H'akan yasa ko Inna acikin gidan yada zango muke, abunmu ko a kitchen takama kuwa.

H'akan yasa hankalina ya kwanta sosai maijuna biyu tasamu Abunda take so nayiwani irin fress Dani.

S'ai kuma Dan yawan cin abincina shima daya Dan karu bakamar Daba.

Z'uwa lokacin itama khairat cikine da ita wata Ukku.

khoolsum Kuma tun last year December tahaihu dayake ita wata Tara tayi cikin na goma tasauka

B'ana samun any complications regarding the pregnancy.

H'ar sai sanda cikina yashiga cikin watana Takwas, a lokacin ne nake Dan g'anin touch of blood kadan.

W'anda Kuma Nan da Nan Dr Safiya B liman tayi monitoring nashi.

S'ai Kuma sex da akahanamu na wani Dan lokaci.

M'unatafiya bakina Cike da pear danakeci Nake cema "Uncle justice"

Ita Dr Safiya ko tahanamu yin abun to badai ga wasu abubuwan Nan ba dazamu dingayi musamu natsuwa abunmu.

D'ariya yayi sosai aransa Yana m'amakin yanda zawj tazama Yar gari y'anxu.

W'ato yanda muke ahalitta kowa da yanayinsa hakan take a juna biyuma, i'nda zeeta Raheema takasance Mai yawan laulayi.

A'yayinda itakuma zawj bahaka bane anata bangaren.

L'okacin da nashiga wata tarane Kuma sai jinina yadan dinga Hawa Yana sauka

H'akan yasa lokacinda nakuda ta tashi gadan gadan m'una kwance agado Nida "Uncle justice" naji tamkar an kwankwasa kuguna.

D'ahanzarina na Mike zaune, Yana jina shima yatashi dama baijima da kwanciyaba d'aga sallar dare yakeyi Yana naima ma Aunty Raheema gafara Nikuma Yana rokamun sauka lafiya.

C'ikin Dan kidima da rudu yake tambayata ya akayi

N'ace "Uncle justice" zafi ciwo baya rike kafa fuwana chinyoyina haba.

D'uk na ruda "Uncle justice" A hanzar ce yatashi yakamoni ya rungume

Nadunga billayi cikin jikinsa Addu'a yakeyi abaiyane.

W'anda dama tun lokacinda cikina yafara girma yakeyimun Yana tofawa asaman cikin nawa.

A'bu daya muke har k'usan karfe biyu Amma ba sauki sai w'urin Allahu.

G'anin abun yana naima yawuce tunaninsa yasa yadaukeni tareda sakamun hijab muka nufi Asibiti.

Dr liman Bata on duty s'aboda h'aka sai Dr Madugu muka Samu.

D'awowar takenan d'aga consultancy dinta d'aga India.

I'ta tayimani V.E t'ace haihuwa ce Amma da Dan saura s'aboda ga contraction Nan wato ciwon nagudar, Amma ba dialation wato budewar bakin mahaifar.

To akwai Yar matsala gaskiya yafadima Uncle justice Amma bawani abun damuwa bane zamu Bata Dan lokaci mugani insha Allahu abun zaidai daita ciwon zaitafi tareda budewar bakin mahaifar.

Tun a lokacin hankalin "Uncle justice" yafara tashi.

H'aka muka kwana "Uncle justice" yaso sosai Kar yafadima mutanen gida.

A'son ransa harsai na haihu tunda h'aka Nan yake lokaci Raheema sai tahaihu yake f'ada.

A'mma g'anin munkwana s'hiru bahaihuwa har k'usan misalin shabiyun Rana wannan yasa ya yanke shawarar fadima Maman fareeda.

Z'uwa lokacin hankalinsa yayi matukar tashi banawasaba dashine me karfafamani gwuwa

A'mma y'anxu shima yatsinke da Al'amarin tsoro sosai yafara shigarsa Yana ta Addu'a Allah yasa karnasamu matsala.

*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*

*LXXVI*

Z'uwan Maman fareeda h'alin da ta sakeni itama ya dagamata hankali.

H'ar misalin zuwa karfe shidda na mararice Abu s'hiru.

Dr madugu ce tafito tabukacinganin "Uncle justice" dake rungume da n'i Yana tofamun Adduo'e office dinta.

K'asa tashi yayi har Saida Mai martaba yaja hannunsa zuwa office din.

B'ayani tayi masu ceawar sunyi bakin kokarinsu suga cewar ansamu dialasion budewar bakin mahaifar ba asamuba har y'anxu contraction ne kawai.

S'aboda h'aka suna bukatar "Uncle justice" dayasaka hannu zasu Yi theater.

Z'uwa lokacin duk karfin h'alin da "Uncle justice' yake nunawa yakare tuni yafanshe da k'uka.

M'ai martaba bai hanasaba saidai Yana Dan matsa matsa hannunsa dake cikin nasa.

Y'ana Kuma cigaba da sauraren bayanin Dr Madugun.

A'nna fitowa Dani za,a shiga theater sanye cikin danyen hakin Riga.

T'uni "Uncle justice" yafada jikin Mai mairtaba y'ace Rankai Dade kataimakeni itama rasata zanyi.

M'ai martaba ne yadan dinga bubbuga b'ayansa Yana cewa be A man just be strong insha Allahu lafiya zasufito.

C'ikin mintuna Arba'in akafitar Mani da Yar jaririta kyakkwa kamaninta sosai sunyi kamada Dana Fulani babbab har tsawon.

J'in anbude kofar dakin theater za,afito yasa "Uncle justice" yarufe i'danuwansa da karfi da kunnansa,

Cikin kidima yake cewa I don't want hear the news tell me if she is ok! If she is still alive that is how I missed Raheema oh God!

Abbane yazo yadafa kafadansa cikin kunnansa yake radamasa no Jawad kayima Allah g'odiya ansamu nasarar fitarda ya mace. Kuma fareeda is fine.

S'ai alokacin yabude Idon sa Yana sauke ajiyar zuciya yakalli Yar dake h'annun. Mai martaba Yana Mata kiran salah.

Y'a kureta da kallo farin cikin samun ta na mamayar zuciyarsa

T'ukunnah y'ajiyo yatambayi nurse din how about my wife t'ace she is ok sir!.

Y'ajuya gabas yayi sujudur shukur nagodiyama Allah mabuwayin sarki gagara misali.

M'aman fareeda na karbar babyn tacemasha Allah welcomed to the world little Raheema Allah yarayaki cikin musulunci duk akace Amin.

B'anfarkaba sai w'uraren misalin Ukku na dare dayake aikin nabarci akayimun s'aboda jininah. Dayadan hau kadan.

H'ankali nadan bude i'danuwana dabana gani sosai na kalli "Uncle justice" dake rike da hannunah Wanda ake karama ruwa.

Y'ana rike da dankaramin Qur'ani yanakaratu cikin suratul Ma'ida.

K'uresa nayi da kallo ajikinsa yaji Ana kallonsa yadago ya kalleni sanin cewar mukadaine adakin.

T'unda shi daman kowa yasan halinsa tun Aunty Raheema ba'a jinyar iyalinsa
Chapter 47 · 0% Book details