Sashe 16
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka nayini a kwance domin ko wanka danayi wata yar bingilar riga na saka saboda zafin garin, saukina da yama dasu daddy, da little, da Asalam, khairat, suma sunje tahfiz har sai wurin karfe ta kwasa na dare suke dawowa. sadeeq kuma dama taredashi Abba yatafi.
Y'ini nayi inna karatun littafin "don’t be sad" da wani musulmin kasar yamen yarubuta, dama idan banada abunyi sune abun da ke debe mun kewa. ko kuma "try to feel it my way" ko kuma "the ideal muslim wife" from Aisha lemu wanna shi ummu salma ce ta bani shi tace nayi nazarin sa sosai, domin yabani haske akan kasan cewa mace tagari!
Nayi rub da ciki nadaro kirjina da kaina saman pillow, na shagala sosai wurin karatun don’t be sad, sam bana gajiya da karatun wannan littafin arayuwa ta, akwai karuwa sosai acikin shi inna karuwa sosai.
sam banji budewar gate ba haka kuma banji shigowar mota ba, banji kuma matsin kowaba, bankumaji sallamar kowaba, sai dai kawai naji anturo kofar dakina kasancewar yanda aka bude kofar bawata hayaniya yasa nadauka ko ummu salmace! tadawo,
T'unda inda yaranne da sunshigo dayar hayaniya, araina nace bari har nagama wannan chapter sai naje gaba daya nayi mata sannu da zuwa,
amma sai naji kamar innajin nauyin mutum asaman kaina. da alamu kenan da akwai mutum da yayimun tsaye saman kaina.
C'ikin sauri da razana natashi tsaye nima domin nasan nikadai ce agidan kuma ummu salma ba zatazo tayimun tsaye asaman kainaba, amma me tashin da zanyi sainaga "uncle justice" saman kaina dauka haunnunsa zube cikin aljuhunsa wandonsa.
Y'azuba mani duka honey candy idanun sa bana iya fasalta yanayin fuskar sa, haka kuma yana cikin wata dan ubansun yadin maza kalar rowan teku mai haske, kuma yadin shara hsara ne kana iya ganin fara singletin sa, dake ciki sai wani mayen kamshin turaren jdior na campanin cristan dior! Da yake tashi a taredashi.
*Jawad Justice j,j* kenan tsaye agabana tuni duk natsure nayi nan, nayi nan, nayi chan, nayi chan, nama kasa tsaya wa wuri daya saida nayi kamar nashiga toilet! ah saina dawo kuma nayi wurin dirowar kayana, nice hardan lungun dana shir ya komai domin gudanar da sallah da ibadu na, "uncle justice" yana dai tsaye yana bina kawai da lulu eyes dinshi! baice dani komai ba. har saida na natsu tukuna farga bar tadan rage mani ganin bai matsa daga inda yake tsaye ba, tukunnah nadan dawo cikin haiyachina, natsugu na agabansa tun da bawurin guduwa.
N'ibanyi magana ba haka kuma shima din baiyi maganmar ba, kuma bai dauke idanun sa daga kaina ba, oh Allah nii fareeeda tawa tasameni. domin kuwa sam nibana son kallo natsani kallo, ko agun kawaye na ballan tana namiji namijin ma irin "uncle justice" jama a wani gari guda neshi gayanan wurin fadi da tsawo.🙆♀️
Ya illahi kataima kamun har har llokacin banyi maganaba, shima kuma baiyi maganar ba sai bari da jikina yakeyi kuma inna dai a dur kushen bantashi ba har sai bayan wani lokaci kafin natashi nace inna wuni muryata chan ciki bai amsani ba sai dai amma yaduko yasaka duka hannunsa yariko kafaduna ya mikar dani tsaye to kasancewar banida tsawo sosai kuma baza akirani gajera ba shiyasa dana mike natsaya dai dai iyakacin kirjinsa natsaya, haka kuma ko wurin kafadun sa ban kaiba a tsayen.
N'i kaina akasa shikuma yana aikin karemun kallo cikin doguwar jar rigar dana saka harkasa tanajan kasa tareda dan sirin hannu data maseefar fito da shape dina wato figure 8, rigar gata sleepless ce mai binjiki ahankali cikin "slow motion slow in active "uncle justice" ya hada jikina da nashi, saida yagyamun riko sosai yanda kirjina ya sauka kan nashi, sanan ciki music voice dai dai saitin kunnaina yace wannan itace yanayin kallar gaisuwar danakeso arinka yimun agun iyalina. so kirike wan, nan inna da son "body contact am I clear" koda ba kallonsa nake ba nasan ya daga girar idonsa daya tunda naga tabi arsa ce, ban iya bude bakiba, nadai daga masa kai yace fine girl!.
Y'akuma saka hannunsa ya xagayoni dasu am lost! dole tasa nayi shiru inna amsawar sakon kallar tashi gaisuwar,
Sanin cewar.gidan mu muke yasa dukkan yan cikina shoki suke tuni hawaye suka cikamun ido niban sababa gashi tun abunda yayimun shekaranjiya har yanxu bankoma normal ba, namayi losing appatited, tun ranar saboda irin yanda lebunana suka sha tsotson alawar madara da yayima lips dina, da tongue sai nakejin kamaar banawa ba, kome nachi sam bana jin dan dano.
S'hiru dai munanan ahaka har zuwa sanda naji yafara wasa dan dan siririn supergetty hand dina sai yawo yake dashi, sai ya zamoshi kamar zai kwale shi sai kuma ya mayar. araina nace Allah gani gareka. ni baimasan wani haushin sa nake jiba na yanda kiri kiri yayi ruwa da tsaki yahanani tafiyar nan kuma ni wallahi ma sam wadan nan abubu wan dayake mun bana sonsu nadago kaina idanun mu suka hadu cikin najuna, bangane komaiba acikin idanunsa unlike nawa dasuke tareda tsoro sai dai rinewa danaga sunyi, sunkoma kalar rowan korama mai sulki dadan watsi watsin kore kore na zallar "love and it effection."
D'a sauri nasauke kaina akasa sam bazan iya chiga ba da kalllon sa ba nikam amma wani abunda ya darsu araina shine shin dama "uncle justice" nasona? Ne ko kuma harya manta da auntie raheema ne?.
Shin shidin "uncle justice" yakarbi auren ne innace? Nasan ko a ranar yafadi hakan ne kawai domin yadan samu gamsuwar dayake dan bukatane shiya sa, ko kuwa yana nufin yakarbi auren ne da gaske? rayuwar aure zamuyi dashi sai dai kafin ma nasamo ma kaina amsoshin wadan nan tambayoyin sai dai najishi yakara rungumata sosai yakara duko da kanshi sai tin kunnauna cikin rada yace mun "I will answer all your questions! reeda cikin tashin hankali da matukar razana nadaogo nakalleshi yace yes! Tareda dagemun girar ido daya i had you, and I will answer you, tareda da dagamun girar saman idon shi nahagu wannan bawan Allah kuwa da abun mamaki yake domin babu koshakka "uncle justice" yazama mind reader kenan, Fareeda "at first I love you because of the love that exist between you and maman fareda, " domin samunki yadauke mata damuwar rashin haihuwarta.
secondly is the good understanding that is between you, and raheema she trust you and bakitaba betraying din taba not even once.👌
Thirdly is about up bringing children dina moral teach da kike basu i have no word to appricite you on it but Allah yasani inna miki addu ar samun miji nagari "and Allah has answered my prayers here I am and lastly, I love you"🫶 and you are my wife. Allah kadai yasan abunda yatsara yasa har kika shigo rayuwar maman fareeda dayawa, nadai yishiru nikam sai faduwar agaba daga jiya zuwa yau inna ganin abubuwan mamaki wurin "uncle jaustice" a gaskiya namiji nada abun mamaki dayawa.
Tabbas maza basuda kunya, wallahi ni bantaba tunanin ire iren wadan nan abubuwan daga "uncle justice" ba. fatana Allah yasa su tsaya a iya hakan din.
Sai dai ayanaxu ahanun sa yabar wurin wasada hannu wutsiyar ragata yakomar dashi saman kumatuna yana shafawa nikuma na dukar da fuskata kasa kuma sam banyi Magana ba domin ni ahaka kikanin gaskiyama sam hankali na baya tare dashi tunanina yana wani wurin nada ban, iskar bakinshi ya huro saman kaina yaduko sosai saboda tazarar tsawon dake tsakanin mu kafin yahura iskan bakin nashi mai dumi dumi saman lebuna na wanda firgigit nafarko daga dogon zangon tunanin dana shiga, "here you! stay with me while am together with you" shiru dai ban amsaba yasakeni saida yakai kofa wurin fita yajiyo yaga ban biyoshi ba, inna nan tsaye inda yabarni. yadawo cikin takun natsuwar sarauta yaja hannunaha sanin cewar bakowa agidan banmashi musuba nabiyoshi muna fita kofar yajani har ciki motarshi dayake bakin gilashi kegareta nawaje bayaganin naciki. ya kunna motar tareda kunna AC motar.
Da wani irin, zafin gaske ya janyoni. yakwantar dani saman cinyarsa yafara shan bakina ba kyakyauta wa, ido na nikam alumshe tsotsa sosai yayi musu bana wasa ba, dama ga kumburin jiya bai watseba sai gawani yadora kuma, har kusan wani lokaci tukunnah yasakeni, ya kwantar da sit din gefensa yakwantar da kanshi saman sit din ya kuma jwantar dani saman girjinsa, yacigaba dashafa fukata jikinshi na dan makerketa.
*Dedicated to All single ladies Ubangiji Allah yabaku aome one similar to uncle justice*🤲😅
*Idan kinada hali kibiyani hajiya typing akwai wahala Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxv*
G'anin dai yayi inna ga yana karama kanshi lalura ne, cikin sanyi yacemani you can go! zanturo akaiki walima gobe but pls be agud girl don’t be let.
Ai banjira komaiba nayi saurin barin motar, yana kwance kuwa yana kallona har na kullema ganinsa, yana wucewa kuwa su ummu salma tadawo, innata hamdala da godiya ga Allah dabata ganni ba har nashige,
Inna shiga dakina narufe kofar nafashe da kuka, sosai oh Allah ni fareeda yau nice atareda mijin Aunty Raheema😰 kuma matsayin mijina nima. wai meyasa ne Aunty Raheema meyasa kika doramun aiki mai mai tukar girma da nauyi haka, na dai nasha kuka na hakura.
Da safe wurin ten nashirya inna son ne naje nakarbo dinkina dazanyi amfanida shi zuwa anjima daga nan nashiga kasuwa nasayi custume din da zanyi suma am fanin dasu din anjima, amma me sam ummu salma takekashe kasa tahani ai lallalai sai dai nakirasa awaya na naimi izzini.
Da naga takafe dole tasa nakirashi awayata tunda maman fareeda bata nan kuma little bata nan, dole nabama khairat nace tarokar manshi zani kasuwa, marai rai cemun ido tayi tace haba ya fareeda nifa kinsan tsoransa nake, araina nace kema kenan ballan tasa ni, haka dai na runtse ido nakira shin da sai nagama yimasa bayanin indazanje din zuciyata na dakan ukku ukku cikin natsuwa yake saurarena, sai bayan yan mintuna tukknah yace
Shirune yadan biyo baya tukunnah yace wunin nayau da sauki dai, amma ba lafiya ba kam, ke amma naga tama buki kike, ke yaushe za, ayi naki, bukin, nayi saurin katse maganar nace masa dama dan Allah inna son ne zanje kasuwa da wurin dinki ne.