Sashe 20
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
N'asamu su abba apolor suna kallon labaru, a nan nazube kasa inna gayar da su, ni wallahi saima intajina kamar marar gaskiya, duk innaji na tsalgu.
Natsahi har zanwuce najji Abba yakirani yar gidan Aseeya, cikin kaduwa tareda sasuke nauyayyar ajiyar zauciya najuyo nadawo natsugunna gabanshi fareeda kirike amanar mijinki, kiyi kokari kisamar masa natsuwar da akeson yasamu daga gareki, itafa amana dayace kidubi girman amanar da raheema tabaki, nakula da mijinta, ya yanta, dakuma it amanar da tarike taki.taji tayeda dakene, tayi imani kuma tayi amannah da cewar zakirike mata Amana, kuma za kimaye gurbinta domin tanada, da yakinin cewa zaki rike amanar data bakin.
K'uka nake sosai harda shehseka nabude baki kenan zanyi Magana kamar ance nadago naga yanda fukar ummu salama take kuma takureni da kallo, nayi imani idan nafadi wani abun anan kuwa zata illatani kullum zanchenta daya ita dai kamaida Alheri da Alheri da farin ciki.
D'omin kamar naso nafahimchi mijin naki yana cikin damuwa, innason kizama mata tagari! tashi kitafi AAllah yabamu alheri, maman fareeda kuwa murmushi tab afuskarta tanata tasbihi ga Allah tana godiya ga Allah daya bata iko amatsayinta namatar farko ta dabbaka amana acikin zaman takewarta tsakanin ta, da mijinta da kishiyarta, yaugashi tana girbar allherin hakan. nagode maka abban fareeda dama dahaka take kiranshi, ayayinda uummu salma takirashi da abban khairat, cikin fuskar dariya da fara,a yace say no more maman fareeda!.
*Zandinga bama wadan da suka biya 2-3 pages before kuma ku samu Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxix*
Y'au tun Asuba natashi saboda inna son na shiga school kafin lokacin shiga jarabawa wanda insha Allahu nan da kwwana tagwas zamu gama jarabawar mu baki daya,
Maman fareeda ce tama tsamun bazan fita hakanan ba duk saurin danake, saida nadafa madarar shanu nasha da zuma tukunnan nawuce dakin ummu salma, muka gaisa nasameta tareda abba shima muka gaisa sannan yakama kaina yatofamun addu,a tsakiyar kaina, kamar yandda yasaba yimana kullum dassafe idan munje gaidashi,
sannan yake fadimani da akwai mota da driver kirar mecedes benz namik C calss red color da mijinki yagabatar mun da ita jiya tarika kaiki makaran ta da daukowa, da dukkan wasu hidima.
K'ikula yar gidan Asiya domin ya ajiye dukkan wani jin nauyi yaroki ajamiki kunai dan Allah banda yawace yawace, duk dai daicewar nima shidane akan irin tarbiyar ki domin agsakiya iyayenku mata sunyi matukar kokari waurin tarbiyar ku, yafada yana kallon ummu salma,
albashi ma yakamata ka karamana yallabia cewar maman fareeda, ummu salma tace kindai san zafin kishi irin na jawad saiki kiyaye tun sanda marigayiya nada rai duk da dinbin damuwar da keraina tayanda kowa yakasa fahimta.
Toh kumani haryanxu banyarda da auren uncle justice akaina ba, harryanxu bana jina amatsayin matar aure! inji kholsum tace tunda baidoramiki nauyin fadeden kirjin nan nasaba dole kice hakan mana, wani duka nakaimata takauce tana dariya nikuma nahada fuska.
Zaune muke bayan mota nida khoolsum driver na jan mu, zuwa school wayata tayi kara tun kafin nafitar da wayar araina nace "uncle justice" najinginar da kaina tareda runtse idona inna tarabbabin daukar wayar bansan da wace yazoba yau kuma, saida takusa tsinkewa sannan nadauka, muryata tayi sanyi sosai nagayar dashi, bai amsaba saidai yace min kiyi abinki lokacinkine yar gidan Asiya cikin dariya yakarasa maganar,
Hope kinga mota dafatar tamiki na amsa da eh Allah yasaka da alheri yanxuma gamu zamu scholl yace yes kuna dai dai kofar kaura yanxu, shiru nayi kawai inna sarama kula da kulafucin wannan mutum owk fine take care.
D'a misalin karfe hudu nayanma fitowar mu daga dakin jarabawa kenan wanda itace paper ta biyun karshe, wadda takarshen itakuma zamu zanata ranar jumu'a akusan kwana hudu masu zuwa, wanda daga ita shikenan yan xuma gudowa mukayi bayanda abokanan karatunmu basuyi damuba da mutasaya ko hotuna ayi, amma nisam banma yi gigin tsayawa ba, hakan yasa itama din khalsom tabiyoni, kasan cewar itamadin bata cika son cudanya da mutane ba, duk da tadanfini sakewa domin ita tanada samari kuma tana dan taba fira dasu kuma acikinsu tafidar da zayyad wanda shine ya lashe gasar
munyi horn kenan mahi yabudema na get manya manyan tafka tafkan, motochin dasuke parke agida ne yadauki hankalin mu, ni banma luraba sai khalsoom ceta ankarra dani cewar motochin gidan mai martabane, tuni naji gabana yafadi.
B'amukai ga fitowa ba munyi zaman mu amota saiga khairat tafito cikin natsuwa take tafiyar kanta duke akasa hakan kuwa bayarasa nasaba da tarin direbobi da dogarai da ke wurin ba
yaya fareeda ummu salma tace ku koma, kirkishigo kuwuce gidansu yaya samira, goruba road, saboda yan kawo lefe sunzo suna ciki, khulsoom tabama driver din umurni da mujuya zuwa goruba, khairat ma tashigo zatabi mu itama da rashin son hayaniya abu yahada da gidan sarauta kwansu da kwarkwatar su suna nan
bamu dawoba sai bayan isha'I zuwa lokacin kowa ya watse.
Yan tarrbar lefe da masu tarbar lefen wanda ciki hardasu mahaifiyar su samie, wadda muke kira da gwaggo sadiqa tundaga parlon farko muka fara haduwa da kayan abinchi, da kwalaye irinsu chiwingum, sweet da biscuit, da drinks kai kayan dai tsotso kala kala. niban ma tsayaba samie ce dasu khalsoom suka tsaya kallo kasan cewar dukkansu nan zasu kwana
Abun dariya koda nashiga na nasamu annata tabka muhawara tsakanin ummu salma da maman fareeda, wanda ita maman fareeda tace sai dai a ajiye kaya adakin ummu salma a yimata kara yarta ta fari kuma kwaya daya kwal, yazata kai lefe dakinta lallai lallai saidai ummu salma tayimata kara, a yayinda ummu salmar tace itama saidai akaisu dakin abba cikin wasa da raha yace shike nan koh abashi ya ajiye akaimasa su chan guest room dinsa.
S'higata daki ko after dress dinda na dora saman kayan uniform dina bankaiga cirewa ba, wayata tahau ruri ko banduba ba nasan uncle justice, ne domin tun dazu yake kirana awaya yana yimun kashedin kar nasake nakai wani dogon lokacin ban koma gidaba tun ban kkaiga daukaba idona yacika da hawaye, rayuwata gaba daya tausayi takebani, gaba daya kowa yakasa fahim ta ta jikina yayi sanyi, wanda hakan yakara raunana muryata. nadauka nadauka tareda yimasa sallama, amma kuma amma bai amsaba wannan kuma bairasa nasaba da nazarin muryata da yajita da rauni.
Z'uwachan yanisa yace meekeda munki muryata takarayin kasa nace kaine kaine damuwata "uncle justice" Dan Allah kace kafasa auren nan.
S'hiru yayi harna wani lokaci tukunna yace kiyita karanta lahaula wala kuwwata illah billah domin dagani harke har Raheema bamusan ne Allah yashiryaba,
K'una inna yanzu ciki ciki nace muna gida baikara sauraren komaiba yakatse wayar,
Natube kayana nashiga wanka ganin zaman nazarin matsalar "uncle justice" bazata kareba idan nabiyema hakan ayayinda su samie khairat, kai gaba daya mutanen gidan suke chan sashen Abba suna kallon lefe kowa kuma da abunda yake furtawa nasan barka, da Allah yasanya alheri maman fareeda farin cikinta bazai misaltu ba, danginta sunyimata duk yanda ake, tunda suka kashema fareedarta makuddan kudi hakafa da anna hada hadar hada lefen kememe suka kibari tagani acewarsu ai ita za,akawo mawa, yar dai tatace inda kusan kasashe bakwai akayi order kayan da akahada lefe dasu.
A inda suka hada da kaasar morocco, dubai, india, china,swiszeland tailand sai Saudi abunda kawai suka naima agurinta bai wuce size din undies dinaba da takalmi sai kuma messurement dina na dinki saboda kusan duk rabin lefen saida akadinka saboda sanin halin "uncle justice" dasukayi ko natare ba zanasamu sukunin zuwa gurin dinkiba, tunda kowa yasansa da masifar kishin tsiya da kulle.
D'agudu su samie suka fado kaina, alokacin nihar nagama shafa.i da wuturi har nakwanta nadauko littafina na reproductive organs inna karantawa, wanda shine course din karshe dazamu rubuta, kuma course din nada bukatar natsauwa sai kasan cewar yanada sakakiya dayawa ataredashi,
Y'aya fareeda kayanki masu kwau khairat tafada cikin sanyin nan nata wadda naga tsananin farin ciki atareda ita, cikin murmushi domin nakunnata nace irinsu kema za akawomiki, ta kuwa ruromun baki kai yayah,
Surutu su samie suketayi sunata zuzuta kyawon da tsaruwar kayan innajinta tanata faman amsa wayoyi samie hartayi videon komai tana turawa anan nakejin tafadi kayan komai kalla hamsiin hamsin ne, hadda kayan barci daginsu jaka da takalmi kuma talatin akwatuna saitibiyar duka mai biyar biyar kowane desingners
nidanaga, zasu matsamun ma natashi zankoma dakin maman fareeda! ganin hakan sannan suka shafamun lafiya nace musu chapter close sanan fa kowa yajanyo tarin littafai akafara karatu, itama dayake samie karatunta yayi nisa tana shekara karshe ne a hasan usman katsina tana hada H N D.
*Zan dinga bama wadanda suka biya 2-3 pages before ku kusamu daya insha Allahu Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxx*
Y'ua da gobe dai ance komai yayi farko to yanada karshe, amma banda ikon Allah! fitowa ta kenan da ga dakin jarabawar mu takarshe. Jakata naketa kokarin budewa nafito da waya nakira driver na da ya matso da motar gab ku sada hall din mushiga, wanda wannan itama dokace da "uncle justice" yagin daya mun.
K'araf naji anchake mun hannu nah, wanda cikin farga ba da tsoro cikin sauri da azama nadaga kainah naga ko waye, innalillahi wainna ilaihi rajiun, nafada ganin "uncle justice" ne tuni jikina yafara rawa, kafeni yayi da ido kamar yanda nima gasakiyar tamun yawa nakafeshi da nawa oily eye din nima bako kyaf kyaf tawa, har saida ya matse mun hannuna dake cikin nashi kadan. kafin sannan nadawo cikin hankalina, me kuma yakwoshi nan!
Y'a Allah! nafadi arina tareda juyawa na kalli khoolsum da muke tare, inna kallonta kamar wata wadda nake naiman ta bani wata mafita, dariya tarikayi mun kasa kasa ta nuna mun da ido wato na kalli uncle justice itakam ba itaba, bayan sungama gaisawa, sallama tayimun da niyar zataje gurin projet superviser dinta bata jira jin komai ba ta wuce abunta.
Kuma sai lokacin take nima naji jikina yafara rawa, lura danayi duk idanun yan makarantar kuma yadawo kanmu.
kasancewar "uncle justice" sannan ne'ne gashi kuma kwararre ne, a bangaren shari a.
Kuma gashi bugu da kari yaron gidan sarki, nigashi bama kowa ne yasanni a school din ba ballan tana har su san cewar nidin matarsa ce ta aure.