← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 49

Sashe 13

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Inna fotowa ummu salma ta zab gamun uwar harara! kefa inna zaki nasadda kaina kasa, dan kuwa saida tayimun gargadin karnasake nifita ko inna inba harkar kartuba har sai na naimi izzinin "uncle jawad" ni wallahi nama manta dashi sam duk kwanan. shiru ba amsa saida tadakamun tsawa, tuni idona suka kawo ruwa, nisainaga kamar ummu salma tadainayi dani yanxu, kodayake dama nasani itadin mutumce mai zafin gaske!
dakuma riko da addini, shirun dai ba amsa saida mukaji maman fareeda tana waya da uncle j tana naima izzini tafiya kamun, korafi yayimata da cewar agyaleni gida shi kowama yasani tun akan marigayiyah sam fita koma wace irice idan badoleba bata cikin tsarinsa. jawad ko kamanta da Asiya kake Magana bada fareeda ba, kuma gayamaka nayi kasani bawai umurninka nake jiraba. am sorry sweet sis amma kigayamata magariba tayimata agida, tadanyi dariya sukayi bankwana. tace ma ummu salma toh sai ashafa ma yata lafiya koh amma duk dahaka saida ummu salma tasaka nachanzo babban mayafi,

Munsamu anshirya komai wuri ya kayatu sosai, amare sunfito cikin shigarsu iri daya. nawani bugaggen leshi red color, daa head dinsu golding yellow, da gcustumes dinsu gold.

Ba irin yanda ba,ayidaniba inshigo rawa naki, yan family gidan mai martaba sonata jidani suna nuni gun wadansu dabasu saanniba, hakanyasa sai duk naji nakasa sakewa, nakoma kamar wata bakuwa cikinsu, innaga wannan yanada nasaba da iggiyar auren uncle justice dake kaina. su shukurah sun nu namun damuwar su , da bachin ransu tayanda jiya banzo kunshiba. kuma naki saakin jiki nashiga cikin hiddimar bukin nasu, sosai yanda yakamata haka kuma koh yanxu sunatan faman matsamun inshiga rawa naaki har saida Fulani karama itama matar mai martabace taja hannunah muka shiga cikin filin mukadanyi liko, haba inna samu tasakamun hannu tuni nagudu sashen Fulani babbba, daman duhu yafarayi domin har angama sallar magariba wasu masallatan kuma da dama yan bukin lokacin da magariba tayi duk sunzo suyi salla, domin har yan kidanma dakatar dasu akyi. harsaida akagama tukuna suka dora ganin kamar dakin inna Fulani babba itama da baki yasa na nufi tsohon dakin Auntie Rahima. indan buyarma jama,a kafin lokacin zuwanmu gida.
N'ikunya suke sakani ma! ni wallahi nama manta sam da ance kafin magariba nakoma gida. kodayake shima iyayine irin nashi tunda kamun ba,ama farashi da wuriba, ummu salma nachan tacika fam ttayi kiran wayata har tagaji tace nazo ilyasu yamaida ni gida kamar yanda "uncle justice" yabukata amma saboda kide kide da akeyi yasa sam banjiba.

Natura dakin aunty nashiga da yar sallamata duk danasani bawanda zai amsamun tunda bakowa dakin, da duhu ba akunna wuta ba, sai hasken wutar kewaye dana dinnig room suma kuma basosai suka haska dakinba ma, naje batareda tunanin komai ba nafada samon gadon da karfi domin wani kukane yazomun tunowa da Aunty Raheema sainaga kamar zanji muryar Aunty zata fito daga toilet, jin nayi kamar nafada saman wani abu mai laushi.

Haba cikin tsananin tsoro, zankwarma ihu sainaji kawai anrufemun baki, kuma an rungumeni. tamkankam kamar wadda za,a raba gida hudu, dakyar nake fitar da lumfashi, cikin tsananin tsoro nadaga naga kowaye haba tuni naji zuciyata tafara lugude naiman dauki, nashiga ukku "uncle justice" ne ga mamakina hawayene kwance asaman fuskarsa, yalumshe idanunsa tuni nima hawayen suka balllemun, nayi nayi iyabakin kokarina nakwachi kaina amma nakasa. ni ayanda nalurama kamar "uncle justice" din baya cikin hankalimnsa sam.

Dole tasa danagaji nakasa kwatar kaina nakoma saman girjinsa nakwanta, jikina ba inda baya bari, jinake tamkar anna jonamun wayoyin wutar lantarki, kakkarwa nake harda hakorana,, tuni mutuwar Aunty Raheema tadawo mani sabuwa,

kukanake sosai harwani shidewa nake abangaren "uncle justice" shima haka dinne dama duk idan kewar matarsa tadamesa, hakan yakeyi sai yaxo dakinta yakashe wutar daki ya kwanta,

Anan sukayi samar takarsu shida ita, adakin yayi zuwa tadi wurinta, lokutta dayawa yanatuna idan yashigo dubata kafin aurensu, akan yawan ciwon marar dake damunta, tun anamasa boye boye acemasa zazzabine ciwon kai kowani abun har yagane, duba da irin yanda take famar wule wule tana faman rike ciki.

Munsamu lokaci mai tsawo ahaka muna kuka barinma dayake dukkan mu muna cikin sarkakkiyar rayuwa, shitabangaren "auncle justice" bawai bazai iya son yarinyarba ne ah'ah amma yanaganine tamkar bata iya daukar lalurarsa ne, idan so samune yafison babba wadda zata iya dashi. shiyariga dayasamu abunda yakeso sosai awurin Raheema, yanxu an hadashi da yar kan kanuwar yarinya toh ta inna ma zaya fara yarinyar da keshiga cikinsu daddy suyi wasa. shi kusan kallon sa,ar su daddynma yake yimatan, sai kuma anawa ban garen cikin irin tashin hankalinda nashiga na ganin kusan kowa yayi na'am da wannan maganar bakamar yanda nazataba dagaa farko, cewar za,asamu maslahane, a warware auren.

Kuka mukayi sosai na tsawon lokaci ahankali kuma sai sauki da natsuwa tazomana daga Allah, kamar yanda dai take ga rayuwar kowane mumuni da akayiwa arashi don dole dangana da hakuri zai zomasa daga indallahi, bawai domin yamanta da mamacin bane.

Tuni ni abangare nama wani barci ne mai nauyi yakeson daukata, nama manta inda nake, kasancewar kukan dansha nadansamu rahusa da nauyin da zuciyata takemun, amma abangaren "uncle justice" kuma bahaka nan bun yakeba tunda dama kullum cikin azumi yake tun sanda aunty kejinyar nan. koda yaku sanceta toh bawani gamsuwa yake samuba saboda dalilin low "immunity" da akasani anasamu ajikin kowane majinyachi, ballantana ita dakarin abun yahada da lalurar juna biyu, mai juna biyu ko ba ciwo batada immunity sosai shi abangarensa jin jikinsa yana haduwa dana mace maccen kuma ma muharramarsa, yasa nan da nan wani irin feelings mai tsananin gaske yakamashi, cikin dan barcin dayarafa daukata naji kamar wani abun nabimin jikina, harsaman lebunan bakina, ashe "uncle justice" ne ke naiman lebunana, gam narufe bakina, naki budewa da fahimci abunda yakeson yayi amma duk dahaka nadauka cikin mafarki ne, ba azahiriba.shima kuma baimatsamu ba yadaiyi kokarin zare mayafina ya wullar dashi, ayayinda hannun daya ya yimun rumfa dashi. Dayan kuma yayi amfani dashi yanashafar kaina, zuwa saman wuyana to ananne fa nafarko saoasi jin abun azahiri ba mafarki nakeba.

Yasa nayi yunkuri zantashi amma sainaji yarungumeni gam, gaba nane yayi mummnar faduwa farfarfar kamar zaiyi tsalle yafito sai yanxu natsuwa tadawomun sosai ya illahi wane hali nake ciki na rayuwa daga wannan sai kuma wancen ni lamari auren nan nabani tsoro mai makon abun yayi baya yayi sauki amma abubuwan rayuwar aure sai kankanama suke, akaina abun daki daki yanata wanzuwa yaunice kwance asaman kirjin "uncle justice" 😱🙆‍♀️banyi wani yunkurin kwatar kaina ba ban kuma yi wata haukaba, bamanida wannan kuzarin, domin nasan koda bantaba shiga ahannun uncle justice ba tofa amma nasani daga ganin yanayinsa da irin yawan abincin da yakeci kai kusan dolenema yazamo mutum mai kuzari, kuma kakkarfa! ga wadatar lafiya da Allah ubangiji ya wada tashi daita tundanake tuntashina sanina daisau daya nataba ganin "uncle justice" yayi rashin lafiya, rashin lafiya har yawuni asibiti wanna kuma tun anagoyon daddy baa ma haifi little ba.

Haka kuma ko inna kaduba ahanun sa jijiyoyine rakachab gasunanan saikace hadewar wayoyi wutar lantarki.
duk natsure hankalina duk yatashi arayuwata niko soyayya bantabayi ba, banakuma tsayawa Magana da maza ko a school ni naamiji ko mai kamanin sadeeq ne dogo sirir tsoronshi nake ballantana mutum kakkarfa maciyin abinci irin "uncle justice" banbude bakin nawaba dana lura yanason kaima hari, haka kuma shima bai matsamun ba, dason budewar ahankali yadinga yawo da hannunsa yana zagaye lebena zuwa zuwa har saman wuyana, hannun nasa yamaida zuwa saman wuyana har yanatabo wani sashe nakirjina, ayayinda yayi amfanida lebunansa yana shafawa asaman nawa lebunan yan gogawa cikin wani bala'in sanyi yake aikin tamkar mai lalurar mutuwar sashen jiki, wannan dalilin ne yasa jikina yafara mazari, bakina na kakkarwa, nabude bakina cikin fari da tarin tsoro ga tsananin fargaba muryata na tsanani rawa natsananin tsoron "uncle justice" kuma bugu da kari gawani abu daban da duk ahangena bantaba tunaninirin wannan rayuwar zata taba shiga tsakanina tareda uncle ba bashiba ma kowani namijima, arayuwata amma gashi adare daya wuni daya labara yasha ban bam ya illahi kasani inna tsoron mutumen nan. kaf arayuwata ba halitar danake tsoro tam kar "uncle justice" da irin wannan rayuwar auren habawa tuni baima bani dammar yin maganaba.

*xxi*

k'awai yahada bakina da danashi yafara tso'tso bana wasaba a masifar yunwace yake komi. Ni kaina nasan haka tunda nasan yanayinsa nike zama gidan su, nasan komai hawaye biyu biyu, suke fitawa a idona, gabakina acikin nasa
Yanasha.
Ganin basarki sai Allah yasa dole yasa nasaka dukkan hannunah biyu biyu saman girjinsa akokari na nason tureshi, natashi, haba bansaniba ashe nakara tsokano shine. dan hannuwan nawa sun sauka ne dai dai a kan nipple dinshi wanda hakan yakara hura shi kuwa, hakan kuma yasa, ya karabada kai da maida himma wurin ganin yadan samu natsuwa, da dan saukin abunda yatar rarmasa rabonshi da mace kusan watanni shidda zuwa bakwai, yanxu!

Shidayake biyan bukatarsa a farkon dare dakuma asubar fari, idan yadawo masallaci yayi morning breakfast, kuma amma shine yau yashare, yoh toh kusan shekara mana, tunda awata bakwai meye marabar da shekara. jinsuma yake tamkar shekara bakwai, shidai muradin shi kawai yaji yasamu saukin abunda kedamun shiba, bai damu dakoma wayeba naga alama

Ganin danayi cewar jikinsa ko alamar girgiza biyi ba, ballantana nasamu dammar tureshi, yasa nayi kokarin kwatar bakina da harnafara jin yanamani zugi, akalla nayi ihu koda da wanda zansamu yazo yataima keni.

Aikin banza amadadinma hakanma sai yakama lebena nakasa, yachiza bada karfi sosai ba amma naji zafi alebon nawa, yaufa bone ya tabbata kaina. nafadi araina rowan hawaye suka kara gudu asaman kwarmin idona.
Duk inda hankalina yake da rahamata suke atashe suke a wannan lokacin, baisakeni ba har saida yaji nagaji natsaya da tsumiy niyar danake, ganin bata fiddani.

Daga farko har nadanji sanyi araina nadauka kyaleni zaiyi, ah'ah madadin hakama sai naga yagyramun kwaanciya sosai, a inda yamaidani kasa sai yadora rabin jikinsa akaina, yasaka hannuwansa duka biyu yatallabo kaina ya bada himma sosaia wurin shan bakina, yawuna sosai sun gauraya danashi! yanda takai innajin duk kwarewar scientics bazasu iya fidda nawaba acikin nasaba.

(su Yaya fatima kenan bazaku iya rarrabe nawa danashiba kunji duk kwarewarku inji fareeda dataji wuta )😅
Chapter 13 · 0% Book details