← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 49

Sashe 22

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fitulune masu raunin haske, kuma kwacce color akwai, red, blue, green, brown, ash, yellow, pink , da purple, teburane da kujeru a hall din, amma duk an jenyesu, zuwa chan karshe ginin. an kawata su amma bakowa aciki sai guda daya da aka ajiye atsakiyar hall din, wanda ata reda shi table din da akwai kuma kujeru biyu kachal suna fuskantar juna,

An lulube saman tebur din da dawani kalar materil mai huda huda, gold ayayin da and yadin kujerun kuma ya kasance coffee brown da milk, sai wasu rose flower masu zallar launin ja ja da shudi shudi da aka kara kawata table din dasu.

Wurin table din tsakiyar yanufa dani kuma sai alkacin nalura da flowers din dake zube akasa takan suma meke takawa suma masu launin ja ne da miyan goro, anfitar da hoton mai shape din heart dasu zube aka sa! tako inna.

T'afiyar naji tafara naiman gagara ta, kasancewar niba ma abciyar sanya takalmi masu dun duniya bace, buguda kari ga kirjina danakejinsa kamar sauko kasa, kuma atakure saboda matsin rigar saikuma rashin dankwali da mayafin kirki wanda suma sun taimaka wurin jina uncompatably ga tsawon rigar dashi ma yake naiman harhardeni.

*Sadaukarwa ne ga dukkan wadda Allah baibama haihuwaba ya'yanmu nakene kuyi ynda kukeso dasu*

*Idan kinada hali kibiyani hajiya typing akwai wahala Hafsat abubakar sadeeq first bank 3195366407*

*xxxiii*

Fareeda! wannan kiran kuma yayi dai dai da daukewar green light din orange🧡 ta haska.

Fareeda!. Halayyar ki da dabi'unki, da tarbiyar gidan ku, da yana yin zaman takewar ku, da zeeta na amana, da amanar dake tsakanin ummu salma da yaya Aseeya sunyi taseeri sosai wurin chanzza alakar tunanina.

Fareeda! kiran sunana yayi dai daidai da daukewar orange light din daya haska zuwa launin pink mai duhu pusher pink💖.

Fareeda! inna son ki sani auren mu hadin Allah ne, rabon aure a tsakanin mune yayi sanadiyar rasa rayuwar Zeeta, tareda karewar kwana, kuma inna da yakinin kina son ya yana da zuciya daya, wananan kuma yafaru ne saboda soyyayya da kauna da amana ta gaskiya dake tsakaninki da Raheema.

Fareeda! zuwa yanxu muryar sa ta kuma yin sanyi kuma hasken pusher pink light din ya chanza zuwa launin red💓 har alokacin kuma sautin jazz din yana tashi a hankali fareeda "I love you yafada in capital latter" tuni hawayen da nike rikewa suka gangaro a hankali wanni sanyi naratsa zuciyata, wani kallon kasan ido nake bin "uncle justice" dashi *Fareeda tutar soohhhh*
💗💕💓❤‍🔥💚❤️🖤💛

Fareeda tutar sona tana a hannun ki inna rokonki da kidaga mun ita, kibari taurarona ya haska a birninki FAREEDA! Domin ni tuni na yarda na Amince nadaga taki tutar ta tsaya tsab da kafafuwanta abirnin saudiya ruhina.💞🏳️

Ai tuni cikin sarsar kewar murya, tare da har hardewar lumfashi nace "uncle justice" bazan Iyaba wayyo Allah! "uncle justice" nibazan iya rayuwar aure da kaiba.

Shiru yayi bai tankani ba, saidai mayyun idanunshi daya bini da kallon kurilla dasu kuma abun mamaki sam babu damuwa a tare dashi, madadin hakan ma sai murmushi ya yalwatu a fuskar sa, zuwa chan bayan wani lokachi yadan nisa batare da yasaki hannu wan nawa ba yace,

Fareeda! ke yarinya ce kuma banida bukaatar dole saina tsitsiyeki kin amshi aure na, a yanzu. fareeda wannan aikina ne da zanyi a aikace kuma inna da tabbacin zansamu result mai kyau daga wajenki, lalla lai sai nadasa soyayyata mai nauyin dauka acikin kirjin ki. Kuma ko yanxu nagina poundation mai kankare agareki sa boda haka Allah yabamu Alheri.

Abu daya ne zuwa biyu ko bakya kaunata nayi imanin zansamu natsuwar da kowa yake duba mun a tare dake fareeda.

Da akwai soyayay ta gaskiya da amana da ke tsakanin ki da yaya Aseeya saboda haka fareeda amana daya ce acikin duniya take yawo, duk wanda yarike da gaskiya agunshi take bada tata Amanar itama, kuma ayau ita nake naima naba ki.

Ido na nadago nazuba masa yadagemun girar idonsa daya tareda dan murza hanna yena da har alokacin suke cikin nashi.

Zobe yadauko daga cikin wani ma Ajiyarsa mai kyau ya saki hannuna na hagu dake rike a hannun na hagu, yayi amfani da hannu wansa duka biyu yarike hannuna nadama tareda kama dan yatsana na tsakiya ya zuramani wani zoben danyar azurfa marar hayaniya sosai, kuma bai cika girma ba dan sirine amma zubin kyaunsa yayi ba karya,

Yasaka hannun sa yashafa zoben sannan yajuyar da tafin hannu na yadora saman nasa hannun yakure hannun nawa da kallo tamkar wani wanda da yakeson gano wani abun acikin sa, nima din tafin hannun nawa na kure da kallon, tukunna ya dukar da kasa yakaima tsakiyar tafin hannun nawa sumbata hakan yasa dole saida na runtse idona zuciya ta tabuga da karfi saboda wani shock da hakan ya haifar mani, muna ahaka har kusan tsawon mintuna goma ba wanda yayai ko dogon motsi, a cikin mu zuwa wannan lokacin ne yadan ja doguwar aziyar zuciya tukunna yace.

Fareeda a yau nabaki rikon aamanata dagani har yaya na domin nasan zaki iya yes zaki iya yakuma fada ganin irin kallon danayi masa, haka kuma Allah madaukakin sarki ma yasan zaki iyya shiya sa dare daya yabakimu muka shigo cikin rayuwaar ki.

Fareeda ni jawad na yarda da gaskiyarki da amanarki nidai gaskiyar tamun yawa zuwa yanxu kuma nibansan ta kamaimain abunda nakeji ba wallahi gaskiya ce kawai tamun yawa, wani sanyi sanyi naji yana ratsa gabobin jikina nama rasa wane irin kalar tunani dazanyi ba.

Ni a Nigeria ma nake ne ko niger idon’t know, zuwa yanxu tafukan hannu wana yabude duka biyu acikin nashi, yakaisu saitin fuskarsa yadin ga kissing dinsu a hankali yana dan lasawa, ahanakali takar yanda yaro mai lelle ko yana lasar madara idan an zuba masa ahannu nima haka yadinga yima tafu kan hannuwan nawa, ban hanashiba haka kuma ban janyeba haka kuma na gagara magan tuwa har saida rawan sanyin da jikina yakeyi yakaru matuka.

Kafin sannan yamike tsaye tareda mikar dani tsayen, wanda sai lokacin na lura da wani table da cake ne awurin mai hawa hudu anyi rubutun congratulation my wife an kawata table din dayadi material maii color fari kal, sai cake din dayake launi biyu coffee brown and milk,

Asama hannu ya dora nashi yarike hannah cikin nasa, muka yanka cake din. ayayin da fitilar wurin tadauke daga red zuwa silver color sai wani fatsi fatsin wuta dake fitarda golding color, surke da silver din da ke fitowa duk lungu da sakon hall dinko ta ko inna inna.

Idona narufe koda ban taba soyayya ba ayau gaskiya naya bama "uncle justice" kwarai akan wannan lamari saida bakina bazai magan tuba kam, yanayin yanda jikina ke rawa gudun faduwa inna ga yasa Uncle Justice yadawo tabaya, na, yayi huggin dina tabaya domin bani makari, tareda riko duka hannayena, sai kuma ya kwanto tabaya na.

Dole tasaka na run tse idanuwana ahaka har muka gama yanka cake din sannan yadawo ta gefena, amma duk da haka bai sakeni ba, muryarsa saitin kunnai nah yace mani
*HAPPY GRADUATION MY WIFE*

*Wannan littafin sadaukar wane ga duk wani wata wasu yan kin mutane kalilan masu Riko da AMANA*

*Idan kina da Hali kibiyani typing akwai wahala Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*

*xxxiv*

Ganin ya debo cake din kuma sanin cewar nasan kowa ye "Uncle justice" yasa ban wani jaba nabude bakina a hankali sanda naga yanufo bakin nawa da cake din ahankali nabude bakin. dan tsayawa yayi yakure bakin da kallo tukunna, ya jingina jikina da nashin, ya kwanto da wuyansa sosai tabayana yabani light kiss tukunna yasaka mun cake din abaki.Wanda acing din yake na zzallar madara.

B'ahalin taunawa tunda duka round din bakina yabachi da icing din, nidai ban kaiga sanin ma matakin daukaba tuni saidai kawai naji sanyin tatausan lips din "Uncle justice" sa abakina a inda ya lalabo cake din ya mayardashi acikin bakin sa, ya tauna sannan yasaka harshen sa ya danna nawa, harshen tareda juyemun tatausan cake din da yagama taunawa cikin bakina, kamar kuwa yanda ya zubamun shi cikin slow motion, haka nima ina a low active yawuce mun.

Saii kuma yasaka harshensa yalashe dukkan wanda ya bace a gefen round lips dina ya sudesu tas! wani irin shock! ne, yakamani jikina ya kuma yin sanyi wanda hakan yayi sanadiyar da duk nauyin jikina ya dogarane a saman jikin "Uncle justice".

M'une dai bamu koma gida ranar ba sai magari ba, innajin motar ta tsaya nayi saurin bude idona, so kawai nake nagani a inna muke yanxu, dama idona alumshe suke, inna jingine saman kujera motar na langabar da kaina gefen kofa, jin tsayuwar motar cikin azama na bude kofar nafitar da kafata daya waje, amma banfita gaba da ya ba nadai jiyo cikin sanyin da jikina yayi na dan kallesa nace thank you!.

Ido kawai ya zubamun bai amsa niba sai kuma wata paper back maidan matsa kaichin tsawo da yamika mun godiya na yimasa cikin sanyin jiki, bai amasa ba still yadai dora kansa saman sitayarin motar yana kallona.

Yasauke wata sanyayar ajiyar zuciya.Y'anajin sanda nafice amma baicemun komai ba.

Jin an tada salla a masallaci yasa dole yatada motar yatafi sanin cewar yanxu abba na zai fito zuwa masallachi kuma dole zai bukaci suzo sutafi suyi sallar, wanda shi kuma hakan a wurinshi ba zai yi yuba tunda gashi bahalin yin sallah dole sai yayi wanka.

This is UNCLE JUSTICE araina nafada bayan nasauke aziyar zuciya, ganin mun rabu lafiya dashi, tafiya nake amma jina nake tamkar a saman iska nake domin har yanzu a idona ban daina ganin launin fitulun nan ba da suke yimun gizo.

I'nna shigowa gida cikin sauri nake matuka, inna ta addu, ar Allah yasa kar nahadu da kowa sam banason wani ya ganni, da yanayin shigar dake jikina, tabbas zanji kunya matuka, amma me inna kawowa palorn maman fareeda daniyar nayi zumut nashige dakina naji kawai khairat nayi mun sannu da dawowa, 😱 nadan rage sauri batare da najiyo ba, na amsata kawai nayi tareda dan kara sauri.
Chapter 22 · 0% Book details