Sashe 43
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
T'o kodai nakirasane wayata najanyo kamar koyaushe tanata ringing Amma bai daukaba.
N'aduba sakon nin Dana turamasa ta WhatsApp Suma bawanda yabude.kai innalillahi wa Inna ilaihir rajiun nafadi tareda mayar da wayar cikin jaka.
Wayata na kuma janyowa n'abude data Inna fatar nasamu wata akan online da zamuyi Yar fira koda zansamu saukin zuciyata.
H'aka kuwa Koda nahau bansamu kowaba sai sakom khairat danasamu ta turomani pic din khoolsum har sunyi Shirin kamu kenan nafada araina agaskiya khoolsum tayi kyau Masha Allahu h'aka naji nayi missing sosai.
W'ani pic din n'abude pic dinsune it's da Yaya khalipha, hoton na su khalipha da khairat yadauki hankalina na yanda ta kwanta tagefen kafadansa na dama s'hikuma yazagaye kuginta da d'uka hannayensa.
Babu ko shakka nasan irin tarbiyar gidanmu khairat batayi hakaba, duk yanda akayi tasanda batun Auren anan
Amma zan binciketa idan na natsu insha Allahu
Voice note namata nayi Mata fada sosai da tadaina sakin jiki da Yaya khalipha natura Mata da niyar idan ta bude zataji .
M'un isa Abuja da misalin biyar da rabi.
K'adan cewar sanusi baisan garin ba yasa naringa bashi direction har kofar gidan "Uncle justice" na Abuja dake area 11 a Kumasi street
Tsaye muke a bakin gate din gidan s'hiru nayi Inna kallon irin gyaran da akayima gidan tundaga waje.
"Uncle justice" yanada son anything about English design,
H'arabar gidan sake yanayin gidajen Niamy
G'inin ba tada wata hayaniya sosai saidai it's elequent and classy.
B'ishiyoyi farm tree zagaye da harabar gidan.
H'orn mukayi Mai gadi yabude wani tsohon buzu siriri yafito, baiganeniba har Saida ya matso kusa Dani sosai tukunna.
D'asauri yaje yabede Mana mukashiga
D'a sanyin jiki nafito motar banxo da komaiba dagani sai hand bag Dita.
T'saye nake bakin kofar s'higa main entrance din
D'uk bugu daya dazanyima kofar Yana Kara bugun zuciyata innata sauke ajiyar zuciya.
N'adaga hannu nakuma kwankwasawa kenan naji anbude Amma ga mamakina orderly ne yabude ba "Uncle justice" ba.
D'a wani irin farin ciki sosai afuskarsa yake mun sannu da zuwa.
j'in Dadi sosai ya nuna afuskarsa, yagayar Dani yabani hanya nawuce ciki.
P'arlor na wuce zanshiga amma sai naji y'ace Mani Yana daki. Banjiyo ba nacemasa toh.
N'ajuya zuwa daki alot of memories na rayuwarmu gidan da Aunty Raheema suna dawomun fresh.
T'un kafin nashiga dakin naringa jin Dan kurnani gurnani h'aka
Da gudu gudu sauri nakarasa cikin dakin illai kuwa "Uncle justice" nagani jaune rike da buckiting dust bin Yana kakarin Amai
A'mma Kuma ga dukkan Alamu bakomai acikinsa wannan shi yanuna alamun cewar yayi Aman har yagalaibaita bakomai cikin cikinsan
Ai bansan sanda na watsar da jakar hnannuba nakarasa garesa da gudu. narunguma sa.
J'ikinsa wani irin zafi rau, Kuma jikinsa har Yar kakarwa yake Alamar zazzabin yayimasa masifar kamu.
T'uni hawaye suka Fara sauka a Idona wanan shine Karo nabiyu arayuwata danataba ganin "Uncle justice" Yana ciwo.
M'uryata ciikin sasarkewa nake fadin meyasa "Uncle Justice" zaka zauna da ciwo haka.
B'aice Dani komai ba sai yunkurin da yayi yanason ya kwanta.
N'ataimaka masa ya kwantar k'ur yakureni da kallo. da hannu yake mun Alamar dana daina k'uka na kwanto saman kirjinsa hannunsa yasa Yana sharemun hawaye.
A'zuciyarta innata sakama Khoolsum Albarka lallai itadin kawar arzikice, nakuma gode ma baba da irin matakin daya dauka.
D'a sauri natashi ganin temperature din nakara Hawa narubuta kayan da zanbukata da Allurai da magunguna nabama orderly sanusi yakaisa su siyo.
N'adawo natube Masa kayan jinkinsa nabarsa d'aga shi sai short niker farar fatar jikinan nasa ita kanta tayi yaushi s'aboda ciwo.
T'o meye samesa h'aka najiko tsumma nafara goge Masa jiki da ruwa masu sanyi.
W'anda hakan yasa kakkarwar jikinsa takaru nataririke hannuba baiyaso nadaina.
Orderly din nadawowa na Fara kokarin hada masa Karin ruwa,
D'ama jijoyo a hannun "Uncle justice" tamkar nefa hakan yasa bansha wahalar samun jijiyaba. najona Masa Karin ruwa tukunna n'ahada Allurai guda biyu nayimasa a kowace kafa.
S'hidai duk inda nayi Yana Bina kawai da kallo sai Dana tsira Allurarne naji ya runtse cinyata Gam dayake kwance sama innata yimasa Aikin sannu.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195433697*
*LXVIII*
S'aida b'arci yadauke sa sosai, tukunnah Nima nasamu sukunin tashi nawatsa ruwa,
Nazo nayi sallokina cikin natsuwa.
C'ook ne yakiran inter call, yake gayamun cewar, yagama dinner.
N'ace Masa toh y'akuma naimi izzinin tafiya idan bawani abun da zaiyi shima nayimasa umurni da yatafin tunda nazo komeye zangabatar da kaina.
D'a sanyi jiki natashi n'abude akwatin kayan da "Uncle justice" yazomana dasu, daniyar nasamu Kaya nasaka.
A'mma Naga suturar duka saidai Masha Allahu kawai, domin badangin atampha less ko shadda kodaya, sai tarin robber materials na dogayen riguna.
W'ata mint green din rigar nadauka tasauka kasa har tanasharar kasa, takuma lafe jikina saidai hannayenta masu fadine sosai Kuma da tsayi.
N'aje dining table nasamu lafiyayen tuwon samolina da niyar bushashen kubuwa da bushashen kifi, sai kunun Alkamma gyada sia stick meat.
D'uk da cewar gayana yin h'alin danake ciki Amma naci tuwon sosai da Naman kunun ne kawai banshaba.
A'bincin yamun Dadi, sosai danagama kunun nadauko a plakes da cup sai stick meat din nazodasu a tray nakai daki idan Uncle justice..ya tashi yasamu Dan Abunda yasama cikinsa.
N'asamu har lokacin b'arci yake Amma ya juya kwanciyar sa' Wanda hakan yasa ya danne hannunsa da ake Karin ruwan.
D'a azama na ajiye tray din nahau saman gadon nagyara Masa hannun ya Dan farka k'adan ya kalleni tukunna yacigaba da b'arci.
W'ayata na janyo nakira Maman fareeda, cikin murna da jindadin muka
Gaisa, tace tafiya ba bankwana Yar gidan Asiya saidai muka lalaba mukaji bakwanan tafada Tana dariya.
C'ikin jin kunya da nauyi nace ah wallahi balaifina bane,
K'afinma nakarasa t'ace ya isa kema din balaifi kikayiba Kuma hakan da baban khoolsum yayi yakyauta. Matuka.
N'ace eh Maman fareeda kingama gashi "Uncle Jawad" dinma bayada lafiya t'ace subhanalillah inji ba saosai ba nace wallahi sosai bakiganiba har Saida nasaka masa Karin ruwa.
t'ace oh Jawad da kulafucin iyali y'anxu h'aka damuwace Allah yasauwaka nace Amin.
T'ukunnah tabani Ummu Salma mukayi magana ita fada tahauyi wai dama nasan ga yanda mijina yaso, so yayi mutafi tare Amma natsaya shirme, to karta kuskura takarajin h'akan.
S'hiru nayi hartagama araina nace oh nice Ummu Salma keturawa w'urin miji abani wahala batako tausayina, kuma j'ibi girman "Uncle justice" "
Amma ita khairat d'uka j'ibi k'halipha bawani girmaba Amma kirri Kiri Tana tsoron kadaituwar su da Yaya khalipha, kar atabamata ya.
N'ayi dariya t'ace au dariyama kikeyi koh naje ah ah insha Allahu bazan komaba Umma Salma tace toh madallah.
"Uncle justice" bai farkaba sai b'ayan magariba Inna zaune m'una chatting da khairat,
F'ada sosai nakemata akan yanda take sakin jiki sosai da khalipha,
A'bunda yabani mamakin baifi A'msar da tabaniba to amma Yaya fareeda idan Kuma Shidin muharraminanefa! bankaiga Bata amsa ba naji kaifin idanuna "Uncle justice" akaina.
C'ikin slow active nasauke wayar d'aga kallon screen illai kuwa mukayi ido hudu da "Uncle justice"
K'ur yakureni da kallo, Wanda hakan yasa Yar tsalguwa takamani Inna ganin tamkamar nice nasaka sa wannan h'alin danabiyosa da hakan batafaru dashiba.
D'an dauke kaina nayi d'aga kallonsa cikindan rashin sakewa nace Masa sannu "Uncle justice" Allah yabaka lafiya
H'annunsa ya mikomun nakarasa narikesa ya kwantardani saman kirjinsa.
M'uryarsa cikin rauni sosai Allamar galabaita y'ace feel free ma wife bakiyimun laifiba it's just a lack of Mis-Understanding uhumm. N'adaga Masa Kai.
D'a sauri nakallesa ganin ya akayi yafahimci Abunda yake Raina.
G'irar idansa daya yadagemun y'ace yes karkidamu.
N'asake kwantar da kaina innashafa damtsen hannunsa, nace "Uncle justice" kayi hakuri bazan sakeba kome kakeso zanyi I promise yayi Dan gyaran murya yace is alright.
D'asauri natashi nadauko tray din dazu Amma yadakatar Dani da ido yayimun Alamar wanka first.
S'aida naje n'ahada Masa ruwan wanka tukunnah nazo natubesa muka shiga wankan i'nda yaso muyi wankan tare Amma nabashi hakuri dayabari har gobe nibanjima dayiba Kuma shima jikinsa bakwari.
N'ayimasa wanka da brush tukunnah yadauro arwallah muka fito yayi salloli naciremasa jallabiyar na sakamasa kayan Shan iska.
D'uk da Anna sanyi garin Amma nayi setting room heaters din gidan.
Gabadaya sun dumama gidan tareda kunna air fresheners kowace kusurwa.
S'ai bayan yagama sallah tukunna naganartar Masa da Abincin.
K'unun kadai yasha da Naman Suma badayawaba.
A'raina nace lallai ciwo yakama maza "Uncle justice" ne y'au da Dan tsakirar Abinci.
S'ai k'usan misalin ten muka kwanta i'nda nakoma maida Masa Karin ruwan tunda nalura cewar karfin Hali kawai yake Amma bawai yasamu kwarin jikinba.
B'anyi barcin kirkiba kwana nayi Inna kula da Karin ruwan karya dannae hannunsa.
H'aka Kuma temperature din tanayi Tana Hawa saina kunna AC Kuma saita sauka nakunna heater.
K'wana biyu Inna jinyar "Uncle justice" Kuma balaifi sauki yasamu sai dai Yar banxar shagwaba dayatsira kuma yake fama da ita,
Abu kadan zai buga kafa waini nasa yakwanta ciwo, wai nayi Masa mugun kamu what is the secret muyi dariya.
S'ai Kuma yakureni da kallo I love it having eyes contact with you is also part of your secret I thing!
D'a dare yarage saura cikin Alluransa biyu dasuka rage agama does din medication din gabadaya
A'mma Inna "Uncle justice" yadinga t'abara da buga kafa yana zagayen parlor wai lallai lalllai shi tsoron Allura yakeyi.
B'ayanda banyi dashiba da yatsaya Amma yanuna da gaske s'hifa yaji sauki abarshi hakanan basai ankarabasaba
D'ama nice dalilin ciwon nasa kuma gani nazo s'aboda h'aka cutarsa tasamu magani Mai sauki da Dadi.
Z'agayen parlor muke ninadage sai ankrasa tunda saura nayau kadai s'hikuma yadage bayaso.
Danaga dai dagaske yake cikin haushi nace wallahi maza bakuda adalci kunfi kowa son jikinku.
y'anxu dubbi Kai Dan tsinin Allaura yana dagama h'ankali, Amma mukuma kurintse ido kuna sakamanan abunda yafi Allurar kauri da girma bako tausayi.
S'aboda h'aka kowa y'arike na hannunsa Ai dajin h'aka ya kwanta nan i'nda yake saman capert ya dinga khylkhyla dariya tamkar zai shide yayinda nikuma najinhaushi nakule.
H'ar Saida yagama tukunnah y'ace ah ba za' ayi hakaba idan dai Dan Allurace so gani.
Dolene kowa ya aiwatar danasa y'au Kam,
N'iban koma bama maganarsa muhimmanci ba kawai naje nadauko Alluran.
Da Inna hadawa harda runtse ido wai bayason ganin yanda ake zuka ruwan tsoro yakeji.