Sashe 27
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan inna da murya hali ko hali a kasata nigeria idan da zan zama shugaban kasa toh doka ta farko dazan dora itace hanna kowa ziyartar gidan Amare har sai bayan mako biyu idan takama har dole sai anyi aike toh asamu Al majirin gida yakai sakon wanda shi dole iyakarsa kofar gida haba. ☹️😟
M'una da bukatar kusanchin juna acewar mai martaba sai kusan kowa baiji dadin wannan hukun chinba, amma bayanda za suyi
nikuma jina nake kamar baniba, tamkar wata hallitar ce akadauko a kadora madadina, haka nake ganin komai wani bambara kwai.
H'aka nawuni sai wuraren karfe biyar tukunnnah nashiiga kitchen nafara hada masa abunda zaiyi bude baki dashi,
tosted bread nahada mishi da alalar gwangwani, sai ferfesun dayen kifi da Chinese rice lokaci naga ya kuremun sosai hakan yasa banyi yunkurin hada mashi drink ba, nayi amfani kawai da available ones damuke dasu.
B'anshir ya kayan saman dining ba kasan cewar nasan lokuttta da dama idan har batareda iyali zaici abinciba to yafison zama akasa, hakan yasa nashirya masa su daga wani bangaren na palorn saman foodmate mai kyau da wasu yan kananan trow pillos, ayayinda shikuma yake tsakiyar palorn zaune akasa yana kallon labarum duniya atashar aljazeerah, damashi halayenshi kenan bamai yawan fitaba ne idan kadauke zuwa wurin aiki ko gidan mai martaba, chna ba arasaba sai gidan yan uwa da abokan araziki suma saida lalura.
Yanajinna inna dawainiya da kaiwa da komowa, tsakanin palor da kitchen, sam bai matsa dayawan kallonnaba domin yanason kwarai azumin nan yasama masa sauki, duk da dai yalura tun da tayi wanka da safe take fama cikin zumbulelen hijab, dazu dazata shiga kitchen har yaso yayi mata Magana saidai ya kyaleta, tana tafiya wani lokacin yana naiman tadeta, amma duk daha bata cirenba
Innajin anfara kiran sallah tuni tadauko wan kakken dabino da rowan lipton din green tea batare da na zuba sugar basaidai zuma.
Nasame sa har gabansa cikin dan rudu da faduwar gaba na tsugunnah har kasa ganin hijab dinna na naiman tadeni yasa cikin sauri da azama ya karbi tire din hannun dake naiman barewa, cikin husky voice dinsa yace be careful! jin muryarsa yakara sakani cikin rudu,
Sai danaga ya dan kurba tea ya dauki dabinon yaci naduka a gaban sa nagayar dashi tareda yimasa barka da shan ruwa, muryarta itama tayi sanyi sosai, sai kakkarwa take inna harhada kalmomin, dankaramin plate nadauko mai dauke da dabino da cup din rowan lipton din takai gabansa domin ko ba afadiba nasani yana nan yanayin sana ar tasa tayawan kallo. Araina nace anfa sha ruwa.
Bantsaya ba tashi kawai nayi nawuce dakina, domin gabatar da sllaah nima shidinma da yagama masallaci ya koma baishigo ba sai bayanda akagama sallar isha i, daman nasan da hakan idan yafita magrib bayada wowa sai bayan isha yakan tsayane daukar karatu atsakanin magariba da isha I a gurin liman.
Hakan kuma yayi dai dai da nima nasamu lokacin da dinga yin tawa tilawar qurani.
T'urare gidan nakarayi da tureren wuta mai sanyin kamshi ganin har lokacin bai shigoba yasa nadawo palor na naimi wuri na zauna da charbi ahannnunna inna yima annabi salati SAW dafatar ladar Allah ya akita izzuwa ga kushewar Aunty Ra reeema idanunta har cikowa suke da hawaye tana maidasu idan ta tuna yau fa itace tareda "Uncle justice" amatsayin miji da mata mutumen da Aunty Raheema ke mugun so da gudun bacin ransa, abunfa kamar jiya zamansa da Aunty Raheeman.
Yadanyi mintuna da shigowa ganin kamar hankalinta baya tare dashi kenanma bataji sallamar saba yasa yadanyi gyaran murya kadan, dadan firgichi nadawo cikin natsuwata, koda naganshi har yaje wurin chin abinchi dan murmushi yaakub cemata aranta tace "Uncle justice" da abinci kuma.
T'ashi tayi tasamesa ta tsugunna tahada masa komai tareda kwawata komai tazubashi cikin mazubin da yakamata duk ta tura masa gabansa ganin yanayin abincin yaji dadi aransa domin komai yayimasa yanda yakeso dama shi kam yasan sam bazai samu wata matsala da itaba indai game da abinci ne.
*Idan kinada hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xl*
S'akin cikin sa yayi yakwashi girki sosai, kusan komai saida yachinye shi tosted bread din ne kawai ya dan rage slice biyu, yana cin abincin amma duka kulawarsa da hankalinsa yana kaina yasani dama sam bazataci abinci tareda shiba, sai bayan dayagama nagyara wurin tukunnah nashiga kitchen na dama fura da sanyayan yogurt nasha shima kuma nakowo masa
K'usan hakan dai rayuwa tayita tafiya abu nafarko da nafara kula da "Uncle justice" shine yannada tsanin kula ga mutanen da ke taredashi,
Yakanyi, iya bakin kokarinsa kusan koda yaushe yana kulla yatabbatar bana cikin damuwa kuma ya tabbatar da naci abinci koda zumar ce da madara tabbasa sai ya tabbabta nasha sam baya lamuntar zama da yunwa.
zuwa yanxu munsa mu akalla sati ukku cikin na hudu da aure, kuma har awannan lokacin ba wanda yazomun daga gida.
S'ai dai kawai muyi waya dasu kuma har awannan lokacin "Uncle justice" ma bai koma aikiba daga hutun daya dauka.
zuwa yanxu zaman namu yadan samu cigaba saboda zuwa yanxu sam yadaina tashi zuwa yin wani abu da kansa, kama da bani ruwa hada mun green tea, ruwan wanka da dai makamna tansu.
D'uk da cewar yanada wahala ace nabarsa zaune awuri batare da nacika gabansa da wasu abubuwan namotsa bakiba, haka kuma kusan kullum da kallar different veriaties na abinci dazan gabatar masa dasu.
T'uni idan mutum yaganni madafi zai iyya rantsuwa bantaba sanin yanda akerike syringe bama ballantana aikin asibity saboda gwannan cewata akitchen shi a baiyane yake.
S'ai kuma wani Karin ciganban da akakara samu a zaman takewar tamu, shine mukan dan zauna zaman kallo lokutta da dama duk da dai bawata fira take shiga tsakanin muba sai dai yawan kallon dayake bina dashi wannan kam har yanxu ba abunda yaragu.
S'aidai ansamu sauki kwarai wurin samun natsuwa ta da dan kwanciyar hankalina bana yawan rawar jikin da nake kamar da! Da yawan fargaba, duk yayi sauki inna ga hakan baya rasa nasaba da rashin kusantata da har yau baiyiba.
K'amar yanxu damuke zaune labaru yake kallo a T.V.C news bayan yagama kallon headlines din yaga duk yasan su, yasa yachanza akalllar tashar zuwa rok chnel a inda suke haska wani high romantic monie [sweet around the grownd ] na yul edochi dawata sabuwar fitataciyar yarinya yar wasan noollywood action, sunkam baza rashin kunya sosai acikin wannan movie,
Ni sam ban ma san abunda ke wakanaba duk hankalina ya tattara akan wayata muna charting ne dasu khausar, inda sukemun sharri wai zuwa yanxu sunsan inna dauke da cikin "Uncle justice" nidai saidai natura musu emoji fukar fushi kawai ☹️😟
Sai sanda naji kidan T.V din yadan chanza shiru kuma ya ziyarci wurin by mistake na dan dago idanuna nakalli T/V suhanalillhi nace tareda dan satar kallon gefen da "Uncle justice" yake zaune atake kuwa mukayi ido hudu dashi.
D'uka hannaklin sa yana kaina anashi bangaren kuwa yakai makura wurin bukatuwa tareda son kasan cewa da iyalin sa ba tun yau ba, amma yana ammafani da girman da zurfin illminsa yana bin abun ne da tacticks da fomulars,
D'ama azumin da yakene kedan rage masa buka tuwar amma kwannan dole tasa ya aajiye saboda ulcer dake son tasar masa, ta matsa mashi.
S'am banji takun saba domin ni hankalina ma kusan nace yabar jikina don azahiri zaka dauka wayata nake kallo amma sam hankali na ma baya tare akan wayar so ma nake intashi amma sam bana son ma nanu tamkar nasan ma abunda yake wanxuwa.
ajikin akwatin television din.
H'annun sa kawai nagani saman nawa yakarbi wayar tareda ajiyeta gefen kujera, sai duka hannayen sa biyu dayasa yamikar dani tsaye!
kallon nasa ne sosai yakafeni dashi. nikuma hakan yasa na lumshe idanuwa na sosai zuciyata take wani irin bugawa innaji duk naman jikina yana wani irin kaduwa yar fargabar da nake ta murna ta tafi amma inna danyar ta shar gata nan tadawo sabuwa fil,.
A'rayuwata tun tashina bakida wani mahalukin mutumen da dana keji da tsoro irin "Uncle justice" ahanunsa yasa ka ahankali yanashafa gashin saman girar idona. tamkar wanda giirar ta har gitse yake kokarin kwantar da ita yasamu mintuna biyu yana aikin shafa girar, tukunna yamayar da hannuwansa duka biyu samna kafaduna yadinga matsowa dani ahankali in a slow motion har yahada kirjina danashi.
Bom 💥 kirjina ya buga sanda yayi landing saman nasa! wanda nayi imanin yanajin yanda kirjina kedukan sakwara, dan dumi dumin nadanaji asaman kwarmin idona yasa nagene sumba ce yakaimun mai sanyi asaman kurmin idon.
A'yayin da nikuma nasake wata sanyayyar ajiyar zuciya, yadauki yan sakanni kafin ya dauke lebunan nasa daga saman idonan nawa,
S'hikuwa aransa sosai yakeda shaukin halitatta kusan biyu zuwa ukku a tareda yarinyar a inda yake maseefar som idanuwan ta kirjinta dakuma color complection na skin dinta, a yanyinda lokacin rayuwarshi da raheema kuma tsawon gashinta da tudun hips dinta sunfi komai daukar hankalin sa, sundauiki tsawon lokaci suna rungume da juna araina sai salati nake sam banason "uncle justice" ya chanxa ra ayinsa dangane da irin zaman damuka fara, nababu maganar raya sunnah Allah yagani banason yachanza ra ayi akan hakan.! Nasan shima din kuma bazai so naga hallitarsaba tunda shi da kanshi wata rana yataba fadimun kallo daya yakemun ni da little fareeda.
G'yaran murya yayi cikin husky voice dinsa yace Reeda ban amsa ba, amma nadan motsa kaina dayake kwance akan kirjinsa Reeda innajin zuwa yanxu dukkanmu munsamu natsuwa dai dai misali, saboda haka agaskiya ni hakurina yakai makura Reeda zuwa yanxu inna son ne muma mufara rayuwa kammar dukkkan ma uarata.
S'hiru duk muakayi araina innata karanta la' illaha illla anta sun hanaka inni kuntim minnaz-zaleemooon gani nake kawai shi danne ke kitsama Uncle justice irin wannan shidanin karatun a cikin kansa,
Tuni hawaye yafara zuba akan idona wai ni meyasa "uncle justice" yakasa fahimta tane tabbas nasan halinsa nakuma san lalurarsa amma nima yakamata yaduba mani.
M'uryata tana rawa tana sassarkewa da kyar nasamu dammar har hada kalmomin nace dan Allah "Uncle justice" kayi aure, ka kara aure gobe mata biyu, nizan dunga dafa maku abinci da komai da kuke bukata, dukkanku daga kaidin har matan da zaka aura.