Sashe 8
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
l'okutta da dama a irin wanana lokacin dole take sakawa "uncle justice" yake tashi da azumi, saboda yanayinsa kamar yau littinin da wuri da hanzari nashirya komai kasancewar yanxu lamuran sun chanza nima zanrika f'ita da safe, kuma gasu "uncle justice" zasu asibiti tareda baba mairo, saaukintama inna fitowa baba mairon tagayamun dacewar kar natsaya shirya wani abu mai nauyi saboda uncle justice yau yatashida azumi. kusan dai gidan rufeshi za'ayi kowa fita zaiyi bakwai da minti biyar nagama komai, Nasallami kowa, ganin "uncle justice" yafito daga dakin yasa naleka dakin domin naga jikin Aunty Raheema nayimata inna kwana, nashiga baiwar Allah saidai tadagamun kai, ko hannu, ba magana daya da ta iya amsawa, da hawaye cike a idona, nafito dakin jin cewar "uncle justice" zai shigo araina innayimata addua a tareda fatar samun alheri taredasu.
Little fareeda muka fito bayin Allah yaran duk sunyi sanyi, john ya
ajiyesu sannan nima ya ajiyeni bansamu sukunin gama lecture ba ranar nan sai kusan 4 narana.
Sannan nasamu kaina na nufi gida araina inna tunanin su daddy kome sukaci Allah yasa babanssu yayimusu koda take away ne sunchi.
kokuma yakaisu gidan mai martaba, domin yaran mafiyawaan lokaci idan suka dawo daga school kamar suchi babu. balaifi suma sundan gaji ubansu bama kamar da daddy da son abinci bansamu sukunin zuwa asibitiba saida maraice gab da magariba.
Tunda nasan cewa "uncle justice" na azimi saida natsaya nahadamasa kayan buda baki tukunnah natafi munsami wani tashin hankalin inda muka iske ansaka aunty I.C.U wato intensive care unit. bama abarin kowa yashiga wurinta daga "uncle justice" sai kuwa mai martaba dayazo yashiga yayimata addu a, kuma awannan karonma cikin yakoma lalacewar shima kennan sai anfitardashi. acewarsuma dole dai da akwai abunda yakecikin mahaifar ta:ta dake lalata cikin amma suna kan bincike yanxu basukai ga gane komeyeba takamaimai haryanxu.
haka dai haka dai aketafama da yanayin rayuwa yadda duk tazoma mumini na kwarai to saidai yace alhamdulillahi,
yau tayi dai dai da kwaannan Aunty raheema shabiyar a asibiti tun kwananta biyu achan aka cire cikin akakuma yita mata D.and C
amma kuma harynxu dai sauki sai wurin ubangiji, mai martabane yakira meeating na gaggawa, innda yasaanar da cewar ya yanke shawarar fitar da aunty raheema zuwa asibitin king fahad dake riyard kasar saudiya, ko Saudi jarmani domin asamu agono ainihin matsalar dake damunta. tuni kowa yayi na am da wannan shawarara, a inda "uncle justice" duk wata fahinta da ganewa tashi sam bata taredashi saidai duk abunda akayanke shawara yace toh. tuni akashiga naimani visa da "uncle justice" Aunty raheema da ummina sai Fulani babba mahaifiyarsu "uncle justice" kuma uwargidan mai martaba abunka da harakar manya, da naira cikin kwana hudu komi ya kamala. suka daga zuwa kasamai tsarki, nikuma da baba mairo mukachi gaba da kula da gida dayara. ayayinda gefe daya nikuma ga karatu yafara tasani gaba kasan cewar kowa yasan yanda karatun koyon aikin jinya yake baa bun bane maisauki kuma ba yason warki, haka dai duk dare kafin mu kwanta bayan nayima yara home work dana boko dana islamiyya dik mun gama tareda bitar karatun kur'ani nima nakan duba littafaina hakan tasa dole na dan kara lokacin k'wanciyata barci daga tara zuwa goma. nayi karatun natsawo awa daya darabi duk darasin da akayimana sainabi nasake karantawa, alokacin week ends kuma nakansamu kusan awanni ukku ma domin inna son nasakama iyayena suji dadina, kuma nafitar dasu kunya
ba iya kamun kaibane yara zasuyi domin iyayensu suyi alfahari dasu, daga ciki harda tsayawa da maida hankali ga k'aratunsu yautakama watansu Aunty raheema daya da sati daya, da tafiya kuma balaifi anasamun sauki Alhamdulillah!
Tunima har maman fareeda tadawo tareda mai martaba, da yaje dagabaya.
nima kuma gab muke yan kwanki da mufara jarabawar karshe Allah Allah kawai nake sudawo nakoma gida su su daddy da little harsungama exams! din nace idan dai harnagama iyayensu basudawoba zankaisu gidan mai martaba, nikuma nakoma gida.
Yauta kama laraba kuma ayaune muke gama jarabawarmu, ko da nafito nataradda john a mota yana jirana muka tafi dawowata gidan nasamu ummina agidan nako ji dadin ganinta sosai sai inna ta murna tazo tafiya da nine dama rabona dasu tunkafin nafara exams da murna sosai nafada jikinta tayinayimani fatar alheri. tareda samun result mai kyau, yamafi nawanchen lokacin nace amin.
kuma take sanar dani zuwa ranar daren littinin ko safiyar talata zamu tashi zuwa kasa mai t'sarki nida little da daddy, da baba mairo, sai ita dazatayimana rakiya tace kuma zakujene kugano jikin mamansu daddy kodayakema da sauki sosai, andaiki sallamotane har sai sunga jikintan komai yakoma normal tukunnah.
Tuni gidan yarude da murna nima kam nasan tasamu sauki balaifi tunda kusan kullum sai munyi waya da ita matar da aka tafida ita bata ko iyya Magana, amma yanxu har yar fira munayi idan muka kirata ko ita takira najidadi kwarai zanje inyi dawafi Allah yasa duk nacinye jarabawata, duka ranar talata da asuba jirginmu yadaga sai kasa mai tsarki, tafuyar awa biyar cikin hukunchin ubangiji muka sauka a filin jirgin king abdul aziz, international airport dake jidda mota mukayi shata zuwa masauki a inn da muka sami Fulani babba kawai domin
shi "uncle juatice" sunstareda Aunty Raheema anturasu yin wasu gwaje gwaje sai bayan kusan awa biyu da zuwanmu sannan "uncle justice" yakira wayar Fulani babba, yace muna iya zuwa sungama tunda daman yasan da zuwanmu.
Munsamu aunty ra heema jikin da sauki sosai tunda har ma takan tashi zaune tayi firama, abinci ne dai haryanxu bai fiya zama acikinta. ba daama dama abu mai ruwa shima idan anyi dace ne yake zaman.
*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*
*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*
*DEDICATED TO UMMU SAYYID*
*A FIRST TIME WRITER*
*WANAN LITTAFIN NAKUDINE*
*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKI KARU DA ABU BUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN*
*LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA*
*IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI*
*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*
*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*
*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.*
*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*
*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*
*FREE PAGE*
*xv*
M'una shiga muka ganta sai duk muka fashe da kukan dadi, abunka g'a mai fara, a itakuma tanata d'ariya da murmushi amma duk dahaka saida little tasakata zubar da hawaye, nayanda take nuna da muwarta.da k'ewar uwar da sukayi.
K'unsan mace da rauni. dama daganan muka jajanta mata dafatar Allah yakara sauki, daga nan muka shiga fira munsamu kusan awanni biyu tareda auntyn muna fira. kafin ma aikatan Asibitin suzo suka koramu da cewar mubarta ta huta lokacin shan magani da barcin ta yayi, suka dora mata Karin ruwa tare da bata magunguna ta tasha.
kwan nanmu shabiyu da zuwa aka sallamo Aunty raheema, amma duk bayan kwana biyu zata rika zuwa ganin likita har na tsawon wata daya kafin subata long "appointment"
gida ne dama dungum
aka dauka mai dauke da dakuna shidda, palor ukku kowane palor yana dauke da daki daya, a yayinda sauran ukkun suke ajere, "unle justice" da Aunty raheema part dayan maman fareeda Fulani babba, da baba mairo tace tasaamu masu tayata kwana part daya.
Sai dayan inda mai martaba yake sauka,
ayayinda nida little da daddy muke cikin self content daya, washe gari tunda safe nashiga part din su Aunty Raheema mugaisa tunda tun jiya nace kowa yashirya da wuri zamushiga cikin garin makka, muyi dawafi da sa'ayi shigata kenan nasamu Aunty Raheema tafito daga wanka, tana zaune gaban dressing mirrow tana taje gashin kanta, shigowata yasa tayi saurin daukar hular ta dake saman mirrow tarufe kanta, bangane komaiba kuma banga abunda yasa tarufe kantanba wata killa ko tayiwankan tsalkine batason ingani, muna gaisawa namatsa kusa gareta na dauki comp din nace aunty bari intaje miki,
Tayimun murmushi tace ah'ah yar gidan yaya Asiya ainagama keda yake busy body ce maganartata tasakani yin murmushi, amma a gaskiya hankalina yatshi ganin yanda gashin kan Auntyn yake zuba sosai, daga wanda nagani samna dressing mirrow din harnajikin comp din cikin inna inna nace mata aunnty raheema kinkuwa ga yanda sumar kanki take zuba, itama cikin hanzari kamar bata so wani yagani kuma bata sobama wani din yaganiba tayi sauri ta tattareshi gaba daya tasaka cikin leda tareda kirkirar murmushi wanda daka ganshi zaka san lallai cewa na yakene, tace ah haba kinmantane yar gidan asiya nafa jima inna jinya tun wacen cikinfa dole dama jinya da kwanciya su kansaka mutum yin irin haka wata ajiyar zuciya nasauke.
Mai nauyi domin har ga Allah natsorata kam,
dukkanmu muka dunguma zuwa cikin garin makka.
M'unsaka natsuwa sosai mungabatarda ibada da addu oi bayan nan munyi yawo sosai, amma banda aunty raheema da "uncle justice" su anan harami muka barsu saboda jikin Auntyn Raheema, bawani kwarine dashiba irin hakanan kuma ga rashi cin abinchin kirki da bata iyya yi har yanxu,
Muke bamu baro makkaba sai bayan da muka sallaci issah a harami tukunnah, shiyasa kodamuka dawo kowa bawani dogon zance kowa yanaimi wurin da zai yada kafadarsa.
"Uncle justice" kuma balaifi ganin aunty raheema tadansamu yabude babin sabon angwanchi yama daina azumin da yake, to dai kamar yau dawowarsa kenan daga massalllaci, sallar la asar yashigo pallon yagaida fulani babba, da ummina.
A yayinda muka gaidashi dukanmu jam'I yayi yabamu amsa daya.
Yau Auntyn saukin yakaru dan harda yar kwalliya tayi tashafa powder, kwalli da man lebe.
Doguwar rigar dake jikinta kuma tadan kamata, daga sama wurin kirji ta, ai tuni "uncle justice" yafa manta da kowa ya zuba mata na mujiya kai haba zuwa chan lebunan nasa suka fara vibration dayaga abun ba sauki yatashi yanufi part dinsu haba wata dariyace, takamani. anan kuwa na dinga kyalkyatawa, amma banbari su fulani babba sun ganni ba, Aunty raheemace kadi talura itama, murmushin tayi ta tashi tabi mijinta.