Sashe 28
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M'urmushine ya kubce masa aransa yace lallai ya yarda Reeda yarinyace kuma yar fari! saida yakarayin kasa da murya yace kin tabbatr da abunda kika fada kaina nadagamasa yace ok toh kikalii cikin idona kifadimani ta yanda zan yarda da gaskiyarki.
Bawani jinkiri kuwa nadago idona
na kalonshi ba irin abunda yafi daukar mun hankali irin gashin girarsa, dake da cika wanda banyi auneba saidai saukar lips dinshi naji saman lebunana cikin sanyi da sauki yake tsotson lips dina, munjima ahaka har saida yaji saukar hawayena tukunnah yasarara mun saida yayi gyaran murya tukunnah yacemun to keyanxu aure kike son nakara kaina nadaga mashi yace toh idan hakane meyasa bakyason murabu kawai shirunayi hr saida yadan girgizani tukunna nace masa inna son ne nayima mutane masu tsanannin tasiri da daraja number daya arayuwata biyayyah.!
S'hiruna dan wani lokaci yace dasuwa dasuwa Abba da maimartaba ummu salma da maman fareeda uwa uba kuma nacika alkawarinda nadaukarma Aunty raheema, kuma banason rabuwa dasu little da daddy, inna son su sosai bana son wata tazo tawahalar dasu da rayuwarsu kayi hakuri "Uncle justice"uhummm bakyason zama dani kenan nagirgiza kai yace to nima kifadi wani dalili mana akaina shiru cikin tararabi nace eh! na yadda nakare rayuwata da kai idan har hakan shine cikar burin Aunty Raheema, wadda tana sonka sosai wanda inna ganin shine dalilin dayasa tabukaci na aureka kodon
na kula da kai tabangaren abinci, gefe daya kuma gasu little.
suma.
S'hirune yabiyo baya nadan wani lokaci zuwa chan yace how old are you Reeda I will be 22 by april dariya kawai yayi cikin ransa ko waya cemata shi aure kona kiyayane anazama ne hak oho! amma yaji dadi sosai da Allah yayita mai tarbiya tana abu sosai da natsuwa da hankali.
Z'anyi aure Reeeda kamar yanda kika bukata amma da sharadi, zakibani kullawa ta musamman kuma daga yanxu zan daina kwanciya saman kujera kuma bana son idan muna guri daya kidaina zama nesa dani inna son idan nafito wanka kidinga tayani inna shiryawa idan kuma inna gida inna son ko girki kike yakasance munatare, nikuma insha Allahu nayimiki alkawarin cewar idan kikayi yanda nace din insha Allahu nan da 2 weeks zankara aure!.
Watata sanyayiyar ajiyar zuciya na sauke duk da dai innjin cewar tabbas gaskiaya yadoramun wani irin nauyi ne mai girman gaske ni tayayama zanfara aiyanarda abinda yafada din amma kuma da nayi tunanin cewar duka duka sati biyune aikin yasa naji dan sauki nace insha Allahu zanyi
Idan kinada hali kibyani j Hafasf Abubakar sadeeq first bank 3195366407
*xli*
S'atinmu daya da kulla wannan yarjeje niyar baba mairo tadawo, wanda yayi dai dai kenan da watanmu daya da tarewa. wanda acikin satin nan daya bakaramar shiga damuwa nayiba, da irin dokokin da "uncle justice" yadoramun abunda ma yafi damuna irin yanda yakeyin tsaye yakafeni da mayen kallo yace saina shiryashi idan yafito wankan safe, kuma fuk acikin dokokin wanan dince tafi bani wahala, domin muna kwashe kusan awadaya muna baadakala nidashi, kamar yau dinma yafito wankan yace sai dai lallai nayi aikina da kau kokuwa duka aikin satin dayan ya watse kenan, hawayen jin kunyara sa cike a idona amma hakan nake daurewa nayi toh ya zanyi da kyar nagama idona arufe.
A'mma kuma dare nayi shima hakan ce tafaru yafito wan kan darene dagahi sai towel daure asaman kugun sa, kusan kullun idan zaifito wankan da rigar wanka yake fitowa, amma daga jiya zuwa yau hakan duk ya chanza sai yadauro towel kawai wanda fadin kirjinsa da girman kafadunsa ga kuma murda murdan dama tsansa tsakani da ALLAH suna matukar tadamun hankali, da bani tsoro duk da dai nasani yayimun alkawarin cewa ba abunda zai shiga tsakaninmu.
T'sayuwar danaga yaja yayi nasan me yake nufi, amma sai nayi kamar bagane me yake nufin ba, nacigaba da shirya kayan wankinsa kana nan kayansa, dana wanke su da hannuna.
G'anin banko kalli inda yakeba yasa naji yayi gyaran murya dole na ajiye aikin danakeyin na tunkari wurinsa, kaina akasa sam bana son kallon sa, nimafa wannan abun agaskiya yana naiman wuce iyyakata, kojiya saidai ni cema nashafa masa mai don zaune yayimun gefen gado yabani umurnnin shafa masan.
H'aka dai cikin karfin hali nayi nagama sabanin da da saidai narika taimakawa da mikamasa kaya yanshiryawa, gefen gadonma yauma yaje yazauna yaayinda nikuma na wuce gaban madubin nadauko man shafawar, na obstacle men karamin towel din da ke hannunsa yamikomun, jikina amatukar sanyaye nakarba wato yau har goge jikin nizanyi lallai abun ya girmama domin Allah jama a wai mekeda mun "Uncle justice"
Nidai kaina akasa nakarba nafara goge masa. duka duka hanunwana nadukun kune sune acikin towel din domin sam banason fatar hannu wana ta hadu da fatar jikin sa.
G'anin gogewar saman kansa danake ta famaryi yaki karewa, aransa yanata faman dariya, wannan rashin wayau irin na fareeda har inna, hakan tasa yadanyi gyaran murya juyowa nayi da kaina da fuska inna kallonsa, dan kurri yayimun da ido tunda ga samana harka sana koyanxuma sanye nake da ashoben nawa wato dogon hijjabin kullum shigata kenan, koda kuwa kwanciyar barci ce.
W'hat about the other part of my body" yafada gently saurin koma juyar da kaina nayi, na kyara rikon danayiwa towel din. nayi kasa da hannunah dake rawa zuwa kasa, saman kirjinsa inna gogewa shikuma jin saukar hannun nawa saman kirjin nasa har saida yayiwani dan zillo, tareda sauke wata ajiyar zuciya. tareda saka kafa daya saman daaya.
Y'amaste kafafun wansa sosai lokacin danafara gogewar jin wata tashin tsahin aabun da kullum yake kokarin dauremawa yasa yayi saurin karbar man daga hannunah.
A dole yaci gaba da shafawa da kansa
nidai tunda nasamu kaina ya kyaleni tuni nadauki kayan zuwa toilet hakama yauma awurin cin abincinma bayan nagama hada masa komai amma yahanani shan yogurt da dama nahadoshi nazubamishi uwar zuma alamu yayimun batareda yayi magana ba, da nawanke hannu nakuwa wanke, sai yaturomun abincin danazzuba mashi tareda cemun bismillah, wato nima nachi.
A'raina nace nan kuwa za ayita nikan koda rana sam bana son cin abinci mai nauyi ballantana da dare! ya illahi nafada acikin raina tuwon danyar shinkafa nadafa da miyar danyar gyda da busheshen kifi, sai sai ferfesun naman sa da ginger drink sai mix stick fish dana hadamasa na anjima idan yana kallon dare,
T'uni kuwa nabata fuska dole tasaka nadago inna kallonsa hawaye har suncikamun ido inna tunnanin ta yanda zan iyya cin wannan abincin, amma ganin ba alamar wasa afuskar sa yasa dole tasa nasaka hannu nafaraci duk dai dai lomar danake diba tamkar wadda keshirin ciyare dadan jatriri har muka gama, yanadai kallona baicedani komaiba madara da zumar da banshaba kenan A wannan ranar domin jina nayi duk cikina yahankame mani kusanma da kyar nake lumfashi.
B'aba mairoma bata fiye shigowa ba, dayake tanada part dinta daban amma kodon saboda kadaici dayanayin girman gidan sam badayaba suke da irin wancen da muka baro ba, hakan, yasa nashawarchi "Uncle justice" da idan dare yayi tarika shigowa tana kwanciya a guest room,
saboda haka kullum da dare takan shigo sugaisa da "Uncle justice" a main palor kafin ta wuce dakinta tunda dama dagani harshi din bamasu son Magana bane.
B'akamar lokacin Aunty Raheema ba da take dayawan son raha da fira wannan sukan zauna tare siyita fira ita da baba mairon.
S'ai dai a duk likacin danake aiki akitchen tana shigowa ta taimakamun, kamar yanda takema marigayiyah, inna matukar jin dadin yanda takemun ta yanda bata banbantamu da Aunnty Raheema ba, duk dayake itace yar Uwarta a dalilnta ma tashigo katsina da a kauye take zaune. amma duk daya tadaukemun irin yanda takemata tana raye nima hakan takemani.
D'uk dayake achan part din nata akwai cook wana da ke aikin abincin masu gadi da wanda ake kaiwa masallaci amma ita baba mairoo namu muke zubamata, yau munsamu kimamin kwana goma da wannnan sharadin na "Uncle justice" namatsu kwarai wa adin lokacin yacika domin gaskiya amatukar takure nakegabatar masa dawasu lamuraran wani lokaci,
Y'auma wani sabon salon tashin hankalin ne nakoma haduwa dashi awajen kwanciya domin kuwa ada kwanciyar shi yana farkon gado ne ayayin da ni kuma nake kwanciya chan karshen gadon, kuma har asuba bamai matsa wa jikin wani, amma abun mamaki sai gashi yakuma kwanciyar tamu ta sauya salo nike fara kwanciya dama domin nakan barsa lokuttta da dama yana gudanar dawasu ayukkaka acikin computer wani lokacin harnagama tilawar qurani nayi barci bai kwantaba,
Amma me innaga banfi mintuna bakwai da kwanciyaba shima ya hawo gadon, ban damu ba nadaici gaba da karatuna Addu'oina murya kasa kasa, idona lumce inna kambama tsananin kudirar Ubangiji.
T'amkar dama yanda mukeyi wutar dakin akashe, shima da fuskar hasken computarsa yake aiki.
*Idan kina da hali kibiyani kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xlii*
H'ucin lumfashin mutum kawai naji agefen fuskata, cikin kaduwa da bugun zuciya nabude idona, yunkuri nayi natashi zaune wanda saidai naji haduwar fuskokinmu munkware dalilin kenan danayi baya zanfadi amma da hanzarin sa yatarbeni, cikin husky voice din nan tasa yace easy tareda samun dammar tallaboni gaba daya ya dora saman kirjindsa.
H'annunsa nadama samna girar gashin idona yayinda daya yake dan typing bayana dashi tamkar wanda yake naiman saka yaro karami yayi barci gabana na dukan ukku ukku yake ba kakautawa idona tuni sunkawo ruwa da kyar nake samun lumfashi yana fita daga kirjina zuwa kofofin hancina.
B'an iyace masa komaiba ammma jikina kota inna rawa yake yi, dama zan iya dana tambayesa koyaushene auren nasa ne domin nasan irin targert dinda zanyi anan gaba.
N'idai kusan nace wannan daren sam banyi wani barci isasheba duk da dai idona acike yake tam da barci hakuma duk sandazan lura dacewar kamar shi din yasamuyin barci kamar barcin nashi yayi nauyi, nakan yi yunkurin naiman sauka daga kirjinsa nasa, amma saidai kawai naji yagyaramun kwanciya tareda kara kankameni sosai kamshin mouth fresh dayake amafani dashi yakemun dadi ayayinda shikuma kamshin hair conditioner din da nake amfani dashi keyimashi dadi.
K'asan cewar yanayin tsowon sa daa kaurinsa yasa akwanciyar tamuma nake a dai dai open chest hear dinsa dasuke kwance lup,