← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 49

Sashe 44

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwance yake saman cinyata sai najuyosa za,ayi Kuma sai juya y'arike hannu nah wai karnatimasa da zafi,

Karshe dai Saida yasaka kansa cikin rigata tukunnah nasamu dukuninyi yimasan harda Yar kar.

Wanda hakan yasani dariya Nima Yana zai Rama anjima shima.

*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195433607*

*LXIX*

D'a safe Inna kitchen Inna hadamana break fast.

N'ikadai sai murmushi ke kubucemun, artabun mu na jiya da "Uncle justice" naketunawa.

You follow the wrong turn jiya sauran k'adan kisumar dani acersa.

G'ashi Kuma kinsan banida Lafiya yarinyar Nan shu'umace,

D'omin koni kaina nasan gaskia ajiyan na wuce introduction natafi har cikin long narative essays din, nafitar Masa da Advantage da dis Advantage din.

N'asauke da summary zuwa conclusion domin ajiyan. N'i ce na tuka motar.

T'abayana naji "Uncle justice" ya rungumeni tareda Dora kansa saman faduna.

H'annun nasaka innashafa sajensa nace good morning dear, Is a beautiful morning, y'ace just because of the beautiful woman I spend the night with! So the sunlight begin with beautiful brightness.

J'ikina ne yayi sanyi kalaman sun isar da wani sako cikin jikina, sunyi mun Dadi nakara shigar da jikina cikin nasa.

I'nna yabama tarbiyar gidan ku zawj with all this journey n'ajiya but still you wake up at this early morning for my breakfast what a wonderful creature ya Allah.

Y'afada hannunsa na kokarin shiga cikin rigata da dama shirt dinsa ce nasaka da takawomun k'usan gyuiwa

D'a hanzari narikemasa hannu nace please don't tareda kashe gasdin najuye chips din na karshe tukunna najuyo naxuba idanuna cikin nasa.

G'anin s'hikuma lips Dina yake kallo baniba yasa nace you want the French kiss uhummm.

K'irar idonsa yadage mun nayi tutudo s'aboda idan dai bashine yadukoba toh tabbas b'ayanda za,ayi na iya hada bakinmun.

G'anin h'aka s'hikuma yadago guguna yadagani sama.nahade bakunan mu wuri guda.

French kiss nabashi lafiyayye.

Banyishi da zafi zafiba kamar yanda yake Yi sai dai nayishi in a slow motion nake aikatamasa shi Wanda wani lokacin har saina Yi braking lips din tukunna sai nakara komawa.

G'anin tamkar nabashi enough yasa nayi yunkurin sauka Amma "Uncle justice" y'ace s'hikuma baisan h'aka Nan ba

G'anin Yanaimi yazage nikuma nayi azamar dakatar dashi,

Amma Inna namakaro magiya nakemasa Inna fadin akitchen fa Mike sai y'ace eh Allah yasa musamu Maciyi Abinci a kitchen din.

I'nna ganin a kitchen din Nima akasameni.

A Nan saman kitchen cabinet din muka baje kolinmu, Kuma W'annan karon shi yatafi da motar shiyasa nawani irin jigatu. D'ama

Da sanyin jiki na sulalo kasa na kwanta akife a'yayinda s'hikuma yake jingine da fridge. Yana kallo na.

Tashi nayi Amma Kuma sai n'arasa me zanma rufe da wannan Yar t-shirt din shin saman zan rufe gaban kobayan

"Uncle justice" ne kawai naji yazo yadaukeni nayi saurin rufe Idona.

M'unatafe Yana fadin sai kinyi kwazo Kuma kizo dagabaya kina nuna rangwanta.

N'ima cikin raunaniyar murya da sonyi k'uka nace Don Allah "Uncle justice" idan dai bashine kabiya hakanan kabarni h'aka Nan y'ace ah Nima Allurai da kikayimun nake ramawa naram.

Dole nayi s'hiru Vance komaiba Nida nake jinya saigashi reshe yajuyr da mujiya domin style dinda yabani kitchen yasa kafafuwana rikewa. Tamkar nayi prog jump!.

S'aidayayita gasamunsu da towel da ruwan dumi Yana fadimani new comma

W'atanmu dayan Abuja Kuma bawani aiki da "Uncle justice"

Keenidai fita ranar Nan da fitina ta isheni har nake tambayarsa wai yabatun aikin dayakawosane wai cemun yayi ai tun amota rashin lafiya takamasa b'ayanda orderly dinsa baiso sukoma kadunaba tunda basuyi nisaba Amma naki dalilina kena da m'una isowa yawuce Dani w'urin compress din suka ganni dakansu sukace sunjanye invitation din naje Allah yabani lafiya

Kuma tun zuwana Abuja d'uka d'uka baifi fita ukkuba da mukayi nafarkin sahad stores mukaje da Amigo

Sauran kam d'uka Elegance corner mukaje i'nda musu son nuna gwajin motoci ke zuwa domin baza basirarsu akan iya drivinga cikin waddanan gwanayen y'ace lallai sainashiga

C'ikin wata German sport car muka bazatsera tsaknina da wata Mata Yar kabilar idoma itama da mijinta Inna tuki Uncle justice n'adaga gefa shikechanzamun giya k'usan giya bakwai kega motar gawasu malatsa a dash board din motar da kera shaping dinta Yana keta isaka sosai.

A'haka nabuge matar Nan da ci Ukku da zero mukatashi

M'una fitowa da sauri tazo wurina muka gaisa suka Kuma gaisa da mijinta da "Uncle justice"

Tace Dani you drive fa madam nace Mata yes with the support from ma husband. That is good tace.

Zuwan Mai martaba executive meeting yasa file mukabi tawagarsa muka koma?.

Wanda naji dadin Abuja sosai hakan yasa narubutamasa I love all the moment in Abuja cannot forget about the memories.

N'aturamasa
Kasancewar suna Kujerar tsakiyar shida Mai martaba a'yayinda muke Kujerar baya Nida Fulani karama.

Innaga kobayan yanayinsa Uncle justice har da Karin Abunda yatason yaga anayi gidansu domin Mai martaba ko Inna zaitafi toh insha Allahu idan dai zai wuce kwana daya tabbas da iyalinsa zai tafi.

*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195433607*

*LXX*

A gurguje please.

B'ayan mundawo ne d'aga Abujar,

N'abukaci da Inna son su little da Daddy sudawo gida.

S'ai danayi magana nalura Ashe shima "Uncle justice" din Yana da bukatar yaransa kusa da Shidin sai dai Yana nuna kawaici ne kawai.

S'anda mukaje ma Abba da maganar s'hiru yayi yadan jinjina domin yaran dukansu suna Nan h'annun Maman fareeda.

T,,'o Amma tunda maisu yabukacesu to dukkansu har khairat sudawo wurina idan yaso duk ranar jumu,'a sai sudawo Nan gida suyi weekend.

K'owa y'ace hakan yayi
N'ikuma dawowarsu gida yasa nayi kokarin kwarai nayi t'saye tsayin daka g'anin sun iya girki sun gogu sosai w'urin harkar kitchen da kulla da jiki, da tsabtar muhalli.

M'unshaku sosai dasu suna Kuma sakewa sosai Dani.

B'ama kamar Daddy daya Fara kawo girma y'anxu, tundashi shikadai ne b'ayanda Dan uwa namiji dazasuyi gogayya, bakamar little fareeda ba dazaka jita itada khairat daki suna hirraki .

D'alilin kenan da nima nake yawan shigemasa.

Y'aron yayi sabodani wanda koranar daya yayi mafarki nagirma da yazo Masa,

N'iyazo yafadimawa Cikin jin kunya, No Kuma nanuna Masa ba harkar kunya a sha'anin Addini hakan dayayi shine dai dai.

D'a dare muka hadu Nida "Uncle justice" mukayi masa wa'azi cikin hikima da hikaya ta yanda zai rika kiyaye dokokin Allah.

K'uma hakan da "Uncle justice" yasani yasa yakara kula da yaron sosai, yafara jansa a jiki sosai Yana sakasa cikin wasu Al'amuran sa da kuma yawan kula dayanayin Addinsa, ya Kuma dorasa akan Azumin litinin da Alhamis.

Y'aya khalipha fa Kuma fitina yaso ya kunnah zangu zangu,

A'bunka ga tashin turai s'hifa cewar da ake sai ancigaba da boyema khairat gaskiyar magana Sam hakan bai masaba.

D'alilin kenan. Dayasaka matarsa mota cikin iya tsara kalamai ya fayyacemata komai, tareda fadimata irin kaunar dayakemata tun tuntuni da Chan.

She was very shock da ga farko taringa gudunsa Tana kunyarsa. s'hikuma dayaga h'aka yadauro aniya sosai naganin ya kwancemata burki bafa zaiyarda da sha'anin kunyar Nan ba gaskiya cutar da maza kawai mata suke da wata kunya chan.

H'akan yasa yaringa mamayarta yakarbe zuwa kaita, da daukota makaranta a'haka yadinga cusa Mata tasa akidar batareda kowa ya hankaltaba.

B'ayan babbar sallah dayake su Ammy sun zo sallah dasuka bukaci komawa kiyawa khalipha yayi wai s'hifa yabar UK har sai Princes tagama yatafi da ita.

Sai da Abba yashiga maganar yatabbatr Masa da cewar yayi hakuri yatafi idan har yamayar da h'ankali yagama master dinsa successfully to shikuwa yayimasa Alkawarin daya gama yazo yadauki matarsa koba buki bashi zaiyi.

K'uma kafin lokacin itama tagama secondry school sai lokacin Akasamu yahakura.

A'mma washe garin tafiyar k'usan dakin khairat din yatareyanata naci da kulafucin kaunar dayakemata saidai little fareeda tabar masu dakin Takoma dakin Ummu Salma Wanda ita Kuma tagagara b'arci tanata Jima Yar autar ta kar wani abun yasameta khalipha yanuna Rashi hakutinsa fili.

H'aka rayuwa t'acigaba da tafiya "Uncle justice" mutum ne Mai matukar kiyaye human feelings sosai,

D'omin duk Abunda yasan kanaso kona cimane toh yadingi siyensa h'aka Kuma Abunda duk yasan bakaso zai kiyaye.

Shima Kuma duk abun dayasan yanason kayimasa yakan Yi kokarin cusamakashi cikin hikima da soyayyarsa Mai zafi Wanda sandama zaka nakalci abun Mai nawa ko ganinbaiyiba.

Y'anada nacci kan abunda yakeso, har dole sai ka kware akai kadinga yimasa,

S'hekara k'usan biyu da aure Amma har y'anxu ba ciki ba labarinsa Nisan bandamuba idan m'una magana dashi nakance Masa watakila Nima Maman fareeda nabiyo da sauri zaice ah ah y'ace ah Allah yatsare Allah ne baikawoba.

Z'uwa lokacin da muka cika s'hekara Ukku damuwar "Uncle justice" ta fito sosai

S'hi kenan wannan itace jarabawar sa bazai samu Yara dayawaba duk da son dayakema Yara.

B'akuma yanda banyiba yabarni nayi aiki yaki,

W'annan karon Maman fareeda da kanta tace Mani idan dai har basonake nakunna fitina a cikin gidanaba to kuwa nabar maganar wani aiki.

D'ole naja linzamin bakina nayishiru, Amma innayin courses kala kala na online about Medical personal, medical examining, mefical information da dai sauransu.

D'addy yasamu Admission a Tunisia i'nda zai karanci information technology, Mai martaba da kansa yashirya ya kaisa.

K'hairat ma tagama secondary sai little da zata s'higa SS two y'anxu

H'aka Kuma sadeeq ma buki ya matso zai aurin mufida kanwarsu samie tare za,ahada bukinsu itada samie.

R'anar wata laraba su khairat da little suka tambayan izzinin zasuje saloon da mukeyi duk wata wata Nima banjima daying sabon kitsoba shiyasa bazaniba.

N'ikuma na naima masu izzinin w'urin "Uncle justice" y'ace basai nafitaba zaisaka. Driver yakaisu.

S'unje sunyi gyaran gashi kitso da kunshi da maraice m'una back yard m'una football game sai ka wai mukaji bude get.

Har innace masu sukarasa wasar sukadai ga "Uncle justice" Nan yadawo Amma me saiadai sallama kawai mukaji wazangani is Yaya khalipha.

M'amakin Ganinsa yakamani domin innna g'anin ita kanta khairat din Bata San da zuwansa ba. Gadukkan alama

Gaisawa muke Amma s'hikuma idonsa nakan khairat, datadan Kara cika da girma tunda bahaka yabartaba.

Tana tsalle Tana buga ball din kirjintama na buga wasan Wanda hakan yashagaltar da khaliphan.

*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*

*LXXI*

N'i Kam ai bantsaya bitakanshi b'ama nakawai wuce abuna cikin gida domin abun na khalipha azimun ne.

G'adukkan Alama, sai naga yanda zasuyi da Abba wannan karon.
Chapter 44 · 0% Book details