Sashe 11
Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 TA WANNAN LAYIN 08036833612.*
*TAREDA TURO SHAIDAR BIYAN KO DATA TA 300 ZUWA GA WANNAN LAYIN 0803683312*
*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*
*FREE PAGE*
*xviii*
k'amar yau bayan mungama sallar magariba, inna zaune inna raira karatun Qurani cikin natsuwa. bayan nagama karantarda su daddy nasu, kafin malam yazo kasancewar sosai hankalina yatafi ga karatun sam banmaji shigowarsa ba.
Kasancewar karatun nima kaina yanamun dadi barinma dayake nashigo cikin suratul yaseen ne, zuciyar al qurani kuma nima bana gajiya da karantata saboda haka sam banmaji shigowarsa ba. har sungaisa da maman fareeda, duk banjiba har saida ummu salma tashigo tareda su daddy, kafin sannan na ankaro.
W'ayyo tamkar nakurma ihu naji. saboda bahalin nagudu ayanda nalurama ummu salma sai hararata take yi, tuni nataso daga inda nake na matso nadurkusa har kasa muryata tayi sanyi sosai kamar banice yanxu nabade gida da karatun alqurani ba,
inna wuni ya gida ya aiki. nafadi duk ajere bai amsaba saida maman fareeda tace wai bakajine anna gaidaka kafin sannan a gajerce ya amamun da lafiya kalau, kawai kafin sannan ummu salma takwadamun kira naje nasameta a k'itchen, shigata kenan ta balbaleni da maseefa, waike nalura rayuwarki sam bakida lissafi, inna lura dake ko ganin jawad bakisonyi!
To tunwuri kishiga karatun tanatsu, aure dai anriga da andaurashi, saboda haka yakamata kinutsu kisan mekikeyi, domin badai gudu kuma ba jada baya, kuma kina dadai ilmi kinsan girma da darajar miji a rayuwa. nayishiru inna saurarenta batareda nacemata komai ba.
Araina dai nace umma wannan auren ai sunansa marigayi, domin nifa banga tayanda za,ace in iyya zaman rayuwar aure da mijin auntie raheema ba, matar da nadauka tamkar ya yata uwa daya uba daya, baccin hakama "uncle justice" ne fa haba inna! jindai umma salma nata fadanta abinchi tashiga hadamsa tuwon danyar shinkafa da miyar danyar gyada, sai lemun jinger da fura kayan cikin basket bata kalleniba tace dauki kikaimasa abinci.
Nadawo nasameshi inda nabarshi, koda bankallesaba sosai amma alamu sun nuna duk yarame, yaran duk sun kewayeshi nalura cewar har wani extra ordinary close mark yakebama yaran, tun bayan rasuwar mamansu sannin cewar baya chin abinchi har sai anzuba mashi anhada mashi komai yasa dana kawo banban dagaba harsaida nahada masa din kamar yanda nasan yake bukata komai kuma saida nazubamashi inna zubawar hanunnah nakakkarwa, alokacin nekuma naji yanayin firar dasukeyi da maman fareeda, wai mai martaba yana bukatarsu za,ayi meeting ranar jummua idan ansauko daga masallaci.
Budar bakinta sai tace ai yakira abban su fareeda sunyi Magana daman maganar tarewarkuce gaskiya yakamata kam yanxufa wata ukku cikin na hudu kuke, yakamata kam autan Fulani kutare haka nan. muna muku fatar alheri habawa aikuwa tuni jikina yafara rawa, gabana yatsinke yafadi inna kokarin bude ruwa ai tuni gorar ta sulbe ga hannuna tafadi. Allah yaso basaman abincin tafadaba sai dai tafada asaman baban dan yatsan kafar "uncle justice" dagashi din har maman fareeda nisukabi da kallo, duk nawani tsure ga tsoronshi dayakamani.
Nace dan Allah kayi hakuri nacemasa batareda nadago nakalle saba "as usual" daii yace mani "is ok! kawai banko tsaya zubamashi fruit dinba namike natafiyata daki nafada asaman godona afili nace ni fareeda wai me yakeshirin faruwa da nine ta yayama zan iya rayuwar aure da "uncke justice" ni na uyya yinta nadaukama anbar wannan maganar tun tuni tunda dai ainagadai ancikama auntie raheemar burin natan, yanxukuma ia sai adubi yiyuwar abun araba auren kawai.
Haka dai nayi ta saka da warwarewa nasan dai suma kansu abun yanazuwa musune badaidaiba inna fatar tunaninsu yadawo dai dai nan da zuwa jumu'ar, amma saukinama wata zuciyar nacemun ai dole mai martaba zaisaka akirani yatambayeni ra ayina nikuma ba kunya zance mishi ban aminceba, kuwa tuni kuwa zaisa a warwareshi, idanma auren zumunci idanma aurenzumunci yakeso shi "uncle j" din tobaga ya yan dangin mai martaba nanba sai yazaba acikinsu, tunda aurenshi da aunty raheema daga dangin fulani babbane yanxu sai yayi nadangin mai martaban da wannan tunanin nasamu zuciyata tayisanyi kuma talafa daga fargabar danashiga naci gaba da hidimata bandai san tafiyar "uncle justice" ba su little dai sunkawomun tsarabar da yayimusu kaida komai zaisiyo hudu ne little da daddy da Aslam da khairat.
kasncewar lecture daya kegareni ranar jummu a kuma lecture dayace 8-10 ga malamin baya kara ko digo kuma da yashigo zai rufe kofa shiyasama bantsaya jiran su abba ba, kasancewar shike sauke kowa a school dinsu kafin shikuma yawuce aiki da wuri nafita nasamu abun hawa mungama lecture kenan fitowata daga school sai ga kiran abbana, bayan sallama har saida nadan rusuna nagayar dashi tamkar yana gabana. tukunna nace jayi hakuri abba bantsaya jirankuba banasone namakara yace hakkan ai yanada kau yar gidan Asiya, yace kunfito daga daukar karatun nace eh! yanzunan fitowarmu abba yace sai tanawa kuma nace ai mungama yau kuma sai Monday, Abba nace kowani abun kakeso nakoma gida nayimaka, Abba kokuma zakayi bakine yace ah ah bakodaya inna son dai yanxu kihau abun hawa yakawoki gidan mai martaba. domin da akwai wata muhimmiyar Magana da za,a tattatuna.
A'take naji dadi araina, nace toh abba yanxu kuwa arina nace yau za,arabani da kadaddararen aurenka. "uncle justice" cikin saukri mukayi ban kwana da ummu khoolsum, har take tambayata wai baxan tsaya muje capteria ba nace mata ah ah suje kawai abba kejirana bazanso nabata mashi lokaciba.
F'adar maimartaba tashika makil kuma duk wani wanda keda wata alaka daga dangin mahaifina dana mai martaba martaba sun duk sun hallara. k'asancewr ummu salma ba yarnan bace bakowa nata a wurin amma itama tana wurin tareda maman fareeda, sai itama Fulani babba banata dangin a wurin kenan dagani din har "uncle justice" kowa ba daga bangaren mahaifiya saidai itama tana wurin.
Baban limamin dake bayarda sallah anan cikin fada shine bude taron da addu,a sai addu,a da aka gabatar musamman saboda aunty raheema. aka shafa mai martaba ne yafara bayanin makasudin taruwar mu anan saboda wata alaka ta auratayya da aka kulla watanni kusan hudu da aka daura tsakanin jawad da freeda to dayake abun yaratsa da alhinin rashi da mukayi yasa mukayanke shawarar mudan badalokaci har natsuwa tazoman kuma Alhamdulillah mun dan samu natsuwar.
FAREEDA! maimartaba yakira sunana tuni gabana yayiwwani irin faduwa tun baicedani komaiba naji fitsari uacikamun mara da hawaye sunfara gudana afuskata na,am rankadade taso nan yanunamun saman wani capet dake da laushin gaske dake tsakiyar falon, tuni natshi jikina sai bari yake naje inda yanunamun nazauna.
JAWAD! maimartaba yakirashi shima ya amsa shima yayimasa umurni dayazo saman capet din inda nake yazauna to jama,a wasunku sunanan sunga zahiri wasunku kuma basu nan sundaiji labaria daura auen jawad da fareeda aranar takwaas gawatan mayu shera ta alif dubu biyu da gomsha bakwai a babban birnin kasar saudiya, kuma adakin Allah!🕋 akokarinmu nacika wasiyar da matar shi jawad tabari a inda tayi duba da wadda tadace data damkama ragamar kulamata da zurarta da kuma maigidanta, taroki alfarmar hakane gaban mu kuma alhamdulillha kuma Allah cikin ikosa yabamu ikon cikamata bukatunta na wasiyar data bari, na wannan buri munafatar ubangiji Allah yayimata rahama! yakarbi bakuntar ta Amin! kowayace saidai wani hanzariba guduba wanda shine dabamu tsaya mukaji tabakin ma auratanba.
Da amincewar su ko kuwa mai martaba yamaido da kallonsa zuwa ga "uncle justice" banajin ta jawad domin shi babbane shi yamallaki hankalinsa kuma yasani cewar gatace ita marigayiyar tayi masa, sai dai bansaniba koyanada wani ra,ayi akan haka, sai kuma ita yarinyar bazamu tauyemata hakkiba duk zamuji ra,ayinsu kome kenan sai anaimi maslaha.
Ko jawad kanada wata Magana da kecikin ranka dangane da wannan auren! uncle yayi dan jim aransa yanacewa a gaskiya bayajin zai iya rayuwar aure da wannan yar kankanuwar yarinyar dayake tunanin yabata akalla shekara shabakwai zuwa ishirin, da haihuwa bakamar raheemaba da duka shekara hudune tsakanin su, shi a raayinsa yafison mace mai shekaru dayawa, bayarinya ba to amma kuma bayajin zai iya rabuwa da ita saboda yaranshi.kar maraicin yayimusu yawa, dama sun saba da ita kuma zuwa yanxu baisan wadda zai kawoba, maraicin yayimusu yawa yanajin koda zaiyi wani yunkurin aure yanxu to sai nan gaba zuwa lokacin yakara natsuwa sosai.
Gyaran murya mai martaba yayi wanda hakan tasa uncle yamagantu yace Allah yataimakeka ni nakarbi auren da kyakyawar niya ni agurina hakan da kukayi yayi dai dai saboda.
*⚖️UNCLE JUSTICE⚖️*
*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*
*DICATED UMMU SAYYID*
*A FIRST TIME WRITER*
*WANAN LITTAFIN NAKUDINE*
*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKIKARU DA ABUBUWA DA DAMA WAN NAN LABARIN*
*LABARIN KAGAGGENE BA AYISHI AKAN WANI WATA KO WASUBA*
*IDAN KINSIYA KINKARATA KIKABAMA KAWARKI YAR UWARKI, KO KIKA TURA A GROUP HAJIYA NAYAFEMIKI*
*IDAN KINA DA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKKWAI WAHALA*
*KIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 3195366407 HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK*

*xvix*