← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 49

Sashe 2

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

domin dama nasan zantaradda yaran adakin, ba adakinsuba. tunda sunsan dazuwana nasamesu adakin dukkansu sunyi barci sai karar air condition dake aiki ahankali saboda yanayin garin dakeda dan sanyi.

Atake murmushi yabaiyana afuskata inna matukar kaunar yaran nan da mahaifiyarsu abdul naseer kenan dayachi sunan mai martaba sarki, muna kirasa da "daddy" sai "little fareeda" wadda ita kuma sunane taci soboda irin kaunar da ke tasakanina da ahalin su ummu Asiya, yasa tanaimi aiyima yarta takwara. kuma aka Amince ba wanda yamusa sukayimata kara itama.

duk acikinsu ahalin su mama fareedar wato ummu Asiya mutum dayane ban fiya sakewa dashiba saboda baicika sakin fuskaba, kuma baifiya son Magana ba. lokutta da dama nisaima naga tamkar maganarma ita kanta wahala takebashi saidai Akwaishi da nacin tsiya, dayima abu kallon kwakwaf.

Nasamu wuri na ajiye jakata sai dan kit dina nakayan shafa najuya zuwa dakin Aunty raheema. bazan iya kwanciya Barciba, har sai naga yanda jikinta yake. nadan kwankwas kofar dakin, shiru ba,a amsaba nabada taxarar tsakanin second biyar, nakuma kwankwasawa. shima shiru, har nawani dan lokaci. nadaga hannu kenan zankuma kwankwaawa mutum nagani agabana fuskar nan tashi amatukar hade. "as usual" kamar Allah baitaba halitar dariyaba adoron kasa cikin dan fada fada yace "don’t you know" a dakin marar lafiya kikene. da bazakiyi komai acikin natsuwaba. atake nan jikina yafara wani irin masifar rawa. dama ni gani mutumce da nakeda shegen tsoro, banaso sam nayi abunda zaisaka ayimun ihu, kuma inna kokarin kiyaye hakan!

yanxune zanjin yan hanjina sunfara kadawa, duk sainaji na dabarbarce na rude, barinma mutum irinsu uncle jawad da ahalitta yakeda tsayi sosai, gafadi.domin kuwa kadanne baikai tsawon kofarba. dama kuma ko banza ga izza, da issa, irinta jigaggun yan gidan sarauta. Wadanda, suka jiku cikin sha,anin boko, ilmi sosai yasamu masauki ataredasu. both Arabi da boko. nikuma gani dama zubin mahaifiyarmu kegareni banida tsayi, sosai kuma bani da jiki sosai, saidai sam banida rama, ko inna najikina acike yake, hips, da boobs, bakaceni amma basosaiba.
sai dai albakar yalwal gashi mai cikka da tsayi.

Cikin shakewar murya, da rawar jiki nace dan Allah uncle kayi hakuri! bansan kana cikiba. Magana nake ammma idonuna akasa, a yayinda shi idanunsa suke kafe akaina.
muryar Aunty mukaji chanciki; da alamu tana jin jiki kam sosai, tace dear mekefaruwa "is ok" kawai y'acemun tareda komawa cikin dakin da sauri zuwa inda Aunty take kwance. "no! badamuwa zeeta kintashine, mekedamunki yanxu? kokinason zakici wani abu? ko zakije toilet ne? mekikesone zeeta? gayamun Allah yabaki lafiya.

Hannunta tadago tashafa fuskarsa da murmushi tace kwantar da hankaliunka zawj. "am" ok bana b'ukatar komai idnu yakuramata "sure" y'ace mata tadaga kai da murmushi ajiyar zuciya y'asauke.

Izini yayimun dana nashigo, ahankali natura kofar nashiga tare da yin sallama chanciki. munayin ido hudu da aunty tafadada murmushinta. a lokaci guda kuma tana yunkurin tashi zaune maraba da y'ar yaya Asiya kai amma nayi murna da zuwanki. sosai yarama sonata k'ewarki atake anan hankalina yadan tashi ganin irin ramar da aunty tayi. duka duka sati biyu, zuwa na ukku, rabona da gidan gaskiya tana jin jiki. sama, sama , na gaaiyar da ita nayimata ya jiki. da mutuntawa h'arda dan rusunawa nagaida " uncle justice" amma a dan dakile kuma in low tone yakarbamun bandamuba tunda daman nasan halinsa ne. kodamachan ballantana yanxu da yake jinyar "zeeta" injishi.
tukunnah nabar dakin tare da yimata sai dasafe.
inna fita duka, duka , ko part din bankai gabariba, naji yamayarda kofar yarufe, tare d'asaka ma kofar makulli.araina nace bakin jarabbe kaf afamily bawanda baisan shiba da jaraba da kullafucin matarsa. har rashin ta idonsa nabama mutane mamaki lokutta da dama kuma idan bayanxuba daya kasance Aunty batada issashiyar lafiya to sanin kowane kusan duk inda zashi to damatarsa yake zuwa. dama kuma zanice ta tadda muje domin kuwa ita dinma Aunty batada wani buri da aiki saina hiddimar mijinta.

*FREE PAGE*

⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️⚖️

⚖️ *UNCLE JUSTICE* ⚖️

*STORY WRITTING BY UMMU SHAREEF*

*DIDECATED TO UMMU SAYYID*

*A FIRST TIME WRITER*

*WANNAN LITTAFIN NAKUDINE*

*ZAKIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ FIRST BANK 3195366407*

*KO KITURO KATIN WAYA NA 200 ZUWA GA WANNAN LAYIN 08036833612 KUMA KITURO DA SHAIDAR BIYAN TA DUKA LAYIN*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKI KARU DA ABUBUWAN DAKE CIKIN LABARIN*

*LABARIN KUMA KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WATABA WANI KOWASUBA*

*IDAN KINSIYA KIKA KARANTA KIKABAMA YAR UWARKI KO KAWARKI, KO A GROUP NAYAFE MIKI*

*DUKKANMU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMAN*

*FREE PAGE*
iii

Tun lokacin dana mukayi jarabawar jenior, WAEC. A'unty Raheema tayimana register, dawata cetering school, a inda ni nayi certificate, na tsawon wata hudu.a yayinda Aunty Raheema kuma tayi d'iploma ta wata takwas. amma! saboda yawan zuwana gidan, da kuma, kasancewar tun inna yar kankanuwata. kuma nice tafarko a gidanmu, yakesa akebarmun ragamar girki. aabincin gidanmu narana yataimaka sosai wurin kwarewata, da gwanewata a bangaren girki.

har wani lokacin Aunty takancemun anya nangabaa da ire iren salon nan naku naya,yan zamani, watarana basai kinfini I'ya girkiba kuwa, fareeda.

Nakanyi dariya nace kefa Aunty kedin ta musammance
dayake uncle justice mutumneshi mai son g'irki sosai. yanada son abinci! kuma yanadacin abinci. shiko a'karin kummalon safe baicika ta ammali da kayan zaki da makulasheba. yafison yajishi dam, da abinci mai nauyi, shiyasa yake wani irin basamuden kato! zubinsa sak na mutanen yammacin kasar lebenon.

Nadawo daki nagyrama yaran kwanciya, nashiga nayi wanka nasaka kayan barci. nagabatar da sallah! inanan zaune akan dardumarne inna gabatar da adduo'e.
naji naji baba mairo tana tambayar ko nachi abinci. nacemata ah'ah baba mairo k'arkidamu nikam Alhamdulillah!

zanma sha tea ne na kwanta ya isheni. tace aiifa hali na nan naki na rashin cin abinci mai nauyi, nayi murmush'i b'atareda nace komaiba. domiin nasanta da mita, bata son taga mutuma sam baya son cin abinci. acewarta, mutum baya kuzari, bada cin abinci mai nauyiba shiyasa uncle justice kesonta saboda hakan.

sosai nake ganin kokarin datijiwar nayanda take kokarin, tabbatar da yaran suna samun wadatattatiyar kulawa, suna da koshi, da lafiya. tanada son barkwanchi sosai.

Da Asuba natashi nayi sallah, bayan nayi Arwallanah. natashi yaran suma daddy nafara tadawa. yana gani nah yayi tsalle ya rungumeni. yana d'ariya aunty fareeda shine jiya baki zoba da wuri ba. har mukagaj'i da jirank'i mukayi barci.nashafa kansa, inna dariya nace "am so sorry my boy" nima bansan da tafiyar bane said a d'adare. daddy da nazo da wuri nima nayi missing dinkun ai so sai. k'uma ma yanxu nazo kenan inna tare da ku har sai sanda su aunty sukadawo daga tafiiyar da zasuyi saudiya asibiti.
zai kuma yin Magana nayi sauri nadakatar dashi. nace kaje d'addy kayi arwallah lokaci zai wuce mana kuma ma yanxu abbanku zaifito. tafi zuwa ma'sallaci yace to nikuma najuya natada kabbarar raka atanil fijir!.

fitowarsa tayi dai dai da bugawar kofar "uncle justice" wata kila yaje dakin yaran ya samu basa nan ya wuto nan. har sunfita sunkai parlor, nayisauri n'akira da daddy, duk kansu suka tsaya suna kallona. cikin hanzari nakarasa inda suke barkada fitowa uncle nace ma "Uncle justice " batared na kalleshiba. bai amsamun ba nima kuma bandamuba da r'ashin amsawarshi tashiba, hali zanen dutse.
Ainakarasa kawai inda da daddy yakke naduka nasaka mashi rigar sanyi, da hula, nakuma tsugunnah inna saka masa socks. inna tayi mishi mitar bana hanashi fita da a'suba batareda y'asaka k'ayan s'anyiba. ciki ciki nake maganar, duka nasan dole duk yanda nayita indai "uncle justice" sai yajiyoni. t'unda dama haka kunnensa yake tamar "speaker" saboda daukar sauti.

Yi hakuri Aunty fareeda! bazan kara mantawaba! nashafa kanshi nace yauwa "that is my boy" mukayi m'urmushi suka wuce. jin za,atada sallah! natshi little fareeda itama tanuna jin dadinta kamar yanda daddy yayi, sosai dagani nah. k'usanma tafi d'addy dauki.

Muna gama sallah! nafara koyamusu adduo'en azkar! har zuwa wani dan lokaci, asannanne sukaje suka kwanta, nikuma nadauko quraninah nafara karantawa.

har kusan lokacin misakin 8:am tukunnah, naje sashen baba mairo amutuce mukagaisa. tukunnah nashige k'itchen. kasancewar Aunty sam ita batada ra,ayin ajiye yar aiki sam ita komai ita takeyima yaranta da m'ijinta sai yanxu ne da ciwo, yafi karfinta, dole tasa baba mairo ke dawainiyar sanwar, amma itama aduka sanda nazo gidan to tahuta da shiga m'adafi k'enan komai nikeyi saidan abunda ba,arasaba.wannan kenan.

kwabin a'lkubus nafara, hadawa nadada da yar fulawa da a'lkama dan innason yayimun laudi sosai, t'unda nasan shi "uncle justice" mutumneshi mai son cin abinci mai nauyi da safe, hakama da rana, da darene dai kawai bifiye son abinci mai nauyiba. acewarsa yanasaka kaji j'ikinka yayimaka nauyi.

Niwani lokacinma nakanso na karyata idanuna, naganin yawan abincin dayakeci.sai naga kamar ba z'aiyiyuba ace acikin mutane, anna samun jama a irinsu. duk d'ahaka b'aisaka c'ikinshi yayi irin g'irman nan ba. domin yana kulla da jikinsa sosai, da motsa jinni.

Sanin cewar sukuma y'aran sam basa son irin cimar babansu, sunfison kayan makulashe, y'asa sukuma nahadamasu pancake chese, da daffafiyar madarar shanu. inna sauke ta d'azafinta a m'adadin nazubamata sugar, sai nasaka zumaa. najuye a places domin karta huce.

M'isalign karfe tara nagama hada komai asaman dinnig na w'uce d'akin nasamu yaran, suntashi har sunyi wanka, sunsaka uniform dinsu na islamiya.sun riga da suntashi da "orientation" mai kyau, domin suma suna "dealling" da lokaci sosai suke bama time "Value".

⚖️ *UNCLE*JUSTICE*⚖️

*STORY WRITTING BY* *UMMU SHAREF*

*DEDICATED TO UMMU* *SAYYID*

*A FISRT TIME WRITER*
*
*WANNAN* *LITTAFI *NAKUDINE**

*ZAKIBIYA 300 TA WANNAN ACCOUNTNUMBER HAFSAT ABUBAKAR SADEEQ* *3195366407*

*KITURO DA KATIN WAYA* *NA 200 ZUWAGA WANNAN LAYIN 08036833612 KUMA KITURO DA SHAIDAR* *BIYAN DUKA *WANNAN* *LAYIN.*

*KIBIYA HAJIYA KIKARANTA ZAKI KARU DA ABUBUWAN DAKE CIKIN LABARIN*

*LABARIN KUMA* *KAGAGGENE BA AYISHI DOMIN WATABA WANI KO WASU*

*IDAN KINSIYA KIKA KARANTA KIKABAMA YAR UWARKI KO KAWARKI, KO A GROUP NAYAFEMIKI*

*DUKKANU MASU LAIFINE ALLAH YA YAFEMANA*

*FREE PAGE*
*iv*

N'ajasu zuwa adinning Table, nahadama kowa nashi. k'uma nace kowa yayi kokari ya cinye nashi. Najuya k'enan da son z'uwa d'aki nahango uncle justice. rike da Aunty raheema.

Sunafitowa, y'anarike da ita sunatakowa ahankali. d'uk illahirin kulawarsa, t'ana gareta, yi yakeyi tamkar z'aiyimata lufashi.

Tun kafin su karaso na tsugunnah har kasa nafara gaiyarda "uncle justice" inna kwana uncle batareda ya kalleniba "still" hankalinsa nagurin aunty yace lafiya kalau, atakaice sannan namayar da, hankalina agun aunty raheema,
Chapter 2 · 0% Book details