← Book details Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 49

Sashe 19

Uncle Justice Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuwa chan kuma taagabana yahada kijina danashi dakarfi jikake pat yakuama chigaba da shafa bayan nawa, yiyimun wata muguwar runguma, yakuma chigaba da shafa bayan nawa, datuni hakorana suka fara karo da juna, hawaye mai dumi na saukar mun ba irin magiyar da banyima saba da roko da nuna kwanjina ganin nakwachi kaina amma nakasa,
amma zuwa chan natuna wannafa "uncle justice" ne kuma mijin Aunty na haba tuni wani karfi ya ziyarce ni, nafizge kaina natura shi da karfi, taga taga kamar zaifadi amma sai yayi sauri rike hannau kofar, domin shima jikinsa yasake sosai

Shiru kowa yana faman sauke lumfashi, nina wana tsananin tsorone a yayinda shikuma nasa shiga haline kawaai natsana nin damuwa da bukatuwa, sai da na dansamu natsuwa tukunna, nakarasa kintsa kaina, amma shima saida nasamu kamar mintuna kusan goma tuni nagyara zaman mayafina bra din tana hannun sa,
har alokacin baiba niba.
Haka muka fitowa zuwa wurin undies din ya dibarmun candle bra's son ranshi panties ma yadiba sai body musk na mata.

Tsayuwar mu da mota yayi dai dai dafitowar abba daga masallaci, rashin bamu lura dasuba yasa nabude mota nafito, shima uncle justice, fitowar yayi yana mikomun ledar take away dina dana undies dina, namika hannu nakarba yarike mani hannu ahankali yarika janyo hannun nawa har yahadani da kirjin sa with action voice yacemun zaki gudu, ke zakiyi barchinki sosai amma ni bakisan halinda kika saniba, araina nace nasaka ko kasaka kanka. uncle justice" yakar dukowa saitin kunai nah yace any way bakiyimun good night ba. cikin sauri da rawar murya nace mukwana lafiya nagode.ni dayasan irin takaicinsa danakeji wallahi da tuni yabar kofar gidanmu, shiru bai amsaniba haka kuma baisake niba sai dai jinayi yasakar mun light kiss asaman idona nadama,
Aikuwa "it saund emotional and romantic" don min nikaina najishi dole tasanyani nayi dan smilling, nagefen baki shima smilling din yayi, yace good night girl!

Haka zakirikayi dama nidai naiman hanyar da za sakeni nake, dole nadaga masa kai najuya nashige gida.

Yafa kamaata yaya zuwa yanxu ace ansaka ranar tarewar yaran nan, abashi matarshi haka, gadukkan alamu mijinta yana tsanin bukatar matarshi cewar Abba, yana gayama abbansu samira, nima din abunda nake tunani kenan ko don gudun kartayi nauyigida, 🤰 insha ALLAHU ranar jummu a zanje gida chan dan musa zanga yaya tijjani da Alh badamasi sai suyanke yanda za,ayi daga haka sukabar maganar, suka shiga wani zanchen nadaban
an tsayarda lokacin bukinmu wata ukku masu zuwa, kasan cewar saura wata biyu da sati daya yaragemun nakammala karatuna, gaba daya idan muka rubuta jarabawar national naci sai nazama cikakkiyar nurse insha Allahu.
Innata rokon Allah kasa kar nahadu dakowa kash arashin sa, a inna shiga kuwa nayi kicibis da maman fareeda, nan take nadukar da kaina inna yimata barka da gida. Itama talura kamar inna son pravercy yasa bata matsa mun da dagiwar maganaba tace naje daki nayi sallah, dama kuwa sai kakkauda kaina nake banson talura da yanda lips dina suka kumbura

Ta bangaren gidanmu dai shirye shirye sukeyi bakama hannnun yaro, ni abunma nasuma har mamaki yake bani, wata kila suna mantawane dashi "uncle justice" din wannanfa bashibane aurensa nafari, haka kuma ni azuciyata kuma anawa tsarin bazuwa zanyi da niyar zamaba sam.

Y'au laraba banida lecture din safe saida maraice saboda haka ninayima maman fareeda sanwar abincin rana, sai kusan ukku sannan nafita gida tun da dama lecter din 4-6 ce zamuyi.

D'ayake nadan tsaya naga project super visor dina yasa ban samu dawowaba sai anna magariba, aikuwa shi gowata kenan naji murya kamar ta Aunty Abu tana amo daga palor maman fareeda, ai da saurina nashiga nafada jikinta, muna murna gani juna, tace kaga yar gidan Aseeya amarya, cikin shagwaba nature baki nace kai Aunty Abu harda ke koh.

Aunty abu kanwar ummu salmace, tayi aure abirni kebbi harda yaranta hudu duka maza Allah yayima mijinta rasuwa, shekaru ukku kenan tun tanada cikin yaranta na hudu, haka kuma duk acikin dangin ummu salma munfi shiri da ita. saboda ita batacika yawan fadan naba irin nasu gatada yawan fara a da son bar kwanchi.

Aunty Abu sannu da zuwa, tun yaushe kikazo tace bandade da zuwaba, yar gidan Aseeya kuma tafiyar takice dama.

Amarya natashi cikin turo baki daga tsugunan danayi jinta na tsokanata, da amarya ashe bansaniba natake gefen hijjab dina tuni nayi taga taga zanfadi, harna runtse ido amma Allah baiyi nasha kasaba, amaima kon najini kasa saidai najini jikin mutum kuma namiji, koda ban gani ba amma nasani wannan ba sadeeq bane, ko Asalam jin shiru wanda yakamun agaji har yanzu baisa keniba yasa nabude idona "uncle justice" lebunana suka fadi tareda fitar da sautin amon maganar, ahankali yayimun kir da idanu tuni ni nasada kaina kasa, tareda rusunawa nagaidashi cikin sauri nawuce zuwa dakina.

Amma kuma saime inna kaiwa gab da kofa zanfita natsinkayi muryarsa yanacewa nakawo masa fura a raina inna mamakin baitafi bane kokuwa dawowa yayi.
Oh Allah nashiga ukku,
batareda najiyo ba nace masa inna ganin babu takare bankaiga rufe bakiba naji anbugar mun baki, kuma agskiya bugun yashigeni sosai kawai wace irin shasha shace bazaki tafi kidama masa wataba taya yama za,ace koda da akwai da mammar zakibashi ita wata kilama ta kwana ke kin ganki gidanki bazai shiguba innaga saboda rowa.

*Idan kinada hali kibiyani hajiya typing akwai wahala Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxviii*

T'uni har hawaye sun cika mun ido, oh Allah ummu salma tana matukar son "uncle justice" aranta bansan daliliba tuni maman fareeda ta taso tana cewa to meye kuma harda duka, agaskiya nidai maman khairat kina matsama yata dayawa, agaskiya kuma bazan yardaba.

Ai jawad dine shima runduna guda sam baka iyya kosar dashi, bayanxun nan yagama chin abinchi suka dawoba, eh! To ai tunda yabukata ai sai abashi toh munji muntu ba dan Allah abrmu hakanan, duk dakin akasaka dariya itama din mummu salma saidata dara daki nawuce natube uniform dina idan so samu ne nashiga nayi wanka kafin nasaka wasu kayan, amma dole tasa nasaka dan simple dress na doguwar rigar marar hannu nawuche kitchen.

shigowata kitchen yayi dai dai dashigowar kira awayata, ga mamakina kuma "uncle justice" ne saida takusan yankewa nadau ka inna mamakin kiran na menene kuma, kisameni amota kawai yace furarfa nacemasa yace nafasa, sanin cewar konazo badamu wa zakiyi daniba yasa nabullo miki ahakan,

Bayan zamana acikin motar yake gayamun hakan shiru nayi inna wasa da awarwarayen dake hannuna, takarda ya mikomun yace kisaka natsuwa sosai ki karanta wannan cikin natsuwa, nakarbi takardar na warware bukun lambar farko dake jikin takardar naga daga asibitin kwararu ne wato federal medical teaching hospital katsina.

T'akardace tayi bayanin komai game da lafiyar "uncle justice" bincike yanuna sosai yanda yake fama da muguwar sha awa da kuma girman yawan da desire takaimashi acikin jikinsa which anabukatar afitar dashi.

N'i salati kawai nafara inna sallalami, Allan kowa da yanda ka halliceshi daga cikinmu bayi harda marsa kunya, ni uncle justice zai kawowa irin wanan takardar amadadin yaboye kar yabri kowa yagani, wata irin balagagiyar kunyace takammani hawaye take suka fara zubamun a fuska, yi yayi kamar bai ganniba yaci gaba da maganar dayake,

F'areeda naji yakira sunanana bankaleshiba amma nabashi dukkan attention dina, domin duk atunani na zaice ne zai kara aure domin yasamu wadda zaiyi rayuwar aure da ita, ayayinda shima yaci serious sosai nuna alamun maganar duk dazai fadamun mai muhimmanchi ce,
yace innafatar zuwa yanxu kinsan matsayina a wurinnki, cikin sarsarkewar lumfashi nace masa eh wata sanyayiyar ajiyar zuciya yasauke, yace toh ni menene agunki shiru na dan wani lokaci har saida yakoma mai maita taambayar tareda juyowa yana kallona.

N'ace,masa kai uncle dina ne, babansu little da daddy kuma mijina ne nafadi hakan ido na nacikowa da kwalla,
Alhamdulillah yafada shiru yakoma biyowa natsawon wani lokaci.

Motar kawai naji ya kunna wanda hanjin cikina saida suka kulle, muka fita gidan bawani nisa mukayiba kadan da gida yasamu gefen titi kasan wata bishiya yayi parkin, ya kasha motar yajingina jikinsa jikin window motar yajuyo gaba daya yana kallona, ya zubamun ido irin full attention din nan sosai yabayar akaina, bai kashe motarba saima kara karfin air contion da yayi.

D'uk da kaina duke yake akasa amma nasan ni yake kalllo ni wanan nan jaravar kallo wani lokacin har sai kaji ka muzanta wallahi, fareeda ke malamar jinyace kin karanta kuma kinsani kuma yanxu kinga zaheeri saboda haka nasan bashakka kinsan matsalata, da abunda kedamuna haba aituni naji gabana yafara luguden wuta,gabana goma goma sha biyu biyu yake duka, ko baifada ba yasan nagano abunda yake fada oh Allah anya mutumen nan bawani abun akansa. tayayama yake tunanin zan iya wannan rayuwar ne, wai haba haba murika tunani mana😰

B'atare da sannin cewa furucin bakina ba yafito fili nace nashiga ukku ni fareeda dame fa?
sai alokacin nagane irin katobarar danayi "uncle justice" dan Allah kayi hakuri wallahi bazan iyaba. ni baniso sam, nashiga ukku ni fareeda nafasshe masa da kuka nidai "uncle justice" wallahi bazan iya ko kwatanta kallo kallo da kaiba idan ason raina ne ballantana takaini ga kwatanta wannnan rayuwar dakai, inna astagfirullah no! no! no!

S'hiru nakusan mintuna hudu sannan yayi ajiyar zuciya yace kinsan lalurata fareeda bazai yiyu natsaya yimiki dogon bayaniba, haka kuma kinada sani ke malama ce, kinsan girman hakkina. cikinn tsanin kuka nace "uncle justice" shikenan zama zanyi narayuwa da mijin Aunty Raheema ta, dana keso mijin aunty raheema ne kai "uncle justice, ko kamanta wayyo Allah Aunty kidawo ga ahalinki ni wallahi bazan iyaba.

Z'uwa chan yanisa nikuwa najuyar da kaina gefen inna kalon wajen motar kuka nake sosai harda shasheka,
muryata cuikin sanyi nace "uncle justice" dan ALLAH kayi aure ni basai ka rabudani ba zan zauna har iya rayuwata nakula dasu little insha ALLAHU, domin agaskiya zaman mu haka rayuwarmu tana cikin sarkakkiya nadora kaina saman chinyoyina nachi gaba da kuka.

S'hima uncle din shiru yayi yana aiyanawa aransa da zai iya shima a gaskiya da yahakura da auren nan shikan shi wani lokachin yanajin abun wani iri bai ce dani komaiba kunna mota yayi muka koma gida harnadanyi jim banyi saurin fitaba naji koda zaice wani abun amma sainaji yace fita kawai ba komai, jikina ba kwari nafita innatayiwa Allah godiya.
Chapter 19 · 0% Book details