Sashe 9
Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*NOTE*:-am so so sorry readers🙏🏽wallahi I was very busy,munyi bikin sister dinane shiyasa bansamu zama ba but sorry for the in convenience komai yazama normal yanzu.
*_I wish my beloved sister and her husband long life in there marriage,and I dedicate the whole page to Mr and Mr's Sadeeq._*
****Meyasa zaki zoki fada mata haka bayan na fada miki cewa karki sake kimata wannan magana.kayi hakuri Yaya wallahi bansan haka zata faruba Allah wucewa yayi yakoma mota ya zauna itama bayanshi tabi suka tafi.
****Yaune naga Rufaida ta shirya da skirt da suit baka saitasaka baby hijab fari tayi mutukar kyau sai murna takeyi sosai,wayarta ce tayi kara Tana dauka tace hello sis Maryam nayi fushi yanzu ace zanyi graduation guda ba zakuzo min murna ba kiyi hakuri plxx sis aikine yayi ma brodan naki yawa Yaya Babyn mu toh yananan yadameni Ni na matsu yafito ma kowa ya huta,Kinga kuma daga China zuwa Naija da nisa sosai Allah da sainazo ba komai namiki uzuri for our baby's sake,Wai Rufaida har yanzu banji kina cewa mun kusa musha bikiba ,hmmm sis Wai bantaba baki labarin Muhammad ba,tabb an barki a baya toh next month ma zaa kawo gaisuwa,kai haba kina nufin iyayensa zasuzo,eh mana tabbb namana murna,OK sis bari nawuce kar in makara Tana fitowa taga kowa ya shirya ita ake jira harda Yaya da matarsa Zainab.
Toh bamu muka dawo ba saida yamma lis tayi kowa ya shiga daki kafin ya watsa ruwa Zainab ce da Yaya suke parlour.
Tana fitowa tasamu three quarter jeans da yar top tasaka tafito parlour Tana ganinsu ta wucesu ta dakko ice cream a fridge tadawo ta zauna ta kunna zee world,sakkowa umma tayi tace wannan karan yayi yawa MAMANA a rageshi kai dan Allah umma bafa namaji zaki kashe ta yanzu aikuwa bashiri tarage volume din.
Ahaha zee kinata zaune anan kuma ko abinci baki Ciba koh wallahi umma Ni danwake nakeson cima toh ke Rufaida in kin karasa kitashi kisa mamata Dan waken nan,yaushene tafiyarta Ku kaikuma dama gobe ne umma toh shi kenan itama Rufaida gobe zata taho can gidan naka Ni bari na hau wa da babanku abincinsa ,aikuwa Tana hawa Yaya yace ke bakiji me umma taceba tace saika maimaita min tukunna kije ki dorawa zee abinci,mikewa tayi tace aikuwa sai dai in kartaci wallahi Allah dan tayi kadan namata girki.
Da kallo suka bita su duka shikuwa a zuciyarshi cewa yake ohh Babyna har yanzu tananan da wannan halin nata na fitina kuma sai wani kara kyau take ohh Allah kacikamin burina ka mallakamin ita a matsayin matata.
Ajiyar zucia ya sauke yace wa zee tashi muwuce tace bamuyiwa umma sallama bah yace kibari zankirata a waya,dai dai zasu fita ne Rufaida tafito parlour tana waya haba swt bae karkamin haka kasan in ban ganka ba zuciya ta zata iya bugawa ,Ai baisan Sanda yaja zee suka fice ba saboda yanda yakejin zuciyarsa na bugawa.
*****Trolley nagani guda biyu manya da kit na kayan kwalliya tafito dasu tasaka a boot umma tace saikace mai kaura sukayi daria tamata Allah ya kiyaye hanya kuma banda rashin kunya ta amsa da toh.
***** yau yakama ranar Alhamis kwanan Rufaida uku a gidan Yaya kullum batada aiki saidai zee ta girka ta kaimata daki bata tayata komai saidai gyaran dakin datake ciki,yau ma tafito dawasu arnan Kaya tazo tace Wai har yanzu baki gama abinci baneba wallahi nabashi duk jikina ba dadi hmmm kekika sani dai daki ta koma ta dauko hijab dinta da key din mota taje tayo take away harta wuce tadawo ta ajje mata guda daya,nagode ki godewa Allah mtsww!!!! tawuce.
****Ranar Asabar ce yau zee kanta tayi mamaki dan Rufaida tagani tazage ta gyare ko ina sai kamshi yakeyi zee tace sannu da aiki ta amsa da yawwa, amma kunshinki yamin kyau a ina kikayi basaniba Ni karki cinyeni danye.tagama tsaf taje tayi wanka tasaka hijab ta dauki key tace mata naje kasuwa toh inkinga agwaluma kisiyomin ke kika aikeni kije da kanki kisiyo.
Tayi siyyayya sosai su carrot,cabbage, green Bean's, green pepper etc.
Harzata tafi taga mai agwaluma tasiyawa Zainab.
Tana zuwa gida Tamika mata bata jira me zata ceba tawuce kitchen tagama kammala komai wurin 2:30pm takoma daki tayi sabon wanka tafito ta mulke ko ina na jikinta da turare ta zauna gaban mirror tazana kanta da kwalliya Tana gamawa tace woow ta bude drawer din dakin ta duba wani material dinta da umma ta dino mata a Dubai normal Bubu ce tasha stone work tasakata tasamu Vail tayi daurin tauban sannan tasaka pink necklace da shoe da purser dinta,takara feshe turare ganin 3:37pm tayi yasa ta dauki key dinta da sauri sai airport Tana zuwa ta tuna bata taba ganinshiba duk soyayyar dauke saidai a picture,saiga Ki ranshi yashigo yacemata kijuyo Tana juyowa saida tasaki mukullin Motar saboda yanda ta ganshi.😳
Toh fha kubiyoni donjin
*wa Rufaida ta gani?*
*Yaya kamarshi take ?*
💞taku har kullum Rufaida Yusuf .
4 Comments Ku tuntubeni ta email dina [email protected]
💘🌹💃🏽RUFAIDAH💃🏽🌹💘
*_Written by Rufaida Yusuf_*
7⃣6⃣ - 8⃣0⃣
*I dedicate this page to Ol my fans and readers.*
*Ina kuma gaida Khulud,Maman Khalid,Teemah luv,Aysha WAKILI, Ya MERAM(sis),Anty Zahrau,da duk wasu masoyana.*
***Sunkuyawa yayi ya dakko mata,yayi waving hannunshi yace kallon ya isa haka,bani key din dan naga alamar bazaki iya driving dinba murmushi tayi toh suna hanya amma ita duk ta shagaltu da kallon shi Tana fadin hakika Allah yayi halitta anan dan bantaba ganin cute man irin wannan bah kallon ya isa haka charming princess u should show me the way to your home inba sokike mu bata ba,a haka har suka iso gidan.
*******❤****❤******
*WAYE MUHAMMAD*
Muhammad da daya tilo a gurin Alhaji SANDA ibraheem wani shahararren dan kasuwane .Mahaifiyarshi Fateema uwar kwarai matar tanada Hali sosai.
Sun bashi ilmi na boko dana addini Muhammad yarone mai kimanin shekaru 29 mai matsakaicin tsawo da matsakaicin jiki he's actually not white colour dinshi kamar irin black american dinnan ne daka ganshi zakasan she's ajebota kuma mahaifiyarshi shuwa ce shiyasa yayi masifar haduwa.
Wannan kenan.
***Suna shiga cikin gidan main parlour din gidan ta kaishi yasamu ya huta suna yin tsaftatacciyar soyyayyarsu haka harya gama cin abincin,Zainab tafito zata wuce yayi saurin saukowa ya gaisheta ahah Rufaida kice surikin namune yazo tace eh Ai sai ki fada min toh Ai gashi kin sani sunyi hira sosai because gayen yanada saurin sabo da mutane .
Sun gama wuraren maghriba yace mata suzo su wuce gidansu yaje wurin su umma da baba,dama sunsan da zuwanshi.
Ta janyo Vail dinta tace Muje yace kedawa tace kaimana yace Nidai bazan fita dake a haka ba Allah saidai kinemo hijab ganin ya bata Raine yasata dakko hijab din Tana zuwa ta ganshi a front sit tace Yaya wazai driving din kemana tabude ta shiga suna tafe suna hira suna isa aka budemata gate tashiga ta yi masa iso yana zuwa yace habawa mamana kinji yadda nagaji kuwa tace ai da son ya hanya lafia lao mamana, Ai munyi waya da hajiar taku dazu .Allah sarki.nan hira da barke har baba yazo yasameshi .har wurin 9:00pm sannan Baba yace masa a ina zai sauka yace masa anan gidan toh shikenan katashi ka maidata kafin kadawo maman taka ta gyara maka dakin koh.
Yakawota har kofar gidan yafito toh saida safe charming princess tace toh dan Jan hijab dinta yayi tajuyo yabude hannayensa tashige yayi hugging dinta sosai I will miss u bae will miss u too .sai da safe tashige gida.
**Tana zuwa parlour taga Yaya da zee akanshi yana kissing nata sosai tsaki taja tace aikin banza kawai,sai sannan hankalinsu yakawo .ke baki da hankali zaki shigowa mutane gida ba sallama bata tsayaba tace Kodai bamuda hankali,ya yunkura zai tashi zee tarikeshi tayi hanyar dakinta dashi.
Shikuwa yana komawa gida ya kira mamanshi sukayi waya da ita suna gamawa yakira gimbiyar tashi suka sha soyayyarsu har wuraren asuba sannan suka kwanta .
*** washegari tashirya cikin laffaya pink and purple tai simple makeup tayi kyau karshe Tana fitowa taga zee tajera breakfast akan dining Tana zuwa ta debe kusan rabi taci tabarmata mata a wurin batare da tasan zee taje gida tun safeba sai Yaya kadai a gidan.
* yana fitowa yayi gurin dining din yazauna kee Waye zai daukemiki plate din dakika ci abinci eyeee yadaka mata tsawa.nima bansaniba tace yarabu da ita harya kare breakfast dinsa yatashi yakai plates din yanufo gurin da take saurin mikewa tayi yariko ta tabaya ya juyota saiyaji abinda yadade baiji ba kasakeni Yaya meye haka janyota yayi tafada kanshi yakamo bakinta yasaka a nashi yafara kissing dinta sosai tsaiwa ta gagareshi suka fada kujera da kyar tasamu ya saketa tace Allah ya isa mugu azzalumi kawai karar wayarta ne ya sa ta dakko da sauri hello prince naam princess ya kike lafia lao zanzo anjima toh saikazo hartakusa daki yacemata ke dan ubanki Waye ya kiraki tace miji nane kuma badai ubana ba tayi saurin shigewa daki........
💞Taku har kullum Rufaida Yusuf.
4 comment Ku tuntubeni via my email [email protected]
[3/1, 6:45 PM] Rufaida: 💘🌹💃🏽 *RUFAIDAH*💃🏽🌹💘
*written by Rufaida Yusuf*.
8⃣5⃣ - 9⃣0⃣
***I dedicate dis page to d lovers of this book "Rufaida" thank you 4 Ol ur love and concerns u show to me.
Ina gaisheku kafitanin masoya wannan littafin musamman mah Ramcyy da ma kowa da kowa .
*** *Tuesday morning* ***
......Muhammad ne yakira Rufaida a waya yace mata ya iso yana kofar gida,kai bazaka shigo Ku gaisa da sis Maryam dinba eh kibari in mun dawo saina shiga mu gaisa toh tace.
Yanzu sai ina ? Eh zamu koma hotoro mu dau Beebah sannan sai muwuce wurin gyaran jikin,kefa kikace kunshi zaayi malama toh ba' a gurin akeyin komai bah naji to�.hannunsa yasaka ya kunna disk din dake playing na sudais cikin suratul ankabut.