← Book details Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 29

Sashe 2

Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daganan Bai zame ko ina bh sai unguwar gyadi - gyadi .
Yana shiga naga siblings dinsa Nata gaisheshi yana amsawa lfy. Kasancewarsa Bamai son raini da hayaniya bane.
Yana hawa sama yatarar da Alhajinsu a parlour �ana karanta news-paper, ina kwana! Lfy lao sama'ila ya gdn yaka baro Su ?lf� lao. Toh Madallah. Hajiyanfa Tana Ciki. Toh!
Yana shiga kuwa tahade girar sama data kasa ya tsugunna yace:Hajia ina kwana maimakon ta amsa sai cewa tayi haba Ismail Tun yanzu an shanyemin kai bani da damar dazan ganka sai anga Dama fisabilillahi banda Anfi karfina.
Bahaka bane Hajia, toh yayane? Nace maka yayane? Nidai Allah �a Isa wlhy.
Sai data gama fadanta Sannan yamata sallama yafito. A waje yatarar da Alhajin nasa inda yake sanarwa Yaya� cewa Eyn sha Allahu next Month zai tafi Canada domin Fara university.
Yayi godia s�sai Sa�nan yakama hanyar zuwa cikin gari Gurin tsohuwa Mai ran karfe domin gaisheta.yasameta lafiya sun gaisa suka dan taba hira da Ita.
Ahh Mazaaa kaine a gdn namu Cewar wani saurayi dabazai fii sa'an Yayan ba. (JAMBROS )Aliyu kenan babban yayan Su saadatu.
Sukafito inda Yayan kemasa albishir dacewa anbiya mishi Canada yamishi murna yacemishi Shima yasamu admission a B. U. K a Electrical engineering. Suka gama hirar su Wanda yayi dai dai da lokacin tashinsu Rufayda Daga skul.

❤sukayi sallama yanufi makarantar tasu, Maryam ce tafara hangoshi tacemusu Yaya yazo suka debo kayansu suka runtumo da gudu.
Maimakon tashiga ta kofar gaba sai tanufi drivers seat inda yayan yake. Tabude yace mata ya akayi wifey?tace yau dani zaa tuka Motar jin hk ya dauketa camak ya dire akan cinyarsa.
Sai saadatu tayi kokarin bude gaban Motar tazauna nanfa Rufayda tace batasan zanceba hk yabawa saadatun hakuri kan tazauna a Baya.
Bayan yakai kowa gd ne yashiga ya Kara shiryawa yanufi masallacin jumaa.

💕yana tafe a hanyar dawowa ya kunna radio yaji ana sanarwa anfara saida form din common entrance din school dinsu Rufayda inda ya kudiri niyyar siyamusu ranar Monday Inya kaisu school.

Tanajin karar motarshi tafito da gudu tarungomoshi you are welcome my baby💋 .
Kinci abinci kuwa Naji cikinki babu komai. A'a banciba Ai tare zamuci Koh? Yes of course my babylove. Sunzubo abincin sunfito parlour inda ya dorata akan cinyarshi yana bata a baki.

Umma da Baba nagani suna sakkowa Dg kan stairs.naganshi da sallaya kasancewar yau be samu sallar karfe 1 bah.
Uhmmm Cewar Umma!kai dai yarinyar nan bazaka gaji da shagwabata ba inka tafi makaranta naga Mai mata hkn.yana Sosa kansa wlhy kuwa Umma nida anan aka samar min makarantarma wlhy .aibaka Isa Kaki zuwa sbd wannan yarinyarba wlhy.

Wucewa sukayi yanata tunani maganar Rufayda ceta dawo dashi Daga tunanin dayakeyi. Yayah wai tafia zakayi kabarni? tare dayin hawaye .No my baby Ai kozan tafi dake zan tafi koh? Yayah nakoshi Kazo muje muyi bacci.
Tare suka tafi dakinshi suka kwanta ya rungume kayarshi tsaf Tana tayimasa surutu Har bacci yakwasheta.

Hmmm! Cewarsa Rufeey sarkin surutu. Ya mannata da kirjinansa tare da adduar Allah ya rayasu suyi aure shida Rufeeyn sa,A Haka Shima baccin yakwasheshi .
Basu suka farka ba sai laasar yana tashi yamata brush Shima yayi sukayi alwala yace Bari naje masallaci Nadawo kiyi Sallah kinji. Jawoshi tayi ta hade rai yakuma akayi Rufeey. Wlhy ba inda zakaje anan zakayi sallar inba hk ba saidai inbiki masallaci. Daria abin yabashi yacemata bandake da abinki Ai mata basa zuwa masallaci. Dayaga da gske take kawai saiya fasa zuwa sukayi sallar a Wurin.
Kanshi ya hangeta Tana da buga game dinnan candy crush (saga) yana Tayaya.

Nikuwa nace Ohhh su Rufeey sarkin rigima naga yanda zakiyi in yatafi Ai.

Yours always :
🌹💘💕 Rufaida Yusuf
💘🌹💃🏽RUFAIDAH 💃🏽🌹💘

Written by Rufaida Yusuf.

2⃣6⃣ - 3⃣0⃣

*** sadaukarwa sinlings Dina baki dayaa.
-Alhaji.
-Baby.
-Maimuna
-Maryam
-Baffa
-Asmau dakuma autan umma.
-Abdallah.

Yakasance yau safiyar Monday inda Yaya yafarka da taimakon Alarm din dayake wayar sa.
Tsaki yaja yashiga toilet yayi taking shower nashi yafito.

Direct dakin💕 Rufayda yanufa inda yatarar Tana baccin ta hankali kwance.
Ya Kalli Agogon dakin yaga bakwai saura matsawa yayi bakin gadon yana shafa gashin kanta babylove tashi.
Jiyowa tayi Yaya menene yace tym for school u get yourself ready OK! No Yaya am not going anywhere.
Kamar ya yaufa Monday kuma kinsan dai ��bakije school ba uncle sani �ai zaneki jin hakan yasata mikewa ya dauketa yakaita bathroom yamata brush.sannan �a hada ruwan Wankan ya yimata Wankan.
Yanade ta a towel. Shafshaf ya shiryata ganin sunkusa makara
Yafito da mota kenan yayi dai dai da zuwan maryam suka shiga suka tafi, sun Tsa�a sun dauki saadatu �a saukesu a school a gurguje.

Karfe daya naga Motar Yaya a car park din school din yana jiransu Rufeey Su fito .ya kwantar da kanshi kan sit yanajin kira'ar Ahmad Sulaiman cikin Suratul an'fal.
Tunanin dunia ya isheshi yasan dole saiya tafi canadan nan ba makawa saukin abin ma ynz ance da JAMBROS yabar Zancen Buk Sutafi canadan tare.
......Shi babban abinda ke damunshi zai tafi yabar wifeyn Shi, da wannan tunanin yaji sun bude mota sun shigo. Maryam da saadatu suka gaisheshi ya amsa.
Ita kuwa mutuniyar tashi ta bata rai a gaban Motar sai lokacin ya Lura kyaleta yayi sbd baison tmbyrta a gaban su maryam din.

Yaja Motar suka fita gate din. Main gate da ake shiga school sukabi. Yayi parking,a ina ake saida form din Nakune a Gurin accountant Cewar saadatun. Yace; muje kirakani babylove. Bazaniba tace a takuce
Tafia yayi yana tunani Lallai koma Mai akayimata babba ne duk son Rufeey dayawo,a Haka ya ISO office din da sallamarsa yashiga.
Suka gaisa da accountant din. Yabiya kudin form din guda 3 aka bashi receipt. Ya sanar dashi the examx will commence coming Saturday.

Yafito direct Motar yanufa yana shiga bai bata lokaci ba ya tashi Motar suka tafi .yaje dai dai tarauni naga yayi parking gefen titin oisis~naga yashiga kasancewar nanne bakery din dake kan hanyar.

Sun ISO gd suka ajje saadatu yamika mata Leda daya tareda cemata Su gaida Anty. Tashige Gida Tana murna.
Haka ta kasance da maryam ma .
Suna shiga Gida direct dakinta tawuce duk yana Lura da Ita.
Ya zauna a dining yana jiranta kasancewar yasan nan zata zo.
Shiru shiru bata fitoba Har 3:00 o'clock .
Yadauki ledar cake da ice-cream dakuma favourite Nata Wato shawarma a bakin gadon yaganta tayi tagumi da hannu biyu alamun taci kuka ta Koshi.
Ya iso Har inda take yayi kneeling a gabanta takawar da fuska.
Kiyi hakuri babylove Waye ya tabamin ke Nima na tabashi. Kuka tafara........ 😪abinda bayaso kenan kukan Rufayda.
Da kyar yasamu tayi shiru yana taping bayanta.
Fadamin me aka miki toh. Yaya ba yan ajinmu bane sukace wai bawani karya nakeyi bazaka aureni sbd kai babba ne..... Wai kuma.....in ka girma Kaima zaka.. Daina sona.
Ta rungumeshi.daria yadanyi kadan .
Babylove duk Wanda yafada mk Haka karya yakeyi kinji.... Nina kine Har abada. Kuma nine mijinki kinji.da Haka yasamu ya lallabata taci abinci tayi shirin islamiyya.
Yarakata Har Wurin gidansu maryam yadawo.
Yana parlour Shi kadai kasancewar yan gdn ba a cika ganinsuba sai dare sbd duk maaikatane. Yara km suna zuwa school
......tunani yakeyi... Rufayda kan bashi mamaki yanda a karancin shekarun nan Nata Amma tasan wani abu gameda da rabuwa.

🚶🏽‍♀🚶🏽‍♀🚶🏽‍♀Suna tafe suna hira. Rufayda tace Yawwa maryam yaushene ma sunan babyn gdnku gobe ko Jibi?ranar Wednesday ne Inji ummanki.
Toh zan karbo mn kudi gobe mudai chew gum mukai WA yan ajinmu a islamiyya na party koh. Suna hirarsu gwanin ban shaawa Har suka Isa.

Kamar kullum sun shirya da safe ta gaida Umma da BABA Umman Tamika mata Leda guda uku tacemata tadau daya tabawa sauran yan uwanta kowa daya.

Ko godia bata tsayaba tabar school bag din anan.
Yaya yadau jakar yabita a abaya.

Yau bayan ya daukosu sun dawo suka karbi kudin chew gum din suka tafi siyowa suna farin ciki.
A Daren talatar ne bayan Sun dawo Daga islamiyya ta dauko Kayan da Takalmi da yar karamar jaka ta ajje kan side bed dinta.
Yellow top ce da black rubutu a jiki. Sai black trousers sai Takalmi da jakar duk black suma sunyi kyau sosai.
Tafito da yan Kayan kwalliyarta taga babu jambaki. 😳😳zaro ido tayi tace kaii(ni kaina na tsorata nace meyafaru km?)
Toh Dame zan kwalliyar? Lallai kaji Su Rufeey kan atafasa zaa kone.
Hularta tasaka da wata gown red colour, naga takwasa da gudu.
Bata Tsaya ko ina ba Sainaga tashiga dakin Yaya taleka bata ganshiba sai ta hangi key din matarsa ta dauka tayi waje da gudu.

A waje tasameshi Tamika masa key din Yaya gashi. Meyafaru? Jambakinane fa yakare kuma ni Dame zanyi kwalliya gobe, aa toh kibari goben da saf..... Ahah wlhy banyarda bh baiyi Musu ba yashiga suka wuce ina Zamuje cewarshi. Muje Sufi mart kawata tace akwai Kayan kwalliya.

Sun Isa yafito suka rufe Motar sama suka hau suna zagayawa na hango wata yar budurwa dabazata wuce 17 yrs ba. ...
Kusa da Ita suka karasa duk Tana kallonsu.. A zuciyarta tace Amma yarannan ya hadu sai dai nasan da kadan zai girmeni.... Tana wannan tunanin taji su yana binta da gudu ina kika shigane baby love. Dakyar yakamota. Sun birgeta tace maybe sistern Shi ce.
Yaya kaga wani teddy. Keda kikazo siyan jambaki.budurwar naga tamatso tace Aa baby dauki karkiyi kuka hararta tayi tacigaba da kukan Har saida yace ta dauka tatafi da gudu. Ammm kiyi hakuri Plxx da abnd babylove tamiki. Badamuwa tace masa Tna Murmushi tace masa kozan iya samun number ka sbd inyi mgn da babylove din. Badamuwa yace ya rubuta mt batare daya kawo komai bh.

A bangaren Rufayda kuwa taga Baya bayanta ta juyo ta ganshi kusa da wannan budurwar Mai suna zaynab. Yayah Mekake anan Bakomai babylove. Suka je sundauki abnd yakawosu sunje gun bill neh ZEE tayi kokarin biya Musu Rufayda ta doke hannunta bamaso tace cikin tsiwa Nima husby zai biyamin. Mamakin yarinyar take ta Kalli inda yake taga Shi ko ajikinsa.

Wannan Kena.....

Inamika gaisuwata ga dukkan malamai harma da dalibai na department of cooperative economics and management.

Taku Har kullum
💕❤Rufaida Yusuf
💘🌹💃🏽RUFAIDAH 💃🏽🌹💘

Written by Rufaida Yusuf

3⃣5⃣ - 4⃣0⃣
Chapter 2 · 0% Book details