← Book details Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 29

Sashe 8

Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Toh su Jambros sun rigasu Yaya isowa wurin suka jirasu suna isowa a gurguje suka fito donsun makara ,Rufaida kuwa tuni taje takira frnds dinsu tadawo dasu 15 tajerasu ta saka maryam da Jambros a tsakiya da kuma yara biyu habawa sun yi kyau shikuwa Yaya yana tsakiya abubuwa da dama na damunshi a bari daya tunanin irin kyaun da Rufaida tayi yake a wani bangaren kuma yana tunanin ko ina friend din ita Zainab din suke zee ce takatse masa tunanin shi dacewe ismail karsu tafi su barmu aikuwa da azama suka nufi jerin aikuwa Rufaida ta daure fuska ahah yanaganku anan Ai can zaku koma friends dinta zasuzo su tafi da ita gwiwa ba kwari suka juya sun nufi hall inda guri ya kaure da ihu RAF!!!RAF!!! RAF!!!!! Abun ya kayatar bayan sun zaunane takarbi mic a gurin M.C tace GA amaryarmu ta farko ta shigo yanzu ana Neman kawayen amarya zee domin sutaho da amaryarsu ,da kyar aka hada mutum 10 babu anko ma suka shigo aka danyi musu tafi ango yafi amaryar kyau abinda mutane suka dinga fada .waje yayi shiru inda aka gayyato Mami ta bude taro da addua sannan ta yimusu fatan zama lafia,anbukaci amarya ta ango Ismail su shigo fili inda dangin ta suka fito sukayimata liki ba laifi su umma ma sun mishi likin sama sama.
Bayan sun koma sun zauna ne aka bukaci maryam da Aliyu su fito habawa nan friends maza da mata suka dau tafi kamar yanda Rufaida ta tsara musu suna isowa filin iyayen amarya da ango sukayimusu liki suna fita abokanshi sukayimusu, saiga Rufaida nan ta fito da zugar kawayen inda nan kallo yakoma kanta Tana isowa tasoma rawa Tana manna wa amarya da ango yan Dari bibbiyu saida tayi mai isarta sannan takoma ta zauna.

Aka bukaci friend din amarya zee da angonta suzo su bada tarihin maauratan,sannan aka bukaci Rufaida data fito domin gabatar dana sis maryam kodata karbi mic din saidatayi shiru na sakanni inda hankalin kowa yadawo gareta" tayi gyaran murya tace : I and Maryam where twins,we are sisters,we are friends,we are cousins in fact we are one.whereever you see her you will surely see me,she attend her primary and secondary schoot at KANO capital school,and she is very good in cooking and baking she also like reading,her hatred is washing plates dafatan ango zai dng wankewa da kanshi??? Kowa yayi daria so what I want to say all about maryam is she's very nice lady,saidai nace yayana yayi dace ,nagode " RAF!!!!RAF!!!!!!!RAF!!!!!!! .

Anci ansha anyi rawa babu karya saidai har aka tashi daga wurin jikin zee a sanyaye yake.

Washegari ya kasance ranar lahadi amare anko sukayi maroon shadda rufeey tamata kwalliya ita kuma tasaka black abaya tayi mopling.
Karfe 11:00am jamaa sun shaida auren Maryam Muhd sani da Aliyu Muhd Aliyu akan sadaki Dubu hamsin.
Acan ma an shaida auren Ismail MUHD Musa GUMEL da amaryarsa Zainab Bilyameen.

**** yamma tayi daidai ankawo Motar daukan amare guda kawai nakeji naga maryam cikin alkyabba white me adon golden da Rufaida Kuka sukeyi kamar b gobe ita kuwa Rufaida kowa ya tausayamata saboda rabuwarta da yar uwarta GA kuma Yaya a lokaci guda, a hakan aka samu a ka shigar dasu mota aka dunguma sai gdn amaren dayake anan Badawa layout .

Toh haka yake a bangaren su Zainab mayake an shir�a amarya antafi da ita.......

Toh bari indan ajje alkalamina domin insamu in huta.....
Kukasance dani donjin yadda zata Kaya .

💞taku har kullum Rufaida Yusuf .

For comments Ku tuntubeni ta email Deejahlash@g�ail.com
[2/28, 12:59 PM] Rufaida: 💘🌹💃🏽 *RUFAIDAH* 💃🏽🌹💘

*written by Rufaida Yusuf*

8⃣1⃣ - 8⃣5⃣

!!!!! *HURRAY*!!!!!!!
*You finally made it sister(Jamila shaayau saleh) May God bless our baby girl,get well soon*.
*_And I dedicate to our beloved baby girl may Allah bless �er_*

**** Tana shiga dakin taturo kofar tarufe ta haye kan gado Tana maida numfashi.

Hmmm bari kaga na tashi kafin Prince yakaraso banyi komai ba Tana fitowa daga ita sai towel sai ta shafa mai tasaka hijab tanufi hijab tadora mishi abinci bayan tagama tajuya da nufin komawa daki ta ganshi a parlour aikuwa da guda tawuce shi ,hmmm I love you Rufaida yafada a ranshi.

Tana zuwa ta tayi lining din dakinta tasamu simple gown ta zira tai daurinta tayi kyau,ta dauko wayarta tafara selfie harta gama ta mike wayarta tayi kara tadauka ,ka iso toh ganinan.

Tazo ta wuce ta gaban yayan tafita waje Tana zuwa da gudunta tai �ugging nashi baby I miss u,ni daga Ni karki bal�ani dagashi tayi tareda juyawa,aikuwa gabanta yakama kunnenshi yace sorry charming princess,kai ta juyar au bazaki hakuraba kenan janyota yayi ya hada da jikinsa inbaki hakura ba zanmiki irin na jia da sauri tayi murmushi,yace matsoraciya kawai.
Daria sukayi tace Muje suna zuwa parlour yace ahah yayanmu yana gida kenan yake yayi eh ina hutawa ba suka gaisa sannan tawuce dashi parlourn yayan .

Sunyi hira harda ta shirme shikuwa daria yake mata wuraren 3:00pm yacemata ta tashi tarakashi domin gobe dawuri zai wuce ,sunzo parlour sukayi sallama da Yaya tajuya zata rakashi tayi tuntube tayi ihu sai Muhd ya tarota tafado kanshi yayi hugging dinta yana shafa bayanta sorry princess kinji,aikuwa da sauri yaya ya mike yafice da sauri ranshi a bace.
Taraka shi har mota sukayi sallama takoma ciki

A parlour ta zauna takunna data din wayarta yayi dai dai da dawowar shi parlour din yasamu guri ya zauna .

Wani ihu tayi ta daneshi yace: ke meye haka kinyi haukane Yaya sis Maryam ce ta haihu fha kuma twins kagansu kara manneta yayi a jikinsa kasala ta saukar masa,kedai bansan yaushe zaki girma ba amma ace mutum is 20 har ynz bakiyi hnkl ba,eh naji din!

Aikuwa nan ta kirata tace mata sis mezaa saka musu tace sunan iyayenmu daya Zainab daya Ruqayya sai a dng kiransu da Afnan da Afrah kai amma sunan yayi dadi haka suka gama wayar inda take cemata Ai nanda 4 days zasu taho .har zasuyi sallama sis MERAM tace nama manta shi ne har ansa ranarki baki fadamin ba nagode,kai!!!😳waye yafada miki keh? Nima bansaniba ,dan Allah? Wallahi toh aikuwa dai jia sukazo ansa 1 month toh bye bye .

**karfe 7:00pm Yaya yatafi dauko zee,bayan yaje yashiga ya duba mommyn tata yabata 10k dazai fito.
Suna hanyar komawa ne yace kinci abinci tace naci tunda safe danaje ,banace miki kidaina wasa da abinci ba koh sokike Babyn ya samu matsala kaita girgiza,toh karki kara tace toh.

Suna isa parlour taga flask taga ragowar abinci tazuba ta cinye suna parlourn suna hira shikuma yana kallon news Rufaida tafito ta bude flask din ganin bakomai yasa tace kan uba! Waye ya cinyemin abinci? Sorry sis wallahi yunwa nakeji shiyasa naci wallahi baki isa ba saikin dafamin wani ehen garama kisani dakika je can waya hanaki kici koh babu,jikake kauuuu! Fauuuu! Yaya ya dauketa da mari tarike fuskarta ke nanan din ke kika siya eyee nace kekika siya taja da baya tace eh dukda haka mutum bai isa ya hanani cin abinci koya koreniba saboda maita irintasa zaikara mata zee tarikeshi ,Rufaida tace ke sakeshi mana borin kunya yakeyi.tajuya tatafi daki ta kullo tabarsu,shima dakinsa ya nufa.

** wayarta ta jawo taga miss call 2 na Charming prince,taki rashi sunsha hira har wurin 1: 10 am sannan suka kwanta,

**** washegari flight din 8:00am yabi saboda family dinshi da friend dinshi Alhassan sunata cemishi yadawo saboda shirin biki.toh yanzu jirginsu yadaga sai *ABUJA*.

***** Toh a daya bangaren ma su maryam sun shirya suna airport,suma sun sauka a naija anyi suna cikin bajinta da girma sosai . Inda Rufaida ma takoma gdn mar�am sunata shiri gyaran jiki ba kakkautawa kayan dazata saka colour 10 daga Dubai Yaya yamusu order .

Yau takasance ranar asabar zaa kawo lefen Rufaida,sai Shirye Shirye sukeyi .

Misalin karfe 4:00 pm baki suka iso an karbi juna cikin girmamawa ,Kaya sunyi k�au akwati 9 ne nalefe sai 3 nakayan sa rana guda daya na kunshi sai buhun shinkafa 2,buhun gishiri,sugar, lalle,carpet da chew gum da alawa aka Dora 50 k kudin dinki.
[2/28, 1:57 PM] Rufaida: An rabu kowa na farin ciki inda suka saka 2 weeks.

Shikuwa ango da amininsa ya tattaro �adawo KANO saboda bayasan princess dinshi ta dng yawo babu shi.sai yazamana harta rabon I.v tare suke zuwa kuma a gdn umma yake kwana sun s�aku sosai.

*** a bangaren yaya kuwa Sam ya Kasa sukuni,yawani rame.
Wani darene zee tasameshi a parlour yayi tagumi tace mishi Yaya kayi hakuri nasani duk Ni �ajawo maka hakan nashiga tsakanin masoya biyu najefa Ku a kunci hakika nasan Allah bazai barniba dan Allah kayafemin kuma itama zan nemi yafiyarta ,dagota yayi yace ba komai baby dama can Allah yarubuta ba matata baceba kinji,murmushi tayi tare da mikewa ta sanya hijab dinta bari na leka gdn maryam naga shirin dasuke.

** Tana fita ta shiga gidan suka gaisa ta karbi su Afnan amara kirjin biki ina amaryar saikata ta fito tsaki taja zata koma maryam takirata zokiji sis rufeey meye Wai karfa kidameni zauna,Kinga dai zee matar yayace Kinga Ai kema yayarkice komai yafaru Ai ya rigada ya wuce kinji tadago a fusace tace eh aidama dole kice ya wuce mana tunda gaki a gdnki cikin farin ciki da wanda kike so da yaranki itama da Wanda take so harda cikinsa , hmmm kinsani sarai irin soyayyar damukayi da Yaya ba irin wadda kukayi baceba koh basai namiki bayanin komai ba tunda ke ganau ce koh,amma aka rabani dashi aka barni da jinya a zuciyata inada kananan shekatu ,ta wagaza mana farincikinmu ta raba tsakanin masoya shi ne kike cewa in yacemata toh wallahi ko mutuwa zatayi bazan yafe mata ba,Tana kaiwa nan ta tashi ta shige daki .

Ita kuwa zee Kuka ta kara fashewa dashi,tafadawa Maryam duk yanda sukayi akayi aurensu nan maryam ta kwantar mata da hankali akan eyn sha Allah zata shawo kanta.

💞taku har kullum Rufaida Yusuf.

Ku kasance dani donjin Yanda zata kaya .
*shin Yaya zata aura?*
*koh Muhammad zata aura.*
*ya abubuwa suke kasancewa*.

4 comments Ku tuntubeni via my email [email protected].
💘🌹💃🏽RUFAIDAH💃🏽🌹💘

Written by Rufaida Yusuf.

7⃣1⃣ - 7⃣5⃣
Chapter 8 · 0% Book details