← Book details Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 29

Sashe 20

Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fadila ta buga ta dafe kirji tsananin kishi na damunta. Kujera ta dauko zata kwada musu sai suka ji sallamar mal Habu mai gadi. Faduwar kujerar hannun Fadila yasa suka kula da abinda tayi niyya ma. Da kyar Huzaifa ya iya cewa Mal Habu ya akayi. Yace Yallabai ana sallama da kai ne a waje. Ya ce sirikinka ne Mal Sa'id. RASHIN GODIYA ✂ 40 Yinin ranar har Huzaifa ya dawo ko kallon banza Aishatu bata samu daga Fadila ba. Sai dai ta kasa sakin jikinta da ita. Sai da ta gama abincinta na dare ya dawo lokacin tana wanka. Dakin yasha gyara da turaren wuta mai dadin kamshi. Jikinta ma sai da ta dade tana turara bayan tayi wanka. Ciwonta yayi sauki sosai don babu kuraje ko kaikayi. Discharge ne ya rage shima kuma bashi da yawa kamar da. Shiyasa bata wasa da shan magani ko kadan. Sanin baya gida yasa bata shiga toilet din da kayan da zata chanja ba. Fitowarta tayi kai tsaye da kaskon turaren wuta a hannu. Ai tana ganinsa ta koma da gudu saboda towel ne kadai a jikinta. Ta dan leqo da kai Dr...sai ya harareta tayi saurin gyarawa baby don Allah ga hijab dina can akan abin sallah. Yayi mata murmushi ni na gaji hijab din nauyi kada na fadi garin dauka. Sai ta koma ciki ta rufe kofar. Shiru shiru yaji bata fito ba ya dauki hijab din ya mika mata. Haka ta fito tana sunne sunnen kai ta kwashi kayan shafe shafenta da kayan bacci zata koma toilet. Huzaifa yayi saurin tashi kinga shirya abinki kada kije ki kwaso mutanen bandaki ki rinka dukana cikin dare....tasan tsokanarta yake saboda labarin fahad da ta bashi. Tayi dariya duk mijin da baya jin magana ake zanewa ai. Shi dai Huzaifa sai ya fita ya barta ta shirya. Yana cin abinci yana kara godewa Allah da Ya hada shi da Aishatu. Komai nata tsaf sabanin yadda ya saba gani a nasa gidan. Yau ba yadda bata yi ba akan ya kwanta a kasa yaki. Tace to ita zata koma kasan nan ma yaki. Suna ta rigima da wasa ta sauke pillow kasa yace indai zaki kwanta a kasa kizo na rama abinda kika yi min. Kafin ya gama magana ta dawo dashi kan gadon tayi kwanciyarta a can gefe. Kusan awa daya da kwanciyarsu amma babu wanda yayi bacci. Juye juye kawai yake tsakanin hannunsa na hagu da dama baccin yaki zuwa. Duk da duhun dakin ya san itama ba baccin take ba shiru kawai tayi ta kasa juyawa ma kada su fuskanci juna. Bargon da ya rufa dashi ya yaye duk a banza yayi tsaki kawai yasa hannu ya janyo Aishatu jikinsa. Ta fara kokarin zillewa yayi mata rada a kunne lets stop pretending ko Aish. This is what we want. Yayi ajiyar zuciya sweetdreams my Aish. Amma kiyi addua kinji ko. Daga haka bai sake magana ba sai kankameta da yayi ta kwanta kan kirjin shi. A haka suka yi bacci...... Daga ranar suka kara shakuwa da juna sosai. Idan ya fita aiki sun rinka waya da text kenan. Sabon jere su Yaya zainab suka yi mata wanda dole yafi na da kyau da tsari saboda tsadar kayan. Ana aikin jeren Fadila ta shigo suka gaisa karshe ma dai da ita aka karasa aikin. Su Saddiqa sunyu mamakinta sosai. Aka gama Aishatu ta koma side dinta. Bayan kwana biyu Anti Sauda tazo da su Islam suka yini a gidan. Sunsha hira sosai don Aishatu da kyar ta bari suka tafi. ita dai Anti Sauda shawar zaman lafiya da rike gaskiya ta bawa Aishatu. Kuma ki dage da yawan godiya ga Allah bisa niimar da Yayi miki sai kiga Ya kara miki. Kuma ki kasance harshenki baya rabo da azkar. Da zasu tafi kayan kwalliya ta hadawa yaran suka tafi cike da murna. Tsakanin Fadila da Huzaifa ma zaman ya dan daidaita tunda yaga ta dena abubuwan da take masa. Hatta bangarenta ma tana gyara shi sama sama. Main falon gidan kuwa Huzaifa ya kafa dokar duk mai girki ita zata gyara shi. Ana haka mai aikin Fadila ta dawo. Ba karamar murna tayi ba don dan gyaran da take yi ji take kamar ta shekara tana abu daya. RASHIN GODIYA ✂ 39 Suna shiga gida Aishatu ta fara tattara kwanunkanta da su Aliya suka bata. Huzaifa na ganinta ya kwalawa Fadila kira ta fito a sanyaye ita a dole ta shiryu. Ya sha kunu wa kike jira ya gyara wurin nan? Kizo ki dauke ki wanke mata kayanta. Fadila tace dama tsintsiya zan dauko..Aishatu bari zan karasa. Itama Aishatu tace haba ki bari kawai ta cigaba da tattare kayanta. Sai da ta gama gyara wurin sannan ta koma kitchen ta dumama sauran sauce din. Ragowar wainar da ta ajiye saboda su Aliyun ta hada masa a tray daban ta kai masa. A kwance ta same shi ya rufe idanunsa. A bakin kofar ta tsaya ta kasa shiga dakin. Wannan kunyar tasa da take ji kada ace ta munafurci ce shine tunaninta. Lokaci daya take ajiye ta a gefe sai bukatarta ta biya kuma kunyar ta rufe ta. Anya yau bata zake da yawa ba kuwa? Da wane ido zan sake kallonsa ma. Zancen zuci ne ya fito fili don bata san maganarta ta karshe ta fito ba. Ji tayi yace da wadannan idanun masu rikitawa Huzaifa lissafi mana. Yana maganar yana tahowa gabanta. Tray din hannunta ne ya fara rawa saboda yadda ta rude da irin kallon da yake mata. Ba tare da ya dena kallonta ba yasa hannu ya dauke mata tray din. Gaba daya ta karasa rikicewa ta soma in'inar karfi da yaji. Uhmm dama...dam...dama na..nace. Ya dan kalleta kika ce me? Uhmm nace kayi..ko zakayi hakuri akan dazu. Huzaifa ya jawo hannunta ya zaunar da ita akan kujerar table din da yake aiki. Ya zauna a gabanta amma ya juya mata baya. Duk a takure take jin kanta sai ya kwantar da kansa a cinyarta. You were saying nayi hakuri. Hakuri akan me? Ta yaya ma zata iya magana a yadda suke dinnan. Tayi shiru kamar ruwa ya shanyeta. Daga kwancen yace na dauka ma zaki bani hakuri ne for kissing me. A ranta tace ashe yaji haushi...da saurinta ta daga kai sama eh shine dama nace kayi hakuri ai. Huzaifa yana lura da reaction din Aish dinsa. Komai nata yana bashi shaawa yace kada ki damu fa zan rama ne kawai. Tace zaka rama kuma? Eh yanzu if you dont mind. Bata san lokacin da ta ture masa kai ta rufe kanta a toilet ba. Dariyarsa ta rinka ji daga ciki yace ki fito ki bani abinci kafin na suma. Sai da yayi laasar ya tafi gidan Umma. Ta matsa masa da tambaya auta me ya faru ne, jiya ka dauko yaran nan daga gidan Shukriya yau ka turo su kafar Aliyu ko takalmi babu. A takaice ya sanar da ita abinda fadila tayi amma bai sanar da zancen saki ba. Umma duk hakurinta tayi ta fada. Tace ni sai inje har gidan naka wallahi. Haka kawai daga yin aure wannan da iyayenta sunji ai rai zai matukar baci. Kuma shine ka rufe min. Bansan an fasa mata kayan daki ba sai yau. Yaya kubra tace Umma mun kusa gama komai don gobe zamu karbo kayan ayi jere. Fadan sai ya dawo kan kubra haka kika iya ke kuma gyara gidan wani. Tun wuri ki daidaita da mijinki ki koma. Kubra tayiwa Huzaifa alama da ido.. mu bar wurin nan tun wuri don ran umma ya baci. Wasila bata sha wuyar samun number din Fahad ba don akwai ta da shige shige. Yadda ta dau zafi ko mijinta ne ya kara aure sai haka. Ana turo number din ta kira shi. A lokacin sun gama fada da yahanasu duk akan rashin haihuwa. Kowa yana ganin laifin dan uwansa. Wasila ta kira bai gane ko wace ba tace bazai gane ba tana son su hadu ne akan maganar Aishatu ne. Nan da nan ta samu attention dinsa yace zai zo kano ranar asabar suka tsayar da wurin haduwarsu. Da murna ta kira Fadila ta sanar da ita tayi mata godiya sosai. Tana ajiye wayar tayi dariya sai na nuna miki Fadila ba saar yinki bace. RASHIN GODIYA ✂ 40 Yinin ranar har Huzaifa ya dawo ko kallon banza Aishatu bata samu daga Fadila ba. Sai dai ta kasa sakin jikinta da ita. Sai da ta gama abincinta na dare ya dawo lokacin tana wanka. Dakin yasha gyara da turaren wuta mai dadin kamshi. Jikinta ma sai da ta dade tana turara bayan tayi wanka. Ciwonta yayi sauki sosai don babu kuraje ko kaikayi. Discharge ne ya rage shima kuma bashi da yawa kamar da. Shiyasa bata wasa da shan magani ko kadan. Sanin baya gida yasa bata shiga toilet din da kayan da zata chanja ba. Fitowarta tayi kai tsaye da kaskon turaren wuta a hannu. Ai tana ganinsa ta koma da gudu saboda towel ne kadai a jikinta. Ta dan leqo da kai Dr...sai ya harareta tayi saurin gyarawa baby don Allah ga hijab dina can akan abin sallah. Yayi mata murmushi ni na gaji hijab din nauyi kada na fadi garin dauka. Sai ta koma ciki ta rufe kofar. Shiru shiru yaji bata fito ba ya dauki hijab din ya mika mata. Haka ta fito tana sunne sunnen kai ta kwashi kayan shafe shafenta da kayan bacci zata koma toilet. Huzaifa yayi saurin tashi kinga shirya abinki kada kije ki kwaso mutanen bandaki ki rinka dukana cikin dare....tasan tsokanarta yake saboda labarin fahad da ta bashi. Tayi dariya duk mijin da baya jin magana ake zanewa ai. Shi dai Huzaifa sai ya fita ya barta ta shirya. Yana cin abinci yana kara godewa Allah da Ya hada shi da Aishatu. Komai nata tsaf sabanin yadda ya saba gani a nasa gidan. Yau ba yadda bata yi ba akan ya kwanta a kasa yaki. Tace to ita zata koma kasan nan ma yaki. Suna ta rigima da wasa ta sauke pillow kasa yace indai zaki kwanta a kasa kizo na rama abinda kika yi min. Kafin ya gama magana ta dawo dashi kan gadon tayi kwanciyarta a
Chapter 20 · 0% Book details