Sashe 5
Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
** ba ita ta farka ba sai wurin 7 Tana tashi ta watsa ruwa tasaka pyjamas Riga da wando tafito tayi dinner dinta,,suka danyi waya dasu fateemah sannan ta kwanta,sai wani baccin...
** Bata farka ba saida asuba tai wanka sannan takawo sallar asuba tadanyi azkar takoma baccinta ....saida gari yawaye sannan suka hadu da Yaya a dinning ,bayan yagama cin abinci ya mike zai fita tace Yaya zanje kaji..ki zauna yanzu zan dawo kibari inna dawo zan kaiki kisha ice cream.,toh Yaya..
"**A kwana a tashi yau ne su Yaya da Jambros zasu koma Canada kuma insuka tafi sai bayan sun gama masters dinsu 3 years kenan.
*** Kuka kam Rufaida ta ta shashi ansha fama dan saida aka dade kafin ta dawo normal life nata.
**** Abu kamar wasa yau su Rufaida suka fara zuwa SS1 inda Maryam take a A class wato science ita kuma Rufaida a C wato commercial ita da besties dinta ahaka lokacin nata tafia.
Suna waya da Yaya kullum amma ba kamar da ba .har sun gama term daya a school......
Taku har kullum Rufaida Yusuf.
4 comment contact me vi my email [email protected]
[2/18, 9:09 AM] Rufaida: 💘🌹💃🏽 RUFAIDAH 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
5⃣7⃣ - 5⃣8⃣
**** na sadaukar da wannan page din dukkansa GA Maman Usse,Khulud .da ma dauka cin masoya littafin kuyi karatu lafiya.
******# Alkalamina nane yafadi daga hannuna saboda shagaltuwa danayi da kallon wasu yammata guda biyu Wanda kyan su ba�ai misaltu ba dukkansu matsakaicin tsawo ke garesu daya fara ce dayar kuma chocolate siririyar fara mai hanci naji takira Rufaida nima juyawa nayi Nace" fataba rakallahu ahsanil khaliqin". Wato chocolate ce jikinta madaidaici ne amma wani mugun shape datake dauke dashi a kwana kusa banga mai irinshiba hips dinta kamar zanawa akayi GA boobs ma basu yi yawa ba basuyi kadan ba ga fatar jikinta smooth daka gansu kaga babu abnd ke damunsu.
Maryam ta wulla mata key din Motar gashinan kuma Abba �ace karmu zauna .toh amma nima Inaso nabiya na karbi waec standard dina a wurin Dakata ,naji malama amma meya hadaki da littafin waec bayan jamb zaki rubuta mai zai hana kuwa toh mekike so a tmby kida banza kawai.
Yau Yakama Saturday zasu zana jamb sai dai ba centre dinsu dayaba ita Maryam Tana airport road Rufaida kuma Tana magwan road kuma morning ce dasu,Mar�am tasaka Riga da skirt dinta,itakuma Rufaida wata gown tasaka ta lace peach colour tasamu roses maroon ta daura sai �aroon din Vail da maroon takalmi da yar purses,key din Motar umma ta dauka a parlour yayi da� dai da karasowar Maryam din ,ta ajje Maryam a airport road sannan tadawo magwan din Tana shiga wurin ta kalli kowa yana kan layi tasamu wuri ta zauna aka gamawa kowa sannan taje akayimata .sun shiga batafi 30minutes ba tafito,supervisors da samari anata rushing ko iskar data dakkosu bata kalla ba ,wani babba ne a centre din yakirata Tana zuwa saida yagama fada tace mishi kagama Baba ya eh Baby tace Ni matar Yaya ce tawuce ta barshi,Tana shiga Motar sis Mary takirata malama kenake jira ke ba abarki kiyi driving ba sai ranar da kikaga dama zaki daukan mutane,mai da wukar nasan dai da abnd yabata miki rai kedai kibari wallahi maza sundameni nikiyi sauri OK tace tareda kashe wayan,tana isa tashigo Motar da sauri ahah kaga sis mai farin jini zanmiki rashin mutunci wallahi sorry🙏🏽.Ya exams din lfy lao Kinga books din damuka karba yamana rana.
Suna isa gida sukayi wanka suka kara shiryawa saboda yau zaaje cikin gari gurin tsohuwa mai ran karfe saida daddare zasu dawo.
* sun shirya cikin wata doguwar Riga "A" shape sukasa brown siririn Vail da jaka da takalmi sunyi kyau masha allahu yammatana cewar umma to maza kuyi sauri yau munso makara FHA OK momma suka fada ,sai selfie sukeyi ana turawa Yaya (Yaya yanashan hutuna akallah kullum tasamu 20) hmmm yammata kenan.
Sun isa inda suka tarar yan Uwa dayawa sun rigasu karasowa anan aka hadu akayita hira har sai bayan maghriba kowa yakama gabansa.
** Washe gari Yakama lahadi kowa a cikin su yana gida yanata revising karatun dayayi saboda ranar Monday zasu fara first paper dinsu ta waec .
Naga sun fito daga hall din suna zaune suna maida yanda akayi,wasu na selfie da dai sauran activities .Maryam tace muwuce sis eh dole kice muwuce tunda key na hannunki mn
[2/18, 10:07 AM] Rufaida: Haba sis sorry Muje sai anjiman Ku sakayi sallama suka wuce.
**** Toh a can Canada kuma yau suka gama masters dinsu ita kuma zee tagama degree da daddare akayi tea party inda da Yaya da Jambros suka saka white shirt da black suit sai bakin neck tie da black shoe sunyi kyau sosai ita kuma zee tasaka white gown da black Vail da shoes itace date dinshi a wurin party din sun sakalo hannu suka shigo wurin sai aka saka ihu malam,RAF!!! RAF!!! RAF!!! kakeji an dau tafi .nikuwa mamakine ya kamani mekuma yahada zee da Yaya hmmm!!!! Mu daije zuwa danjin yadda abin yake.
*** sun kammala shirinsu na dawowa Niaja inda jirginsu zai tashi karfe 6 na yamma.
**** In muka leko gida nigeria kuwa yau ne su Rufaida aka gama zana neco sai kukan rabuwa akeyi anata pics aka karbi numbers din yan class kafin arabu kuma kowa yanacewa sai a prom night suka rabu.
*** suna komawa gida honourable(babansu Maryam) yakirasu ya karbi result dinsu na jamb da sauran takardu domin nan gaba admission.
Suka koma gida sunafara shirin tarbar su Yaya .
*** sun kammala komai inda suka shirya Rufaida tasaka code da akayiwa dinkin buba da zani black colour ta �anyo kit din �ayan ma�e up ,,,tini ta chanza kala habawa tadaura red Igbo wrapper sannan tadauki red medium jaka Tasa red low pass dinta ita �anta kallon kanta ta dinga yi a madubi.ta dauki key nawata red Benz C class suka wuce airport suna zuwa suka tarar har flight din ya sauka suna reception suna jiransu ,yana �aune zee ma na zaune �arda Jambros suka fito sakamakon wayar da RUFEEY ta musu tace ta karaso sai a sannan Motar Maryam ta karaso don tace itama da kanta zata dauko hero dinta (Jambros).
Sun fito suka nufo gurin Motar su dukkansu inda.........
Taku har kullum Rufaida Yusuf 💞.
4 comments contact me via my email [email protected]
💘🌹💃🏽 *RUFAIDAH*💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
6⃣1⃣
❤am sorry lovers 4 d short typings plxx �ts due to some reasons and everything will be settled soon eyn sha Allah. I dedicate dis whole page 2 my beloved sister Maryam Muhammad Sani I appreciate 4 ol d luv and cares u show .Allah yabar zumunci (ameen).
****** �ana daukan wayar tareda sallama yasaka ta a kunnenshi ta amsa sallamar suka gaisa cikin mutinta junansu sannan tayi yunkurin fada masa sakon mahaifi�arta gareshi " am dama Ismail mommy ce tace nafada maka Indai da gaske kake katuro magabatanka Afara zancen auren mu",tsintar kansa yayi da Kasa yimata musu yace mata karki damu Indai wannan ne ba matsala gobe inna fita zanyiwa Alhajinmu magana sukayi sallama yakoma ya kwanta.
** bayan sun dawo daga islamiyya ta tarar da Yayan a parlour yana kallon news tasameshi bayan sun gaisa basu dau lokaciba yacemata zaije ya kwanta ganin ba fuska bata cemasa komai ba,saida safe.
Allah yatashemu lafia,ameen.
****** washegari bayan duk sun shirya da niyyar yau a cikin gari zasu kwana,taje ta sameshi a daki yagama shiryawa yana feshe turare a jikinsa,Yaya kazo ka kaimu Unguwa kaji yacemata kuje driver ya kaiku da akwai inda zanje kafa tafara bubbugawa da alamun zatayi Kuka,tsawar daya dakamata ne yasata nitsuwa tareda da kallon anya wannan yayantane kuwa " leave my room now" .juyawa tayi sai dakinta tafada kan gado tarusa wani uban ihu tafara kuka .
Ita kuwa Maryam ganin shirun yayi yawa yasata tayo dakin Tana kiran sunan ta Ai da gudu ta karasa ciki Tana tambayar meya faru sisto fadamin mana umma ce koh Yayan ba lafia dakyar tasamu tafada mata meyafaru inda tabata shawarar tabari inya sakko ko zuwa darene sai taje har daki tabashi hakurin.
Bayan yafita bai zame ko ina ba sai gdn su yana zuwa suka hadu da Jambros a parlourn tareda Alhajin nasu,yawwa YAYA yanzu dan uwanka yaxomin da labarin yanaso Ayi zancen aurensu shida Maryam,dafatan kaima sun shirya da ita Rufaidan kaga sai a hada lokaci guda.
Gabansa ne yayi mumunar faduwa jin Alhajin nasu ya ambaci wannan matar,,dakai FHA nake ina sauraronka dama Alhaji akwai wata Zainab wadda muka daidaita da ita da niyya ta itakuma Rufaida takarasaa degree dinta.
Tabbb!!! Amma baka da hankali kasan mekace kuwa,ohhh Ni zamanin nan 😞dakyar da sidin goshi ya yarda amma da sharadin Indai ita Rufaida ta yarda a auro wata.
Yakara umma harta kusa katsewa umma yadauka yasamu suka gaisa yamata bayanin komai,,,uhmmmm tace "Innanillahi wa inna ilaihir rajuuna.takashe wayar ta taya yaratata Kuka ta share....
*** bayan ya dawo yayi wanka yafito yaci abinci yakoma yakara zee yamata albishir zaa gidansu next week sannan 1 month zaa saka murna sukeyi,,inda a wani bangaren zee Tana mamakin yanda yayan nata ya chanza kamar ba shiba.
Bayan ya gama wayar Rufaida tashigo da sallama yayi saurin kawar dakai takarasa har inda yake ta tsugunna a kasan gadon yaya naga ka chanzamin ne kwana biyu kuma sanin kankane bazan iya wasu abubuwa dadamaba arayuwa Indai bakai.keee!!! Ya buga mata uban ihu tashi kifice aikuwa da gudu tafice ta koma dakinta tafara wani Kuka mecin rai Wanda duk Wanda yaji saita tausaya mata.
Shikuwa tada baro shi a daki yaji duk ba dadi abinda yamata sai dai yakasa zuwa ya bata hakuri.
.....
💞taku har kullum Rufaida Yusuf.
.domin tsokaci k tuntubeni a kan adireshina ya yanar gizo wato [email protected]
💘🌹💃🏽RUFAIDAH💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
5⃣9⃣ - 6⃣0⃣
❤I dedicate dis whole page to my luvly ANTY Hadiza(mummy Rufaida)and i greet all my group members.
*** Ba Yaya ba hatta zee saida ta raina kanta lokacin dataga Rufaida 😳 ,,,welcome home Yaya tayi hugging nashi nan ta watsawa zee harara.