Sashe 10
Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ango kasha kamshi,haba habeebah kamshi ba yanzu bama Ai koh pretty yafada yana kallonta tace kukuka sani dai.
Ya saukesu habeebah tayi saurin shigewa, yace Rufeey yaushe zan dawo na daukeku? In mun kusa agamawa Zan kiraka kuma yau a gurin mama zan kwana( maman Muhd) kallonta yake baice mata komai bah har sai data hure masa ido wannan kallon fha,wallahi namatsu a daura mana aurene saboda ina ji a jikina kamar wani zai kwacemin ke rike hannunshi tayi tace waya fada maka mah aini takace har abada,toh babyna sai na dawo .
*** tashiga ciki kafin 5 an kammala musu tayi kyau harta Gaji yana zuwa yace kai baby wannan Ai saikisa in suma Ai,rufe idotayi kai wane irin suma kuma ? Haka suka karasa suka ajje habeeba anata wasa da daria.
Suna zuwa gidan sis maryam ya shiga suka gaisa itakuma ta tattara sauran kayanta suka wuce.
Suna zuwa gida su tadda umma a parlour ta wanke kunshinta,wooow!!!! Muhammad yayi exclaiming amma ummana Kinga yanda kikayi kyau kuwa,daria suka saka tace kaga jai'ri.
Sun gama cin abinci suka cewa umma zasu tafi tace kekuma ina zaki tace a can zan kwana,kaga iskanci wuce kafin in makeki naji toh Ai Zan raka shi koh?
Yayi wa umma sallaa suka wuce a waje saida suka dan jima sannan sukayi sallama.
Tana shigo gida yan biki suna ta yimusu tsiya Wai basu taba ganin irin wannan masoyan bah.
Yana isa gida yasamu hajiyarsu da Alhajinsu a parlour suna dan taba hira sannan dad yace mishi babana kanashan maganin ciwon cikin nan koh? Eh inasha.sai da safenku toh Allah yatashemu Lafia.
Bayan yashiga daki ya kwanta ya janyo wayarshi yakira princess dinshi sukasha waya sannan sukayi sallama.
*** *Wednesday Morning* ***
[3/1, 9:10 PM] Rufaida: Washegari da sassafe yakama laraba kuma ranar da zaa fara gabatar da events din bikin Rufaida saboda iyayenshi sun ci burin bikin saboda kowanne shi ne dan fari a gidansu.
Sai nine ta farka ta tarar har sis Mary da Beebah da zee duk sunzo,ta mike tayi brush tadawo suka miko mata tsumin da aka saba bata,tace gaskia Ni abin nan yafara isata,daria suka mata haba amaryarmu ci maza itama dariar tayi suna ci suna hira.
Karfe uku tafito a wanka ta zauna a gefen mirror tashafa mai Tana kallon irin fresh din datayi ,tagama tasaka kayanta,dama Lucy aka gayyato don yimata kwalliyar bikin duka.anfara yimata kwalliya aka gama after asr ,habawa tuni kowa ya rude don kyaun da tayi tasaka code fari fat anmata dinkin buba Riga da zani sai Tasa golden head,shoe purse.
Ango ya iso wuraren five tunda kamu ne shima farin shadda ce tasha golden aiki a jiki.
Sunyi kyau karshen kyau yanata kallonta har suka isa hall . tuni wuri ya rude komai cikin tsari suka isa gurin zamansu .
An gayyaci mummy Mrs karaye(maman hauwa kawar rufeey) ta bude hankali addua tareda musu fatan zaman lafia.
Daganan aka kirawo babbar kawar amarya Beebah tazo tabada tarihin amarya da kuma abokin ango Alhassan,sun koma sun zauna itada shi akan high table gefen ango da amarya nace har sun dinke abinsu.
An gayyaci iyayen ango da amarya inda aka musu kara sunsha liki Muhammad yariko hannun Rufaida suka sakko daga kan stage,suka dinga likama iya�en nasu kudi suma suna lika musu,bayan iyaye sun koma ango da amarya suka dinga rawa ana musu liki.
A takaice dai biki ya kayatar inda kowa ya baje yana farin ciki da kuma fatan A�lah �a kaimu gobe .
Bayan ya sauketa a gida sunyi sallama ta shiga gida a gajia,kayan ta cire tayi wanka ta saka na bacci tafito taci abinci takoma daki,tayiwa Pri�ce nata text message sannan ta kwanta tayi bacci.
Yau ya kasance Thursday anyi bridal shower amarya ta shirya c�kin as� gown ango ma ash suit yasaka sunyi kyau karshen fada . an kuma gudanar da komai lafia da kwanciyar hankali.
.*** *Friday* ***
Yau amaryar tamu sai 8 ta shirya cikin maroon din gow� da yellow.
Ta dau wayarta takira shi ya dauka hel�o gimbia ta nataho nasha maganine shi ne nasamu nakwanta bacci ya daukeni,ohh�!! Sorry bae Wai yaushe zaka daina wannan ciwon cikin? Soon bae Ai gobe ne daurin auren fha kuma danaji duminki Ai shi kenan kajika kaikuma,sai anjima saika iso.
Wuri yayi wuri kuma programme din yau yafi na kullum dadi da shiryawa.
Sun koma sun zauna yace bae cikina tace ka daure gobene fha ta daga mishi gira .
An kirawo su filin ne sai ga �aya da zee sun shigo suka dng barin kudi ,Rufaida ta lura da yanda ya rame sosai ta tabe bakinta.
Muhammad kuwa juyo da ita yayi yai hugging dinta tuni wuri ya dinke da tafi👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽shikuwa Yaya yagane dashi yake aikuwa ranshi ya baci sosai dan gurin yabari baki daya .
****Antashi yakaita har gida zata fita yace banason rabuwa dake tace kajika kaikuma,bayan sunyi sallama hartakai bakin gate yace Rufaida tayi saurin juyowa saboda bai taba kiranta da haka ba,yace I Will miss you,tadawo tace me too tare da manna mishi kiss a forehead dinsa.tashige yabita da kallo.
Alhassan dake dakin Muhammad a kwance yace ango sai yanzu murmushi yayi suka fara hirar bikin dakuma gobe daurin aure.
Cikin darene bayan kowa yayi bacci yaji cikin shi yana mishi ciwo yasamu yasha maganinsa amma sai yaji tamkar kara masa ciwon akeyi,ya lallaba yataso Alhassan aikuwa baa bata lokaciba duka yan gidan suka tashi anwuce dashi asibiti inda sai wurin asuba aka samu ciwon ya lafa ana idarwa alhajinsu ya kirawo baban rufeey yasanar masa yanada addua yace eyn sha Allah dagari ya waye zasu zo wu duba shi.
Mutane nata shirin daurin aure inda tuni waliyyan both side sunzo baba yacewa umma ta leka dakin rufeey tacemata tazo suje asibitin su dawo kafin a daura auren tunda ance kawai a daura koba angon .
A kitchen tasameta tace ke kuma mekike yi tace wai farfesun hanta nayi mishi saboda nasan yanaso,toh maza mu wuce.
Suna isa asibitin suka tarar ciwon yakara tasar mishi antafi kiran likita,da gudu Rufaida taka rasa gaban gadon tareda rikoshi MUHD sannu ya gyada mata kai Tana Kuka shima yanayi yace baby shine kikaki zuwa tun dazu koh kayi hakuri kaji abu natsaya girka maka,kiyi hakuri kema kinji nasan ban kyauta miki ba dakayime?a dai dai nan likitan yashigo shikuma ya rike hannun Rufaidan yayi wani salati yakoma ya kwanta,da gudu suka karaso kanshi itama cewa tai MUHD bacci kakeji ne Innanillahi wa inna ilahir rajuun !!!! Cewar iyayen,meyafaru ta kalle su Allah yayi maka rahama MUHD Allah yasa ka huta cewar mama.
Aikuwa Rufaida ta mike tsaye kusa dashi tabuga wani uban kara tace wallahi karya kukemin na rantse da Allah MUHD bazai taba mutuwa yabarni Ni kadai ba habawa aikuwa nan tafara jijjigashi Tana fadin katashi mana Kafada musu jiya kacemin yau zaa daura mana aure.habawa kowa dayake gurin ya zubda hawaye ganin Tana kokarin zaucewa yasa aka rirriqeta akasakata a mota inda aka dauki MUHD shima a wata Motar daban gidansu suka wuce. Tun a mota tasuma har aka gama mishi wanka bata farfado ba ,an hadashi anfito dashi compound zaa masa sallah ta farfado aikuwa waje ta arce saikan gawar Tana jijjigashi Tana ta sambatu da kyar aka kwaceta akayi ciki da ita haka take yini Tana kwana Kuka bata cin abinci bare asa ran warware aka hana kowa yayi mata gaisuwar.
.toh. Fha. Kaka kara kaka!!!!
Taku har kullum Rufaida Yusuf .
Comments via my email [email protected]
[3/3, 6:24 PM] Rufaida: 💘🌹💃🏽 RUFAIDAH 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
9⃣5⃣ - 1⃣0⃣0⃣
***Am so so sorry readers,kunjini kwana biu shiru koh?? Is due to some issues.but am sorry.
I dedicate dis un forgettable page to you👉🏽yes I mean you *Ammla* you are the 1 dat make me do it,you are d one dat put d courage in me.Tnk u and I will never 4get ur kindness. *I love you*👉🏽Ammla.
***Kwanci tashi asarar mai rai,yaune bakwai din Muhammad.
Su uku ne a dakin ,sis Maryam tace bari na mika kwanikannan,ta bar Rufaida da Habeebah.
Bayan sun shigo tare da zee sunyi gaisuwa sai yake tambayar Maryam ina Rufaida tace Ango Tana daki yayi murmushi ya shige.
Da sallama yashiga dakin yamusu gaisuwa Habeebah ce ta amsa.
Bayan tafitane Rufaida tayi kokarin janyo hijab dinta tasanya saboda rigar baccin datake sanye a jikinta koh bra babu yayi saurin rike wa.meye HK kasakemin hijab tana kokarin yin Kuka kul tayi Kuka .
Nan yashiga yimata nasiha mai shiga jiki,yana kaiwa aya tafashe dawani matsanancin Kuka ta rungumeshi Yaya narasa masoyi na gaskia a rayuwata shi ne yadawo min da farin cikina lokacin da kowa
Ya gujene,shi ne ....kafin ta karasa yazare mata hijabin jikinta yasanya bakin, nashi tana kokarin kwacewa Amma ba dama saida jikinta yayi sanyi sannan ya kyaleta .
A ranar suka bar gidansu Muhammad suka koma gida,ya zamana bata da aiki sai kuka .
Kullum Yaya ne zaizo yasata a gaba har saita ci abinci .
Bayan two weeks su Maryam sukazo sukayi musu sallama akan gobe zasu koma,inda Rufaida tabi Maryam din gidanta tace mata saita kaisu airport din.
Da daddare bayan Yaya da zee sunzo sun koma gidansu ne Maryam tashigo dakin da Rufaidan take tace: sis waike tsumin da aka baki baya damunki? Toh inma yana damuna ya zanyi?
Dama Inaso muyi magananta inajinki,sis nasanki da tawakkali Allah yabaki domin nasan Wanda zai iya irin juriyar da kikayi kadanne wallahi,yanzu zan fada miki wani abune Wanda bansan yanda zaki karbeshiba,ta mike tsaye tayi hanyar waje,Malama baki fadamin ba zaki wani tafi itama ta mike,dama tun ranar daurin aurene da Muhd yarasu aka daura aurenki da Yaya Ai komawa tayi ta zauna.
Ba abinda take tunawa irin rayuwarsu da Muhammad,ganin bazai kaitaba yasa ta je ta dauro alwala ta dauko Quran dinta tana karantawa har bacci ya dauketa.
[3/3, 9:00 PM] Rufaida: *Washegari*
Tunda asuba tayi basu koma ba har zee tashigo saidai Yaya yahanata yin komai saboda cikin ta,ita kuwa Rufaida ko a jikinta chatting dinta take tayi.
Bayan sungama shiryawa ne suka fito aka kulle gidan aka bawa Yaya key din.
Yashiga gidanshi ya dauko Prado dinshi saboda ta ishesu .