Sashe 13
Rufaidah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suka karasa gabanta umma dan Allah wayafi kyau a cikin mu ,dan Allah Ku Matsa min ni kudaina sani a shirmenku,ni nasa Antyn su Habeebah karta tafi zan biya na dauketa ta Tara mutane a can yakamata ace ta karasa.
Saikin dawo.toh!!
Waike babu ko mayafi zaki tafi,a'a Yaya fha na manta ne Amma akwai ashobin dazan daura a wuyana da dai yafi .
Hannunta ya riko suka fito waje angama wanke red Benz din suka shiga sai FABS event centre.
Suna isa yafito itama tafito,wai Yaya mekake nufi ne,shiga zakayi? Keba shiga zakiyi ba.
Naji muje .ooohp nayi mantuwa a mota yabude yaciro bundle din Dari biyar guda hudu na duba daya guda hudu. Ya mika mata biyu- biyu shima ya rike biyu- biyu.
[3/10, 8:37 PM] Rufaidah: Kiss ta manna mishi a kumatu thank you bros.
Hannunshi yasaka a cikin nata suka fara tafiya gently.
A cikin hall kuwa Beebah nata zare ido ganin yanzu zaa kira abokin Ango daga shi kuma sai kawar amarya kuma gashi rufeey bata isoba,bata kai tunaninta ba taji an chanza kidan zuwa ( you are my African queen)M.C yace finally Mr. And Mr's Ismail are hear.RAF!!!!!!!RAF!!!!!!!!RAF!!!!! Tafi kakej� ta ko ina malam,sun birge Kowa cewa yake dama shi ne umma takaraso tamusu spraying kudi suka hau kusa da amarya suka zauna rufeey tace amaryarmu Kinga wani kyau dakikai ne? Nakaiki, ah haba wane ni kuma.
Toh ankira abokin ango Da kawar amarya sunyi biography nasu,inda aka bukaci,amarya da Ango da iyayensu bayan sun dawo sun zauna aka kirawo Ango fili akace ana bukatar abokanan shi suka zo suka dinga manna mishi �an hundred da two hundred naira tuni guri aka dau ihu
Bayan Ango ya koma ne aka kirawo a�arya frnds dinta suka fito suka fara mata liki,saiga rufeey ta sakko tazo tana dan takawa da amarya,wasu yammatan cewa suke bari muga mai iyayin can kozatayi likin, mini hand bag dinta ta bude ta dakko wrapper din dubu daya tafara likawa habawa Kowa ya Sara .bayan tagama ta koma ta zauna.aka kirawo babban aminin Ango da amarya suzo fili suyi rawa da rufeey ta sakko Yaya yabiyota ya na manna mata kudi itama tana manna mishi.
A takaice dai biki ya kayatar sai dai muce Allah yabasu zaman lafia da zuri' a dayyaiba😜
[3/10, 8:40 PM] Rufaidah: An tashi suka wuce gida.Kowa ya Gaji saboda haka Kowa dakinshi yanufa.
Angama biki lafia inda aka kai amarya unguwar kuntau.
Yau yakama ranar Monday umma tanata Taya Rufaida hada kayanta,domin in Yaya yadawo zasu wuce.
💞 Taku har kullum Rufaida Yusuf.
4 comments Ku tuntubeni via my e-mail [email protected]
[3/12, 6:49 AM] Rufaidah: 💘🌹💃🏽 *RUFAIDAH* 💃🏽🌹💘
Written by Rufaida Yusuf.
1⃣1⃣5⃣ - 1⃣2⃣0⃣
🥁🥁 *GA buhari yadawo sai murna gamu talakkawa,lafiyarsa saidai kucii kayinku yanuwan mayu,barka da shigowa Baba na Allah uban talakkawa.*(Allah yakareka yakara maka lafia Baba).
.I dedicate dis page to All Baba Buharis lovers 😜.
**** Misalin Karfe hudu Rufaida tagama shirin komai kuma tasan yanzu duk inda Yaya yake yana kan hanya.
Tashafe jikinta da humrah kafin nan tazura wata vest mara hannu Da kuma wani bomshort iya cinya.
saita maka katon hijab akai Tasa flat shoe tafito.
Umma tace : ina zaki? Zanje nayima Mama Zainab sallama,toh Ki gaishemin da ita,zataji.
Bayan taje ta dauki kusan 20 minutes acan tana sallama sallama taganshi akan dining har yayi wanka ya chanza zuwa jalabiya,Sannu da dawowa Yawwa Sannu my priceless jewelry.
Daki ta wuce tayi tsarki da abinda umma ta bata.
Saida ya kammala kafin ya leka ya kwashi kayanta,suka fita umma tarakosu waje tadan kara jamusu kunne.
Yaya kabi ta kwanan maggi akwai shawarma danake so nasiya.OK!
Tasan dama amsar dazai bata kenan coz yanajin haushinta.
Yana parking a gurin tabude kofa zata fita,Tasa kafanta yaga ba komai kebaki da hankali zaki fita a haka,sai a time din ta tuna Ashe fa ba kayan arziki jikinta,ta dawo.tsaki yaja yafita kawai.
Bayan yadawo yakama hanyar gida.
Suna isa taga ya kunna t.v yana kallo,dakinta ta wuce ta maida komai wurinshi,ta cire hijab din ta kalli kanta gaban mirror.
Woow! Tayi exclaiming,takara shafe jikinta da cool humras tace : yes yau dole Yaya ya kulani.
Ta fito kitchen taje ta dauko cups biyu,shikuwa yanajin fitowarta yaji sanyi a ranshi.
Tana karasowa ta zauna ta dauki lemo ta zuba musu,ta mika mishi daya,ya karba yana kauda kanshi.
Saida ya shanye sannan yamike da niyyar Barin wajen,ta mike da sauri tayi hugging dinshi ta baya,tafara Kuka Yaya plzz Y all dis,kasan fha bana iya jure fushinka koh? Taya zan sani yafada yana kokarin cire hannunta,ganbanshi ta zagayo yana ganinta yarasa nutsuwanshi.hugging dinta yayi yafara kissing din wuyanta ya kai bakinsa cikin nata yafara kissing da tsayuwar ta gagaresu kasan carpet suka fada,saida yayi yanda yakeso bata hanashiba sannan suka tashi,suka shiga toilet tare sukayi wankan suka fito.
Later in d nyt
Bayan sun gama komai a parlour din daki suka shiga Kowa ya chanza zuwa pyjamas dinsa,suka hau gado ya makaleta,yace my queen please kibani haqqina yau,Ya�a dan Alla� kayi hakuri,meyasa? Akwai zafi fa kuma banaso in samu ciki na mutu Kmr ANTY zee.
Bazaki mutuba tareda saka bakinshi cikin nata ,saida ya tabata jikinta ya mace sannan yafara sarrafata yanda yakeso ,hmmm Nidai sai dai ince Asuba tagari nayi nan🏃🏽♀🏃🏽♀.
Washegari da sassafe ta farka �ayi mata duk wani necessary kulawa .
A haka dai soyayya mai �arfi ta Kullu tsakanin masoyan ba Wanda keson rabuwa da wani.
Sorry 4 d short typing plzz,abubuwan ne suka�imin yawa.
Amma eynsha Allahu gobe zanyi muku last page.
💞taku har kullum Rufaida Yusuf.
4 comments Ku tuntubeni via my email [email protected]
Hmmm wlh �asu fama da ciwon qoda sunfi buqatar taimako kuje asibitin gurin dialisis kusha �allon abin tausayi da kuka,wasu tsabar talauci yasa sunaji suna gani suka mutu dn babu yadda zasuyi gashi machines din da ake �i musu wankin kodar duk sun lalace a asibitocin jihar kano dinnan sai kadan ne masu yi ahakanma maaikatan asibbitin malam suntafi yajin aikinnasu na jaraba don tsabar rashin tausayi wlh kullum sai wani mai fama da wannan ciwo ya mutu sbd talauci da rashin galihu gashi gwamnati bata tasu, gashi kullum masu ciwon qara yawa sukeyi atsakanin alumma😭😭😭😭 babu mace babu namiji babu babba babu yaro wlh wlh masu fama da ciwon qoda suna cikin tsananin buqatar taimakonku ya Bayin Allah domin duk kudin da mutum ya tara sai ya tafi indai yanada ciwon qoda kar ku manta babu ciwon da ake hana mara lfy shan ruwa duk tsananin rana da zafi sai mai ciwon qoda basa sha yafice cikin murfin (faro) biyu zuwa hudu😭😭😭😭😭😭😭 kuma wannan wankin qodar ba'a dainashi (nonstop)har sai anyi musu dashen wata qodar,kuma bayan anyi musu bazasu daina shan magani ba har sai ranar da suka daina numfashi (nonstop har abada),kuma mafi qanqantar abinda suke kashewa akowanne wata domin siyan wannan maganin shine dubu dari(100,000) fisabilillahi ya akeso talaka yayi aqasarnan saede fa in bakada kudinnan kanaji kana gani zaka haqura da rayiwa ka koma ga mahaliccinka😭 wlh ko a dazu ma ina gani wani bawan Allah ya yanke jiki ya fadi ya mutu ana qoqarin sakashi a mota zaa tafi dashi abuja ayi masa wankin acan sbd yajin aikin da malaman asibitin mal.aminu kano suka tafi...😭😭wlh maaikatan lfy kuji tsoron Allah kidena tafiya yajin aikin son zucia kuna barin marasa lfy duna mutuwa ba iyaka sbd tsabar rashin gata
Kira ga alummar gari da maau kudin cikinmu ga aikin lada nan garemu baki daya,dn girman Allah adiinga kaiwa mutanennan taimako domin wlh wlh wlh ciwon qoda yafi H.I.V (qanjama)masifa mutane dayawa basu ganewa sae wanda yasani ko kuma wanda abin ya shafa....Pls help me share din post to other grps in order to save life of our helpless kidney patients
Domin qarin bayani
08164847181
💘🌹💃🏽 *RUFAIDAH* 💃🏽🌹💘
*Written by Rufaida Yusuf*.
❤ *PERFECT WRITTERS FORUM.*
_P.W.F_
1⃣2⃣0⃣ - 1⃣2⃣5⃣
*THE END*
Wannan page din nawa Wanda yakasance na karshe a cikin littafin nan na sadaukar dashi ga dauka cin masoyan wannan littafi mai suna :- *RUFAIDAH* .
Godia ta musamman ga :-
Seemahluv
Aysha WAKILI.
Rahama k Nas.
Maryam M sani.
Habiba Suleiman.
Maman Khalid.
Maman ALAMIN.
Khadeejerh.
*After 10 Month*
Ban kara leka gidansu Rufaida ba sai bayan wata 10,da babies dinta guda uku kowanne a kwance biyu mata daya namiji and they are very identical.
Tashi tayi da gudu takarasa tayi hugging dinshi kai Yaya plzz kasamu mun shirya munata jiranka,sorry maman uku,ta bata fuska kai Yaya nifa Kadaina fadamin kar a dauka tsohuwa ce ni.naji let's go in insamu nayi wanka.
Sunje sun dauko sis Maryam a airport ita dasu Afrah,a hanya Beebah ta kira tace zasuzo musu gobe ,Allah ya kaimu.
Washegari 11:00am sun karaso sai Jambros yaje ya dauko su.
Tana isowa aka fara hirar yaushe rabo sun kaure parlourn da hayaniya,a parlourn ga Mr Nd Mr's Aliu da twins dinsu gakuma Beebah da Alhasan wadda take dauke da tsohon ciki,gefe kuma Yaya ne da Rufaida da yan ukunsu daya zee daya hadiza daya kuma Muhd.
Basu suka rabu ba sai gefin maghriba.
Su Maryam basu wuce ba har saida Beebah ta haifi baby girl dinta akayi Suna suka wuce .
Next week kuma su Rufaida suka daga Kasa mai tsarki domin yin umarah .
There family has now turn to bright.komai ya dai daita sannan Rufaida ta manta komai yafaru a rayuwarsu domin yaya yana kula da ita kuma yahanata aikin komai saidai yabata share a company sa duk month taji alert din gain din da aka samu.
*Alhamdulillahi*.
Kuyi hakuri readers duka duka anan zan karshe littafin nawa.Kunsan typing da wahala.
Allah ina rokonka duk kura - kuran da nayi Wanda nasani da Wanda bansaniba Allah ka gafartamin.
*Narubuta wannan littafin domin na fadakar da kuma nishadantar da masu karatu*.
*A takaice Abinda littafin yake nunawa shine yadda da qaddarar da Allah yarubuta maka dakuma hakuri domin da Rufaida batayi hakuri ba bazata ga ribar abin ba.*
💞Taku har kullum Rufaida Yusuf .
4 comments Ku tuntubeni via my email [email protected].